← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 168

Sashe 130

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shi kuma Areef yana zuwa part na gwaggo zai shiga bedroom nata sai ya hango su Jehan ɗin a ɗayar bedroom dake a kusa dana gwaggon, dama na gaya maku bedroom uku ne a cikin kowani part sai parlourn ɗaya, dan haka sai ya fasa shiga wajen gwaggon, dama ba ita yazo gani ba, matarsa ya zo ɗauka ya je ya aikata sirrin da suka yi shi da Aseef........(wlh TRIPLETS ƴan duniya ne, duk abun da ɗaya zai yi sai ya gayawa ɗaya kamar an tambayesa😂 idan baku manta ba shima Aseef ɗin haka ya sanar da Areef ɗin zai yi dis virgin na Akila time da suke Nigeria, amma Allah bai yi ba, to shi ma yanzu ya gayawa Aseef ɗin ga abin da zai je ya yi😂 anya basu gayawa sir Arvin bama kuwa?🤔 Dan sufa sam basu da kunya a rayuwarsu)

A bakin kofar bedroom ɗin ya tsaya yana kare mata kallo, daga ita sai kayan barci kusan irin na jikin Rimsha, gwaggo ce ta ce saya masu kayar time da suka je shopping bayan sun je lalle kenan. Akila tana cikin bargo ta ƙudundune, da alama kewar Aseef take yi, shi kuma ya yi yaji har sai ƙunshi ta goge........😂

Ita kuma Aafia tana a saman dadduma ta idar da nafila tana addu'a baiwar Allah, Rimsha na zaune tana latsa wayar Akilar.

Duba da cewa basu san ya shigo cikin bedroom É—in bane yasa ya É—an yi masu gyaran murya, a tare suka É—ago kai suka kalle shi.

Kasa da kai Rimsha ta yi tana ƴan kame kame, ita kuma Aafia sai ta cigaba da yin adduo'inta, Akila dama already ta basu baya ne tana ƙudundune a cikin bargon, so bata juyo ba.

ÆŠan zaro mashi idanu Jehan É—in ta yi alamar mamakin me ya kawo shi?. Gera guda ya É—aga mata alamar tazo.

Mikewa ta yi tare da dirowa kasa daga saman bed É—in, rashin sani yafi dare duhu, bata san meya shirya mata ba.

Tana isa gabansa ya ja hannunta suka nufi waje, suna fita ya sunkuceta sai saman shoulder nasa yana faÉ—in "Shi ne zaki barni ni kaÉ—ai ko? Ke yanzu idan na barki a nan zaki kwana?".

Kai ta gyara mashi alamar yeah a nan zata kwana. "Ni kuma in yi yaya idan kin kwana a nan?".

Saƙalo wuyarsa da hannunta ta yi tana faɗin "Ka rungumi sorry tare da pillow mana". "Da gaske?". Ya yi maganar yana direta a saman bed nasa.

Wani irin laushin da bata taɓa jin irinsa ba ta ji a saman bed ɗin nasa, bedroom ɗin nasa ta fara bi da kallo, daula ce guda, duniya ce guda, ya haɗu iya haɗuwa, ga wani azababben daɗin kamshin air freshener da yake tashi, kasancewar su sanyi ne da kasar tasu, sai ya zama na'urar ɗumama ɗaki suke kunnawa, ɗumi mai daɗin gaske ne yake a cikin bedroom ɗin. Sam bata san lokacin data lumshe idanuwanta ta dake buɗesu a hankali ba, duk dan ta tabbatar da ba mafarki take yi ba, a duniya take.

Hayewa saman bed É—in ya yi tare da jawota jikinsa yana faÉ—in "Zo ki yi mani tausa kafin mu tashi mu yi dinner kin ji?".

Shigewa jikinsa ta yi tana turo É—an baki. "Ni Yah Areef ban iya tausa ba". "To ni in yi maki?". GyaÉ—a mashi kai ta yi alamar e ya yi mata.

Sumbatar lips nata ya yi kafin ya miƙe zaune, kayan jikinta ya fara rabata da su bayan ya kashe wutar ɗakin.

"Yah Areef me haÉ—in tausa kuma da cire mani kaya?".
A kunne ya raÉ—a mata cewa babu kaya sai tausar ta fi yi mata daÉ—i, kuma shi ma zai fi jin daÉ—in matsa ko'ina.

Shiru ta yi mashi bata sake tankawa ba. Tas ya cire mata kaya kafin ya shiga matsa mata laps nata cikin salo da soyayya. Wani irin daɗi ta rinƙa ji, bata san time da ta fara zuba mashi shagwaɓa ba, hakan ba ƙaramin kara gigita shi ya yi ba, tuni ya matso ya haɗe bakinsu waje guda, hannunsa guda yana a saman cinyarta yana ɗan matsa mata.

Kukan shagwaɓa ta sa mashi a kan ita gaskiya bata yarda ba, tausa ya ce zai yi mata ba soyayya ba. Cikin wani irin yanayi na sha'awarta mai wuyar fassaruwa ya ce Please ta barshi haka nan, idan ta cigaba da zuba mashi shagwaɓar nan zata sanya ya zauce, soyayar kaɗan zai yi ba dayawa ba.

Juya mashi baya ta yi tana faÉ—in ta yi fushi. Cikin zafin nama ya juyo da ita tare da kai É—an bakinsa saman nipples nata, da zafi zafi ya fara shansu babu kakkautawa.

Tun bata biye mashi har ta fara mayar mashi da martani ta hanyar fara wasa da ɓul ɓul ɗinsa, nan take ta kara birkita mashi lissafi, bai san time da ya cire rigar barcin jikinsa ba.

Sun ɗan murji juna kafin ta kasa iya biye mashi ta sakar mashi ragamar tana yi mashi kuka a kan ya rabu da ita ya isa haka. Sam bata ankara ba, ta yi nisa bata san time da ya shigeta ba, sai dai ta ji wani bakin azaba ya ziyarceta. Ihu ta zunduma mashi tare da fara ƙoƙarin tureshi daga jikinta, amma ina sam ta kasa, ihu take yi da gasken gaske tana kai mashi duka a baya, amma ko kaɗan bai saurara mata ba, sai da ya aiwatar da abin da ya yi niya.

Sunci bakar wahala, ita ta suma shi kuma ya wahala, dan shi ma da kyar ya iya shigarta, duk da ta girmi Rimsha, amma ya sha wahala sosai kafin ya sami hanya, kuma ya azabtar da ita matuka.

Da ya dawo cikin hayyacinsa ya ga ta suma, sai tsoron abin da ya yi ta kama shi, wanda dama duk yawanci ana samun haka a wajen maza, wannan lokaci tsoro tana shigarsu duk jarumtarsu, duk da yasan da ba makawa hakan zata faru, amma tsoro sosai ya kama shi, ya shiga damuwa sosai ta yadda har ya diro kasa daga saman bed ɗin ba tare da ya sani ba, cikin hanzari ya fara taɓata yana ambatar sunanta, amma ko motsi bata yi, ga kuma uban jininta da ya zuba kamar an yanka rago, abinku da white bedsheet, sai jinin ya fito ɓaro ɓaro, duk da ya saba ganin jini, amma na yau na daban ne, ya rikita shi, ya rasa meyakamata ya yi mata, Allah sarki sai yanzu yake jin tausayin Lion, ashe haka Lion ɗin ya ji wancan ranar, dole ya rikice, ashe abin ba karamar abu kamar yadda ya ɗauka bane, ta wuce tunaninsa.

Wandon barcinsa ya sanya a jikinsa tare da fitowa da sauri ya nufi part ɗin gwaggo, dan shi har ga Allah ya rasa meyakamata ya yi mata. (Ni kam nace gwaggo kina ganin rayuwa😂 kinga na Lion yanzu kuma ga Areef nan shi ma, saura autanki da baban yaya sir Arvin😂 sai kuma Anaya ta Mark, kina da sauran aiki Dr gwaggo tamu ta zamani😂)

Ko sallama babu ya afka a cikin bedroom ɗin na gwaggon, a lokacin kuma Dr William ya tsugunna kasa a saman gwiwowinsa a gaban gwaggon yana bata hakuri bawan Allah, ya rike kunnuwansa da hannaye bibbiyu yana ce mata sorry, ita kuma tana hakimce a saman bed in da Lion ya barota ɗazun, taki kula shi, sai hakuri yake bata. (Hajiya gwaggo da girman kujerarki👍😂)

Ganin Areef É—in a birkice haka yasa ta mike da sauri tana tambayarsa lafiya meyake faruwa ya shigo masu a birkice?. Mikewa shi ma Dr William É—in ya yi, kusan a tare suka tari Areef É—in suna masu haÉ—e baki wajen sake tambayarsa lafiya yake kuwa?.

A birkice ya ce masu "Momma dad my wife, Jehan....Jehan..." Iya abin da yake ta furta masu kenan, saboda a ruÉ—e yake, ga word É—in sam basu fita a dai'dai, ya zama mai in'inar dole.

Kusan a tare Dr William da gwaggon suka haɗa baki wajen cewa "Meyasami Jehan ɗin? Ina take kuma........" Gwaggo bata karisa tambayar ba ta lura da yanayin da yake a ciki, babu riga a jikinsa, sannan ga shi nan ne dai, abin da ya faru da Lion da Rimsha ne ya dawo mata cikin ƙwaƙwalwarta, hakan na nufin shi ma abin da ya aikata kenan, innallilahi.

Dr William kuma ya riko shi sai faman tambayarsa yake yi, sun mance da zancen cewa faɗa ma suke yi shi da gwaggon , sun rungumi ɗan nasu suna tambayarsa me yake faruwa...........(Ni kuma na rungumi Maltinata mai sanyi ina mata wani irin ƙurɓa mai sanyaya zuciya🥱🤨)
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNMATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*

Date: 28/5/2024

E41

Dr William kuma ya riko shi sai faman tambayarsa yake yi, sun mance da zancen cewa faÉ—a ma suke yi shi da gwaggon, sun rungumi É—an nasu suna tambayarsa me yake faruwa?.

Wucewa gwaggo ta yi tana tambayarsa ina Jehan É—in! A ina ne bedroom É—in nasa?.
Chapter 130 · 0% Book details