← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 168

Sashe 106

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsayuwa ta É—an yi daga ta bakin kofa tare da harÉ—e hannayenta a saman kirjinta tana kallon shi, sam bai ji shigowarta ba. Sun É—auki 10mins a haka kafin ta tako a hankali cikin sanÉ—o ta shigo cikin É—akin.

Wajen switch ta nufa, bai ankara ba sai ganin duhu a É—akin ya yi, ta kashe wutar yana can duniyar tunani bai sani ba.

ÆŠago kai ya yi yana mamakin meyasa wutar ta É—auke? Dan bai ji time da ta kashe wutar ba, sai dai kuma wannan É—ago kan da ya yi tasa ya fahimci ta shigo mashi É—aki, dan ga kamshin perfume nata ya kai mashi karo a hanci. Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, lumshe idanuwansa ya yi tare da gyara zamansa yana jiran ya ji dalilinta na kashe mashi wutar É—aki.

A hankali ta lallaɓo ta zo ta haye saman bed ɗin nasa, sai dai kuma ya jita, ya ji hayewar da ta yi, amma bai nuna kamar ya jita ba, ya zauna shiru yadda yake.

Matsowa ta yi dab da shi, a hankali ta kwantar da kanta a saman bayansa tare da zuro hannayenta ta ƙugunsa izuwa plat tummynsa, harɗe hannayen nata a saman cikin nasa ta yi. Can kasa kasa kamar mai raɗa ta ce "Am so sorry Yah Areef, ka yi hakuri". Yadda ta yi mashi maganar bata taɓa yi wa wani ɗan adam magana da irin wannan muryar ba, cikin shagwaɓa sosai yau ta yi mashi magana, ga wani irin kwantar da murya da ta yi.

Haƙiƙa har cikin ransa ya ji saƙon nata, muryar ta ratsa shi over, sai dai kuma bai nuna mata hakan ba, ya daure ya ce "Laifin me kika yi mani da kike bani hakuri kuma Jehan?".

Kukar makirci da kisisina ta saka mashi tana faɗin "Ai ka sani, laifi dayawa mana, ka ce gwaggo ta bani waya nace ba zan karɓa ba, kuma naki kiranka daga baya". Tana magana tana kara karfafa kukan nata ta yadda zata karyar mashi da zuciya ta kuma rufe mashi baki.

"Kin yarda hakan da kika yi laifi ne kenan?". Ya tambaya yana jin kukan nata har cikin ransa.

Kara ƙanƙame shi sosai ta yi dan munafurci da sanin duniyanci kafin ta ce "E na yarda kuma shi ne nake baka hakuri, ba zan sake ba".

Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce "To ki bawa mum ma hakuri kin ji?". GyaÉ—a mashi kai ta yi tare da cewa "Tom yanzu ta yi barci, amma da safe zan bata". Sam bai ce mata promise me ko makamancin hakan ba, dan yasan ita mutun ce mai magana É—aya kamar daddynta.

"Kukan me kuma kike yi rigimammiya". Ya faɗa yana ƙoƙarin juyowa gareta.

Kamar jira take yi ya juyo ta faÉ—a saman Lion chest nasa tana kara sakin kuka mai É—an sauti.

Rungumeta sosai da sosai ya yi a jikinsa, ya kasa magana saboda tsantsar farinciki, ita kuma kara shigewa jikin nasa sosai ta yi tana goga kanta a saman Lion chest nasa.

Kansa ya rankwafo da shi dai'dai sai tin tata, kasa kasa kamar mai raÉ—a ya furta "I really missed you my baby".

Ɗan ɗago kan nata ta yi, sai yazamana suna fuskantar juna. "Missed you more my husband". Ta faɗa cikin kuka da kuma shagwaɓa sosai.

Nisawa ya yi kafin ya haɗe fuskokinsu waje guda, calmly ya ce "Is okey my baby, kukan ya isa haka mana". Ya kai karshen maganar tare da fito da harshensa ya fara lashe hawayen nata. Yana lashe mata su tana sake fito da wasu dan ta bashi wahala. (Jehan dai ba zata canza hali ba kamar yanda su Aseef da Akila suka ƙi canza hali😂)

"Baby stop crying mana, ko so kike yi ki saka mani ciwon kai ne?". Ya faÉ—a murya cike da soyayya.

Cikin kuka ta ce "To ai bani zan tsayar da kukan ba, dan dama bani na fito da shi ba, kai kasa hawayen suka fara fitowa, dan haka kai zaka dakatar da su". "Are you sure?". GyaÉ—a mashi kai kawai ta yi.

Jinjina mata kai ya yi tare da mayar da tongue É—in nasa cikin É—an bakinsa, sannan ya É—an juya ya kwantar da ita a saman bed É—in, É—aura wayar dake hannunsa a saman bedside drawer ya yi kafin ya matso ya yi mata rumfa da faffaÉ—ar kirjinsa. Cikin wani irin salo na daban ya fito da tongue nasa ya fara lashe kyawawan lips nata, sai ya yi kamar zai fara shansu, sai kuma ya fasa, haka zai É—an zura mata harshensa kaÉ—an a cikin baki, sai zata kama sai ya janye abarsa. Shammatarsa ta yi ta kama hatshen nasa, cikin salo na musamman ta fara shan lips nasa, har ta mance ma da cewa kuka take yi.

Tamkar jira yake yi ya fara bata hot kiss babu kama hannun yaro. Hannu ta kai tana cire botiran rigar barcin jikinsa, dan ta samu damar yin wasa da abin da ya fi burgeta a jikinsa. Cigaba da kissing nata ya yi cikin tsantsar kewa da fita hayyacinsa. Ita kuma tsab ta cire mashi riga tare da kai hannunta saman ɓul ɓul ɗin breast nasa, saboda suna burgeta sosai.

Wash ya furta da karfi time da ya ji saukar hannunta a kansu, da sauri ya zame bakinsa daga nata dan ya samu damar faÉ—in wash É—in da kyau. "Baby you want to kill me with your love ko?". Ya faÉ—a cikin muryar mayen soyayya.

Matsa mashi ɓul ɓul ɗin nasa ta ɗan yi da ɗan karfi kafin ta tsuke fuska tana kafin "Daɗin taɓawa suke yi mani kawai".

Wani irin duniya ya ji ya tsinci kansa a ciki, abin da bata taɓa yi mashi ba ko da sunan wasa, yau ga shi tana yi mashi, tana yi kuma tana zuba mashi shagwaɓa kamar ba ita ba, da ɗan karfi ya runtse idanuwansa tare da ciza kyawawan lips nasa na ƙasa yana fitar da wata iriyar numfashi mai ɗan sauti da sauri sauri.

Ko kaÉ—an bata ji tsoro ko É—ar É—ar ba, sai ma kara matsa mashisu da ta cigaba da yi da É—an karfi kafin. Wani irin azababben daÉ—i da ya É—ebesa sam bai san lokacin da ya....................

GASKIYA DAI JEHAN TA NUNA MASHI MATA DAI SUN WUCE TUNANINSA😂 GA SHI YANZU HAR DA SAMBATU YAKE SHIRIN FARA ZUBA MATA, A HAKA KUMA WAI FUSHI YA YI DA ITA NA TSAWON KWANAKI, AMMA CIKIN MINTI BIYU TASA YA SAUKO😂 MATA DUNIYA 🥱 ALLAH YA YAFE MANA ZUNUBANMU ❤️😂

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*

Date: 16/5/2024

E33

Ko kaÉ—an bata ji tsoro ko É—ar É—ar ba, sai ma kara matsa mashisu da ta cigaba da yi da É—an karfi kafin. Wani irin azababben daÉ—i da ya É—ebesa sam bai san lokacin da ya damko tula tulanta da karfi ba.

"Yah Areef ka yi a hankali mana, ko so kake ka ji mani ciwo ne?". Ta faɗa can kasa kasa a shagwaɓe.

Kasa amsa mata maganar ya yi, ya dai ji abin da ta faÉ—a, dan bai fita a hayyacinsa ba, so ya ji me ta ce, magana ce ba zai iya yi ba.

Cigaba da wasa da ɓul ɓul ɗin nasa ta yi tana zuba mashi ruwan shagwaɓa a kan suna yi mata daɗi taɓawa. Kara birkita bawan Allah nan ta yi, Jehan akwai iya tsiya sosai, duk wasu lagon maza ta sani sarai, dama tsiya ce kawai tasa bata kula shi.

Tun yana dannewa har ya kasa hakuri sai da ya fara zuba mata sambatu babu kakkautawa, biye mashi ta yi wajen zuba sambatun nasa, idan ya yi magana sai ta kai hannu ta matse mashi ɗan bakin nan nasa tana maimaita mashi abin da ya ce cikin shagwaɓa, ba karamin kara kwance mashi lissafin ƙwaƙwalwa take yi ba hakan da take yi mashi, duk ya susuce mata, bai ma san time ɗin da ya fara zuba mata shagwaɓa tamkar Aseef ba.

Tuni ya rabata da dukka kayan jikinta, ko kaɗan bata yi ƙoƙarin hana shi ba, dan tasan babu abin da zai yi mata da ya wuce wasa, hakan yasa ta biye mashi, idan ya cika sambatun sosai ma sai ta matse mashi lallausan lips nasa har sai ya furta wash, sannan sai ta kai ɗan bakinta ta tsotsi lips ɗin nasa tana ce mashi. "Sorry na shanye zafin to".

Da ya lura in bai yi da gaske ba sai ta saka shi yin ihu a cikin ɗakin nan, sai ya miƙe ya ce bari dai ya sakata yin ihun kafin ita ta saka shi, dan ya fahimci yau kure shi take da niyar yi, dan haka bari ya gwada mata kaɗan daga cikin kwarewarsa.

Hakan yasa ya miƙe ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa, hannu ɗaya ya sanya ya kama tula tulanta guda ɗaya, cikin salo na musamman ya fara murzawa, yana yi yana kallon face nata duk da a cikin duhu suke.
Chapter 106 · 0% Book details