Sashe 129
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har lokacin Areef bai dai'na dariya ba ya ce "Lion fa sai da nace mashi idan ya je kasar China ya kirata a waya ya rarrasheta, dan shi ya yi mata laifi, ya ɗauka mata wasa ne, to ai ga shi yanzu zai karɓi ga shi a zuciyarsa". Ya kai karshen maganar tare da sake kwashewa da dariya.
A kule Lion É—in ya haÉ—esu daga Areef É—in har sir Arvin É—in ya murÉ—e masu hannu É—ai É—ai ta baya, sai da sir Arvin ya furta wash da karfi.
Aseef kuma tsabar mugunta har da sake ɗauko wata igiyar dan Lion ya ɗauresu. Ƙoƙarin kwace kansu suka farayi, da Aseef ya ga haka sai ya matso ya fara taya Lion ɗin dannesu da kyau, kamar wasu ƴaƴan mage, abin dariya gwanin ban sha'awa.
Shigowar Tga da Mark cikin ɗakin ne yasa Lion ɗin ya sake su, dan idan baku manta ba baya wasa da TRIPLETS nasa a idanun kowa, dan baya son ra'ini, so baya son su Mark suga ashe yana wasa da ƴan uwan nasa har haka, shi ne yasa ya sakesu tare da miƙewa ya ɗauki wayarsa ya nufi waje.
Mark bawan Allah har yanzu yana ɗan ɗingisa kafa, bai gama samun sauki ba, sai dai ya kara wani irin azababben kyau, ya ɗan yi ƙiba kaɗan, ga shi kuma ya tara gashin kansa saboda jinyar da yake yi, sai ta kara mashi kyau sosai, a yanzu ya ce tun da ya musulunta a rinƙa kiransa da sunan Abdurrahman Sudais, so wannan ita ce sunansa ta musulci, idan baku manata ba dama shi ma Tga time da yake karami yake tare da su Josephine, sunansa Sudais, kafin su Anderson da Cherish su ruguje komai ya koma Tyson ɗinsa.
Zama a saman bedside drawers Abdurrahman wato Mark da kuma Tga É—in suka yi, sun zo duba sir Arvin ne daman, dan haka sai suka fara gaisawa cikin girmama juna da mutunta juna.
Shi kuwa Lion yana fita bedroom na gwaggo ya nufa. Bakinsa É—auke da sallama ya shiga ciki, daga ita sai Rimsha ce kawai a cikin bedroom É—in, ga abincin da Lion yasa aka kawo masu an jere masu a dining na parlourn part É—in nasu, basu je sun ci ba, suna zaune a saman bed, kuka Rimshar take yi, gwaggo na aikin rarrashinta tare da tambayarta me yake damunta, ta tada kai da laps na gwaggon, kayan barci wando guntu zuwa iya santala santalan cinyoyinta ta sanya, sai kuma Æ´ar karamar riga mai hannun vest zuwa iya kugunta, Kasancewar kayan launin pink color ne sai suka yi mata kyau sosai, babu É—ankwali a kanta, ta saki wannan dark black curly hair nan nata har baya, sai aikin kuka take yi, an tambayeta dalili kuma taki faÉ—a.
Jin zazzaƙar muryarsa ya yi sallama ne yasa gwaggo ta kai kallonta a kansa, ita kuma Rimsha runtse idanuwanta gam ta yi, wai dan ma kada ta kalle shi su haɗa idanu, dan duk da bata ji sallamar tasa da kyau ba, kamshin daddaɗar perfume nasa ya kai mata saƙon ya shigo a cikin hancinta.
Saman bedside drawer ya zauna, gabaÉ—aya bedroom É—in ta bule da kamshin perfume nasa, ga É—umi mai daÉ—i yana tashi a cikin É—akin, tun da ya shigo idanuwansa suke a kanta, ya kasa kawar da kallonsa, ga hawaye a saman face nata na kukan iyashege da take yi wa gwaggo.
"Good evening momma". Ya faÉ—a cikin sanyin murya.
Kasa jurewa Rimshar ta yi, hakan yasa ta miƙe daga kwanciyar da ta yi a saman laps na gwaggon, ba tare da ta kalli in da yake ba ta sauƙo kasa daga saman bed ɗin ta nufi hanyar fita abinta.
Tana dab da fita sexy voice nasa ya daki dodan kunnuwanta wanda ya sanyata jan birki babu shiri, dan da tsawa ya yi maganar. "Are you out of your sense? Kin manta kayan da yake a jikinki ne da zaki fita waje da su?!". Ya yi maganar yana kara É—aure fuska sosai da sosai.
Turus ta tsaya ta kasa gaba, ta kuma kasa juyowa, ta san in ta sake ta fita a haka, wlh tsab Lion zai iya karyata a wannan zafin kishin nasa, ba za kuma ta iya juyowa su yi ido huÉ—u da shi ba, saboda tsoronsa da take ji kuma tana fushi da shi.
Ganin haka yasa gwaggo ta miƙe tare da nufar in da take a tsaye, hannunta ta riko da nufin su dawo cikin bedroom ɗin. Kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro ta sakarwa gwaggo tana tirjewa a kan ita ba zata dawo cikin ɗakin ba, ita ba zata zauna waje guda da Yah Saif ba. Babbar magana.
Sai a yanzu gwaggon ta gane menene yake faruwa, wato dai suma faÉ—a suka yi kamar Jehan da Areef, lallaima.
Jin hakan yasa gwaggon ta É—auko hijabinta da ta yi sallah ta sanyawa Rimshar a jikinta, sannan ta ce mata to ta tafi bedroom na Aafia da yake a cikin part na gwaggo, idan Yah Saif É—in ya tafi sai ta dawo su kwana a tare. Ai tun gwaggon bata gama magana ba ta yi saurin ficewa tana É—ingisa kafa.
Duk abin da suke yi yana jinsu, yaki É—agowa ya kallesu ne dan tsab zai iya zane Rimshar da bulala sai jikinta ya gaya mata, kuma ba hakan yake so ba, yana so ne su shirya, hakan yasa ya danne zuciyarsa kawai yana jin yadda gwaggo take biye mata, yasan ma idan ya ce zai yi mata wani abin ba zasu yi ta daÉ—i da gwaggon ba, gara mashi kawai ya rabu da su yadda ya gansu, a tare ya gansu dama.......
Dawowa cikin bedroom É—in gwaggon ta yi, a saman bakin bed ta zauna suna fuskantar juna da Lion É—in, tun bata yi mashi magana ba ya ce "Momma fushi dani Meesha take yi fa".
Yadda ya yi maganar sai da gwaggo ta ji wani iri, saboda ya yi ta ne kamar wani mara lafiya.
"Mekayi mata to?".
Nisawa ya yi kafin ya gaya mata duk abin da ya faru, dan yaki kiranta a waya kuma dan ya tafi ya barta ne yasa take fushi da shi har take cewa dama tasan baya sonta.
Murmushi kaÉ—an gwaggon ta yi kafin ta ce "Rimsha manya, yarinta ce, amma kuma kai ma baka kyauta ba da baka kirata a wayar ba, yanzu dai sai ka san yadda zaka yi ka shawo kanta, ni babu ruwana da faÉ—arku, Rimsha tana da saukin kai sosai ba kamar Jehan ba, tana kuma da tausayi, zata saurareka, idan ka bata hakuri komai zai wuce, kamar mummynta take da kyan zuciya".
Maimaita kalmar hakuri a cikin zuciyarsa ya yi, a fili kuma sai ya ce "Shikenan momma zan yi abin da kika ce, amma yanzu dai bari muyi magana a kan dad".
"Saif bana son wannan maganar".
Matsowa ya yi tare da rike hannayenta dukka biyu a cikin nasa, a nutse ya fara yi mata magana ta yadda zata fahimce shi, ya sanar da ita komai ba tare da ya tsawaita bayanin ba, ya yi mata yadda zata fahimta kawai.
Shiru ta É—an yi kafin ta ce "Dare ya yi, zan je naci abinci na kwanta, sai da safe, ka je kaima ka kwanta".
Kallon face nata da kyau ya yi kafin ya ce "Kin yafewa daddyna?". Harara ta watsa mashi kafin ta sake ce mashi "Nace maka dare ya yi, kaje ka kwanta".
Sake hannayen nata ya yi tare da ɗan shafa kansa da hannu guda, sannan ya miƙe tsaye tare da nufar hanyar fita daga cikin bedroom ɗin. Da kallo ta bishi da shi tana mai kara godiya ga Allah da ya bata waɗan nan ƴaƴan, taurari waɗan da kowa zai yi fatan samun makamantansu.
Yana fitowa parlourn gwaggon ya ci karo da daddyn nasu zai je wajen gwaggon, dan ya kasa hakuri, yana son gwaggo sosai, ba zai iya jurar taki kula shi ba, shi ne ya yanke shawarar bari ya je ya sameta su fahimci juna.
Gaishesa Lion É—in ya yi tare da wucewa abinsa, ya rage nasu, shi dai ya yi abin da zai iya yi, ya yi wa gwaggo bayani, Dr William ya je ya karisa sauran aikinsa.
Bedroom nasa ya nufa, yana shiga Areef yana fitowa tare shi da Aseef. "Ina zaku je ba tare da mun yi dinner ba?". Ya tambaya yana kare masu kallo.
Wucewa gaba Aseef ya yi yana faɗin "Ni wajen momma zan je, sai anjima zan yi dinner, shi kuma Areef ya ce mani zai je ya ɗauki matarsa ya je ya yi dis virgin nata". Ya kai karshen maganar tare da wucewa abinsa. Aseef manya sun yi sirri shi da Areef amma ya tonawa Areef ɗin asiri.........😂
Harara Areef É—in ya bishi da shi kafin shi ma ya wuce gaba yana faÉ—in "Abin da Aseef ya faÉ—a shi zan je na aikata, idan na gama aikin zan yi dinner, yanzu ba zan iya cin komai ba, dan a gaskiya yau ba zan iya hakura ba". Ya kai karshen maganar tare da wucewa ya nufi part É—in na gwaggon.
Wucewa cikin nasa part É—in shi ma Lion É—in ya yi, zuciyarsa a cike tab da tunanin yadda ya kalli Meesharsa sanye da waÉ—an nan kayan barci, abin ya tsaya mashi a rai, ga wani azababben sha'awarta da yake ji, ga shi ta kara kyau na ban mamaki. Yana zuwa ya haye saman bed nasa kusa da sir Arvin da yake kwance, su Mark sun fita daga cikin É—akin tun É—azun.
Wani irin azababben sha'awarta ne yake kara taso mashi, duk sai ya ji cewa ba zai iya cin abincin bama shi ma, Meeshansa kawai yake da bukatar ya jita a jikinsa. Sosai sir Arvin ya lura da cazawarsa tun time da ya shigo, dan haka sai ya yi ƙoƙarin tambayarsa meyake faruwa? Dan ga idanuwansa nan duk sun kaɗa sun yi jajir da su, ya je ya gano abin da zai hana shi yin barci.