Sashe 65
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ɓangaren Aseef da Areef kuwa, da suka je suka tabbatar yes Rimsha tana nan tana zuba barci, sai suka ji wani irin sanyi da salama ya lulluɓesu. Hakan tasa suka zauna a bakin bed ɗin na gwaggon suna ɗan tattaunawa a tsakaninsu. A gabaɗaya cikin family an rasa wanda zai iya tambayar Aseef ya aka yi ya je shi Daular Mutuwa? Ga dai tambayar a cikin ran kowa, amma sun kasa fito da ita fili. To meye dalili? Alƙalamin PRINCESS TEEMA ce kawai zai iya rubuta maku dalilai, dan haka ku biyoni!!
A nan family suka shigo suka samesu. Da mamaki É—auke a fuskar gwaggo take tambayar Areef É—in me ya sami Ayla kuma?.
Kallon daddyn Jelly Areef ɗin ya yi tare da miƙewa tsaye, cike da tausayi ya ce "Sorry uncle, ta yi loosing pregnant nata ne, momma ki bata taimakon gaggawa, dan babu abin da muka yi mata, babu wani drugs or injection da yake a tare da mu, so tana cikin mawuyacin halin, help her". Ya kai karshen maganar tare da sa kai ya fice daga ɗakin, a lokacin ita ma Jehan ita da Anaya duk suna bedroom nasu suna barci, sun ci kuka ne sun ƙoshi, har barcin wahala ta yi awon gaba da su bayin Allah.
Haƙiƙa gwaggo ta tausayawa Aylar na ganin halin da take a ciki, dan haka sai ta ce Aseef ya kawo mata kayan aikinsu bari ta dubata, daga nan kuma ta yi wa daddyn Jelly ban hakuri. Kowa daga cikinsu Abba sai da ya bashi hakuri. Ba shakka ya ji zafin fitar cikin na Ayla, dan yana tsananin son yara, Jelly kaɗai gare shi, ita ma ta yi aure, so yana tsananin kaunar yaga ya sake samun yara, amma kuma farincikin dawowar Aylar ta fi yawa a cikin zuciyarsa sama da zubewar cikin, kuma shi dama mutun ne mai yarda da ƙaddara, dan haka ya yarda da ƙaddararsa, ya kuma rungumeta hannu bibbiyu, ya ce babu komai, haka Allah ya ƙaddara, dama ai ba su suka bawa kansu cikin ba, Allah ne ya basu, dan ya karɓi abinsa ba zasu ji babu dadi ba, shi ya godewa Allah ma da yasa ta dawo gida da ranta, iya wannan ma ya ishe shi murna, kuma dole ya godewa Allah da yadawo mashi da ita da ranta.
Da haka Brr Naurat ta ce kowa ya je ya yi sallar issha, tun É—azun aka yi sallah su suna nan suna zaune. Haka suka watse kowa ya nufi bedroom nasa, dan su je su yi sallah, Dr Salman kuma suka tafi tare da Akil, ita kuma gwaggo Aseef ya kawo mata kayan aiki ta fara duba lafiyar Aylar, dan ta lura sai anyi mata wankin ciki ma.
Bayan ta gama sai ta yi mata alluran barci dan ta sami hutu. Daga nan ita ma ta mike ta fita izuwa bedroom nasu Jehan dan ta yi sallah, ta bar Brr Naurat tare da Aylar da Rimshar.
Tana shiga bedroom É—in ta tarar da Areef zaune a saman bedside drawer kusa da Jehan, ya zuba mata idanu yana ta kallonta, ita kuma tana zuba barci, ya yi wanka ya canza kayan jikinsa izuwa na barci, da alama ya yi sallah ya ci abinci.
"In tasan maka ita ne Areef?." Cewar gwaggon, ta yi maganar tana nufar hanyar toilet dan ta yi alwala. "A'a momma ki barta, i want to see her ne ma kawai yasa na zo dubata, na yi missed nata over, yau ina gajiye sosai, ba zan iya da rigimarta ba, dan haka kyaleta sai da safe". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa, ko kunyar gwaggon bai ji ba ya ɗan duka ya sumbaci Jehan ɗin a kumatu, sannan ya juya ya fice, ita ma gwaggon ko a jikinta ta shige cikin toilet abinta.
After some hours, gabaÉ—ayansu sun yi barci, dan a tsananin gajiye suke, family kowa yana cikin bedroom nasa yana zuba barci, masu aikin dare suna yi, yau suma family za su yi barci a cikin salama, dan tun da TRIPLETS suka tafi basu samun barci mai kyau, a kaikaice suke yin barcin, to yau za su sami barci mai cike da daÉ—i.
Misalin karfe biyu yunwa ta farkar da Jehan, dan bata ci abincin dare ba ta yi barci, fitowa ta yi izuwa palon kasa, abinci ta É—ebo a plate, sam bata da labarin mijin nata ya dawo, komawa palon sama ta yi ta zauna a saman sofa, cikin nutsuwa ta fara cin abincinta tana yamutse fuska tamkar mai cin magani, ita kuwa Anaya sai zuba barci take yi, ita bata farka ba. Kamar daga sama ta ga Lion ya fito daga cikin bedroom nasa sanye da farar jallabiya a jikinsa, sai yanzu ya samu ya biya bashin sallolin dake a kansa, tun da ya yi barci sai karfe 1 ya farka, wanka ya yi tare da É—auro alwala ya zo ya fara biyan bashin sallolin dake a kansa, bayan ya kammala ne ya fito dan ya je É—akin gwaggo wajen Meesha.
Ba karamar tsorata Jehan É—in ta yi da ganinsa ba, da farko ma ta É—auka aljani ne, saboda dare ne kuma ga shi da farar jallabiya, bugu da kari bata san sun dawo suna gidanba, sannan ya saki dark black cuirly hair nan nasa bai É—aure ba, ga shi da tsawo sosai dama, ai dole ya bata tsoro.
A dubu ɗari ta miƙe tsaye tana ƙoƙarin kurma ihu, sai gani ta yi ya shige ɗakin gwaggo bai ko kalli in da take bama, hakan yasa ta fahimci lallai sune suka dawo, dan haka sai ta ajiye plate ɗin abincin nata, da sauri ta sauka kasa izuwa bedroom na Areef.
Babu ko sallama ta faɗa cikin ɗakin, wani irin duhu ne a cikin ɗakin, kun san shi baya shiri da haske dama, idan zai yi barci a duhu yake yi, hakan tasa bata iya ganin komai, lallaɓawa ta yi a hankali ta nufi wajen switch, da kyar ta gano switch ɗin ta kunna wutar, nan take haske ya gauraye ko'ina a cikin bedroom ɗin.
Cike da tsohon abin da zata iya cin karo da shi a saman gadon ta É—ago kanta, a hankali ta kai kallonta wajen. Yana kwance cikin kyawawan kayan barcinsa yana zuba barci abinsa, ya rungumi pillow a kirjinsa, ya kuma É—aura kafafunsa a saman pillow É—aya. Wani irin nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke, ta kasa motsawa daga wajen, ta zuba mashi idanu sai kallonsa take yi.
Saboda wannan haske da ta kunna mashi ne yasa ya É—an fara motsawa yana son farkawa, ganin hakan yasa ta yi maza ta kashe wutar tare da juyawa ta fice daga É—akin da sauri tana hamdala ga Allah.
Shi ma Aseef duk rigimarsa na son ya yi dis virgin É—in Akila, to yau dai ya shafa mata lafiya, dan dukkansu a tsananin gajiye suke, sai barci suke zubawa babu kakkautawa, sun wahala ne over.
Jehan na fita ta koma palon saman, abincinta ta ɗauka ta cigaba da ci, tsabar murna na ganin mijin nata, sai ta ji abincin ma ya kara daɗi, haka yasa ta ci sosai ta ƙoshi, tun ranar da suka tafi rabonta da ta ci abinci dayawa haka, bayan ta ƙoshi ne ta ɗaura plate ɗin a saman dining table dake a cikin palon, sannan ta wuce cikin bedroom nasu, yau barcin nishaɗi zata yi, ranta fes mijinta ya dawo.
Shi kuma Lion bakinsa É—auke da sallama ya shiga É—akin gwaggon. Gwaggo na a saman dadduma tana sallah, Brr Naurat tana kwance saman bed tana barci, ga Rimshar a kusa da ita tana barci. ÆŠakin nasu da akawai hasken wuta sky blue.
Saman bedside drawer ta ɓangaren da Rimshar ke kwance ya je ya zauna. Hannu ya kai ya ɗan janye bargon da Brr Naurat ta rufa mata. Da kallo ɗaya ya yi mata ya fahimci bata da lafiya, dan ta yi muguwar rama sosai. Shiru ya zuba mata idanu yana tunanin to me yake damunta?.
A hankali ta fara motsawa, alamar tana son farkawa, hannu ya kai ya shafi face nata, hakan yasa ta farka mai gabaÉ—aya. Tana waro idanunta kai tsaye sai cikin nasa idanun. Turo baki ta yi tare da kawar da kallonta tana faÉ—in "Kai kuma waye? Daga ina da zaka zo ka tashe ni, kuma ka wani tsareni da wasu shegun idanu kamar na wancan mutumin da yake zama a palon kasan nan (Dr William)". Dama kunsan ciwon nata yasa tana ji da bala'in masifa, duk zafin Jehan sai da ta sarara mata, to yanzu ma tana tashi ta hau surfa masifa, ba gaira ba dalili.
Da farko Lion É—in ya zaci magagin barci ne, sai daga baya ya fahimci babu magagin barci a tattare da ita, tana nan normal, hakan yasa ya fahimci wannan shi ne rashin lafiyar da take fama da shi kenan. Ko kaÉ—an bai É—aga hankalinsa ba, dan shi ya fahimci menene matsalar tata, dama kuma already ya dawo da nufin ya yaki wancan matsalar, dan haka sai bai damu ba, godiya ga Allah ma ya yi da ya sanya ya dawo ya sameta ba'a dauketa ba, dan haka sai ya riko hannunta É—aya, kasa kasa ya ce "Zo muje ki rakani to, sai na gaya mani wanene ni da kuma abin da yasa na tsareki da idona".
Kallon sama da kasa ta yi mashi kafin ta ce "Ni ka sake mani hannu hai, babu in da zanje, kuma ka bar mana ɗakinmu". Dama kunsan bata yarda kowa ya raɓeta sai Brr Naurat, duk wanda ya zo kusa da ita bala'i ne yake tashi ya tsaya gam, to shima surfa mashi bala'i ta rinƙa yi a kan ya bar masu ɗakinsu.
Nisawa ya yi tare da kai ɗan bakinsa ya sumbaci lallausan kumatunta, sannan ya miƙe ya nufi hanyar fita, yana jiyo muryarta tana faɗin "Mugu da zaka wani taɓani, ina ruwanka da ni?".