Sashe 143
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mu koma baya kaɗan, da sir Arvin da kuma Alex sun karɓi kalmar shahada lokacin da suka je sallar jumma'a, kowa ya zaɓi kalar sunan da yake so, shi Sir Arvin Lion ya ce a saka mashi Safwan, shi kuma Alex daddyn Rimsha ya ce a saka mashi Mahhir, so a yanzu su ba Kristen bane ba, sun shiga addinin Musulunci addini mai ni'ima da tsarki wanda babu biyunsa, Allah ka kashe mu a cikinta, ka karɓi rayukanmu muna masu imani da kai ya, daga karshe ka karɓi rayukanmu muna masu tsananin son manzonka, manzon tsira Manzon rahma ɗan Amina da Abdullahi fiyayyen halitta ɗan gatan Allah, kalmar shahada ta zama abu na karshe da zata fito daga bakunanmu, Amin ya rabbussamawati wal'ardi.
After some days.
Da Akila da Jehan duk sun tare a É—akin gwaggo, sam sun ki yarda su koma wajen mazajensu, kuma sarai sun sami lafiya, ita kuma gwaggon bata son ta ce su koma wajen mazajen nasu dan kada ace ta yi son kai, da dai ba yaranta bane suke aure, da sai ta tsaya tsayin daka sai sun koma, amma da yake yaranta suke aure, sai ta yi kara bata ce masu komai ba.
Ai kuwa mazajen nasu kamar zasu yi hauka, sam sun kasa hakuri, barema shi Aseef, dan ma gwaggon ta ce mashi Akilar bata da lafiya ne yasa ya yarda ya barta ta É—an yi kwanaki a wajen gwaggon, ba dan haka ba da ko kwana É—aya ba zai iya hakuri ba.
Shi kuwa Areef bawan Allah, kwata kwata Jehan taki yarda ma ta sake haÉ—a hanya É—a shi ne, ko ya shigo wajen gwaggon sai ta yi kamar bata gan shi ba, idan tana kwance ne sai ta juya masu baya ta rufe idanu, idan kuma tana zaune ne sai ta kwanta ta basu baya, haka take yi.
Areef É—in ya yi magiya har ya godewa Allah, amma taki sauraronsa, taki ma ai su haÉ—a ido, gwaggo kuma ta bi bayanta, dan haka yana cikin damuwa sosai bawan Allah.
Rimsha da Lion kuwa soyayyarsu suke zubawa son ransu mai tsabta, kamar zasu cinye juna dan so.
Zaɓe yana ta matsowa sosai, sai kara samun nasarori Lion yake yi, su His Excellence dai kamar babu su a duniya, sun yi cif, sai dai Lion duk abin da yake yi yana lura da lamuransu, dan ba shirun lafiya suka yi ba, bare ma yanzu da suka gane cewa Dr William na gaskiya da sir Safwan basu a hannunsu, sai suka kara ɗaura ɗamarar hallaka gabaɗaya familyn Dr William ɗin, sannan kuma suka ce shi ma uncle Herry da yake hannunsu wanda shi ne sarkinsu a yanzu, ya gaji Jacob, ya karɓi karagar mulki, dama idan baku manta ba shi ba wai an sadaukar da shi ne dan a kashe shi ba, a'a shi dan ya gaji karagar mulkin Jacob aka sadaukar da shi, to yanzu shi ne sarkin Daular tasu, shi yake mulkarsu, to shi ma yanzu suna kullah yadda za'ayi su kashe shi, dan sun san idan Lion ya juyo ta kansu ba zasu yi saura ba, shi ne yasa suke hanzari su aiwatar da abubuwansu cikin lokacin kafin komai ya kwaɓe musu, hakan ce ma tasa basu wani bi ta kan siyasar sosai ba, suna ƙoƙarin yadda za su kamo gwaggo ne su kasheta, dan a cewarsu gwaggo ita ce bangon rayuwar gabaɗaya familyn, idan suka kasheta dole kowa ya girgiza ya yi kuka sai idanuwnasa ta kumbura, hakan zai sa Lion ya yi laushi a cewarsu, to shi ne suke shirin yadda za'ayi su ɗaukota ba tare da ɓata lokaci ba, daga ita kuma suka ce sai Rimsha, ita ce ta biyu kafin su ɗauki su Dr Salman and Dr William.
E lallai su Anderson sun shirya sanya ilahirin familyn Dr Salman kukan jini ma bana hawaye ba, sai dai muce Allah ya tsare mana familyn Dr Salman É—in mu kawai, ga shi sai sha'aninsu suke sha basu san me ake shirya masu ba, Allah sarki.
To yau dai Aseef yazo har wuya, hakurinsa ta kare, da misalin karfe 9 na dare, shirye yake a cikin kayan barcinsa masu kyau da tsada, kai tsaye part na gwaggon ya nufa. A tare ya sameta da ƴan matan nata suna hira, ita kuma Aafia ta basu baya tana kwance a saman bed tana chatting da Uncle T a Whatsapp ta wayar gwaggon, ya yi ya yi da ita a kan tafito waje suga juna, amma taki fitowa, ta maƙale a saman bed tana zuba mashi tsiya, ya ce idan bata fito ba shi zai zo ai ya ɗauketa, hakuri ta fara bashi tana ce mashi sai zuwa anjuma zata fito, dan tasan halinsa sarai, zai iya shigowa ya ɗauketa ɗin kamar yadda ya faɗa.
A bakin bed É—in Aseef ya tsaya yana faÉ—in "Momma tazo mu tafi mana tun da dai yanzu komai normal ta ji sauki".
Gwaggon na ƙoƙarin yin magana, cikin sauri Akilar ta riga ta da cewa "Wlh ni gwaggo a'a, a nan zan zauna kawai, ni ba zan bishi ba, ya tafi abinsa".
Kallon shi gwaggon ta yi kafin ta ce "Shikenan É—an autan mommansa, jeka ka barta a nan É—in tun da ta ce ba zata bika ba, ka barmun ita É—in a nan kamar yadda take so". Ta kai karshen maganar tare da kashe mashi ido É—aya kamar ba uwa da É—a ba.
Murmushi ya yi tare da manna mata sumbata a goshi kafin ya juya
FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU CE TA AMANA🔥
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*
Date: 5/6/2024
E46
Murmushi ya yi tare da manna mata sumbata a goshi kafin ya juya ya fice daga cikin É—akin.
Yana fita ita ma Aafia ta miƙe zaune tare da zuro kafafunta kasan bed ɗin tana faɗin. "Gwaggo zan je parlour, uncle T ne yake kirana".
Siririn murmushi gwaggon ta yi kafin ta ce "To a dawo lafiya, ke kuma Akila zo mu je bedroom naku mu yi sirri". Ta kai karshen maganar tare da miƙewa ta yi gaba.
Sai aikin turo baki Akilar take yi ta miƙe tabi bayanta.
Suna fita ba'a fi da minti biyar ba sai ga Areef ya shigo cikin bedroom É—in bakinsa É—auke da sallama.
Jehan na jinsa ta yi maza ta lumshe idanuwanta gam, dan ma ya É—auka barci take yi.
Saman bedside drawer ya zauna, tun da ya shigo idanuwansa suna a kanta, sanye yake shi ma da kayan barci a jikinsa, ya yi kyau sosai, sai dai Æ´ar rama da ya yi na rashinta a kusa da shi, yana cikin damuwa sosai, sai tashin fitinannen kamshi yake yi sosai.
Yana ƙoƙarin yi mata magana ne wayarsa ta fara ringing, cirota daga aljihun wandon barcin nasa ya yi. Mamaki ne ya bayyana a saman face nasa lokaci da ya kalli saman screen ɗin wayar, new number ce take kiransa.
Shiru ya É—an yi, kamar ba zai É—auka ba, sai kuma dai ya yi picking tare da sanya wayar a Hand-free.
Daga ɗayar ɓangaren muryar mace ce ta ambaci "Hi dear".
Jin haka yasa cikin sauri ya cire wayar daga hand-free ɗin yana mai kallon Jehan ɗin da kyau da kyau, dan baya son a kara ɓata mata rai, ya sani sarai ranar ma da mace ta kirasa basu wanye lafiya da ita ba, dan haka sai ya katse kiran ma mai gabaɗaya ya kuma kashe wayar.
Cikin aljihu ya mayar da wayar kafin ya miƙe tsaye tare da gyara hannun rigarsa, sannan ya shammaceta ya ɗauketa can cak suka nufi waje.
Bugawar da zuciyarta take yi ne yasa bata yi mashi rigima a kan ya sauketa ba, ta ji muryar mace a wayarsa, hakan yasa har wani bada dum dum kirjinta ya yi, shi ne yasa da ya É—auketa bata iya yi mashi gardama ba, dan tana cikin yanayi mara kyau.
Bai direta a ko'ina ba sai a saman bed nasa, yana sauketa kuma ya yi saurin kashe wutar É—akin tare da kara gudun A.c. tana kwance shiru tamkar mai yin barci, duk abin da yake yi tana jinsa, kawai bata jin ra'ayin yi mashi magana ne.
Hayewa saman bed É—in ya yi tare da jawo masu lallausan bargonsa, sannan ya jawota jikinsa. A tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya, su dukkansu sun yi kewar juna, amma sai rigimar tsiya su yi ta wahalar da kansu abanza.
Cikin nutsuwa ya fara magana kasa kasa kamar mai yin raÉ—a.
"Baby i know baki yi barci ba, kina jin duk abin da nake yi, please ki yafe mun mana, kin san halin da nake a ciki kuwa? Zan iya mutuwa fa, please kin ji?".
A kule ta ce mashi. "To wacece kuma ta kira wayarka yanzu?".