Sashe 31
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Imran ne ya ce "Ni kai'na ba zan iya auran mata biyu ba, but most a time zaka samu masu auren mata biyu ɗin, jaraba ce ta yi masu yawa, and then suna ganin like matan ba za su iya kula da komai nasu ba, wasu kuma rashin samun soyayya daga wajen matan ne yake kaisu ga ƙara aure, wasu kuma rashin samun farinciki ne yake saka su yin wani auren".
Maimaita kalmar soyayya da farinciki Areef É—in ya yi kafin ya ce "I think namiji shi ne yake bawa mace farinciki, i think shi ne ya kamata ya koya mata sanya shi farincikin, idan har kana sanya matarka farinciki, kana yi mata soyayya, to dole ita ma zata sanyaka farinciki, ga example a kan ni da my baby, before bata sona, amma yanzu ina mai tabbatar maka, wannan tafiya da nayi tana cikin damuwa, kuma ni na koya mata so na É—in, ni na koya mata menene so, menene kuma farinciki, so duk abin da ka É—aura mace a kai tun farko, a haka zata É—aure, komai jarabar namiji, mace tana iya É—aukarsa tsab, saboda halittarsu ce a hakan, duk yanda ka rukesu, to a haka zasu É—aure maka har abada, idan baka bata farinciki ba, ta yaya zata baka ita ma? Idan baka kula da ita ba, ta yaya zata kula da kai? Ni ban ga wani dalili na kara aure a nan ba, is better na yi sharing love É—ina da yarana, na kuma sanyasu farinciki, seriously i love Jehan more than your expectations, then i can't share her love with other girls, she is special in my heart, bazan iya haÉ—ata da kowa ba, dan ba zan yi adalci ba, daga kanta an gama". Ya kai karshen maganar yana ciro wayarsa dake ruri yana neman agaji.
My uncle, shi ne sunan da ya bayyana a saman screen É—in wayar. Cool murmushi ya saki kafin ya ce "My diramati, ba zata iya rabuwa da ni ba, and then kuma ba zata barni na zauna kusa da ita ba, amma for sure zan yi maganinki". Ya kai karshen maganar tare da É—aukar kiran.
Kamar yanda ya yi tsammani cewa ita ce ba daddynta ba, haka kuwa ita É—in ce.
Sallama ta yi mashi cikin nutsuwa, amsa mata ya yi yana mamakin ya aka yi ta nutsu muryarta akwai girmamawa a ciki haka? Bai san cewa mum ce ta yi mata faɗa sosai ba, lokacin da ta yi mashi tsawa a palo a gidansu da safe, bayan ya saketa ta koma sama, da mum ta haura saman, zuwa ta yi ta sameta, ta yi mata faɗa sosai tare da tunatar da ita cewa, Allah yana tsinewa mace mai ɗaga murya sama da na mijinta, sannan kuma yakamata ta sani miji ba abin wasa bane, dan ta samu yana sonta, yana biyemata a duk shirmen da zata yi mashi, to wlh gara ta yi amfani da damarta, idan ba haka ba, lokaci ya kure mata ta dawo tana danasani, Areef yana da hakuri sosai, ta sani mai hakuri fa bai iya fushi ba, fushinsa bashi da kyan gani, to wlh kada ta kuskura ta kure shi, zai yi mata ba daɗi, to shi ne nasihar ta shiga kunnan ta, dama kuma da ni da ku dukka mun san tana tsananin son shi, kawai iyashege ne irin nata, yanzu ma ba wai dan nasihar mum ɗin ce tasa ta kira shi ba, a'a tsananin kewarsa ne ya takura mata har ta ɗauki wayar daddynta ba tare da saninsa ba, ta ɓuya ta kira mijin nata............. Ni ko na ce ana so ana kaiwa kasuwa, ni idan ta yi mashi walakanci na janye shi daga gareta ato, dan samun irin Areef a zamanin nan da kamar wuya, abin sai an tona, ko ya kuka ce masu karatu? In yi wuff da abina, yo meyafi ra'ina? Miji na gari a zamanin nan wasa ne?.
Gaisuwa ta ɗaga mashi cikin girmamawa. Mamaki ce tasa har ya ɗago yana kallon su Imran, tare kuma da ɗan raba wayar da kunnansa, dan ya tabbatar ita ɗin ce, shi dai yasan wannan voice nata ne, dan ko muryar kowa zai ɓace mashi, to muryar TRIPLETS nasa, daddynsa, Rimsha da kuma ita Jehan ɗin, sai gwaggo a yanzu, muryoyinsu ba zai taɓa bace mashi ba.
Ya yi shiru ya kasa amsawa, sanyayyar muryarta ta sake dakan dodan kunnensa. "Yaushe zaku dawo?" Shi ne tambayar da ta sake yi mashi.
"Kina son na dawo ne?". Jinjina mashi kai ta yi tamkar tana a gabansa, sannan ta ce "E ina so". "Why kike son na dawo?". Shiru ta É—an yi kafin daga bisani ta amsa da "I want to see you close..." Sai kuma ta kasa karisawa.
Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali kafin ya yi kasa da murya sosai ya ce "Meyasa kika kasa karisa maganar? Kina kewata ne?". "E a'a ni dai kawai ka dawo"............ Ji wata amsa, wai e a'a kai Jehan duniya ce.
Murmushi kaÉ—an ya yi yana faÉ—in "Sai after one week zan dawo". Shiru ta yi, sai kuma ta katse kiran. Shiru shima ya É—an yi yana É—an murmushi, almost 2 mins, sannan ya sake kiranta.
Kira na farko bata É—aga ba, sai a na biyun ne ta É—aga. "Ya naji kin katse kiran kuma?" Ya tambaya yana kokarin ciro wata igiya da ya gani a wajen kusa da Ac.
Muryarta kamar na mai kuka, da alama kuka ta yi, ta fara magana kasa kasa. "Na ji kace sai after one week zaka dawo ne, shi ne na barka sai bayan one week É—in". "To me kuma ya sanya ki kuka?". A takaice ta ce "Ni ba kukan da na yi!".
"Am so sorry my baby, wasa nake yi maki, naja kin zubar da hawaye a banza, idan na dawo dole zan biya hawayen nan, ai nima ba zan iya yin kwana É—aya ba tare da na ganki ba, anjuma kaÉ—an zan dawo, me kika ajiye mani?".
Sam bata san time É—in da murmushi ya subce mata ba, ga hawaye a face nata falala. "Duk abin da kake so". Ta bashi amsa tana goge hawayen nata. "Are you serious?". Jinjina kai ta yi tana faÉ—in yeah.
"Okey tom shikenan, idan na dawo zan gaya maki abin da nake so ɗin, amma yanzu Please give me a kiss". Ya kai karshen maganar cikin wata iriyar murya mai kama da na shagwaɓa.
Kafewa ta yi a kan ita bata iya kiss ba, jinjina kai ya yi yana faÉ—in "Ba zan yi maki dole ba, ki kula mani da kanki kin ji ko? Ko palo ma ni bana son ki fito, ba dan daddy da mummy ba, ai da ba zan barki ma a gidan ba, amma dai ki kula sosai kin ji my pleasure?".
Kamar daga sama ya ji ta sumbaci wayar, sannan ta katse kiran ba tare da ta amsa mashi ba. Murmushi ya saki yana mayar da wayar a cikin aljihunsa, sannan ya nufi baban Muneer da yake kwance shame shame a cikin jini.
ÆŠaure shi ya fara yi, shi kuma Imran, mikewa ya yi tare da ciro wayarsa ya nufi waje yana faÉ—in "Nima dai bari na ji voice É—in tawa pleasure É—in, da dai bani da ita ne sai ka yi mani gori".
Ko sannu bai ce mashi ba, ya É—aure baban Muneer, sannan ya mikar da shi tsaye yana faÉ—awa Irfan su tafi ko?.
Ko da suka fito, ma'aikatan dake companyn, sun yi ƙoƙarin hanasu tafiya da shi, amma sai Areef ya nuna masu tsab zai yi ball da su idan basu tashi mashi a kan hanyarsa ba. A hanzarce wasu daga ciki suka kira office ɗin ƴan'sanda, sai dai kafin ma ƴan'sandan su zo, sunbar company ma abinsu. Haka suka kamo hanyar Kaduna.
A ɓangaren Lion kuwa, sai da ya ɗauki good 3 hours a asibiti ba tare da ya motsa ba, sai zarya likitoci suke yi a kansa, Aseef kuwa, da shegen saurin kuka kamar daddyn Jelly, sai zuba kukansa yake yi, har idanuwansa sun kumbura suntum, yaki yarda ya matsa kusa da Lion ɗin, yana zaune a saman bed ɗin, gwaggo na zaune a gefensu, ga sojojinsa suna tsaye cirko cirko a kofar shiga ɗakin, Mark ne kawai ya shigo cikin ɗakin, sai Tga dake ta faman magana da likitoci.
Duk wanda ya doso ɗakin da Lion ɗin yake kwance, sai ya juya a dubu ya koma, dan waɗan nan zaratan sojojin da suke tsaye a bakin kofar, ganin su ba ƙaramin razana al'umma yake yi ba, ga su jajir da su, tamkar ka taɓa jini ya zuba, dukkansu babu wanda yake sanye da uniform a jikinsa, duk fararen kaya ne a jikkunansu, fuska kam ba'a magana, kamar na shanu! A ɗaure tamau!.
Har sai da Lion ya kara good 1 awa, sannan ne likitocin suka yi nasarar saita bugawar zuciyarsa, suka kuma yi sa'a ya farfaÉ—o.
Yana buɗe idanuwansa, da Aseef ya fara cin karo, ido huɗu suka yi da Aseef ɗin. Da sauri ya mayar da idanunsa ya lumshe, yana tariyo abubuwa da dama a cikin ƙwaƙwalwarsa. Tabbas jaririn da mutumin nan ya kawo, mai brown eyes ne, jaririn da Josephine ta miƙa mashi kuma mai blue eyes ne, shi ma ɗayan jaririn da yake kwance, blue eyes ke gare shi, wanda Dr William ya fita da shi kuma ash eyes ke gare shi, abu biyu ne suka sanya Lion zuciyarsa ta kusa bugawa a cikin wannan video da ya gani, kuma kunsan abin da zai sanya shi suma duk da irin taurin zuciyar nan tasa ba ƙaramin abu bane!!.