← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 140 OF 168

Sashe 140

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shi kuma dai yaki sakin hannayenta, sai rarrashinta yake yi, ya yi juyin duniyarn nan a kan ta buÉ—e idanu su kalli juna, amma ina taki yarda, dan tamkar fuskar zaki ko dodo haka take ganin face nasa.

"Areef me yake faruwa ne?". Gwaggon ta tambaya.

Jin muryar Gwaggo yasa Jehan É—in ta kara sautin kukan nata idanuwa a datse gam take faÉ—in "Gwaggo dan Allah ki ce ya tafi, wlh tallahi tsoron shi nake ji, nashiga ukuna, ni bana son ganinsa, ya tafi, ya tafi wayyo daddyna".

Gwaggon na ƙoƙarin yin magana Areef ɗin ya rigata da cewa "Momma please help me tell her that am so so sorry, ba zan kara ba, please kada ta yi fushi dani, ta ce bata son ganina, wai na tafi fa momma". Ya yi maganar kamar zai yi kuka, duk jarumta irin tasa yana da rauni sosai a kan Jehan, ta zama tamkar bugun numfashinsa gudun jininsa.

Still gwaggo na ƙoƙarin yin magana Jehan ɗin ta tari numfashinta da cewa "Wlh ba zan yafe mashi ba, ni bana son ganinsa, kuma wlh ba zan hakura ba". Tana magana idanu a rufe ruf.

Ita dai gwaggo yau taga ikon Allah, sun ma ki barinta ta yi magana, wannan ya faÉ—a wannan ya faÉ—a, duk sai ta rasa me zata ce masu, ita Jehan ta rantse bata son ganinsa, shi kuma ya rantse ba zai fita ba har sai ta yafe mashi, kai ana dirama kala kala a gidan Lion.

Samun waje saman bedside drawer kawai gwaggon ta yi ta zauna, ta buga uban tagumi tana kallon ikon Allah, ta mayar da su kamar wasu Tv kawai, sai yi suke yi, Jehan ta faÉ—a shi ma ya faÉ—a, ga Jehan É—in taki yarda ko da sunan wasa ta buÉ—e idanu su yi four eyes da shi, ya yi ya yi ta buÉ—e idanun nan taki.

Areef sai Jehan, ita ma Jehan sai Areef kamar yadda Lion sai Rimsha, ita ma Rimshar sai Lion ɗin, Aseef sai Akila ita ma Akila sai Aseef ɗin, ba mai iya masu sai su yaku yakunsu, to ni dai Princess Teema bari na ɗauki alƙalamina na je na leƙo su Heartbeat, watakila kafin na dawo zasu bawa gwaggon damar ta yi masu sulhu, ta samu ta saka baki a maganar ko za'a samu dai'daito......🥱

Wanka Akila ta tsara tare da shiryawa cikin wani wandon jeans baki da T-shirt sky blue, ta kara gyara gashin kan nan nata da yake ta faman tashin fitinannen kamshi, ita kanta sai zuba uban kamshi kamar anyi ɓarin perfume a jikinta take yi, flat shoe ɗin Jehan ta sanya a kyawawan kafafunta kafin ta ɗauko hijabinta ta sanya a jikinta, ta yi kyau matuƙar kyau.

Kai tsaye part É—in Heartbeat É—in nata ta nufa, dan tasan part É—in nasa sarai, a gaban idanunta ya shiga ciki jiya.

Bakinta ɗauke da sallama ta shigo cikin parlourn, babu kowa sai daddaɗar kamshi air freshener mai daɗin sanyayya zuciya da yake tashi, ga makekiyar Tvnsa tana magana kasa kasa, sanyi A.c ne yake tashi a maimaƙon ɗumi, duk da wannan uban sanyi na ƙasar hakan bai hana Aseef kunna A.c ba.

Shiru ta ɗan tsaya tana zuba kauyanci a parlourn, ta rasa wani bedroom ne daga cikin ukun nan nasa, ita bama bedroom ɗin take nemaba first, parlourn take karewa kauyancinta tukun nan, ya haɗu ne haɗuwar da bata taɓa ganin irinsa ba.

Ta jima a tsaye a wajen tana kalle kalle kafin ta tsinci kanta da jin cewa ta tsargu, ta ji kamar wani yana kallonta. A hankali ta É—ago idanuwanta ta fara bin kofofin shiga da fice da yake a cikin parlourn.

Tsaye yake a kofar shiga cikin bedroom nasa, ya harÉ—e hannaye a saman kirjinsa, daga shi sai short, da alama ma daga toilet ya fito, dan jikinsa duk danshin ruwa, babu riga a jikinsa, ya tsareta da ido babu ko kyaftawa.

Ƙasa ta yi da kanta tana faɗin "Good afternoon heartbeat".

Bai amsa ba kuma bai kawar da kallonsa daga kanta ba.
Almost 10 mins a haka, da dai taga bashi da niyar yin mata magana, sai ta fara Æ´an kame kame tana son zamewa ta gudu ta bar part É—in.

Yana kallonta tana É—an motsawa tana É—an ja da baya kaÉ—an kaÉ—an, tana kaiwa tsakiyar parlourn ta juya a guje zata fita.

Ina taku biyu ya yi ya rikota.
Wage baki ta yi zata zunduma mashi ihu, hannu yasa ya toshe mata bakin nata yana faÉ—in "Kiyi mun shiru ko kuma na zaneki a nan".

Tsit ta nutsu ba dan taso ba. Jawota jikinsa sosai ya yi tare da matseta, kasa kasa ya ce "Waye ya ce ki je kiyi wancan abu baki da kika yi É—in?".

"Kayi hakuri, ban san baka so bane shiyasa nayi, amma ba zan sake ba".

Nisawa ya yi tare da cewa "Yanzu da zaki gudu kuma ina zaki je?".

Kukan shagwaɓa ta saka mashi tana faɗin "Kai Heartbeat nifa bani da lafiya, amma ka tsayar da ni a nan, zazzaɓi nake yi, bana iya tsayuwa sosai, kuma yunwa nake ji". Ta kai karshen maganar tana kai mashi duka a bayansa.

"Muje ciki na baki abinci to". Ya kai karshen maganar tare da É—aukarta cak suka koma cikin bedroom É—in.

Bai direta a ko'ina ba sai a saman katafaren bed nasa. Hayewa shi ma ya yi yana faÉ—in "Zo ki fara bani nawa abincin kafin in baki naki".

Wani irin tsoronsa ne ya dira mata a cikin zuciyarta, amma sai ta danne ta ce "Kai Heartbeat ni dai ban yarda ba, yunwa nake ji, ka fara bani abinci na ci na ƙoshi kafin ka fara aikin wasan naka".

Turo mata ɗan bakin nan nasa ya yi. "Zo to ki ji wata magana". Ya faɗa a shagwaɓe, ya kai karshen maganar kuma tare da jawota ta faɗa saman kirjinsa.

"Heartbeat me zaka yi mun?". Ta tambaya a tsorace, saboda tasan me ya faru da Jehan da kuma Rimsha, duk tana sane da komai, shi ne yasa tsoron nasa ma ya kara kamata sosai.

A kunne ya raɗa mata cewa "Breast zan sha na ƙoshi kafin na baki abincinki kema".

"Iya breast kawai?". Ta faÉ—a har lokacin muryarta akwai tsoro sosai.

"Yeah iya shi kawai zan sha sai kuma lips naki"

Guntun murmushi ta sakar mashi kafin ta ce. "My shagwaɓati ba zaka canza ba".

Hannu ya ɗaura a saman bayan yana ƙoƙarin ɗage mata T-shirt ɗin jikin nata dan ya rabata da shi ya ce "Kema ai baki canza ba, tunda kinki ki canza nima ba zan canza ba".

Sumbata ta kai mashi a lallausan kumatunsa tana faɗin "I really love you my shagwaɓati".

Cak ya tsaya da ƙoƙarin cire mata rigar da yake yi, dawo da hannunsa a saman gashin kanta ya yi ta cikin hijabin, a hankali ya juya da ita, ya zamana ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa. Hijabin nata ya fara rabata da shi kafin ya cire mata riga. Ganin bata sanya bra ba yasa ya kara waro idanuwansa waje yana kallo kyawawan tula tulan nata kamar an hura balo balo.

Rufe idanuwanta gam ta yi tana faÉ—in "Kai Heartbeat kallon fa?".

Nisawa ya yi kafin ya kai hannunsa dukka biyu ya damkosu, tap suka cika mashi hannu, matsa su ya fara yi kamar mai yi masu tausa.

Kuka ta saka mashi tana faɗin da zafi fa, shi kuma kuka ya saka mata yana faɗin da daɗi wlh. (Astagfirullah babu ɗan rigima biyun Aseef a duniya🥱 ta yi kukan zafi, shi kuma ya yi kukan daɗi😂 gaskiya Aseef ya fara wuce tunanina, ya iya tsiya 😂🥱)

"Heartbeat da zafi nace maka fa". Ta faÉ—a tamkar zata sanya mashi kuka.

Cikin shagwaɓa sosai shi ma ya ce "My heartbeat akwai daɗi wlh, wayyo mommana daɗi".

Ai Akila bata san time da ta buɗe idanunta tana ganin yadda yake kiran wayyo momma daɗi sosai ba, mamaki ya bata, bata taɓa jin irin wannan abin ba ko a novels da take karantawa, bata taɓa jin namiji kamar shi yana ihun daɗi kuma yana kiran mommansa ba sai a kan Heartbeat nata, yau dai taga abin da ya sha gaban tunaninta. Bata gama tsinkewa bama sai da ya jita a jike sosai, nan ya hau kira mata sunan momma daɗi zai kashe shi ɗin da kyau da kyau, na ɗazun dukka wasa ne.

Baki da ido ta saki tana kallonsa, sam baya a tare da ita, ya luluka duniyar sama jannati yana aikin zuba santi da sambatu, ga shi sai matsa mata su yake yi son ransa, duk ya gigice. Ta shagala da kallonsa bata ankara ba sai ji ta yi ya shigeta.

Ihu ta zunduma mashi na azaba, shi kuma ya yi mata ihun daɗi abinsa. (Ni kam Princess Teema dariya kamar ya kasheni😂 Aseef yana ihun daɗi, momma ki kawo ɗauki.😂)

Sosai take kuka tana kai mashi duka a kan ya sauka a kanta ya rabu da ita, ina wlh sai ma lumshe idanuwansa da ya yi yana faɗin. "Wayyo mommana, wayyo daɗi zai kasheni, Lion, Areef kuzo daɗi zai kasheni, my heartbeat zata juyar mun da kwakwalwa". Sai zuba sambatun daɗi yake yi abinsa. Har ya sumar da ƴar mutane ba tare da ya sani ba, time da ya zo zai kawo ma wani irin ihu ya yi yana faɗin. "Mommana daɗi zai kasheni, please ki zo, wayyo mommana". Haka ya rinƙa ihu daɗi abinsa, ya yi abin da yake so a kanta, ita kuwa baiwar Allah ta yi kuka har ta sume.

Allah ya shirya mana Aseef my peoples 😂 ya sumar da ƴar mutane, amma yana can yana ihun daɗi tare da zuba sambatu

FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU CE TA AMANA🔥

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
Chapter 140 · 0% Book details