Sashe 18
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da hannu É—aya Areef ya rikota yana faÉ—in "To Æ´ar rigima, ke kowa sai kin yi mashi ne? Sai kin nunawa kowa halinki ko?". Gwaggon ce ta ce "A'a babu ruwanka da babyna, tare ka ganmu, ka kyale mani ita, kada ka takura mata, ba wani rigimar da tayi, haka take dama".
A takaice ya ce "Momma to ai ni kuma matata ce, kin ga yanzu na kwace maki ita kenan".
Zaro idanu ta yi tana faÉ—in "Jehan É—in tawa ce matarka? Waye ya baka ita? Wlh ba zata saku ba, a kan me? Ni ni zan bada auren Jehan, duk wanda ya bayar ba ni ba, to auren bai É—auru ba".
Jawo Jehan É—in ya yi ya faÉ—a jikinsa yana faÉ—in "Momma uncle nane mana nima ya bani ita, Æ´ar rigima ba, kuma aure ya É—auru, dan ma kin dawo da wuri ne, ai da sai dai ki zo ki ganta da ciki ko baby's".
Salati gwaggon tasa, sam Æ´aÆ´an nan nata basu da kunya ko kaÉ—an, shi ko kunyar iyayen Jehan É—in su Abba da suke cike a wajen bai yi ba, kawai ya faÉ—i son ransa ne.
Cikin fushi Jehan ɗin ta ce "Ni ka sake Ni!" Yanda ta yi maganar on a serious note, babu wasa a cikin maganarta, ya sha mamaki na jin abin da ta ce, sai dai bai kawo komai a ransa ba, kuma bai saketa ɗin ba, ita ma Gwaggo yanda Jehan ɗin ta yi maganar yasa ta fahimci da akwai matsala kenan a tsakaninta da Areef ɗin, kowa da yake palon harta daddyn Rimsha ya sha ruwan mamakin yanda Jehan ɗin ta dakawa Areef ɗin tsawa, ko a baya da take cewa bata son shi, bata taɓa yi mashi irin wannan magana a gatse har haka ba, ita kuwa ita kaɗai tasan dalilin da yasa ta yi mashi wannan magana.
Gwaggon na ƙoƙarin kara yin magana Aseef ya katse su da cewa "Areef ka tuna mini ma, na ce yau zan yi wa Heartbeat surprise, har kasa na ji saukin jikina da ka tuna mani". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa zaune yana wani mustsuke idanu kamar wanda ya sha wani abin na maye.
Shi dai Lion kamar babu shi a wajen, ya dukar da kai kasa kawai yana tunani.
Da mamaki gwaggon ta ce da Aseef É—in "Au kaima matar gareka?". Jinjina mata kai ya yi tare da matso da bakinsa saitin kunnenta yana mata raÉ—an akan ai yau ma yake son bawa matar tasa baby.
Hasbunallahu. Kasa juyowa gwaggo ta yi bare ta haÉ—a idanu da shi, a hakan ma bata san cewa ya yi mata raÉ—an ne dan kada Akilar ta ji ba, ba dan Akilar tana wajen ba, ai da afili zai faÉ—i maganarsa, yo su ina ruwansu? Ina suka san me kunya? Ai sam basu san shi ba. Turawa ma da suke wasu abubuwa marasa É—a'a a kan tsakiyar hanya, ai su nasu ma mai sauki ne, turawa ai iskancinsu a bayyane yake.
Kawar da zancen gwaggon ta yi da cewa "To gaskiya wannan aure dai bai É—auru ba, dan ni ban bada Jehan da Rimsha ba!".
Areef zai yi magana daddyn Rimsha ya katse shi da cewa "A'a ni ai na bawa É—ana, kuma aure ya É—auru, dan haka ba wani sharhi, Jehan matar Areef ne".
Kafewa gwaggo ta yi a kan ita sam bata bayar ba, dole a zo a tsugunna a gabata a nemi aure Rimsha da Jehan, kuma sai ta tantance masu neman auren zata ba su, sai ta yi musu jarabawa masu tsanani tsauri, idan sun ci, sai a basu mata, idan ba su ci ba, shikenan ta rike Æ´aÆ´anta, ta nema masu miji na gari.
Ganin Lion yana ƙoƙarin mikewa ya bar wajen ne yasa gwaggon ta ce "Saif zauna mu yi magana ko?".
Ba musu ya koma ya zauna yana faÉ—in "Mummy my head is penning me to much, bana son hayaniya, idan kuna yawan magana bazan iya zama a wajen ba, that's why nake son baku waje!".
Hannu ta kai ta shafa kan nasa tana faɗin "Tom shikenan zamu yi maganar anjuma, je ka huta yanzu ga ji?". Ba tare da ya amsa ba ya miƙe ya fuce daga ɗakin abinsa.
Shi kuwa Areef raÉ—a ya fara yi wa Jehan a kunne bayan ya matseta a jikinsa. Babu kunya a gaban gabaÉ—aya iyayenta. Ita kuwa ko kallo bai samu ta É—ago ta yi mashi ba, haushinsa ma take ji, burinta kawai ya saketa, shi kuma yaki, ya kankameta gam kamar wani ya ce zai kwace mashi ita.
Nan fa hira ya ɓarke a cikin bedroom ɗin, ga Brr Naurat a wajen, ai sai ta fara basu labarin rayuwarta a Russia, su kuma suka gaya mata bayan tafiyarta Dr Salman ya rasu. Nan take ƴar tsohuwa ta fara kuka. Taruwa suka yi a kanta suna bata hakuri. Jikokin nata kuma sai dariya suke yi mata, wai ta tuna da tsohon zuwa, Imran da Irfan sai tsiya suke yi mata.
Lallaɓawa Anaya ta yi ta fice daga cikin bedroom ɗin. Tamkar wata ɓarauniya haka take sanɗo. Palon kasa ta sauko, sai waige waige take yi tana neman Mark, dan ɗazun da suka shigo da daddynta, ta gan shi a palon kasan, ba halin ta yi mashi magana ne saboda daddynta. Shi kuma bai ganta ba, yana latsa waya, ba sai na sake gaya maku ba, irin halin Lion ne da Mark, abin da yake gabansu kawai suke yi, so ko mutun zai wuce ta kusa da su, sam basu ɗago kai bare su kalle shi, hakan tasa har su Anaya suka haura sama bai ɗago kai ba.
Ta zo zata nufi waje ta hango shi a cikin kitchen yana aiki, wani irin tsantsar farinciki ne ya rufeta, sai sakin cool murmushi take yi. Cikin sanɗo ta lallaɓa izuwa cikin kitchen ɗin.
Sarai ya ji alamar mutun, dan su suna amfani ne da sautin numfashi mutun, dan sun iya yakin sunkuru. Amma bai kawo cewa ita ba ce, ya yi tunanin Rimsha ce ko Jehan or Akila, dan sune kawai masu shigowa cikin kitchen É—in.
Hatta kariso kusa da shi bai juyo ya kalli wacece bane. Hannu ta sa ta tsaƙalo wuyarsa tare da ɗale jikinsa ta baya tana murmushi. A tsananin fusace ya juyo tare da damko wuyarta, ya dawo da ita ta gaban fuskarsa.
Ta yi matukar razana na ganin yanda ya shaketa É—in, nan take idanunta suka firfito waje, ta tsorata ainun, kirjinta sai dukan uku uku yake yi.
Yana kawota saitin face nasa ya ga ashe ita ce, ga shi ta zaro mashi idanu tamkar za su faɗo kasa. Ai a dubu ya sake wuyar tata yana ɗan sunkuyar da kai kasa. Sam bai taɓa tunanin ita ɗin ba ce.
Ganin tana ƙoƙarin zubawa kasa ne yasa a hanzarce ya rikota tare da jawowata jikinsa yana faɗin sorry. Ya yi maganar tare da sauke nauyayyar ajiyar zuciya, wani irin sanyi ya ji na jinta a jikinsa.
"Haba my shi ne kake son kashe ni? Dan kawai nazo ganinka ko?". Ta yi maganar tamkar zata saka mashi kuka, tana yi tana turo baki.
Cikin sanyin murya bawan Allah kasa kasa ya ce "Sorry my Queen, ban san ke ba ce ai, am so sorry". "Ni gaskiya ba zan hakura ba".
Shiru ya É—an yi na Æ´an sakanni kafin daga bisani ya matso da face nasa daf da tata, kasa kasa kamar mai raÉ—a ya ce "Zaki fara ko? Wai har yanzu ba zaki dai'na wahalar da ni ba? Haba mana, kullum fa a waya sai kin yi ta yi mani kuka, kuma kin san bana son hakan, sai ki yi ta bani wahala, yanzu a zahiri ma ba zaki barni na huta ba?".
(My peoples yau ga Mark ma da cewa mace sorry 🤔 duniya kenan😂 kai waye ya taɓa tunanin Mark da Lion za su furta wannan kalma ta sorry ga wani ma ba wata ba?🤔 Lallai mata mun ciri tuta, mu ɗin duniya ne, duk giman namiji da karfi izza da isarsa, muna iya juya shi son ranmu😂 dan haka dole a bimu 😂)
Turo ɗan bakinta ta yi har sai da ta taɓa nasa, kasa kasa ita ma ta ce "Ai kai ne, sai ka yi ta yiwa mutun wani irin hali na basawa da bana ganewa". "Am so sorry zan dai'na duk abin da baki so kin ji ko? Amma a dai'na yi mani fushi da kuka please".
Tana ƙoƙarin sake yin magana suka ji motsi a bayansu. Da sauri ya saketa, suna juyowa a tare, dan su ga wanene.
Brady ne ya zo taya Mark É—in aiki. Ajiyar zuciya Anayar ta sauke tare da wucewa da sauri, dan ta fice daga kitchen É—in kada ma daddynta ko wani daga cikin family ya ganta.
A hanzarce ya riko hannunta yana faÉ—in "Haba mana, ina kuma zaki je?". A takaice ta ce mashi cikin É—aki zata koma, dan kada ma a nemeta, dama ta zo ganin shi ne kawai, tana tsananin kewarsa.
Sake jawota jikinsa ya yi yana faÉ—in "Haba my Queen, bari na É—an ganki tukun nan mana, kin san yanda nake kewarki kuwa? Please ki bari na ganki ko da na 1 hour ne".
Sakalo wuyarsa ta fara kokarin yi, amma ina bata kai shi tsawo ba, ko ta sakalo ba zata iya tsayuwa a hakan ba, dan ko ta É—aga kafa ba zai yi mata dai'dai ba.
Ganin hakan yasa shi ya ɗan rankwafo mata da kansa kaɗan yana faɗin "Ƴar karama da ita a wajen, ba tsawo". Turo baki ta yi tare da jan gashin kansa ta wajen bayan wuyarsa.