← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 168

Sashe 152

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana da kyau muyi koyi da halin Rimsha my peoples, a duk lokacin da wata iftila'i ta afka mana komai girmanta, to muyi ƙoƙari mu tuna cewa babu mai fitar damu daga cikinta face Ubangijin talikai, mu yi ƙoƙarin danne zuciya mu kori shaiɗan mu koma ga Allah, hakan ce kawai zata sa mu rinƙa samu magungunar matsalolinmu, kada ki yarda wani damuwa ya sameki ki zauna kina kuka ko ki tafi kina yayatawa jama'a, babu abin da jama'a zasu iya yi maki wanda Allah bai rubuta maki ba, ko yaya jama'a suka kai ga son taimaka maki in dai Allah bai kaddaro shi a kaddararki ba to wlh a banza ne, gara maki ki koma ga Allah, ko ba komai zaki samu sauki!!. ALLAH KASA MU DACE.

Wasa wasa daddyn Rimsha and mum sun doshi wata na huÉ—u kenan a yanzu, babu su babu labari.

Gwaggo ta shiga tashin hankalin da yasa Lion bashi da zaɓin da ya wuce ya sanar da ita gaskiyar abin da yake faruwa, domin suna da buƙatar addu'arta.

Jin abin da ya faru da kanin nata ba ƙaramin tayar mata da hankali ya yi ba, hakan yasa har sai da ta kwanta a gadon word room nasu, sai da ta yi jinya na tsawon sati ɗaya.

Su brr Naurat kuwa, Lion É—in ya barsu a matsayin ya aiki daddyn Rimsha yin wani aiki a kasar England, dan haka wata shidda zai yi ya dawo, hakan yasa basu tashi hankalinsu ba, Lion É—in yana kwantar masu da hankali sosai, ya kuma ce masu ba zasu yi magana da daddyn a waya ba saboda yanayin aiki.

Ita kuwa gwaggo bata iya ɓoyewa Dr William nata gaskiyar da Lion ya sanar da ita ba, ta gaya mashi, domin ya shiga damuwa na wuce misali ganinta a cikin damuwa da yake yi, hakan yasa ta gaya mashi gaskiya.

Sosai hankalinsa ya tashi, dukufa suka yi a kan addu'a babu kama hannun yaro.

Jehan da Akila kuwa suna ta aikin tura cikinsu, cikin Akila wata shidda yanzu ya shiga na bakwai, na Jehan kuma ya shiga na shidda, batun zuwa Nigeria É—aurin aurensu Aafia kam tuni ya kwanta, dan ba'a sake bi ta kan zancen ba, da dai gwaggo taga Tga ba zai iya hakura bane kawai ta ce gara a É—aura auren a nan daga baya zasu je Nigeria a sake shagalin biki.

Hakan yasa a cikin satin nan Shaikh Sultan ya É—aura aurarraki guda ukun, Aafia and Sudais, wato Tga, sai Mahhir and Adiva, sai kuma Sir Safwan and Maryam. Sam Æ´an Nigeria basu san da zancen bikin ba, gwaggo ta ce a bari sai sun je kawai a sanar dasu, hakan kuwa aka yi.

Yau ta kama weekend, Lion bai je office ba, kuma har yau bai koma white house da familynsa ba, ya bari sai ya gano daddyn Rimsha, so har yanzu yana cikin Daularsa ne.

Kwance yake a saman katafaren bed nasa, jikinsa na sanye da pajamas launin sky blue, ya yi shiru yana tunani, while ita kuma Rimsha tana zaune a saman sofa tana shan ruwa. Daga ita har Lion ɗin sun yi wani irin rama sosai, duk suna cikin damuwa, sai dai su danne kawai suna ƙoƙarin farantawa juna.

Wayarsa da take a saman bedside drawer ne ta yi kara, lumshe idanuwansa ya yi tare da sake buɗesu a hankali kafin ya ɗan juyar da kansa izuwa kan wayar. Hannu ya miƙa ya jawota, dai'dai saitin face nasa ya kawota.

Ganin cewa...........

FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA CE🔥

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*

E50

Ganin cewa massage ne da ɓoyayyiyar number yasa ya ji kamar ba zai buɗe ba, dan baya da bukatar karin ciwon kai a kan wanda yake fama da shi a yanzu.

Har ya mayar da wayar ya ajiye, sai kuma wani tunani ta faÉ—o mashi a ransa, idan sako ne a kan daddyn Rimsha fa?.

Tunawa da hakan ne yasa ya yi sauri sake É—auko wayar tasa.

A hanzarce ya buɗe saƙon dan ya gani. Wani irin miƙewa a dubu ɗari ya yi lokacin da idanuwansa suka sauka a kan sako. To me ya gani haka?.

A ɗari ya zaro idanuwansa waje sosai kafin ya miƙe tsaye mai gabaɗaya.
Kofar fita daga cikin bedroom É—in ya nufa ba tare da ya yi magana ba, sai dai da kallo É—aya zaka yi mashi kasan ya shiga tsananin tashin hankali na wuce misali.

"Noorish ina zaka je?". Rimsha ce ta jefa mashi wannan tambayar.

Sam bai bi ta kanta ba, bai amsa mata ba, da alama ma bai ji me ta ce ba, baya a tare da ita, hankalinsa ya yi gaba. Waje kawai ya fice abinsa cikin tsananin tashin hankali.

Bin shi da kallo kawai ta yi, da farko kamar zata tashi ta bi bayansa, sai kuma ta yi tunanin irin halin da suke a ciki, dan haka sai kawai ta cigaba da zamanta.

Yana fita É—akin bincikensu ya afka, a hanzarce ya dannawa Tga, Mark, sir Safwan and Areef kira.

Cikin Æ´an mintocin da basu fi uku ba sai ga su nan sun shigo kusan a tare, Uncle T shi ne a gaba.

Lion É—in yana a tsaye a gaban wata makekiyar desktop computer, ya harÉ—e hannayensa a saman Lion chest nasa yana jiran shigowarsu.

Cirko cirko suka tsaya ta bayansa suna kallon shi, dukkansu an rasa mai iya tambayarsa menene yake faruwa? Meyasa ya kirasu? Sun kasa iya tambaya, saboda yanayin yanda suka ga face nasa babu É—igon annuri ko miskala zarratin.

Ganin sun shigo ne yasa ya yi connected na wayarsa da wata desktop computer da yake a gabansa, sannan ya juyo da kallonsa a kansu.

"General ka yi waya headquarter Major ya shirya tawaga kamar yadda na gaya maka jiya, tafiyar ta kamaku, Areef sai ka shirya saka kaki a yau, dama ai da gangan ka ce ba zaka shiga office this week ba, to tafiya ta kamaku, kuma dole kai da Tga and Mark ku zaku jagoranci tawagar sojojin". Cewar Lion É—in.

Mu koma baya kaɗan, farkon shigar Lion office, a week da ya shiga ya fara aiki, ya rubuta later wa Chief of Army's Staff nasa, ya bukaci da Tga ya tashi daga matsayin General ya koma tsohuwar muka min Lion ɗin, wato General of The Army's, hakan kuwa aka yi, shi kuma Areef sai aka bashi muƙamin Tga ɗin, wato General, shi ne ya ce ba zai shiga office a yanzu ba, gaskiya shi sai ya sake shiryawa ya karɓi training na musamman daga wajen Uncle T ɗin, shi kuma Mark aka kara mashi matsayi zuwa lieutenant General, Aseef da Handsome sun koma school, Sir Safwan kuwa sun yi cancel na aikinsa da yake a kasar China, abinku da mulki yanzu tana a hannunsu, Lion ya bashi irin wannan aikin a nan U.s ɗin, so a yanzu Sir Safwan ɗin shi ne Defence minister. Wannan shi ne abubuwan da suka faru bayan shigar Lion ɗin office.

A zabure dukkansu suka kurawa screen É—in wanna makekiyar desktop computer ido, da mamaki suka dawo da kallonsu a kan Lion É—in.

"Saif what are we seeing?". Cewar sir Safwan.

Areef ne ya karɓi zancen da cewa. "Kenan Lion dama you know in da uncle yake? Kenan kasan komai? Kenan da sa hannunka aka ɗauki uncle ɗin? To meyasa ka yi hakan?" Ya jero mashi tambayoyin ne cikin tsananin tashin hankali, yana magana kuma idanuwansa suka a kan desktop computer, yana kallo babu ko kyaftawa.

Ba komai suke kalla a saman screen ɗin wannan computer ba face hoton daddyn Rimsha a ɗaure da sarkoki a cikin wani ƙungurmin daji, ga kuma map na computer tana nuna masu in da location na dajin yake! To ina mummyn Rimshar kuma?.

"Saif talk to us, amsa us, kenan kasan da cewa za'a É—auki uncle? Meyasa ka yi hakan?". Cewar sir Safwan.

Mark kam ya kasa yin magana, kallon screen É—in computer kawai yake yi babu ko kyafta idanu.

Areef zai sake yin magana Lion É—in ya É—aga masu hannu tare da cewa. "Amsa kuke son na baku ne, ko kuma dai cigaba da jero mun tambayoyi zaku yi?".

Shiru suka yi suka zuba mashi idanu.

Shiru shima ya yi na a kallah good 10 mins kafin ya yi É—an gyaran murya, sannan ya fara magana in a cool voice, cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
Chapter 152 · 0% Book details