← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 168

Sashe 25

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yau sau biyu kina yi mani karya, É—azun kince mani ciwon ciki ne ya saka ki yin kuka, kuma ba haka bane, na san ba haka bane, kewata ce ta saki kuka, duba da yanda action naki ya kasance lokacin da na shigo cikin bedroom É—in naki, wanda cikinsa yake ciwo, har ya kasa yin kuka da karfi su dad su ji su kawo É—auki, ba zai diro kasa daga saman gado da gudu har ya nufoni zai rungumeni ba, yanzu kuma kin sake yi mani karya na biyu, why?".

"Noorish kenan kasan cewa ina sonka?". Ta tambaya tana hawaye, dan bata taɓa tunanin duk abin da take yi yana sane ba.

Ɗago haɓarta ya yi yana goge mata hawayen, yana faɗin "Na sani mana, na san duk irin haukar sona da kika yi tun kina ƴar shekara tara har izuwa yau, kuma nima ai ina sonki ki sarkin rigima".

Da sauri ta waro idanunta waje, har tana haÉ—e word wajen cewa "Noorish da gaske kana sona?".

Jinjina mata kai ya yi yana faÉ—in "Yeah, i really love you so much, shikenan kin ji amsar da kike son ji?".

Cusa kanta a cikin kirjinsa ta yi tana dariya, kamar ba ita ce mai zubar da hawaye a yanzun nan ba. Zuba mata idanuwa ya yi yana kallon irin tsantsar farinciki da yake a kan fuskarta.

"Noorish to tun yaushe ka fara so na kai kuma?". Ta yi tambayar tana É—an É—ago kanta.

Shiru ya yi almost na tsawon 2 mins, sannan ya ce "Actually i don't know wen, amma dai abin da na sani, kin fara burgni tun time da muka tafi Russia, and ban yarda da hakan ba sai jiya, zuwa yau kuma na yanke hukunci".

Lafewa ta yi a kirjin nasa tana ta sauke uban ajiyar zuciya. Zazzaƙar sexy voice nasa ne ya daki dodan kunnenta. "Ba zaki bani gift bane My Meeesha?".

Da sauri ta É—ago kai tare da manna mashi sumbata a lallaudan kunatunsa.

"Ya yi maka haka?". Ta tambaya tana kallon lallausar wuyarsa. Kin amsa mata ya yi, dan bata yi mashi ba, Iya sumbata kawai zata bashi? Gaskiya baya so, so yake yi yau da kanta ta yi kissing nasa.

Jin ya yi shiru ne yasa ta fahimci sumbatar bai yi mashi ba kenan.

"To Noorish ka rufe idanunka, sai na baka wani, tun da wannan bai yi ba".

"Me idanuna suka yi maki da sai na rufe? Ina ruwanki da su?".

Kuka ta saka mashi tare da komawa ta lafe a saman kirjin nasa. Shiru ya yi bai tankata ba, sai ma yatsa da ya sanya mata a cikin bakin nata.

Da taga shi fa ba zai rufe idanu ba, da gaske yake yi, ya fi son ya ga komai abinsa, dan bai san kunya ba. Sai ta É—ago kai tana turo baki, sai wani kumbure kumbure take yi, ko kala bai ce mata ba, ido kawai yake binta da shi.

Saƙalo wuyarsa ta fara yi, sannan ta matso da face nata dab da nasa, datse idanunta ta yi, tana ƙoƙarin fara kissing ɗin nasa ne ya dakatar da ita, tare da ce mata idan dai ba zata buɗe idanu ba, to shi baya so.

Bata da zaɓi, dole da waro idanunta waje, dan furta kalmar i love daga bakin Lion ba karamin abu bane, bai taɓa faɗenta ga kowa ba bayan TRIPLETS nasa, sai mommansu a yanzu, to ba karamar kalma bace, dole a bashi tukuici mai kyau.

Lips nata har kerma suke yi wajen fara kissing nasa, yana ta kallon cikin idanunta, ko motsawa bai yi ba, Allah ya gani yana matukar kaunar waÉ—an nan Sleeping eyes É—in nata, suna narkar mashi da zuciya, sai ma idan ta tsorata a kan abu, ta zarosu, habawa, har rasa nutsuwarsa yake yi, sai azababen sha'awarta ta motsa mashi idan ya gansu tana a cikin tsoro.

Sosai ta yi kissing nasa, sannan ta zame bakinta daga nashin, da sauri ta yunkura zata bar jikin nasa. Rikota ya yi tare da tambayarta a ina ta koyi kiss kuma?. Galala ta saki baki tana kallonsa, shi fa ya koya mata abu, amma dan neman magana yake cewa a ina ta koya.

"Kai mana ka koya mani". Ta bashi amsa a takaice. "Ni na taɓa kissing naki ne?". Zaro idanu sosai ta yi, ta rasa ma me zata sake ce mashi.

Tsawa ya daka mata tare da sake tambayarta a ina ta koyi kiss, dan shi bai taɓa kissing nata ba. Nan take ta tsorata, ta zaro idanu, jikinta har ya fara kerma.

Rungumeta sosai ya yi tare da juyawa da ita, ya zamana ya yi mata rumfa da kirjinsa, dama burinsa kawai ya tsoratata, dan ya kalli abin da yafi kauna a tattare da ita, wato Sleeping eyes nata a cikin tsoro.

Kissing nata ya fara yi babu kama hannun yaro, dan wannan tsorata da ta yi, ta saka ya shiga cikin yanayi, dole ya fanshe jefa shi da ta yi a ciki kuwa.............NIMA DOLE NA HAƊA KAYANA NA YI GABA, WANNAN LAMARI YAFI KARFINA🥳🧐

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*

*💔SORRY FOR TODAY PAGE🧠🥺💔*.

E7

Kissing nata ya fara yi babu kama hannun yaro, dan wannan tsorata da ta yi, ta saka ya shiga cikin yanayi, dole ya fanshe jefa shi da ta yi a ciki kuwa, kankame shi ta baya gam ita ma ta yi. A hankali ta fara mayar mashi da martanin kissing nata É—in da yake yi.

Hannu ya kai saman wuyar rigarta, a hankali ya yi ƙasa da wuyar, tare da fara shafa breast nata, sannan ya zame ɗan bakinsa daga nata da nufin ya mayar kan nipples nata.

Tamkar jira take yi ya zame bakin nasa, ta ce "Noorish akwai camera a É—akin nan ko kuma babu?". Cak ya tsaya da abin da yake yi mata, a hanzarce ya É—ago da idanunsa da suke jajir da su kamar wuta.

Mikewa zaune ya yi yana sauke numfashi a hankali. Sosai ta tsorata, dan tana tunanin ko tambayar da ta yi mashi ne yasa ya rabu da ita. "Sorry Noorish". Ta faÉ—a tamkar zata yi kuka.

"Meesha let's go". Ya faÉ—a tare da mikewa da sauri.
A hanzarce ta ce "Noorish dan Allah ka tsaya na tambayeka". Yana ƙoƙarin shiga dressing room na ɗakin ya bata amsa da cewa yana jinta.

"Na ji gwaggo ta ce yaranta masu blue eyes irin naka su biyu ne, amma kuma naga kai kaÉ—ai ne a cikinku mai blue eyes".

Cak ya tsaya, ya fasa shiga cikin room É—in, a dubu ya juyo da kallonsa a kanta.

Zaro idanu ta yi, jikinta har ya fara kerma, dan tana tunanin ta faɗi abin da ya ɓata mashi rai ne. Shi kuma mamakin ta yake, ya sani a gabaɗaya cikin palon, gabaɗaya waɗan da suke wajen time da gwaggon ta bada labarin, babu wanda ya lura da zancen da gwaggon ta ce na cewa masu blue eyes biyu, dan da sun lura, dole zasu tambaya, amma saboda kaifin ƙwaƙwalwa irin na Rimsha, ita har ta rike cewa su biyu ne masu blue eyes, lallai akwaita da basira, wato tun jiya ma abin yana cikin ranta, ta rasa waye zata gayawa ne kawai.

"Kayi hakuri Noorish, ban ɗauka maganar zata saka ka ji babu daɗi ba". Girgiza mata kai ya yi yana faɗin "No baki ɓata mani rai ba, you are special My Meesha". Ya kai karshen maganar tare da karisa shiga cikin room ɗin.

Shiru ta yi tana tunani, har ya fito sanye da jallabiya fara kal a jikinsa. "Let's go". Ya faɗa tare da miƙa mata hannu alamar ta zo gare shi.

Da sauri ta diro kasa daga saman bed É—in, a hanzarce ta tafi ta faÉ—a jikinsa tana sauke ajiyar zuciya. "Meesha pray for me more kin ji ko?". Yana magana yana shafa kanta izuwa bayanta.

GyaÉ—a mashi kai ta yi tana faÉ—in "In Sha Allah mijina, addu'a sosai zan yi maka". Hannunta ya riko tare da É—an raba jikinsu, har lokacin idanuwansa suna nan jajir da su, yau ya so ya yi romancing nata over, amma kuma tasa ya tuna da wani abin, dole ya je ya aiwatar da abin da wuri, dan dama tun jiya abin da yake ta tunani a kansa kenan, yanzu tasa ya samu kaso talatin cikin É—ari na abin da yake nema.

Da sauri ya nufi hanyar fita daga É—akin hannunsa na ruke da nata. Mamaki take yi a kan meya faru yake sauri haka.
Chapter 25 · 0% Book details