Sashe 151
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Calmly ya fara magana. "Meesha ba zata yarda da abun da zaku ce mata ba, saboda abin da take faÉ—a shi ne gaskiya, so kune zaku yarda da abin da take gaya maku, tabbas bani bane na fita da daddynta, na faÉ—awa su momma ni na fita da shi na aikesa ne kawai dan su sami kwanciyar hankali, copy nawa aka yi, ban yi mamaki ba da Meesha ta iya gane bani bane, dan tun da a labarin da momma ta bada a time da take gaya mana meyafaru da ita a baya, kowa na parlourn bai iya gane cewa Æ´aÆ´an momma masu blue eyes biyu bane, Meesha ita kaÉ—ai ta iya gane wa, bugu da kari ita kaÉ—ai ta iya rabeni da Safwan da kallo guda, wanda ko iyayenmu basu iya rabemu da kallo guda ba! Ko ita kanta Cherish da ta rayu da Safwan tsawon shekaru talatin da biyu bata iya rabeni da shi da kallon farko ba, amma Meesha da kallon farko ta banbanta mu, tun daga nan ni kam na yardanwa kai'na Meesha a ko'ina zata iya fitarda ni, koda kuwa masu kama da ni sun kai dubu, to tabbas zata fitar dani daga cikinsu, ban san wani irin shaida ta yi mun a jikin nawa da yasa take iya cireni a cikin miliyoyin mutane ba". Ya kai karshen maganar yana yi mata alama da hannunsa a kan ta zo.
Da sauri ta kariso cikin É—akin izuwa gabansa ta tsaya tana mai cigaba da kukanta.
Jawota jikinsa ya yi yana faÉ—in. "Kukan ya isa haka, zauna ki gaya mun ya aka yi kika san bani bane na fita a tare da daddynki". Yana maganar yana goge mata kwallah.
Kwantar da kanta a saman Lion chest nasa ta yi tana wani irin shesshekar kuka mai taɓa zuciyar mai sauraro, ta kasa iya sake buɗe baki ta yi magana, ɗazun ma da kyar ta iya yin maganar.
"Is okey my Meesha, kukan ya isa haka, uncle zai dawo gare mu nan bada jimawa ba, keep praying for them". Yana magana yana mai cigaba da goge mata hawayen, duk ta kara É—aga mashi hankali, ya shiga cikin tsananin damuwa over, wani irin sara mashi kansa take yi na wuce misali, sam baya son ganin damuwarta.
"Noorish ina jin kamar wani abin zai faru da mummyna". Ta faÉ—a cikin shasshekar kuka tare da sarkewar murya.
"Babu abin da zai sameta, da ita da Uncle duk suna da riko da addini sosai, kuma waÉ—an da suka É—aukesu mutane ne mushirikai, so ki kwantar da hankali, ki sani idan suka yi wasa wannan É—aukar uncle É—in da suka yi zai iya zama sanadiyar rugujewarsu, domin ayar Allah ta wuce wasa, ya isa haka kukan nan, jeki ki kwanta a É—aki ki huta kin ji? Bari mu fara bincikar a ina suke, da ban yi niyar shiga office this week ba, amma saboda uncle yau ba sai gobe ba zan fara aiki, so keep praying for us my pleasure". Yana magana yana shafa kanta izuwa bayanta.
Su Areef kam sun mayar dasu tamkar wasu Tv, sai kallonsu suke yi, sir Safwan kam duk sai ya ji wlh ba zai iya hakuri ba, dole shi ma a É—aura mashi aure da Maryam É—insa, dan gaskiya shi ma yanzu a hannu yake, ya gaji da kallon irin wannan madarar soyayya da Æ´an uwansa suke zubawa a tare da matansu, ga shi shi ne babba amma har matar Aseef da Areef suna da ciki shi ko auren ma bai yi ba bare ya yi tunanin ko ya zura kwallo a raga.
"Noorish ka barni a tare da kai, ka barni kusa da kai, Allah ba zan iya zuwa É—aki na kwanta ba, ni dai zan zauna da kai".
Kasa kasa ya ce "Haka kike so?".
Kai kawai ta gyaÉ—a mashi alamar e haka take so.
ÆŠan rungumarta da kyau ya yi yana faÉ—in. "To shikenan ki zauna a tare da ni É—in, amma ki dai'na kukan nan, promise me that ba zaki sake zubar mun da hawayen nan naki mai tsada ba".
Zuro hannayenta ta yi ta bayansa ta ƙanƙame shi da kyau tana faɗin. "I promised you, ba zan sake hawaye ba".
Ɗan duƙo da kansa kasa kaɗan ya yi ya sumbaceta a 4head nata.
Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke tare da É—ago da kanta, har lokacin yana duke a kanta, hakan ya bata dama ta sumbaci lallausan lips nasa.
Kasa hakuri sir Safwan ya yi har sai da ya ce. "Wai ni kam Saif me ka mayar damu ne?".
Sai a lokacin Rimshar ma ta tuna da cewa ashe QUADRUPLE nasu suna wajen, wani irin kunya ne ta ji ya kamata, nan take ta hau ɓoye fuska a jikin Noorish ɗin nata.
Shi kuwa Lion kallon ina ruwanka ya wurgawa sir Safwan É—in kafin ya É—an raba jikinsa da nata, sannan ya riko hannunta suka isa gaban computers da suke a cikin room É—in.
Zama ya yi a saman É—aya daga cikin chairs dake a gaban computers É—in, sannan ya É—aurata a saman laps nasa tare da kwantar da kanta a saman Lion chest nasa, in a low voice ya ce.
"Kwanta ki yi barci, kada fa ki tashi, zan yi aiki ne".
Hannunta ɗaya ta kai ta saƙalo ta bayan wuyarsa tare da gyara kwanciyar tata tana faɗin.
"In kwanta dai in yi ta kallon kyakkyawar fuskar mijina domin na haifi mai kama da kai".
Jin ta kawo zancen haihuwa yasa ya kawar da zancen da cewa.
"Ta yaya aka yi ne ma kike iya banbanta ni da kowa Meesha?, ya aka yi kika gane bani bane na fita tare da daddynki?".
ÆŠayar hannunta ta É—aura a saman lallausan kumatunsa tana shafawa a hankali ta fara magana in a cool voice.
"Wanda ya fita a tare da daddyna yana da wani tambari na wani zane a wuyarsa, kai kuma baka da shi, sannan wanda ya fita a tare da daddyna sajensa bai kai naka kwanciya ba kuma bai kai naka baki da yawa ba, sannan kuma fuskarsa bata da kyau duk da yana kama da kai, da kallo É—aya zaka yi mashi ka fahimci face É—in sanyata ya yi, dan bata ma zauna dai'dai da jikin wanda aka sakawa face É—in ba, jikinsa ma bata da kyan gani, kuma yana da wani huji kamar sami a wajen kunnensa ta sama, and kuma a hannunsa na dama akwai wani abin hannu wanda kai sam baka saka ire iren su, iya watch kawai kake É—aurawa".
Tun da ta fara magana ya tsareta da idanu yana kallon ɗan bakin nan nata, ba ƙaramin mamaki ta bashi ba, lallai tana da kaifin ƙwaƙwalwa, yanzu da kallo ɗaya ta yi wa wannan guy ɗin irin wannan sanin haka? Har ta san da akwai wani abu a hannunsa daya ɗaura, sannan har tasan da wani ɓuli ta wajen kunnensa, duk da suit da yake a jikin guy ɗin har ta iya gane akwai zane a wuyarsa, lallai tana da kaifin kwakwalwa, bai kamata ya bar kwakwalwar nan tata ta tafi a banza ba, dole ya mayar da ita school, dan shi kansa zata taimaka mashi a kujerar da yake kai a yanzu, ga shi yanzu ma ta taimaka mashi, domin bai lura da akwai zane a jikin guy ɗin ba, bai kuma lura da akwai wani abu a ɗaure a hannun guy ɗin ba, yanzu ta taimaka masu sosai, dole ya yi bincike a kan wannan zane da abin hannu, yasan ba shakka zasu taimaka mashi.
"You're special my Meesha".
Ya faÉ—a tare da kunna computer dake a gabansa.
Ganin ya kunna computer ne yasa Areef and sir Safwan suka kariso wajen, shi kuma Aseef ya yi suman tsaye ne ya faÉ—a duniyar tunani.
"Areef ka kawo mun video wajen taron nan yanzu, ina da buƙatar na sake ganin wannan guy ɗin". Cewar Lion ɗin.
A hanzarce Areef É—in ya ciro wayarsa tare da kunnata, data ya kunna dan ya je ya É—auko videon.
Aiki suka hau yi a kan guy ɗin babu kama hannun yaro, a tare suke yin komai, Lion, sir Safwan and Areef, shi kuwa Aseef sai dai ya bisu da ido kawai yana kallonsu, suna cikin damuwa, sosai Aseef ya rage zama a tare da Akila, kullum yana ɗakin bincike suna aiki, computers nasu gabaɗaya sun kasa iya binciko masu ainahin in da daddyn Rimshar yake, ko number daddy suka bi sai ya rinƙa nuna masu wajaje daban daban a kallah sun kai 20, kuma dukka manyan kasashe ne, number guda ɗaya a ƙasashe daban daban har guda 20 ai ku daga ji kunsan tsafi ce kawai take aiki, abin dai ya ci tura, ya sha gaban tunaninsu, duk yadda kuke tunani ya wuci hakan.
Wasa wasa har tsawon good three months babu daddyn Rimsha babu mummy babu labarinsu, idan hankalin QUADRUPLE ya yi dubu É—ari to fa ya tashi, sun shiga damuwa, sun rasa mafitar ta ina zasu nemo uncle É—in nan nasu.
Ita kuma Rimsha, da yake baiwar Allah ce mai tawakkali, sai ta ragewa mijin nata zafi a kan zafi, sai ta janye daga jikinsa ta koma zaman cikin bedroom tana aikin yin sallah da yi masu addu'ar samun nasara, komai ya yi zafi maganinsa Allah, har azumi take yi sosai. Tabbas tana cikin damuwa na wuce misali, dan har rama sai da ta yi, amma hakan bai sa ta mance da cewa Allah shi ne maganin komai ba, bai sa ta mance da cewa Allah shi ne ya bata iyayen nata ba, baisa ta mance da cewa Allah ne kaÉ—ai zai iya kawo masu mafita ba, dan haka ta koma ga Allah ta dukufa da azumi, sallolin nafila, karatun Alqur'ani mai girma babu kama hannun yaro.
Ba ƙaramin daɗi Lion ɗin ya ji ba, ya kara jinjina mata sosai, a kakanun shakarun nan nata tana da karfin imanin da ba kowani bawa ne yake samun baiwar hakan ba, da wani bawa ne wannan bala'i ta afka mash, rashi uwa da uba lokaci guda, da mantawa zai yi da addu'a ko sallah ya yi ta aikin rusa kuka, amma ita sam bata yi hakan ba, dan tasa babu wata mafita a kukan ma idan ta yi.