← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 168

Sashe 12

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da Josephine da Uncle Herry duk sun karɓi musulci, gwaggo ta musultar da su, daga baya ita ma Cherish ta musulta. Rayuwa mai tsabta da farinciki suke gudanarwa a gidan. Har tsawon wata ɗaya da dawowarsu gidan sam Dr William bai kusanci gwaggo ba, dan har lokacin bai warke daga raɗaɗin rashin iyayensa ba. Ita ma Gwaggo bata wani damuwa na rashin soyayya da basu yi, dan ta san halin da yake a ciki.

A tare suke yin aiki da Josephine, komai tare tamkar twins, Uncle Herry kuma kullum yana tare da TGA yana koya mishi wasu abubuwa na rayuwa. Idan suka tashi tafiya school, akwai wata mai aikin TGA É—in da take kula da shi, dukkansu suna tafiya su bar shi.

Sosai Dr da gwaggon suka mayar da hankali a kan karatu, dama already kun san basu wasa da karatu..........

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*

E4

*Ina yi wa ɗaukacin al'ummar musulmi ta duniya barka da sallah, Allah Ubangiji ya maimaita ma, ya karɓi ibadunmu ya sa kuma muna daga cikin ƴantattun bayi, wannan page sadaukarwa ce, barka da sallah ce ga ƴan comments section group na, ina farincikin kasancewa a tare da ku, kuma dukkanku ina ganin comments na kowa, tare da adduo'inku da yaba mani da kuke yi, tare da kwarin gwiwan da kuke kara mani, ba abin da zan ce maku face Allah ya bar zumunci, hakika kuna sakani farinciki da comments naku, hakika kuna cikin tunanina a koda yaushe ❤️*

Sosai Dr da gwaggon suka mayar da hankali a kan karatu, dama already kun san basu wasa da karatu. A takaice sai da suka É—auki almost wata biyar da aurensu kafin Dr William ya dawo dai'dai na rashin iyayen nasu da suka yi, a lokacin ma ya dawo dai'dai ne sakamakon adduo'i da kuma karatun Alkur'ani mai girma da gwaggon take yawan yi mashi. Shi ma yana koyan hadda sosai a wajen limamin da ya bashi kalmar shahada, haka su Josephine ma suna karatun addini sosai. A lokacin Josephine sunanta A'isha, dan ta ce sunan gwaggo take so a saka mata, shi kuma Uncle Herry sunansa Muhammad, TGA kuma Sudais. Suna rayuwa cikin tsantsar farinciki.

Har lokacin gwaggo bata san da abin da yake faruwa a gida Nigeria ba, ita dai soyayya ya rufe mata idanu, sabgar gabanta kawai take yi. Bayan Dr William nata, bata tunanin kowa, shi ne a ranta dare da rana. A haka almost shekara guda kenan da aurensu.

Yau ta kama Sunday, babu school, duk suna haÉ—e a gida suna hira. Cherish ma ta zo gidan nasu. Da Josephine wato A'isha da gwaggo suna kitchen suna haÉ—a kayan makulashe, karfi da ya ji gwaggo ta koyawa Josephine shiga kitchen, ita ma Gwaggon ba wani abin da ta iya yi face dafa tea sai É—an snacks da ba'a rasa ba haka. Idan ta shiga kitchen hada even tea, sai ta fi 40 mins ana abu guda, amma a haka take zagewa ta shiga dan ta yi wa Dr tea da kanta, bata son Æ´an aiki su yi mashi tea É—in.

After some minutes.

Zaune take a saman bed nata a cikin bedroom nata tana duba wasu takardunsu, dan sun kusa fara exams, daga ita sai wando zuwa iya santala santalan cinyoyinta, da kuma Æ´ar riga da bata gama rufe cibiya ba, ta saki gashi har baya, tana aikin taunar chewing gum.

Josephine da Uncle Herry sun ta fi yawon shakatawa, dan yau week, Cherish na palon kasa, ita da TGA, tana aikin bashi hot milk, tana bala'in kaunar TGA kamar me, sai dai shi kuma, tun yana yaro, yana da bakar zuciya na wuce misali, ga saurin fushi da taurin kai, tun yana karami idan ya ce ba zai yi abu ba, to kamar Lion yake, ba zai yi É—in ba, sai dai a kashe shi, abin dai ba'a cewa komai. Amma da yake Cherish ta san halinsa, sai ta koyi zama da shi, tana yi mashi abin da yake so, har tasa ya saba da ita sama da yanda ya saba da su Josephine, har É—aukarsa take yi su je gidanta su wuni, ya zama kamar É—anta, tun Dr yana hanawa, har ya saduda, ya kyalesu kawai.

Dr William, sanye yake da short irin masu kama jikin nan, kwata kwata wandon a iya rabin cikyarsa ta tsaya mashi, babu riga a jikinsa. Daga cikin É—akin maratunsu ya fito, hannunsa na rike da wayarsa, sai aikin sauke ajiyar zuciya yake yi.

Cike da so da kauna ta kalle shi tare da sakar mashi cool murmushi kafin ta ce "My Hero ya ka ji karatun?". Gera É—aya ya É—aga mata yana faÉ—in "Normal beauty, what about you?".

Rufe takardun dake a gabanta ta fara yi tana bashi amsa da komai normal.

"Akwai wani abin da zan kara maki ne?". Ya tambaya yana tsareta da waÉ—an nan shegun blue eyes É—in nasa masu rikitar da mai kallonsu.

Girgiza mashi kai ta yi kafin ta ce "Nothing gaskiya, saboda komai dai'dai nake ji, ko yanzu a fara exams kawai". "Are you sure?". Ya faÉ—a yana mai canza kallon da yake yi mata izuwa wani irin kallo na azababben so da kauna.

Jin yanda ya yi tambayar yasa ta É—ago da dara daran idanunta izuwa kansa. ÆŠan zuba mashi idanu ta yi na Æ´an sakanni kafin ta ce "Are okey kuwa?".

Nisawa ya yi tare da É—an kashe mata ido É—aya yana faÉ—in "Am not sure, but you have to be check me very well, so that you should now am okey or not". Ya yi maganar cikin wata iriyar murya da take nuna tsantsar so da kauna.

Ƴar murmushi ta yi kafin ta ce "Okey come and sleep, let me see what to do".

A hankali ya nufota, yana tafiya yana wani yarfar da hannu kamar wani É—an baby.

"My Dr, yau fa like you're feeling shagwaɓa more for me ko?".

ÆŠan turo mata É—an bakin nan nasa ya yi kafin ya sake ciza É—an red lips nasa, sannan ya ce "Ba dole ba, gabaÉ—aya you forget about me, kawai kina ta kula da su A'isha, ni babu mai kula da ni". Ya kai karshen maganar tare da kwanciya a saman bed É—in ya kuma tada kai da cinyarta yana turo baki.

Hararar soyayya ta wurga mashi kafin ta ce "E lallai yau rigimace ma kake ji da ita ba shagwaɓa ba, amma na san maganinka".

Hannu ya kai ya É—an shafo breast nata yana faÉ—in "Ga abin da zaki bani na sha sai na dai'na rigimar".

A takaice ta ce "Da a baya da kake sha ni nake baka ne?". Gera ɗaya ya ɗaga tare da ɗan zaro idanu kafin daga bisani kuma ya miƙe zaune a in da ya rungumota suka kwanta tare yana faɗin to bari ya sha kayansa. Murmushi kawai take binsa da shi. Da ya fara wasa da su kuma, sai ta fara taya shi kamar yanda suke yi a baya. Nan take ta fara gigita shi da salonta.

Romancing na juna suka fara yi babu kama hannun yaro, an jima ba'a haɗu ba, ya kware wajen iya wasa, duk ƙoƙarin gwaggo sai ta sakar mashi ragamar idan suka fara, bata ma wani iya jurewa su yi nisa zata sakar mashi, ta dai'na biye mashi, sai dai ta yi ta zuba mashi kukan shagwaɓa, hakan kuma kara rikita shi yake yi, yasa ya yi ta kara birkita mata ƙwaƙwalwa har ta yi kukan gaske.

A takaice dai Dr bai rabu da ita ba yau sai da ya kawar da budurcinta. Ta sha bakar wahala a hannunsa, har da suma ta yi, duk ta yakushe mashi fuska, saboda ta tara faratun hannu, kun san dama turawa suna tarasu sosai, to ita ma ta tarasu zara zara, hakan tasa duk ta ji mashi ciwo a fuska da bayansa kamar ya yi faɗa da damusa. Sai dai shi kuwa sam sam bai ji tana yi ba, har sai da ya kammala abin da yake yi ne, da ya sami nutsuwa, a nan ne ya ga ɓarnar da ya yi.

Ya tsorata ainun, sunanta ya rinƙa kira, amma sam bata ko motsa ba, duba da sun yi karatu mai zurfi, duk abubuwa irin haka sun karanta, hakan tasa ya sauko daga saman bed ɗin ya nufi toilet. Ruwa mai zafi ya haɗa mata kafin ya dawo cikin bedroom ɗin, ya ɗauketa zuwa toilet ɗin. Shi ya yi mata komai da kansa, sai zuba mashi kuka take yi tamkar wanda aka cewa ubanta ya mutu.

Banda aikin rarrashi babu wani abin da yake yi. Duk jikinsa ta yi muguwar sanyi, dan ba karya ta wahala iya wahala, shi ma ya wahala sosai. Sai da ya samu good 3 hours yana aikin rarrashinta da lallaɓata kafin ya samu barci ya ɗauketa. Ganin ta yi barci ne yasa ya fita zuwa word room na gidan. Alluran barci ya haɗa mata tare da dawowa cikin bedroom ɗin.
Chapter 12 · 0% Book details