Sashe 127
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*
Date: 27/5/2024
E40
Juyawa sir Arvin ɗin ya yi da nufin ya haura sama shi ma, sai yaga Aseef a tsaye ya zubawa Akila idanu yana kare mata kallo, ita kuma ta yi kasa da kai tana wasa da ƴan yatsun hannunta da suka ji ƙunshi suka yi jajir da su.
"Aseef lafiya kuwa? What are doing here? Kowa ya wuce bedroom nasa dan ya je ya huta kai kuma ka tsayar da ita a nan! Shin ita bata gaji bane?".
Tsabar bakinciki kamar ba zai amsawa sir Arvin ɗin ba, amma sai ya daure ya buɗe baki cike da tsananin ɓacin rai zai fara magana. Bai kai ga fara maganar ba wani irin amai mai karfin gaske ta kwace mashi, kafin ma ya yi yunkurin motsawa daga in da yake har ya wanke ko'ina a arear wajen da amai ɗin, ga shi ya kasa dukawa kasa bare aman ta ɗan yi mashi sauki, a tsaye yake kwararata.
A dubu É—ari sir Arvin É—in ya yi kansa yana yi mashi sannu, ita ma Akilar da sauri ta matso kusa da shi tana yi mashi sannu.
Tamkar kara injiza aman ta yi da ta matso kusa da shi, kara yawaita aman ya yi sosai, bata san cewa shi ƙunshin ne baya son gani ba, shi ne dalilin aman nasa, ga shi ta sake matsowa kusa da shi, ai dole aman ta karu, kuma babu halin yin magana bare ya ce mata ta tashi a kusa da shi, shi kuma sir Arvin bai san menene dalilin yin aman nasa ba, bare ya ce da Akilar ta matsa daga kusa da shi.
A wani irin dubu É—ari Lion da Areef suka sauko kasan, saboda aman da suka ji, kuma ko ba'a faÉ—a masu ba sun san Aseef É—in ne, saboda yana aman ne tare da wani irin tari mai sanya bawa fita daga cikin hayyacinsa.
Sam aman yaki tsayawa, yi yake yi tamkar zai amayar da ƴaƴan hanjinsa, ga wani wahalallen tari da yake yi tamkar maƙoshinsa zai ɓalle.
Rirrike shi suka yi suka tsugunnar da shi kasa, daga Lion har Areef ɗin basu lura da Akilar a wajen ba, da sun ganta zasu gane dalilin yin aman, dan shi kansa Lion ɗin tun daga airport daya ga ƙunshin Rimsha yake jin zuciyarsa tana tashi, daurewa kawai ya yi dan babu yadda zai yi, amma shi kaɗai yasan me yaji dayaga ƙunshin, shiyasa ma bai kaita bedroom nasa ba, ya barta a parlourn, dan zata iya saka shi amai over.
Shi dama Areef bai zafafa a kan tsanar ƙunshin ba, tabbas dukka TRIPLETS suna da kyankyani over, amma na Lion da Aseef sune suka zafafa over, shi ma Areef ɗin da farko ya zafafa, amma yanayin aikinsa yasa ya saba da wasu abubuwa, hakan tasa kyankyanin nasa ta ragu ba kamar nasu ba, so shi zai iya zama da mace idan ta yi ƙunshi, abin hannunta ne kawai ba zai iya ci ba idan ta bashi, amma dan zama waje guda, lafiya lou zasu zauna saɓanin Lion da Aseef da ko gani suka yi sai sun yi ta amai kamar su mutu.
Da sauri su gwaggo ma dukka suka sauko kasa, dan Aseef kamar zai mutu haka yake tari, kuma da sauti mai karfin tarin take fita, hakan ne ya bawa family da suke kusa damar jin abin da yake faruwa, ga aman taki tsayawa.
Ganin abin da yake faruwa yasa gwaggo, daddyn Rimsha and Dr William har suna rige rigen karisowa wajen nasu.
Sai dai kuma shi kansa Dr William ɗin yana zuwa ya yi ido biyu da ƙunshin hannun Akilar, kan kace me shi ma ya fara sharara nasa aman, hakan na nufin abin nasu ma na gado ne.
Sai a lokacin kuma Lion ya lura da Akilar, dafe kansa ya yi tare da sanya hannusa dukka biyu ya É—auki Aseef É—in cak dan su bar wajen, idan ba haka ba suna iya rasa shi ma mai gabaÉ—aya, dan irin wannan tari da yake yi ai zai iya kashe mutu har lahira.
Duk Aseef É—in ya bata mashi jiki da amai, amma sam bai damu ba, ya wuce da shi kai tsaye cikin part nasa, kai tsaye toilet ya wuce da shi, bai sauke shi a ko'ina ba sai a cikin jacuzzi mai cike tab da ruwan wanka da ya haÉ—a, dama wanka zai yi ya jiyo tarin Aseef É—in.
Sai a lokacin kuma aman ta tsaya sak, hannu bibbiyu Aseef É—in ya dafe saitin kirjinsa da shi, saboda wani irin azababben ciwo da yake yi mashi, duk kuma wannan tari ita ce sila, ita ta ja mashi wannan ciwon kirjin.
Zuba mashi idanu kawai Lion ɗin ya yi yana kallonsa, shi ma dai aman nan yake ji ba kaɗan ba, bare ma da ya sake ganin ƙunshin Akila, sai abin ta kara tada mashi da zuciya, gara mashi ƙunshin Rimsha ma, saboda nata ja ne yafi yawa a jiki, na Akila kuma a iya yatsu kawai aka sanya mata ja, sauran dukka bakin kirin ne, hakan yasa nata ya fi basu kyama.
A parlour kuwa, tamkar gwaggo bazata kula su ba, sai kuma ta ce da Akilar. "Akila zo mu tafi, ƙunshin hannun nan naki ne basu so, haka Dr William yake tun bai kai haka ba, ina ga shi ne yasa autana ma yake amai, sun yi gado kenan, Areef sai ku san yadda zaku yi da shi ya dai'na yin aman ai".
Guntun murmushi sir Arvin ya yi, gwaggo duniya, har cikin ranta take jin ciwon wannan aman da Dr William yake yi, amma taki bayyana hakan, sai dai ta fake da su Areef su san yadda zasu dakatar da aman, dan tana tsoron kada mijin nata ya mutu..............(Kai ana duniyanci a TRIPLETS, soyayya ba karya bace😂)
Tana kai karshen maganarta ta ja hannun Akilar suka nufi sama, sai dai zuciyarta a cike yake tab da damuwa, shap ta manta da cewa Dr William baya son ƙunshi, kuma bata kawo a ranta cewa a cikin ƴaƴan nasa akwai wanda ya gaje shi ba, shiyasa ma ta bari su Rimshar suka yi lallen, to yanzu meyakamata ta yi kenan? Ta tambayi kanta.
Tamkar mummyn Rimsha ta shiga cikin tunaninta sai ta ce mata "Aunty Aisha meyakamata ayi kenan? Tun da ya zama Aseef baya son wannan lalle, to ba shakka dukkansu haka suke! Ga shi kuma dukka yaran sun yi ƙunshin".
Gwaggon tana zama a bakin bed a cikin bedroom nata ta amsa mata da "Gaskiya kam kuma ba'a kyauta masu ba, ni wlh na mance da cewa mahaifinsu baya so ne, kuma tunanin na tambayesu ko na tambayi matan nasu sam bai zo mani ba".
Zama ita ma mummyn Rimshar ta yi a saman bedside drawer tana faÉ—in "Amma kuma dakamar wuya ace matan nasu basu san basu so ba".
Ɗago idanu gwaggon ta yi ta sauke su a kan Rimsha dake kwance a saman bed ɗin, ta basu baya, jin abin da suke faɗa yasa ta rufe idanuwa kamar mai yin barci, dan kada mummynta ta tambayeta ta san Lion na son ƙunshi ko bata sani ba, idan ta ce ta sani wlh mum ba zata kyaleta ba, idan ta yi wasa ma sai ta sha lafiyayyen mari, shi ne yasa ta yi kamar ta yi barcin karya dan kada a tuhumeta.
Ambatar sunanta gwaggon ta yi, shiru bata amsa ba, saboda ta yi barcin karya.
"Rimsha fa barci ya É—auketa, ke Akila kin san da cewa Auta baya son lalle ko baki sani ba?". Cewar gwaggon.
Shiru ta ɗan yi kamar mai tunani wani abin, sai can kuma ta ce "Kamar dai na sani ne Kamar kuma ban sani ba, na manta, amma dai a tsakanin Jehan da Rimsha akwai wadda ta taɓa ce mani mijinta baya son ƙunshi ya hanata yi". Ta kai karshen maganar tana ɗan sunkuyar da kanta kasa.