← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 168

Sashe 71

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A wani irin dubu É—ari ya mike zaune a saman bed É—in, hannu É—aya ya kai saman face nasa yana murje idanuwansa dan ya tabbatar a duniya yake ko dai a cikin mafarki, ya je ya kashe daddynsu kuma? Wannan wace iriyar lukutar bala'i ce da sassafen nan? Anya Lion yana cikin hayyacinsa kuwa? Ko ma dai ba Lion É—in bane? Ko dai kunnensa bata ji da kyau bane? Sune tambayoyin da yake jerawa kansa, tuni ya nemi magagin barcin nasa ma ya rasa, cikin kiÉ—ima ya ce "Lion is it you?".

Shiru Lion É—in ya É—an yi na Æ´an mintoci kafin ya sake cewa "Areef i said go and kill William now, sannan Shaikh Sultan is coming, i think ma jirginsu ya kusa sauka, dan tun safe ya taso, zai zo ya yi wa Meesha abin da ya dace, so take care of all those things". Ya kai karshen maganar dai'dai lokacin da yake kunna makekiyar Tv dake a palonsa.

Bayan ya kunna Tv ya koma saman luntsumemiyar sofarsa mai zaman mutun uku ya lume a cikinta, saboda laushi, suna mai cigaba da magana da Areef É—in.

"Lion are you hard what you said kuwa? I should go and kill daddy?! For what reason? Are you out of your sense?". "Done talk! Go and do what i said". Ya kai karshen maganar tare da katse kiransa.

Shiru Areef ɗin ya yi, hankalinsa ya tashi matuƙa, ya za'ayi ace mashi ya je ya kashe daddynsu? Wannan ai ba magana ce da hankali zata ɗauka ba, shi dai a iya saninsa yasan Lion baya shan komai da ya danganci shaye shaye, ko lokacin da suke ji da zafin kansu, lokacin da suka taso jininsu na tafasa, Lion bai yi shaye shaye ba, ɗan gara shi ma ya sha sau ɗaya, yana farawa kuma ya ji ba zai iya ba ya dai'na, Aseef ne yake shan su wine a da can can ɗin ma, shi ma bai wani sha sosai ba ya dai'na, to yanzu ko Aseef zai ce a je a kashe daddynsu ne? Amma kuma da ya tuna cewa Lion baya yanke hukunci haka kawai, dole sai da wata ƙwaƙkwaran dalili, sai ya ji cewa zai iya kashe daddyn nasu.

Yunkurawa ya yi jikinsa duk a tsananin mace, sai zafi gaɓɓansa suke yi mashi. A hankali ya zuro da kyawawan fararen kafafunsa kasan bed ɗin, sai hamma yake yi yana yamutse fuska kamar wanda ya ga wani abin kyama, sam bai so tashi daga barcin nan a yanzu ba, kawai Lion ya zo ya wani tashesa ba gaira babu dalili.

Har zai mike sai kuma tunanin number da aka kirashi da shi ɗin ta faɗo mashi. A hanzarce ya jawo wayar tasa tare da sake dubawa, ba shakka ainahin number Lion ɗin ta Washington ne, da shi ya kira shi, sake waro idanu ya yi yana tunanin yaushe Lion kuma ya tafi Washington? Allah mai iko. Ƙoƙarin sake kiran number ya yi, sai dai babu network, wurgi da wayar gefe guda ya yi tare da miƙewa dan ya nufi toilet.

A hankali yake É—aga kyawawan kafafunsa, haka ya shiga cikin toilet É—in.

After some minutes ya fito ɗaure da farar towel a ƙugunsa mai shegen kyau, ga wani ɗan ƙaramin kyakkyawar towel ɗin nan a hannunsa yana goge gashin kansa.

A gaban mirror ya tsaya yana ƙoƙarin shafa lotions nasa, sai zuba hamma yake yi alamar yunwa yake ji. Yana ɗago ash eyes nasa ta cikin mirror suka yi ido huɗu da ita, tana tsaye a bakin kofar shigowa ɗakin, ta rungumo hannaye a kirjinta, jikinta na a sanye da wandon jeans baki da T-shirt fara kal, kayan sun zauna a jikinta da kyau da kyau, sun fito mata da ainahin kyakkyawar dirin da Allah ya yi mata, ta ɗan ɗaura ƙaramin veil a kanta, sai zuba kamshi take yi, kyawawan kafafunta na a sanye da flat shoe mai matuƙar kyau da tsada, face nata babu make up sam sam, ainahin natural beautynta ne ya bayyana, kyakkyawace ta gasken gaske, ita da Rimsha idan ma suka yi kwalliyar basu kyau, dan kwalliyar rage masu natural kyansu take yi.

A É—ari ya juyo da kyau, dan ya kalli shin ita ce da gaske?. Ba shakka ita ce, ta zuba mashi idanu tana ta kallon shi. Kasa magana ya yi, saboda wani irin abu da yake fusgarsa a kanta, ta tafi da imaninsa, sai ji ya yi gabaÉ—aya ya nemi gajiyar da kasalar dake a jikin nasa ma ya rasa, har wani sanyi ya ji a cikin zuciyarsa, tamkar wanda aka jefawa dutsen kankara a ciki.

"Yah Areef gwaggo tana kiranka". Shi ne abin da ta faÉ—a, ta yi maganar cikin sanyin murya, ta kai karshen maganar tare da juyawa da nufin ta fita daga É—aki.

"Ji mana Æ´an mata". Ya faÉ—a cikin harshen Hausa, sai dai kana ji kasan bai iya hausa ba, iya word É—in kawai ya iya faÉ—a, ita ma ba dai'dai da kyau ya faÉ—eta ba, sai Allah ya san mashi daga ina ya jiyo wannan kalmar kuma.

A hanzarce ta juyo tana kallon shi, cike da mamaki ta ce "Dama ka iya hausa ne?". Shiru ya É—an yi kafin daga bisani ya ce "What is the meaning of the word? I don't the meaning, and i didn't understand what you're saying".

(Kai amma Areef ɗan duniya ne!😂 Ashe ma bai san ma'anar abin da ya faɗa ɗin ba😂 yaran gwaggo nan sai dai Allah ya shirya😂)

Harara ta wurga mashi da waÉ—an nan dara daran fararen idanun nata, ashe ma ko manar kalmar bai sani ba, shi dai kawai ya faÉ—i abinsa, yanzu da zagi ne kuma fa? Kai Areef akwai neman magana, haka take faÉ—a a cikin zuciyarta.

Shi kuwa wannan harara da ta wurga mashi ɗin ba ƙaramar kara nutsar da shi cikin kogin kaunarta ya yi ba, alama ya yi mata da hannu a kan ta zo. Make mashi kafaɗa ta yi tana faɗin "Iya kiranka kawai gwaggo ta ce nayi, bata ce na zo na zauna ba". Ta kai karshen maganar tare da ɗan murguɗa mashi ɗan ƙaramin bakin nan nata.

Cool murmushi ya saki yana faÉ—in "Haba mana, wai baki missing nawa ne? Please come now, idan baki zo ba Allah zan zo har gaban momma É—in na kamaki".

A takaice ta ce mashi "To sai ka zo kamani ɗin". Ta kai karshen maganar tare da juyawa abinta, har cikin ranta tana tsananin kewarsa, tana son ta je ta rungume shi, amma sai shegen jiji da kai da shegen jan aji, tun da ta shigo ɗakin kuma ta kasa kawar da kallonta a kansa, dan ya tafi da imaninta, dukkansu TRIPLETS suna da surar jiki mai matuƙar kyau da ɗaukar hankali sosai, a duk lokacin da ta kalle shi, yana matuƙar tafiya da imaninta sosai, kawai dannewa take yi ta ja ajinta.

"Please my Jehan don't go, come to me my wife, ina kewarki sosai". Ya kai karshen maganar yana kama kunnuwansa da hannayensa dukka biyu, alamar ta yi hakuri ta zo gare shi.

Juyowa ta yi tana faɗin "Ni ba zanzo ba, dan baka yi kewata ba, idan da ka yi kewata ai da kana dawowa wajena zaka fara zuwa, amma baka je ba, ka zo kana ta barcinka kawai baka nemeni ba, dan haka mun ɓata".

Kara ruke kunnuwan nasa da kyau ya yi, cikin sanyin murya ya ce "Sorry Queen of my heart, na fa je na dubaki kina barci, kema dai kinsan cewa i can't sleep without seeing your beautiful face my baby, please come now". Ya kai karshen maganar kamar zai yi mata kuka.

Harara ta wurga mashi kafin ta ce "To close your eyes". Ba musu ya rufe idanun nasa.

Cikin sanɗo ta lallaɓo ta kariso gabansa, daddaɗar kamshi perfume nata ne yasa ya fahimci ta iso wajen nasa, sai dai bai buɗe idanun nasa ba, yana jiran sai ta ce ya buɗe, saboda baya son ya ɓata mata rai, ya san halin kayassa sarai, sarkin rigimace number ɗaya, yanzu idan ya buɗe idanun ba tare da izininta bama, sai ya zama wata sabuwar rigima.

(Mata mu ɗin na daban ne, yanzu dai ku dubi shekarun Jehan da Areef, yana da 32 years, namiji cikakke mai jini a jika, ga kyau iya kyau, kuɗi iya kuɗi, mulki, isa da taƙama, taurarone shi mai tsananin haske a duniya, ita kuma tana da 17 years, amma take juya shi san ranta, ta sanya shi ya yi mata abu kamar karamin yaro, ji ta ce ya rufe idanu, kuma ya rufe yana ma jiran sai ta ce ya buɗe, Allah mai iko, waye ya taɓa tunanin TRIPLETS zasu biyewa mace har haka?🤔 Macen ma kananan yara, ji dai Rimsha, 14 years ke gareta fa, amma haka Lion yake biye mata, duk wata izzarsa yanzu a waje yake nunata, idan ya dawo cikin bedroom nasa, kamar baby haka yake biyewa Rimsha suna wasa!!! Abin mamaki abin al'ajabi)

Tana karisowa wajen ta faɗa saman kirjinsa tana ɓoye fuska na rashin kunya. A tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya. Cikin sanyin murya ya ce "Can i open my eyes now?". Girgiza mashi kai ta yi alamar a'a kada ya buɗe.

Hannu ya sanya ya rikota da kyau a jikinsa, kasa kasa ya furta mata why. Ita ma kasa kasa ta ce bata son sa ido ne kawai, ya bari sai ta tafi sai ya buÉ—e idanun. Jinjina mata kai ya yi alamar okey ba damuwa, sannan ya fara shafa mazaunanta yana faÉ—in "I really missed over my baby".

Da murya kamar mai raÉ—a ita ma ta ce "I miss you too my husband". Wani irin sanyi ya ji tana ratsa shi, da kyar ya iya cewa "Please my Jehan ki barni na kalleki mana, please mana my baby".

Jinjina mashi kai kawai ta yi alamar to, ta yi hakan tana mai kai hannunta saman kyakkyawar gashinsa dake kwance a saman kirjin nasa. Da sauri ya buÉ—e idanun nasa, kai tsaye sai a kanta ya saukesu, ta lafe shiru a saman kirjin nasa.
Chapter 71 · 0% Book details