Sashe 42
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zata yi magana wayarsa ya fara kara, hannu ya kai ya laluɓota a saman bedside drawer, ganin number Usa ba ƙaramar mamaki ya sha ba, shi dai yasan bayan his excellence, ba shi da number kowa daga Usa a yanzu, ga shi kuma ba ainahin wayarsa bace a hannunsa, da ainahin wayarsa ce, zata nuna mashi suna kai harma daga in da aka kira shi, ma'ana area da aka kira shi. Kamar dai ba zai ɗauki kiran ba, ko me ya tuna, sai kuma ya ɗauka.
Yana É—auka ya sanya a hand-free yana mai cigaba da shafa mazaunanta. Muryar macece ta cikin wayar ta fara da cewa "Baby good evening?". Da sauri ya waro idanu yana kallon wayar, ita ma Jehan É—in É—ago kai ta yi tana kallon shi, sai surutu wacce ta kira wayar kuma take zuba mashi. Da alama parrot ce.
Ganin yanda Jehan É—in ta É—ago a hanzarce tana kallon shi ne yasa bai ma san time É—in da ya katse kiran ba, shi dai bai san wacece bace har ga Allah.
Ƙoƙarin barin jikinsa Jehan ɗin ta yi. A hanzarce ya rikota yana tambayarta ina zata je, kin yi mashi magana ta yi, da karfi ta sanya karfinta zata kwaci kanta tare kuma da fara ruwan zafafan hawaye, labarin gwaggo ne kawai ya dawo mata a cikin ƙwaƙwalwata, kenan yanzu da gaske suma TRIPLETS amanarsu za su ci? Ta tambayi kanta da kanta, gudun irin haka yasa sam bata son soyayya, kuma bata kula kowa, amma Areef ya zo ya shiga rayuwarta, yanzu ga shi har wata ne take kiransa da baby a gabanta, hakan yasa ta kara karfin gudun kukan nata har yana fitar da sauti kaɗan kaɗan.
Yadda kuka ga Lion a kan kishi, haka ita ma Jehan take da bala'in kishi over, haka gwaggo ma take da wannan kishi, kun san ita Jehan abin da yasa wani lokaci É—abi'unta suke kusan kamanceceni da Lion, saboda wasu halaye na gwaggo da ta É—auko, shi kuma Lion gadan halayen gwaggon ma mai gabaÉ—aya ya yi, a cikin jikinsa yake, shiyasa nasa ya fi over.
Wani irin bakin ciki ne ya turnuke mata zuciya, haushin Areef É—in ma gabaÉ—aya take ji, cikin tsawa ta ce "Ni ka sakeni!".
Yadda ta daga mashi tsawan abin ya kona mashi rai, sai ya sanya hannu ya damko wuyarta da kyau, cikin fushi shi ma ya daka mata tsawa tare da fara magana cike da ɓacin rai "Ni sa'an wasan ki ne? Har ni zaki dakawa tsawa haka? Kuma ina yi maki magana kina ce mani ke tafiya zaki yi, to na saki wuyar take, ki tafi in gani! Ko motsi ma ki sake yi in gani". Ya kai karshen maganar tare da zame hannunsa daga wuyar tata.
Kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro ta saki tare da komawa ta kwanta shiru, zuciyarta zafi yake yi mata, tamkar an É—aura shi a saman garwashin wuta, ji take yi tamkar ta haÉ—iyi zuciya kawai ta mutu kowa ya huta.
Kasancewar shi Areef na daban ne, yana da zuciya mai kyau, kuma yasan ya kamata, ya iya rarrashin mace, yasan cewa a yanzu shi ne ya yi mata laifi, ya san cewa tana son shi ne yasa take kishinsa, idan bata son shi, ba zata yi kishi har haka ba, a yanzu dai shi ne ya yi mata laifi, tun farko ma meyasa zai É—auki kiran waya suna a tare da ita? Ai dare lokacinta ne, dan haka ya shiga hakkinta, shi ya ja koma me ya faru, bawan Allah yana da dogon tunani, ya san yakamata, yana da nutsuwa da hankali, sai ka rantse da Allah daddyn Rimsha ne ya haifeshi, saboda halinsu iri É—aya, shi ya yi sa'a, halin familyn gwaggon ya É—auko, amma da yake jini ba wasa ba, akwai wasu É—abi'u nasa da suke kama da family William kamar yanda shi ma Lion da ya É—auko family William gabaÉ—aya da akwai wasu É—abi'u nasa irin na familyn gwaggon, irinsu kyauta, sadaka, jinkan nakasa da sauransu, ba sai na sake faÉ—a maku ba, kun ji da kunnanku Aseef ya ce su daddynsu basu kyauta, su idan ba pastor ba, to babu wanda yake cin kuÉ—insu, amma su TRIPLETS suna da kyauta sosai.
A hankali ya matso kusa da ita, ta bashi baya tana ta murzan kukan kishin mijin nata, wata ta kira shi da baby a gabanta, bata ma san wacece bace, amma take irin wannan kishi, shi kansa bai san wacece bace, kila his excellence ne ya bata numbersa, dan tsohon nan ya iya haÉ—a aure.
Tallabota ya yi da hannayensa dukka biyu, sannan ya É—agota da kyau izuwa saman faffaÉ—ar kirjinsa, rungumeta sosai ya yi, kafin ya kai hannu ya kunna lamp dake saman bedside drawer, nan take haske ya gauraye wajen gadon nasu. Cikin nutsuwa ya fara magana "Am so sorry my baby, na san nayi laifi, amma ki yi hakuri".
Tamkar ba da ita yake yi ba, ta share shi, ta cigaba da zuba kukanta. ÆŠan bakinsa ya kai saman face nata, hawayen ya fara lashewa, yana yi yana É—an bubbuga bayanta alamar rarrashi. A dai'dai lallausan lips nata ya tsayar da tongue nasa, cikin kwanciyar hankali ya fara lashe lips É—in nata.
Turo baki ta yi tare da É—an ture shi kaÉ—an, cikin kuncin zuciya ta ce "Ni banaso, ka rabu da ni, ka je can ka yi wayarka, babynka tana jiranka".
Bata gama rufe baki ba aka sake kiran wayar. Guntun tsaki ya ja tare da kai hannu ya É—auko wayar, picking call É—in ya yi, tare da sanya wayar a hand-free, cikin faÉ—a ya tambayi yarinyar wacece ita?. Tamkar yanda ya yi hasashe ne, his excellence ne nan ya bata number, jikarsa ce, yana son ta auri É—aya daga cikin TRIPLETS.
Warning ya daka mata da babbar muryar a kan idan ta kuskura ta sake kiran numbersa, to sai na lahira ya fita jin daɗi, yanzu haka kawai ta sanya ran matarsa farincikinsa ya ɓaci, wlh a kan hakan ma ba zai kyaleta ba, sai ta yi zaman prison ko na shekara ɗaya ne, dan ɓatawa Jehan rai ba abin wasa bane. Cikin ɓacin rai sosai ya yi magana, yana gama kora mata jawabi ba tare da ya jira amsarta ba, ya katse kiran tare kuma da kashe wayar gabaɗaya.
Ransa ya ɓaci sosai, yana tunanin irin ruwan bala'in da zai surfawa his excellence da safe, a kan me zai rinƙa bawa ƴan'mata numbersu? Su sunce mashi ya nema masu matan aure ne? Meyasa baya bada number Lion ko Aseef, sai dai numbersa shi kaɗai? Wato shi his excellence ya renawa wayo ko? To wlh zai yi maganinsa ne! Sai surfa bala'i yake yi a cikin zuciyarsa.
Ganin ransa ya ɓaci sosai ne, kuma ta ji duk abin da ya faru a tsakaninsa da yarinyar, dan a hand-free ya sanya wayar, hakan yasa ta koma ta kwanta a jikinsa, cikin sanyin murya ta ce "Kayi hakuri".
Sai a lokacin ya dawo da kallonsa a kanta, nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke, tare da kara rungumeta da kyau da kyau. Ita ma rungume shi ta yi tana É—an shafa bayansa.
"My baby ki dai'na saurin yin fushi haka mana, kin san fa ni ke kaɗai nake so". Jinjina mashi kai ta yi tare da dawo da hannunta da gaba wajen kirjinsa, botiran kayan barcin jikinsa ta fara ɓallewa tana faɗin "Ni ba zan dai'na yin fushi ba in dai zaka rinƙa magana da mata".
Haɓarta ya ɗago yana faɗin "Idan da ni mai kula mata ne, da a yanzu matana sun fi dubu, ke kaɗai ce kika yi mani a rayuwata, bayan ke banga wata ba, rigimammiya sarkin kishi kawai". Ya kai karshen maganar yana sumbatar lips nata.
"Kai ma ai rigimammen ne". Ta yi maganar tana buÉ—e kirjinsa, ta gama cire botiran rigar. Shafa lallausan gashin dake kwance a kirjin nasa ta fara yi tana kara lafewa a jikinsa. Wani irin daÉ—i mara misaltawa ya ji, hannu ya kai ya kara gudun Ac, tare da ja masu bargo, sannan ya kashe lamp É—in, dan na gaya maku shi baya son haske ko kaÉ—an, ba kaman Lion da yake iya barci da lamp a kunne ba, shi baya iyawa.
Cikin dabara ya laluɓi laɓɓanta, da wani irin salo na daban ya fara kissing nata, shi already babu abin da bai sani ba dan gane da soyayya, saboda shi kunga ya yi rayuwa a wajaje da dama, ya zauna da mutane daban daban, ya iya salon soyayya kala kala.
Bata hana shi ba, sai ma biye mashi da ta yi, ta cigaba da shaga gashin dake kwance a kirjin nasa, tana wasa da tongue ɗinta a cikin bakinsa. Sosai ta kara sakawa ya shiga wata duniya, cikin tsananin sha'awarta ya fara ɓalle mata nata botiran rigar bayan ya mayar da hijabin jikinta wuyarta.
Zame bakinsa daga nata ya yi dan ya sami damar sauke nauyayyar ajiyar zuciya, rabata da hijabi da kuma rigar jikin nata ya yi, sannan ya kara jawowata jikinsa sosai. Wani irin dogon numfashi ya ja lokacin da hannunsa suka sauka a saman lausasan tula tulanta, a hankali ya fara wasa da su, kara shigewa jikinsa sosai ta yi tana karɓar irin wannan zazzafar sakon da yake aika mata ɗin.
Ɗan bakinsa ya kai a saman nipples nata, tongue nasa ya fitar a in da ya fara wasa da nipples ɗin nata, kewaye ɗan kansu ya fara yi da tongue ɗin nasa, yana matsa ɗayan breast ɗin kuma da ɗayan hannunsa. Wani irin yanayi ta fara ji wanda ya fara wuce lissafin ƙwaƙwalwarta, ta kasa gane wani irin abu take ji a jikin nan nata ne, ji take tamkar kankara ake manna mata, tun daga tsakiyar kanta har izuwa tafin kafarta take jin wannan abin. Juyi ta fara ji mashi tana zillo tana son kwace kanta, dan bata taɓa jin makamancin wannan yanayi ba.
Kara kankameta ya yi, ya cigaba da abin da yake yi, da ya ga tana neman katse mashi jin daÉ—insa, sai ya haye kanta tare da yi mata runfa da faffaÉ—ar kirjinsa. Cikin dabara ya shammaceta, ba tare da ta ankara ba ya rabata da wandon kayan barcin jikinta.