Sashe 157
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hakan yasa ta miƙe da sauri dan ta fito waje ta duba, amma kafin ta tafi, sai da ta bi yaran dukka ta rinƙa manna masu kiss a goshi kamar zata cinye masu goshi, har uwar baby's ɗin ma bata bari ba, sai da ta bita ta sumbata, sannan ta diro kasa daga saman bed ɗin, su gwaggo suna ta aikin bule ɗakin da air freshener masu daɗin kamshi bayan sun kammala tsabtace ko'ina tsab.
Waje ta nufa da sauri. A hanzarce ta sauko kasa, ita sam bata yarda ta bi ta elevator, stair case take bi abinta, da wasu Æ´an kafafunta na under 15 years É—in nan.
Waje harabar gidan ta fito, sai dai ta kasa iya buÉ—e kofar parlourn nasu har sai da Aseef ya zo wucewa ne ya buÉ—e mata.
Wani irin siririn murmushi tare da tsantsar farinciki ne ya bayyanar mata a saman face nata, sosai ta ji daÉ—in ganin wannan ruwan saman.
Babu wani tunani bare ƙoƙarin yanke hukunci kawai ta afka cikin ruwan abinta, bata damu da cewa ya yanayin gidan yake ba, bata san cewa akwai manya manya Cameras da suke harabar gidan ba, domin gidan da president yake a ciki ai ya zama dole a bashi tsaro fiye da kowani gida a duniya.
Duk abin da take yi ana kallonta, sai magana take yi wa ruwan sama, tana wani irin tsantsar farinciki.
"Rimsha wato ba zaki girma ba ko?". Wata zazzaƙar murya ce ta yi mata magana ta bayanta.
Ba tare da ta juya ba ta ce.
"Malika kema ba zaki canza hali bako? Sai mutun yana tsaka da jin daÉ—i kike zuwa ne?". Ta kai karshen maganar tare da juyowa.
Ido huÉ—u suka yi da Malikar, sakarwa da juna murmushi suka yi kafin Malikar ta ce. "Ni yanzu ai ba wajenki nazo ba, wajen mummy nazo, munji cewa bata da lafiya, shi ne aka turoni na dubata".
Mamaki ne ya bayyana a saman fuskar Rimshar.
"Mummy kuma? Waye ya ce maki mummy bata da lafiya? Waye ya ce maki mummy ma tana nan? Mummy bata nan, kuma a ina ma kika san Mummyn?".
Nisawa Malikar ta yi kafin ta bata amsa da cewa. "Tun kafin na sanki na san mummy mana, tun kafin a haifeku muke tare da ita, amma ita bata sanni ba".
Guntun murmushi Rimshar ta yi kafin ta ce. "Amma gaskiya kekam Malika kin iya maganar banza, wani wai tun kafin a haifemu kike tare da mun, kalleki fa, tsawona É—aya dake, amma shi ne kike cewa tun kafun a haifeni kike tare da mummy? Hala lokacin kina jaririya ne? Dan wlh ni dai nasan ko kin fini shekaru to da shekara É—aya ne, amma kike zancen manya, Allah Malika kin iya tsara magana kamar wata babba".
Da yake Malikar tasan cewa Rimshar yarinya ce, sai bata É—auki zafi a kan maganganun Rimshar da ta gaya mata ba.
"Amma kema Rimsha kin iya maganar banza fa, wuce nikam ki fita daga cikin ruwan nan kada mura ya kamaki ki kara mana zafi a kan zafi, kuma ga can motocinsu Saif suna kan hanyar dawowa, idan baki fita ba, kin san sauran, sai ya fasa É—an bakin nan naki".
"Nifa Malika ba zan fita daga cikin ruwan nan ba har sai an É—auke, kawai jeki abinki, Yah Saif kuma ba zai yi mun komai ba, sai dai ya É—aure fuska ya ce kada na kara".
Girgiza kai Malikar ta yi tana faÉ—in. "Amma ai kin ce mashi kin yi alkawari ba zaki sake shiga cikin ruwan ba, ko kin manta ne?".
Kara faÉ—aÉ—a murmushin dake a saman face nata ta yi kafin ta ce. "Wannan alkawarin tsoro ne, barazana aka mun na yi shi, dan haka ba zan dai'na ba, ke dai kawai ki tafi abinki".
Ganin motocin su Lion ya danno kai cikin gidan ne yasa Malikar ta ɓace daga kan idanun Rimshar, sai dai bata tafi ba, tana wajen, dan tana jin daɗin ganin diramar Lion da Rimshar.
Ita kuwa Rimshar bata ma san sun shigo cikin gidan ba, dan harabar gidan gari ne guda, parking space yana ta gefe can, bazaka san mutane sun shigo gidan ba idan kana ta gefen shiga ainahin cikin gidan, dan haka da taga Malika ta tafi, sai kawai ta cigaba da sharholiyar tana juyi kamar wata mai tafiyar maciji.
Tana tsaka da juyawa tana rera wakar. Da kai ne zan yi, amma a maimaƙon ta ce da kai ne zan yi wuff, sai dai ta ce da Noorish na zan yi wuff, abin gwanin ban dariya, har yanzu akwai yarinta sosai a kanta.
Bata ankara ba sai ji ta yi ta bugi mutun wanda ko bata É—ago ta kalle shi ba tasan wanene, daga yanayin tsayuwar Lion chest nasa da take kyam har izuwa kamshin perfume nasa, hakan ne yasa ta gane wanene.
A dubu É—ari ta yi baya baya zata faÉ—i.
In da dai ya saba riƙota idan zata faɗi, wato wuyar rigarta, a yanzu ma nan ya riƙo tare da ɗan daidaita mata tsayuwarta yana kallon face nata.
"Ban hanaki shiga cikin ruwa ba?!" Ya yi maganar tamkar mai jin barci, da alama akwai gajiya sosai a tattare da shi.
Tsuru tsuru ta yi da idanu tana tunanin me yakamata ta ce mashi, dama idan baku manta ba, time da ya hanata shiga ruwan, a cikin zuciyarta ta ce ba zata dai'na ba, ga shi kuwa bata dai'na É—in ba.
Malika dake laɓe tana kallonsu me zata yi banda dariya, barema da ta ga Rimshar ta yi tsuru tsuru da idanu, abin ba ƙaramin dariya ya bata ba, kamar ba yanzu Rimshar ta gama cika mata baki a kan Lion ɗin ba zai yi mata komai ba.
"Ba dake nake magana ba ne?". Ya sake jefo mata wata tambayar.
ÆŠan satar kallon hanyar guduwa izuwa cikin gida ta yi, dan ta samu ta gudu, sai dai kuma ai jikinta akwai ruwa over, tana guduwa zata zame ta faÉ—i kasa, ya zata yi kenan?. Ta tambayi kanta da kanta.
Kallon gefen ido ya wurgawa Mark dake tsaye a gefensa. Tun bai yi magana ba Mark ɗin ya miƙa mishi jakar Sheikh Sultan ɗin dake a rike a hannunsa tare da sa kai ya wuce abinsa, dama saboda jakar ya tsaya bai wuce ba. Shi kuwa Al Shaikh yana cikin mota ba zai iya fita a cikin ruwan nan ba. Binsu kawai da idanu yake yi babu ko kyaftawa.
Ganin bata da mafita ne yasa ta fara ƙoƙarin magana tana in ina.
"Kayi hakuri na manta ne, kuma na tuba ba zan sake ba ka ji?!". Tana magana kamar da gaske, alhalin karya take yi, gobe ma taga ruwa sake shiga zata yi.
(Wlh Rimsha ƴar dirama ce😂)
Sarai ya sani ba wani mantawa da ta yi, iya shege ne kawai, yasan halinta, ba kasafai ta cika mance abu ba, musamman ma da ya kasance maganarsa ce, ba zata taɓa mancewa ba. Dan haka sai ya kara ɗaure fuska sosai na wuce misali, dan ma ta san yanzu ba da wasa yake yi ba, a kan wannan shiga ruwan zai iya zaneta sosai wlh.
Yana ƙoƙarin yin magana tamkar daga sama ya ji an ambaci sunansa daga bakin kofar shiga parlourn. Ko bai ɗago ba yasan wacece, dan muryarta ita kaɗai ce ba ta biyunta a zuciyarsa.
Kin É—agowa ya yi su haÉ—a idanu, sai ma ya yi kamar bai ji ba, dan so yake yi ya hukunta Rimsha.
"Saif ka kyaleta ka zo". Cewar gwaggon dake tsaye a kofar parlourn.
Ita gwaggo tasan amanar da yake a tsakanin Rimsha da ruwan sama, tun suna Dubai haka take, komai sanyin da ake yi sai ta shiga ruwa idan aka yi, yanzu ku duba mani uban sanyin da yake a U.s É—in nan, amma hakan bai hanata shiga cikin ruwan sama mai uban sanyi ba.
Jin abin da gwaggon ta ce ne yasa ya kama hannun Rimshar kawai suka nufi cikin gida.
Sam ba haka Malika ta so ba, ta so ya bata mari ko guda É—aya ne, dan Rimsha bata ji, basu son tana shiga cikin ruwan sanyin nan, amma sam bata ji.
A parlourn ƙasa ya saki hannunta tare da wucewa sama, a lokacin shi kuma Mark ya shigar da Sheikh Sultan, dan ya yi mashi amfani da lema ne suka shige ciki.
Shaikh Sultan dattijon arziki dattijon kirki, yana ganin su Areef ya fahimci tsafi ce ta ɗan taɓasu, dan haka sai ya fara aikin zuba masu adduo'i babu kama hannun yaro.
A kusa da su Lion, sir Safwan, and Aseef suka zauna, shi kuma Dr William sai ya fara aikin cirewa uncle Herry bullet É—in da yake jikinsa.
Gwaggo kuma ta gama aikin Jehan ta zo ta fara aikin duba daddyn Rimsha, dan kafafunsa suna ciwo sosai.
Izuwa yanzu gabaÉ—aya gidan sun san da cewa su daddyn Rimsha sun dawo, dan haka kan kace me sun cika word room É—in nan tab.
Ita kuma Hjy Rimsha uwar rigima, da farko da Lion ya barta a parlourn ƙasa ya haura sama, ta so ne ta koma wajen ta ɗan kara shiga cikin ruwan saman, saboda tsabar rashin jin magana, shiyasa Malika ta so Lion ɗin ya bata koda mari ɗaya ne, kila zata rinƙa jin magana.
Amma kuma da ta sami labarin su mummynta sun dawo, ai kuwa da gudu ta haura sama, a gaggauce ta canza kayan jikinta, ta fasa wanka a ruwan saman.
Bayan ta gama canza kayan ne tana ƙoƙarin fitowa waje daga bedroom ɗin nasu, shi kuma Lion yana sako kai, karo suka ɗan yi.
Baya kaÉ—an ta koma tana faÉ—in. "Noorish wai su mumnyna sun dawo?".
Hannu ya kai ya tura kofar bedroom É—in. Yana turata kuma ta rufe kanta, bai ce da ita komai ba ya wuce ya nufi toilet ya barta tsaye a wajen.
Bata damu ba ta nufi hanyar fita, sai dai kuma kofar a rufe, bata iya buÉ—e kofofin gidan ba, dan dayawansu ma da fingerprint suke aiki, wasu da card, hakan yasa bata iya buÉ—e kofar ba.
Tamkar zata yi kuka ta koma saman bed ta kwanta tana jiransa ya zo ya buÉ—e mata ta fita.