← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 168

Sashe 5

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rigar jikinsa ya fara cirewa kafin ya fito da wata ƴar ƙaramar camera da yake son ɗaukarta video da shi. Kunna ta ya yi, daga in da suke ya miƙa hannu, ya ɗaura camerar a saman sofa ta yanda zata ɗauki ita gwaggo amma ban face nasa.

Bayan ya cire rigar jikinsa sai ya zame kafafun nasa daga wuyar tata tare da cire wandonsa.

Tsabar ta taku a wajensa, ko motsawa ta kasayi, da kyar take numfashi. Damko kafafunta ya yi bayan ya kammala cire wandon ya rage daga shi sai short. Sake gyara camerar ya yi kafin ya hau kanta da nufin ya yi abin da ya zo yi.

Sai a lokacin ta fara dawowa cikin hayyacinta, ƙoƙarin ture shi ta fara yi, shi kuma yana ƙoƙarin cire towel na jikinta.
Ganin ba zata iya ture shi daga kanta ɗin bane yasa ta ɗaga idanunta sama, tana hawaye ta fara magana kamar haka. "Ya Ubangiji ina tawassuli da sunanka tsarkaka, na sani babu wanda ya isa ya yi mini abin da baka kaddara mini ba, babu kuma wanda ya isa ya hana abin da ka kaddara mini, ya Allah dan darajarka da karfin mulkinka, kada ka bari wannan bawa naka ya buɗe abin da ba hakkinsa ba, idan har musulcina gaskiya ce, dominka kuma nake yi, to ya Allah ka kare mini mutuncina! Na baka amanar kai'na, Allah ka jikaina, ka ji tausayina, bani da wayo bani da dabara, kana gani babu abin da nayi wa wannan azzalumi zai zalunceni, ya Allah tun daga farkon Alkur'ani mai girma har karshe wanda ta kasance maganaka ne a ciki, ya Allah babu a in da kayi alkawarin tallafawa azzalumi, Allah ka fini sanin cewa shi azzalumi, ina mai rokonka da tsarkakekkiyar zuciya da kuma yakinin kai kaɗai zaka kareni daga zaluncinsa, ka kare ni ya Ubangijin sammai da kassai!". Sai zuba adduarta take yi a cikin zuciyarta cike da tawassulin Allah zai karɓa mata, tana ta kuka hawaye wani na bin wani, sam tama dai'na jiyo abin da Dr William ɗin yake ƙoƙarin yi mata, hankalinta har ya fara barin jikinta saboda nutsawa da ta yi wajen adduo'i da take yi.

Yana ƙoƙarin shigarta sai kuma ya tsaya cak, tamkar wanda aka yi wa allura, haka ya ji a jikinsa, nan take jikinsa ya mutu, ji ya yi wani irin mugun tausayinta ya shige shi lokaci guda. Dawo da kallonsa a saman face nata ya yi, sai kuka take yi babu kakkautawa.

A hankali ya sauka daga jikin nata ya koma gefe yana kallonta.

Jin nauyi ya bar jikinta ne yasa ta dawo cikin hayyacinta. A hanzarce ta zaro idanunta waje sosai. Ganin ya sauka daga kanta ne yasa ta yunkura da iya karfin da ya rage mata. A ɗari ta miƙe tsaye dan ta gudu.

Wannan miƙewa da ta yi tasa ya ji wani irin azababben sha'awarta ta motsa mishi kuma, abin ku da shaiɗan, nan take ya ji karfi ya zo mishi. Cikin zafin nama shi ma ya miƙe tare da tare gabanta. Har lokacin bakinta a toshe, rikota ya yi ta kafaɗa. Duka ta fara kai mishi tare da ƙoƙarin juyawa ta gudu cikin ɗaki tun da fita waje dai ya gagara. Shi kuwa hannunta ya fara ƙoƙarin kamawa dan ya ɗaure.

Yana ƙoƙarin ɗaure mata hannun nata ne ta juyo da karfin gaske a in da ta faɗa saman faffaɗar kirjinsa. Wani irin azababben kifiya na wani yanayi ne ya caki kahon zuciyarsa. Wani irin diff ya ji komai ya ɗauke mishi na wucin gadin, sakamakon saukar kyawawan tula tulan breast nata da ya ji a jikinsa, ga shi kuma shima babu kaya a jikin nasa, sai short. Ita kuwa dafa kafaɗunsa ta yi tare da barin jikin nasa, a hanzarce ta nufi kofar fita, dan ta gudu ta bar gidan, tana tafiya tana ƙoƙarin kwance handkerchief da ya ɗaure mata baki da shi.

Kamar daga sama taga mutun a gabanta, har lokacin bata gama kwance handkerchief É—in ba, ba halin ta yi mishi ihu.

Zuba mata idanu ya yi yana kare mata kallo from head to toe, tun da suke haɗuwa bai taɓa tsayawa ya kalli ya face nata yake ba, sai yau. Wani baƙon yanayi ya ji a tattare da shi, ji ya yi ba zai iya yin abin da ya kawo shi ɗin ba, ya ji ma ko wani ne ya zo zai yi mata hakan, to fa sai in da karfinsa ya kare, zai tsaya mata sosai!!. BA DOLE KA TSAYA MATA BA, AN GAYA MAKA ADDU'A WASA NE? ALLAH AI YA WUCE TUNANIN MAI TUNANI, DUK WANDA YA CE YA MIƘA LAMURANSA GA ALLAH, TO ALLAH KUMA ZAI KULA MISHI DA KOMAI, NAKA WASA NE DR WILLIAM, ALLAH IDAN KA YARDA ALLAH SHI YAKE YIN KOMAI, TO FA KAI DA BAKINCIKI A RAYUWARKA KUN YI HANNUN RIGA, ALLAH UBANGIJI KA IYA MANA DA IYAWARKA, MU BA ZAMU IYA BA, BAMU DA TSUMI BAMU DA DABARA!!.

Ganin face nata yasa ya faÉ—a zazzafar soyayyarta. Kyafta idanunsa sau biyu ya yi yana mai cigaba da kallonta.

Ganin hakan yasa a guje ta raɓa gefensa dan ta wuce ta fita waje. A hanzarce ha riko hannunta ta sama wajen gwiwar hannu. Fisgota da karfi ya yi, luuu ta tafi ta faɗa jikinsa. Zubawa face nata idanu ya yi na ƴan mintoci kafin ya kai hannu ya kwance mata handkerchief ɗin daga bakinta.

Karo na farko da ta saurari zazzaƙar muryarsa da kyau, a in da ya ce mata ta yi mashi shiru, shi babu abin da zai yi mata.

Dogon numfashi ta ja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuciya, tsabar jin sanyi a ranta da ta yi na jin ya ce ba zai yi mata komai ba, bata ma san time da ta kwantar da kanta a saman kirjin nasa ba, sai sauke ajiyar zuciya tare da nisawa take yi.

Shi kuwa, ta kara gefa shi cikin yanayi mai wuyar fita, ga shi daga ita sai towel, kasa jurewa ya yi, sai da ya sanya hannu ya rungumota da kyau a jikin nasa. Jin hakan yasa ta yi kokarin barin jikin nasa. Amma sam bai saketa ba, ya kankameta sosai tamkar mallakinsa ce ita.

Da É—an É—aga murya ta ce mishi lafiya?. Muryarsa can kasa kasa yana sarkewa, ya ce mata babu komai. A takaice ta ce to ya saketa, ba musu ya saketa É—in yana binta da idanu.

Da sauri ta wuce izuwa cikin bedroom nata dan ta sanya kaya. Binta da kallo ya yi, yana kallon yanda mazaunanta suke juyawa idan ta taka kafarta.

Sai da ta kurewa ganinsa ne ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya tare mai da kayansa da ya cire a jikinsa, sannan ya koma saman sofarta ya zauna. A hankali ya jingina kansa da jikin head na sofar tare da lumshe idanu yana jin wani irin kaunarta daga kallon farko tana shigar shi.

Ya kai 20 mins a zaune a wajen yana tunani. Kamar daga sama ya ji zazzaƙar muryarta tana faɗin "To me ka zo yi a gidana? Ya kuma baka tafi ba?". A hankali ya waro idanuwansa da suke ja sosai a kanta. Tana shirye cikin kayan barci riga da wando pink color masu kyau. Kirjinta kawai ya zubawa idanu ya rasa amsar da zai bata.

Muryar tata ce ta sake katse shi da cewa, lafiya yake kuwa?. Bai san time É—in da ya ce mata "Please can i have a green tea?". Shiru ta yi tana É—an tunani.

Tamkar zata ce mashi babu, sai kuma ta kasa faÉ—in hakan, dan ita mafa, tun a ranar farko da ta fara ganin shi ta faÉ—a mishi, ta ji tana son shi, kawai dai bata bawa hakan dama bane yasa bai yawaita a cikin zuciyarta ba, amma kam ba shakka ta faÉ—a!.

Wucewa izuwa kitchen ta yi ba tare da ta sake ce da shi uppan ba. Green tea É—in ta haÉ—a mishi, ita kuma ta haÉ—a nata black tea. A saman wani kyakkyawan plate ta jere two cups É—in, cikin natsuwa ta É—auko tare da fitowa zuwa palon.

Yana zaune a in da ta barshi, bai ko motsa ba. Kawo mishi plate É—in saitinsa ta yi dan ya É—auki tea É—in nasa. Ba musu ya É—auka tare da ce mata thank you. Jinjina mishi kai ta yi ta wuce zuwa saman sofa dake É—an nesa da shi ta zauna.

Cikin natsuwa ta fara shan tea É—in nata. Sai kallonta yake yi, ya kasa shan nasa. Sarai ta lura da hakan, amma sai ta basar ta cigaba da shan nata.

After some minutes, ta gama shan nata tsab, shi kuwa rabi ya sha, dan dama ba tea É—in yake so ba, mai tea É—in yake son ya yi ta kallo.

A nutse ta ce mishi to ya tafi gidansu mana, tana so ne ta kwanta dare ya yi. Har lokacin da akwai tsoron shi sosai a kwance a cikin idanuwanta.

Zuba mata idanu ya yi na ƴan mintuna kafin ya fara magana cikin sanyin murya. "Dare ya yi sosai, kuma ni ina jin tsoron hanyar komawa, ga shi ban zo da mota ba". A shagwaɓe sosai ya yi maganar.

Bata san time ɗin da dariya ya kubce mata ba, wai dare ya yi sosai yana jin tsoron hanya, lallai ya iya tsara magana, har da wani shagwaɓe murya, ko waye ya koya mashi shagwaɓa kuma? Ta tambayi kanta. Ta sani ba wani tsoron hanya, kawai iskanci ne irin nasa, da ba da kafafuwansa ya zo ba?.

"A'a babu komai a hanya kawai ka tafi". Ta faɗa tana kwaikwayon muryarsa na shagwaɓar da ya yi maganar. Ɗaura cup ɗin tea ɗin ya yi a saman table da yake kusa da shi. A nutse cikin shagwaɓa ya ce "A'a, Please ki bari na yi ta kallonki, kin ji ko?". Zaro dara daran idanun nan nata ta yi, tana faɗin "Kallona kuma?!". Gyaɗa mata kai ya yi tare da gera ɗaya.

Cool murmushi ta sakar mishi kafin ta ce "Meyasa to?". Shiru ya É—an yi kafin ya ce "Because you are so cute, very very beautiful baby!". Oho god, jin ya yabeta tuni ta kara afkawa tekun son shi, dan ya fi karfin kogin so wannan, sai dai teku.
Chapter 5 · 0% Book details