← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 168

Sashe 40

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"To ka rufe idanunka". Ta faɗa tare da wucewa izuwa wajen kayan nasa. Ba musu ya rufe idanuwan nasa, yau wani irin daɗi yake ji, saboda ta bashi kulawa, babu tsawa, babu tsiwa, babu haɗe fuska, bai san cewa ita ma sonsa yana neman yi mata illa bane yasa ta nema wa kanta mafita, yasa ta saduda ta fawwalawa Allah ta dawo ta fara kula da shi...... NI KO NA CE WAYE YA GAYA MAKI SOYAYYA WASA CE? DA KI CIGABA DA JAN AJI MANA, DA KIN MUTU A KAN SON SHI😂 KEBAKI GA AYA A KAN GWAGGO BANE? HAR YANZU SON DR WILLIAM NATA TAKE YI BAIWAR ALLAH, SO AI BA'A YI MASHI GARAJE! YANZU ZAI YI MAKA ILLAH, BA'A WASA DA ZUCIYA!.

Wandon jeans baka da T-shirt sky blue masu matukar kyau ta É—auko mashi, kusa da shi ta dawo, yana tsaye ya datse idanunsa yana jiranta.

Kasa kasa ta ce "To ai ka fini tsawo, kuma ni ban san ta yaya zan sanya maka kayan bama".

Idanunwansa a rufe ruf ya bata amsa da cewa "To yanzu dai kin yarda na buÉ—e idanuna? Sai na nuna maki yanda zaki saka mani".

E ta amsa mashi da shi. Buɗe idanun nasa ya yi tare da matso da chair dake kusa da wajen watchs nasa, ya zauna a saman chair ɗin yana kare mata kallo. Ita kuma babu abin da take kallo a jikinsa saman da ɓul ɓul ɗin breast nasa, mamaki suka bata yanda suke ɓul ɓul kamar na mace. Jehan akwai dakiyar zuciya, ba irin Rimsha ba, da Rimsha ce ba zata iya tsayuwa tana ganinsa babu riga a jikinsa haka ba, tun da Rimsha take da Lion bata taɓa ganin surar jikinsa babu riga ba, ba zata iya ba, ita kuwa Jehan kun sani ba sai na sake faɗa ba, fin haka ma ta gani, ita da har video ta yi wa babban mutun tsirara a gidan Hjyr daɗi, ko kun manta ne? To na tuna maku,.....(Ita Jehan harta gogan nasu ma ta san ya yake abinta😂😂)

Ganin tana ta satar kallon kirjin nasa da mamaki a face nata ne yasa ya kai hannu ya jawota jikinsa. Zaunar da ita a saman cinyarsa ya yi, cikin sanyin murya ya ce "Sun yi maki kyau ne kike ta kallonsu?".

Hannu ta kai tana shafa kyakkyawar bakin gashin dake kwance a kirjin nasa. "A'a sun ban mamaki ne". Ta bashi amsa.

Shi kuma jin saukar lallausan hannunta a kirjinsa ne yasa ya furta ash tare da datse idanunsa yana mai kara kankameta. (Da alama zancen Imran gaskiya ne, da ya ce wa Areef ɗin dan bai samu dama a wajen Jehan ɗin bace yasa yake cewa zai barta sai ta girma😂)

Jin abin da ya furta ne yasa ta yi saurin zame hannunta daga wajen tare da yin ƙoƙarin barin jikin nasa, kankameta ya yi tare da riko hannun nata ya ɗaura a saman breast ɗin nasa, kasa kasa ya ce "Ina zaki je?".

ÆŠago idanu ta yi tana zubawa face nasa kallo, idanunsa sun sauya launi izuwa jajir, shi ma ya zuba mata idanu yana kallonta. Kasa kawar da kallonta ta yi, shi ma ya kasa kawar da nasa kallon. Almost 5 mins suna a haka, kirar sallar mangariba ce ta dawo dasu daga duniyar kallon soyayyar da suka faÉ—a.

Da sauri ta sauke idanunta kasa tare da yunkurawa zata miƙe, sam bai hanata miƙewa ba, dan baya wasa da lokacin Sallah, tun da ankira sallah, to komai dole ya tsaya sai ya yi sallah. A hanzarce ya miƙe tare da karɓar kayan da ta fito mashi da su ɗin, cikin sauri ya sanyasu, ita kuma ta nufi waje.

Ko da ya gama shiryawa ya fito, bata a cikin É—akin, waje shi ma ya nufa dan zuwa masallaci, a palo ya ci karo da Lion ma ya fito.

Babban abin burgewa da TRIPLETS shi ne. ba su wasa da lokacin sallah, kome suke yi, in dai an kira sallah, to bari suke yi su je su yi sallah, shi ne yasa a koda yaushe Allah yake karesu daga duk wata musifa da zata tinkaresu, dan Ubangiji ya ce duk wanda ya tsayar da sallolin farillah guda biyar ɗin nan a rana, yana yinsu a kan lokaci, yana kula da su, yana yinsu yadda yazo a rubuce, to ba zai taɓa taɓewa ba, ba dan haka ba, wlh da TRIPLETS izuwa yanzu ba zasu kai labari ba, da angama da rayuwarsu, amma saboda riko da addini, gasu nan a tsaye gam, ko jijjiga basu yi ba bare rashin lafiya, kai addinin musulunci duniya ne jama'a, TRIPLETS suna mugun burgeni wajen riko da addininsu, yanzu dai da wani ne yanda Areef yake da Jehan, yanda bata taɓa bashi fuska ba sai yau, da wlh ko ya ji an kira sallah ba zai rabu da ita ya tafi masallaci ba, ko yaya sai ya tsaya ya ɗan cigaba da wasa da ita tun da yau dama ta samu, amma shi ina, sallah tana gaba da komai a wajensa, ya fifitata sama da komai, bayin Allah, Allah Ubangiji ka bamu ikon riko da addininmu hannu goma goma ma idan akwai, ka bamu ikon tsayar da sallah a kan lokaci, dan yin sallah a kan lokaci, tana tare manya manyan musifu dake dinfaro bawa.

GabaÉ—aya mazan fitowa suka yi suka tafi masallaci, su kuma matan suka yi sallah a gida, bayan sun dawo daga masallaci ne kowa ya wuce bedroom nasa, da yake boys quarters É—in É—akuna uku ne a kasa, É—akuna biyu a sama, sai daddyn Rimsha da daddyn Anaya suka É—auki É—aki É—ai'É—ai a sama, kasan kuma Abban Imran ya É—auki É—aki É—aya, Abbi ma ya É—auki É—aki É—aya, daddyn Jelly duk da yake gauro, sai ya zauna a É—aki É—ayar, haka matayensu suka kawo masu abinci a cikin É—akunnansu, ma'ana su mummyn Rimsha kenan, zaman gidan Lion ya kamasu dole, dan dole sai an shawo kan wannan matsala, komai ya dai'daita kafin su koma gidajensu, shi kam Akil ya ce wlh gidansa zai koma, ba Queen ba ko ubanta da ya mutu ne ya zo ya É—auke shi yana jiransu, dan haka sai ya É—auki Umaisha suka nufi gidansa da yake cikin unguwar, bai san cewa ba iya Queen kawai ake gudun mashi ba, akwai su Josephine a gefe guda, Imran ma ya É—auki jelly suka bi Akil É—in, ya rage saura Irfan kawai, shi dama yayan Anaya Feroz baya kasar, yana Uk abinsa.

Bayan sun yi sallar isha, su daddyn Rimsha kowa ya wuce É—aki da matarsa, su kuma su Rimsha, suna É—akin gwaggo suna tayata hira bayan sun kammala cin abinci kenan, yau a tare da gwaggon da Brr Naurat suka ci abincin, sun baro mazajensu a É—akunnansu.

Misalin karfe 9 dai'dai, sanye cikin kayan barci ash color masu matukar kyau da tsada Areef ya fito daga cikin bedroom nasa ya nufi na gwaggo, dan ya je ya yi mata sai da safe ita da Brr Naurat, sai tashin kamshi yake yi.

Dai'dai zai shiga É—akin, ita kuma Jehan tana fitowa, zata koma bedroom nasu ne, ta ce ta gaji da surutun Brr Naurat, gara ta je ta kwanta, kun san dama ita ma bata son yawan surutu. Kayan barci ne riga da wando a jikinta, sai ta É—aura hijabi a saman kanyan.

Karo suka É—an yi, baya kaÉ—an ya koma, dan a tunaninsa ma Anaya ce, dan idan baku manta ba, Anaya tana kama da Jehan É—in sosai, ganin ita ce ba Anaya ba yasa ya ce "To a bani hanya na wuce".

Gyara tsayuwarta da kyau a bakin kofar ta yi, ta tare mashi hanya tana faÉ—in "Ba zaka shiga maki É—akin gwaggo na ba, barci take yi yanzu, ka tafi sai da safe".

ÆŠan shafa kansa ya yi yana tuna lokacin da ya yi mata irin haka a kan tazo zata shiga bedroom na daddynta, wato yanzu ita ma ta rama kenan, Jehan duniya. Amma da yake ya fita iya duniyanci, sai ya masto da face nasa dab da ita, kasa kasa ya ce "Da gaske? To idan momma ta yi barci, ai ke baki yi barci ba ko? Dama ni ai ke nazo É—auka ba wajen momma nazo ba, muje bedroom ki bani abinci a baki, ni kuma na baki abin daÉ—i sarauniyar rigima ta duniya".

Matsa mashi a hanya ta yi tana faÉ—in "A'a gwaggo bata yi barci ba, ka shiga".

Kugunta ya damko tare da jawota jikinsa. "Baby waÉ—an nan balls É—in naki suna saka ni shiga wata duniya, kuma suna sani É—aukar chaji".

Da yake bata gane nufinsa ba, a tunaninta da magana yake yi a kan idanunta, bata san a kan breast nata yake magana ba, sai ta ce mashi "To ba sai ka ciresu su dai'na kallonka suna saka maka chajin É—in ka huta ba".

Ai kuwa tana rufe baki ya kai hannu ya capko É—aya yana faÉ—in "Bari dai na sa su sauke mani chaji, ai ban isa in ciresu ba, dan sune first thing da suke É—aukar hankalina a jikinki".

Jin yanda ya capko su bata san lokacin data kware baki zata kurma mashi ihu ba, dan bata yi tsammanin a kansu yake magana ba, ya wani capko mata su da karfi, har cikin ranta ta ji zafi.

Ganin zata yi mashi ihu ne yasa ya rufe mata baki tare da É—aukarta cak bayan ya saki breast É—in nata, kai tsaye bedroom nasa ya wuce da ita.

Suna barin wajen ita kuma Anaya ta fito dan ta je wajen Mark É—in ta, tana kewarsa over, itama kayan barcin ne a jikinta, sai dai ita ma ta É—aura hijabi mai É—an girma a samansu.

Rimsha kuwa da tana ganin kamar bata girma ba, sai bata wani sanya hijabi a saman kayan barcin nata ba, haka ta kwanta a saman cinyar gwaggo tana zuba hira da Brr Naurat abinta, ta mance da Noorish nata, bata sani bama ya ci abinci ne ko bai ci ba, ita dai kawai ta samu hira mai daÉ—i.
Chapter 40 · 0% Book details