Sashe 30
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ka dai'na cewa kamar Saif, just call me Saif É—in kawai kai tsaye, kuma ni ai ban san me auren bane shiyasa ban gyaru ba, amma kai fa? I think ma your wife has pregnant ma ko?". Cewar Areef É—in.
"A'a Jelly bata da ciki, muna dai fatan samu, kai ba zaka dai'na saka mani ido ba ko? Wai waye ma ya gaya maka ni ma na san menene aure?".
Allah sarki shi dai Irfan, sai binsu da idanu kawai yake yi, yana É—an murmushi, dan bashi da ta cewa, bai ma san me auren ba bawan Allah.
"Ka san aure mana, kai ne ma kasa na fara sha'awar yin auren".
"Ni kuma?". Ya faÉ—a yana zaro idanunsa irin na Jellyn nasa.
"Yeah kai mana, ko na tuna maka wen aka yi hakan ne?".
Ganin abin kamar wasa Imran É—in yake yi, sai ya ce "Yeah tunan mani".
"Time da ka yi dis virgin na matar taka a gida, a time É—in ka fara saka mani sha'awar yin aure, and then yan da kuke da matar taka, rigimammiya mara jin magana, tana baka wahala, abin yana yi mani daÉ—i, ina jin daÉ—in in ga tana wahalar da kai". Ya kai karshen maganar yana switch off na wayar baban Muneer É—in.
"Wato Areef har gobe ba zaka canza ba ko Areef? Sai mutun ya kalli kamar baka san meyake faruwa ba, amma ka san komai, wato yanzu duk zaman da na yi da Jelly a gidan kasan komai ko?, Amma ban taɓa tunanin haka ba, sai mutun ya ganka kamar wani malamin islami, har ma jin daɗi kake yi idan Jelly tana wahalar da ni ko?".
Mikewa ya yi yana É—an bincika cikin office É—in ko zai samu igiyar da zai É—aure baban Muneer É—in, yana tafiya yana faÉ—in "Ni ai har abada ba zan canza ba, an gaya maka C.I.A wasa ce? Ai ni da ido ma idan naga mutun nasan ina ya dosa, just kawai kai ne ba zaka gane nasani ba, saboda already basaja a cikin jinina take, zan iya yi maka basaja kamar mace, kuma mu zauna da kai a haka".
"Da wannan murÉ—aÉ—É—en jikin naka ne zaka iya zama macen". Cewar Irfan, ya yi maganar da mamaki a kan face nasa, ya ga ne damatsan hannun Areef É—in ma kawai abin kallo ne, sannan ga shi da tsawo da cikar halittar namiji, sannan ya ce mashi zai iya basaja a matsayin mace? Ai dole ya tambaya da mamaki a saman face nasa, dan ba gym na wasa shi ma Areef É—in yake yi ba, jikinsa ta murÉ—e sosai.
"No Irfan, idan nace basaja a matsayin mace, ba ina nufin zan É—auki kayan mata or something like that in yi amfani da su ba, you are not a C.I.A, that's why ba zaka gane ba, i mean zan iya zama da kai cikin raunin zuciya like mace, you will feel like bani da wayo, ina da raunin zuciya, and ina da ragonta, like yanda mace dai take, shi ne nufina". Jinjina kai Irfan É—in ya yi, sai yanzu ya gane nufin Areef É—in.
"Kai Prof waye ma ya ce ka É—auka mani matata jiya ka tafi da ita? Na baka izini ne?". Ya yi maganar yana bubbuÉ—e drawers dake a cikin office É—in na wajen ajiyar takardu.
"Waye ya ce maka ni na É—auke ta?".
Harara ya sake wurga masu kafin ya ce "Ban samu peace of mind a daren jiya ba har sai da na bincika a motar waye ta biku, na san Lion ma ya bincika, kuma sai ka yi mashi bayanin dalilin da yasa ka kwashe mana bebs namu, ka hanamu jin daÉ—i".
Dariya sosai Imran ɗin ya yi, sannan ya ce "Ka ce jiya na ɓata maka harka? To ni nama san ta biyo ni ne".
"Ka dai ɓatawa Aseef harka, kuma wlh ba zai kyaleka ba, dan tun safe yake rigimar a bashi matarsa, kuma tun jiya da safe ya gaya mani ba zai kyaleta ba, idan suka dawo daga unguwa, sai ya yi dis virgin ɗinta, shi ne ka rusa mashi shirinsa ba? Zaku haɗu ne wlh, kasan halinsa, ni matata yarinya ce ai, sai ta girma, zan dai yi ta tsokanarta".
Wani irin dariyar iyashege Imran ɗin ya yi yana faɗin "Au dama haka aka yi? Kace Allah ya kuɓutar mani da sisterta, baiwar Allah, da yanzu tana can tana fama da azaba, da Aseef ya wahalar mani da ita".
"Au kai ba sister tamu ka azabtar ba kenan?". Cewar Areef
Shi dai Irfan tamkar babu shi a cikin office É—in, shiru abinsa, sai binsu da idanu yake yi, sai da ya ji sun shigo da hirar Akila da Aseef ne ya ji zuciyarsa ta yi bakinkirin, sai ya ji dama bai biyosu ba, su kuma da alama Imran ya mance da cewa Irfan É—in shi zai auri Akilar a baya, shi dama Areef bai san waye zata aura aka fasa auren ba!.
"A'a ni ban yi wa sisterku komai ba, ita ta ce mani tana son baby, ni kuma na bata, amma ina da tabbacin Akila bata cewa Aseef tana son baby ba, kawai zai azabtar da yarinya dan mugunta ba? To Allah ya kama shi, ta gudu ta koma gida". Cewar Imran.
Hawa sama table Areef ɗin ya yi yana ƙoƙarin kwance camerar dake a cikin office ɗin, ya ce "Jalilar ce ta ce maka tana son baby? Yarinyar da ita da kanta ma baby ce, wannan a ina zata iya renon yaro? Ita kanta yaushe ta gama kuka ana rarrashinta? Ai da ita da Rimsha ni ban san waye gwamma ba, kai dai prof ka ji tsoron Allah, ka dai'na azabtar da ƴar mutane, kada ka je ka bata ciki, wlh wahala kawai zaku sha".
"Ai jelila ba zata ɗauki ciki yanzu ba In Sha Allah, dan idan ta ɗauki ciki a yanzu, to na shiga uku, ta bakin naka ne, yanzu haka idan ta fara yi mani kuka, to sai na yi zaman rarrashi, ina ga kuma mun sami baby? Ai na shiga uku kawai, barmu dai mu cigaba da soyayya, zuwa gaba, idan ta kara girma, ta rage shagwaɓa, sai mu nemi baby, amma dai Areef kai mugun ɗan sa ido ne, waye wai ya gaya maka halin Jelly?".
Shiru ya yi bai bashi amsa ba, dan tun da yake, bai taɓa tsayawa ya yi hira mai tsawon haka da wani ba idan ba TRIPLETS nasa ba, ba shi da yawan magana, amma da TRIPLETS nasa yana magana, yau ɗin ma abin da yasa ya zage yake yin maganar, saboda yana so ne ya manta abin da take a zuciyarsa na tunanin gida, abin ya tsaya mashi a rai, so yana so ne ya ɗan rage damuwar, shi ne yasa ya biyewa Imran ɗin, ban da haka, ba zaka taɓa jin ya yi magana ta tsawon minti biyu mai kyau ba, zaka gan shi kamar bai san komai ba, amma wlh babu wani abin da bai sani ba, duk zaman da su Imran da Jelly suka yi a gidan, ya san komai, duk abin da suke yi, yana sane da komai, kawai dai baya shiga harkar kowa, kuma baya da yawan magana, shi ne yasa sam yake kamar bai san komai ba.
"Prof ka ji tsoron Allah, dama ni nasan abin da ya sa kayi aure kenan, amma kana musawa friend naka a kan ba auren kashe sha'awa ka yi ba". Cewar Areef.
A wannan gaɓar Irfan ne ya karɓi zancen da cewa "Kowa ya sani mana, auren rage zafi ya yi, amma yana musa mana, yanzu idan ba haka ba, me na hana Jelly ɗaukar ciki? Ai idan ta samu ciki ma dole zata rage shagwaɓa, kuma daga haka zata girma".
Ganin suna neman kure shi ne yasa ya ce "Ni ban hana Jelly ɗaukar ciki ba, ai ciki na Allah ne, idan Allah ya ƙaddara lokacin zuwansa, to kome zamu yi, sai ta ɗauke shi".
"Yanzu mu kenan zaka gwadawa Allah ba? To ai komai sai da sanadi, mun san Allah yake bada ciki, amma ta sanadin sex ko?" Cewar Areef....... Dama wannan magana ta rashin kunya ai sai Areef É—in, shi da bai san kunya ba.ðŸ§
"Ni ba zan biye maku ba, dan ni nasan gaskiyar tsananina da Jellyna, ni da yanzu gado ma daban daban muke kwana da ita".
Wani irin kallon Areef É—in ya wurga mashi, irin kallon nan na bashakka haka ne, basu ma kwana É—aki É—aya ba iya gado daban daban ba, dakin ma daban daban suke, É—an rainin wayo kawai.
Irfan ne ya ce "A'a karshe ma dai kana palo tana cikin É—aki, shi ne karshe ba gado É—aya kuke kwana ba".
Areef kuwa cewa ya yi "Ni prof sam ban san daga ina ka samu wannan jarabar tsiya ba, Allah dai ya bawa sister hakurin juriya".
Irfan ne ya ce "Kila dai ina ga mata huÉ—u zai aura, dan wannan mace É—aya ta yi mashi kaÉ—an".
Allah sarki yau walaƙanci suke jin yiwa Imran, sun saka shi a gaba, bawan Allah.
Shi kuma Imran É—in cewa ya yi "Yanzu kai Areef har kana da bakin cewa wani yana da jaraba? To aishekenan, Allah ya kwaci Jehan, dan da kake cewa sai ta girman nan ma, duk na san zance ne kawai, bari ka samu dama, hmmm na dai yi shiru".
"Irfan mata huÉ—u fa ka ce? A nan ku kuna auran mata huÉ—u kenan?". Cewar Areef É—in. Jinjina mashi kai Irfan É—in ya yi tare da tabbatar mashi.
Girgiza kai ya yi yana faÉ—in "No, we are marring only one girl, mu ko biyu ma bamu yi, Just 1 is okey, amma why zaku auri mata biyu ma? ÆŠaya bata isa ba? Me zaku yi da har guda biyu? I can't share my heart to two girls, i can't share my love to two girls, is better for me to share the love and the heart with my childrens and 1 girl, so that we should get more happiness". Ya kai karshen maganar yana saukowa daga saman table É—in, ya kammala kwance camerar.
Shi kuma baban Muneer baki sai kara kumbura yake yi, ya yi suntum, raÉ—aÉ—i da azaba sun hana shi ko motsawa.