Sashe 132
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar zai sake tambayar daddy tunaninsa shi da Rimsha kuma a kan me yake yi? Sai kuma ya fasa ya nufi bedroom É—in kawai. Da kallo daddyn ya bishi har ya karisa shiga cikin bedroom É—in.
(Asamu wata fisabilillah ta koyawa TRIPLETS kunya 🤌 sam su basu da shi, bama iya TRIPLETS kawai ba, gabaɗaya familyn Dr William zaku taimaka ku koyawa kunya my readers 🤌 dan turawan nan sai a hankali, yanzu dai babu ruwansa ya shige cikin bedroom ɗin abinsa, dan ma dai dukkansu daga su har su daddyn Rimsha jirgi ɗaya ce ta kwaso su, akwai mix na jinin a jikinsu, shiyasa basu damuwa)
Yana shiga cikin bedroom ɗin ita kuma ta fito daga wanka kenan, ɗaure take da towel a kirjinta, iya rabin santala santalan cinyoyinta towel ɗin ya tsaya mata, ta saki kyakkyawar gashin kan nan nata, sai ƙoƙarin goge gashin nata da ƙaramin kyakkyawar towel da yake a hannunta take yi.
Sam bata ji shigowarsa ba, kuma bata lura da shi a bakin kofar bedroom ɗin ba, sai dai kuma kamshin perfume nasa da ya bulbule ko'ina a cikin ɗakin ne yasa ta fahimci lallai ya shigo ko kuma yana kusa da bedroom ɗin, ta ɗaura wannan ƙaramin towel ɗin a saman kanta ya yin da ta dukar da kai tana goge gashin nata, kasa ɗago kai ta yi ta kalli hanyar shigowa ko kuma ta karewa cikin bedroom ɗin kallo, saboda tana tsoron haɗa idanu da shi, tabbas tasan ya shigo ko yana kusa.
Sak ta tsaya a tsakiyar É—akin ta kasa iya cigaba da nufar gaban mirror da take nufin zuwa, ta kuma kasa iya cire wannan É—an towel É—in daga kanta ta É—ago ta kalle shi, tsoro ne duk ya kamata.
Shi kuma yana tsaye ya harɗe hannayensa a saman Lion chest nasa yana kare mata kallo cike da sonta da kuma tsantsar kaunarta, sir Arvin ya yi gaskiya da ya ce mashi idan ya kalli ƙunshin nata a matsayin shi ta yi wa kwalliya zai ji abin ya burgesa, karo na farko a rayuwarsa da hakan ta faru, sai ya ga ƙunshin ya yi mata kyau sosai, bare ma ƴan yatsun hannun nan nata da suka ji jan ƙunshin suka yi jajir har wani maroon maroon suka yi, sai abin ya yi matuƙar tafiya da imaninsa.
Ganin ta tsaya ta kasa gaba ta kasa baya, ga shi kuma tana fama da ciwon kafa tana aikin ɗingisata, sai ya ce bari ya rage mata wahalar tsayuwar nan da ta yi. A hankali ya tako zuwa in da take. Hannu ya kai ya cire ɗan towel ɗin daga kanta kafin ya ɗauketa cak. Sai a saman mirror chair ya sauketa. Hannunsa dukka biyu ya sanya yana ƙoƙarin tattaro mata gashin kan nata domin ya tara waje guda ta samu ta buɗe idanu su kalli juna.
Sai dai ko da ya tara mata gashin nata, sai ta datse idanuwanta gam taki yarda ta buÉ—esu.
"Meeshana". Ya ambaci sunanta kasa kasa cikin wata iriyar murya mai sanyin gaske. Har cikin ranta ta ji wannan zazzaƙar sexy voice ɗin nasa, hakan yasa ta saka mashi kuka idanu a rufe tana faɗin "Ni Yah Saif me ya kawoka gidanmu? Ni ka tafi bana son ganinka, me kazo yi?". Duk zakin sexy voice nasa da kuma kewarsa ne ya ruɗata ta ce ya tafi masu daga gida, wai gidansu, idan ka bibiya ma bata san ta faɗi hakan ba, so mugun wasa.
Rage tsawonsa ya yi ta yadda ya É—an kwanto da kansa a saman shoulder É—inta, a kunne ya raÉ—a mata. "Kewarki ne ya kawoni gidanku rigimammiya kawai, kuma ba zan tafi ba sai tare da matata, ko ki bini mu tafi, ko kuma nima na kwana a nan, wai Meesha yanzu kin dai'na jin tausayi nane? Kin dai'na so nane?".
Kai ta gyara mashi alamar yeah ta dai'na son shi. "Okey to buÉ—e idanunki ki kalli cikin nawa idanun ki gaya mani kin dai'na sona, idan kika yi hakan zan tafi".
Kuka ta sake saka mashi tana faÉ—in "Ni wlh ba wani buÉ—e idon da zan yi, a haka ya isa, ni kawai ka tafi".
Nisawa ya yi tare da manna mata sumbata a wuya, ga ruwan dake sauka daga gashin kanta yana jika mashi face nasa, kasa kasa kamar mai raÉ—a ya fara magana. "Meesha meyasa kike son ki wahalar dani ne? Kin san me nake ji kuwa? Kin san adadin son da nake yi maki kuwa?".
Turo É—an baki ta yi tana faÉ—in "Yah Saif baka sona, idan da kana sona ba zaka tafi ka barni ba, kuma baka kirani a waya ba, sannan kuma......."
Bai bari ta karisa maganar ba ya kai hannunsa ɗaya ya rufe mata ɗan bakin nata, a kunne ya raɗa mata. "Wlh i really love you more than anything in my life my Meesha, kawai aiki ne ta sha gaban tunanina ta yadda bani da zaɓin da ya wuce na yi maki abin da nayi maki, please kada ki horani da fushinki a gareni, ba zan iya jurewa ba kin ji ko? Am so so sorry na rashin kiranki da ban yi ba".
Juyowa gare shi ta yi tare da fara kai mashi dukan wasa a kirji tana faÉ—in. "Ni babu ruwana da kai, kawai ka tafi part naka, ni na dawo wajen daddy na kenan".
Riko hannayen nata da take kai mashi dukan ya yi yana faÉ—in "Da gaske kin dawo wajen uncle?".
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar e da gaske tare da cewa. "Kuma ba zan sake zuwa in da kake ba, sannan daddyna abin da nake so shi yake so, shi ma zai ce ba zan bika ba".
"Okey bari mu gani da ni da ke waye uncle É—in yafi so". Ya kai karshen maganar tare da sake hannayen nata ya juya izuwa parlour.
Still har lokacin daddyn nata yana zaune a saman table É—in yana shan green tea mai zafi, mum ma ta fito cikin shigar kayan barci, bata san cewa Lion É—in yana part É—in nasu ba, shi kuma daddy ya manta bai sanar da ita ba, Allah ma yasa tana zaune a kusa da daddyn ne, iya wuyarta zuwa face nata zaka gani, da a tsaye take ne sai ta ji kunyar Lion É—in sosai, shi dai kunsan ba dai ya ji kunyarta ba, sai dai ya barta da jin kunyar ita, to Allah ma yasa a zaune take suna hira da mijin nata ita ma, sai abin bai bata kunya sosai ba, amma dai bata so hakan ba sam sam, dan da ta gan shi ya fito daga bedroom É—in da Rimshar take a cikima sai da gabanta ya faÉ—i.
Daga É—an nesa da su ta kusa da bedroom É—in da Rimshar take ya tsaya. Kallon shi daddyn Rimshar ya yi kafin ya tambaye shi lafiya?.
"Uncle Meesha ta ce ba zata bini ba, wai ta dawo wajenka kenan". Ya faÉ—a yana kallon daddyn a cikin ido.
"Ta isa ta ce ba zata bika ba, tun wuri ta fito kafin nazo". Ya bashi amsa tare da miƙewa ya nufi in da yake. "Ina take nema?".
Dama da gangan Lion É—in ya yi mata hakan, da gangan ya haÉ—ata da daddyn nata, da biyu ya yi hakan. Cikin bedroom É—in suka koma a tare, tana zaune a wajen da Lion É—in ya barta sai aikin kumbure kumburen kumatu take yi.
"Rimsha yau kece kike cewa bazaki bi mijinki ba? Ke da nake yabo kullum É—in? To tun wuri ki tashi ku tafi, da safe ma zamu haÉ—u da kene, me kika ce mana É—azun? Ba kin ce shi ya ce baya son ganin lallen da yake hannunki ba, dan haka ki dawo nan da zama ba?". Ya yi maganar cikin harshen Hausa, dan kada Lion É—in ya ji abin da za su ce.
Kuka ta sakawa daddyn nata tana faÉ—in. "Daddy Allah Yah Saif É—in nan shi ne ya ce baya sona, yanzu kuma saboda dare ya yi shi ne zai ce............." Kasa cigaba da maganar ta yi, saboda ta fahimci ta saki layi tun farko a maganar tata, wani irin azababben kunyar daddyn nata ne ma ya kamata, sam bata san ya aka yi ko ta yaya maganar nan ta fara fita daga bakinta ba, ya ilahi ya lillahi.
Ganin hakan yasa daddyn ya ce "Tun wuri ki tashi ki bi mijinki, idan ba haka ba ranki zai ɓaci, idan ma shi ya ce baya sonki ɗazun yanzu ba shi ya zo da kansa ɗaukarki ba? To Allah ki yi maza ki wuce ki bishi kafin na sake dawowa na sameki".
"Uncle please small small, kada kayi mata faÉ—a ta yi kuka ka ji?" Cewar Lion É—in.
Bakin daddyn ya saki yana ganin ikon Allah, suna neman su bashi kunya, wato kada ya yi mata faɗa sosai ta yi kuka, lallai ma Lion ya iya iyashege shi ma. Wucewa salin alum daddyn ya yi yana faɗin "To ki tashi ki bi mijinki tun wuri". Daga haka ya fice daga ɗakin abinsa, dan ta lura kunyar da bai taɓa jin irinsa ba Lion da Rimsha zasu saka shi ji a yau idan ya biye masu..........😂
Daddyn yana fita Lion ɗin ya dawo kusa da ita. Ƙoƙarin sauka daga saman chair ɗin ta yi, dan ta bar mashi wajen, ita a dole ya ɓata mata rai, ya kai karanta wajen daddy.
"Ina kuma zaki je". Ya faɗa tare da rikota. A kule ta ce "Wajen mummyna zan je, tun da daddy ya dai'na sona, kuma ni da kai baram baram, ka sake ni, ni ba zan bika ba, mun ɓata sosai, kowa ya yi hanyarsa".
Saketa ya yi yana faÉ—in "Ita ma kanta mum É—in a yanzu ni take so ba ke ba, idan kika je ma zata ce ki dawo waje nane, yanzu da uncle da ita duk sun fi sona a kanki, dan haka kizo kawai mu tafi, baki da sauran mafita". Ya kai karshen maganar yana harÉ—e hannayensa a saman Lion chest nasa.