Sashe 156
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Waje harabar gidan ya nufa. Yana fitowa motocin jiga jigan sojoji masu É—auke da jini tamkar zasu ruguje garin, tamkar zasu yaki kowa da komai na duniyar ne suka danno hancinsu a cikin gidan, ji kake jiniya ta karaÉ—e ko'ina a faÉ—in arear wajen tana tashin kai.
Zubawa motocin idanu ya yi yana kallonsu har suka iso cikin tsakiyar harabar gidan.
Tun basu gama yin parking ba wasu jiga jigan zaratan sojoji turawa farare kal kal dasu ne suka fara dirowa kasa daga saman bayan motocin.
Ji kake dib, dib, dib, suna dirowa, ga wasu shegun jiga jigan bindigu a hannayensu.
Suna dirowa kuma suka fara aikin bubbuÉ—e kofofin motocin.
Tga ne ya fara fitowa daga É—aya daga cikin motocin, cikin zafin nama yake taku izuwa wajen motar dake kusa da wanda ya fito.
Yana zuwa ya ɓalle marfin bayanta, hannu ya zura ciki ya saɓo Areef dake kwance kamar gawa a saman shoulder ɗinsa.
Ai a dubu É—ari Lion É—in ya nufosu, sojojin suna ganinsa suka ja da baya, cikin girmamawa suka hau sara mashi.
Sam bai bi ta kan kowa ba, bai kalli in da suke ba ya nufi Tga ɗin kawai. Yau idanuwan Uncle T kamar wuta saboda tsananin ja da suka yi, da alama sun ji wuya ba kaɗan ba, fuskar nan tasa kawai idan mai ƙaramar zuciya ya gani sai zuciyar ta buga ya mutu.
Lion ɗin yana isa wajensu ya kai hannu ya karɓi Areef ɗin. Saura kaɗan ya sake shi ya faɗi kasa, saboda yadda ya ji jikin ɗan uwan nasa a sake kamar gawa, abin ya yi tsananin girgizasa. Amma sai ya daure ya rikesa da kyau ya wuce da shi cikin gida.
Shi kuma Uncle T ya koma ya fito da mummyn Rimsha da ita ma take kwance kamar gawa, shi kuma Mark ya tallafawa daddyn Rimsha da baya iya tafiya a miƙe, saboda ya jima tsawon watanni a ɗaure cikin sarkoki yana tsugunne a saman gwiwowinsa, hakan yasa baya iya miƙewa ya taka kafafun nasa, su Anderson sun kai tsinannu azzalumai wlh.
Cikin gida suka wuce su É—in ma, jinin Uncle T yau a tafashe take over.
Waɗan nan jiga jigan sojojin ne suka fito da dattijo Anderson and His Excellence, duk jikkunansu ciwuka ne, sun sha ɗauri kamar wasu huhun goro, daga ganin wannnan azzalumin baƙin ɗaurin na rashin imani uncle T ne ya ɗaure su, da gani babu tambaya shi ne nan ya ɗauresu, dan tsabar sun ɗauru har ta wuyarsu bai bari ba, duk ya kanannaɗesu da wata shegiyar igiya mai kaifin gaske, kamar wasu dabbobi, sai yankar jikinsu igiyar take yi, uncle T babu imani ba tausayi idan ya kamaka da laifi.
Da kyar da makyarkyata suke iya yin numfashi, duk sun zama wasu iri da su, shi His Excellence ma har da kumburi a tattare da jikinsa, saboda rashin samun isasshen gudun jini da yake fama da shi, dan sun É—auru ne over ta yadda yasa har jinin jikin nasu baya ratsa sassan jikinsu da kyau, da alama kuma sun É—auki tsawon kwanaki suna a cikin wannan hali na É—aurin, dan kuma ga su nan sun yi fari pat kamar wasu farin fenti, dama yaya lafiyar kura bare kuma ta yi zawo?.
Wani shirgegen soja ne ya fito da Uncle Herry wanda shi ma ya samu harbi da bingiga a shoulder ɗinsa ta dama, da alama ya yi ƙoƙarin yi masu gardama ne uncle T ya harbesa, dan da alama uncle T shi ne ya karisa wannan yaƙin duba da yadda Areef yake kamar gawa, Allah ne kaɗai yasan ya mutu ne ko yana raye.
Cikin gida wannan shirgegen sojan ya wuce da Uncle Herry É—in ma, a lokacin tuni Lion ya wuce da Areef word room nasu, a saman sofa ya kwantar da Uncle Herry É—in, sannan ya juya ya fice abinsa.
Yau dai gida suna farinciki kuma suna bakin ciki, farincikin Jehan ta haifo QUADRUPLE ne, bakin ciki kuma na dawo da gawar su Areef da mummyn Rimsha...........
NASO NA HAÆŠE MAKU COMPLETE LAST PAGES YAU, AMMA BAN SAMU DAMA BA, SABODA WANI UZURI, KUMA KUN SAN DAMA BA ISSHASSHEN LAFIYA NE DA NI BA, WLH KAWAI KARFIN HALI NE DA KUMA BANA SON BARINKU A CIKIN KEWA TASA NAKE DAGEWA NA YI MAKU POSTING ÆŠIN!!. MA'ASSALAMA.
FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA CE.....âœï¸ðŸ”¥
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E52
Yau dai gida suna farinciki kuma suna bakin ciki, farincikin Jehan ta haifo QUADRUPLE ne, bakinciki kuma na dawo da gawar su Areef da mummyn Rimsha.
Saman ɗaya daga cikin bed dake room ɗin Lion ya kwnatar da Areef, su Uncle T gabaɗaya sun biyo bayansa, a saman wata bed ɗin ya kwantar da mummyn Rimsha da ta yi wani irin bala'in haske, tamkar jinin jikinta aka zuƙe, da alama ma hakan ce.
"Call dad". Cewar Lion, ya sanar da Uncle T kenan a kan ya kira masu Dr William.
Da sauri uncle T É—in ya fice daga cikin É—akin.
Da Areef da mummyn Rimshar tamkar an zuƙe masu jini ne, dan kuwa ciwo iri guda ne yake damunsu.
Ko da Dr William ya zo, kallo É—aya ya yi masu ya ce ai waÉ—an nan babu rai a jikinsu, sun mutu, dan kuwa ga shi nan har jinin jikinsu ya dena motsawa.
Cikin dakiya tare da kwarin gwiwa Lion É—in ya ce. "No dad, basu mutu ba, suna raye, idan har da gaske Areef ya mutu, to dole dukkanmu zuciyoyinmu zata tsaya da bugawa na É—an lokaci, sannan kuma idan har da gaske Areef ya mutu dole zamu ji a jikinmu cewa babu shi, kuma dole wasu abubuwanmu zasu ragu, gaskiya bai mutu ba". Ya kai karshen maganar wani irin zufa tana tsastsafo mashi daga gefe da gefen kunnensa.
Shiru Dr William É—in ya É—an yi kafin ya ce. "Haka ne, in dai Areef ya mutu to dole zasu ji a jikinku, haka su Anderson suka ji lokacin da daddyna ya mutu".
"Kana nufin Jacob suma QUADRUPLE ne?". Cewar uncle T. Wato shi uncle T ba zai ce daddyn bama, sai dai Jacob kai tsaye, dan ya jefasu a cikin bala'i.
Jinjina kai Dr William É—in ya yi tare da tabbatar masu ai ainahin haifar QUADRUPLE ya samo asali ne daga kan su Jacob, da Jacob da su Anderson Æ´an huÉ—u ne masu masifar kaunar junansu, shi ne yasa suka kasa yafe mutuwar Jacob É—in da Dr William É—in ya zama sanadi, sun kasa hakuri, amma kuma rashin imaninsu ya yi yawa da har suka iya raba jarirai guda huÉ—un nan, ai shi Jacob sai da suka girma aka rabasu, dama kuma ko Dr William bai yi mashi abin da ya yi mashi a wancan ranar ba, dole a lokacin zai mutu, dan sai kwana ta kare ake mutuwa.
Amma kuma gaskiya in dai haka ne Roshan bai yi masu adalci ba, dan kuwa shi ne nan ya bada Jacob a matsayin magajinsa a kungiyar tsafi, da haka da haka har ya bada Æ´aÆ´ansa guda huÉ—un dukka, ka haifi Æ´an huÉ—u gwanin birgewa, sannan dan tabbatar tsinuwar Allah a kanka ka rasa a me yaran zasu kajeka sai a karagar mulki ta tsafi, kuma sai ka rabar da su dukka? Abin kam ba'a magana, ga can wasu suna neman haihuwa ido rufe, haihuwa abin da ba'a sayarsa da kuÉ—i, hmmmmm.
"Dad wannan abin fa tsafi ne ya taɓasu, shi ne ya daskarar masu da jini, Mark mu je ka kai'ni gidan Shaikh Sultan". Cewar Lion, ya kai karshen maganar tare da wucewa gaba.
Binsa da kallo kawai suka yi, dan sun san bafa zasu iya dakatar da shi ba, domin Lion ai yama yi kokarin da ya tsaya a iya haka, TRIPLETS nasa sun wuce tunanin mai tunani a cikin zuciyarsa, zai yi fin ninki ba ninkin haka a kansu.
Suna fita gidan shi da Mark tare da shirga shirgar motoci masu numfashi da suka take masu baya, basu zame ko'ina ba sai wajen Sheikh Sultan, suna fita daga gidan kuma ruwan sama tamkar da baƙin kwarya ta fara zuba.
Rimsha na zaune kusa da baby's É—in Jehan tana aikin kallonsu, sai ta ji kamar alamar saukar ruwan sama, kai ta É—ago tana kallon sama, kamar zata iya ganin saman daga cikin É—aki.
Shiru ta kasa kunne tana son ta gane wai da gaske ruwa ake yi ne ko kunnenta na jiyo mata karya ne. Ta jima a haka, amma bata iya ganewa ba, dan idan mutun yana daga ta cikin gidan nasu, ko karan ruwan sama ba zai ji ba, sai dai É—an alama alama.