Sashe 87
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da sunan wasa bai taɓa yin magana mai tsawon haka ba, bai kuma taɓa yin magana makamancin irin haka da wani ba, lallai uwa uwa ce ko da kuwa a kan bola take yawo, Allah sarki bawan Allah dole ma ya zamana yana da zafin zuciya, dole ya zamana yana da taurin rai, dole ya zamana mafaɗaci, a koda yaushe shi kaɗai yake shanye ɓacin rai, bakinciki, damuwa, da komai da komai nasa shi da TRIPLETS nasa, ya shanye bakincikinsa ya kuma shanye nasu Areef, bashi da wanda zai gayawa damuwarsa, already kun sani tun farko shi baya magana, bai saba da kowa ba, TRIPLETS nasa ma iya wasanni na nishaɗi suke yi idan sun haɗu, ga ciwon Aseef, kunsan ba yadda za'ayi ya zauna yana gayawa Aseef damuwarsa, Areef kuma ba zama ma yake yi a gidan ba time ɗin bare ya fahimci shi, kusan za'a ce shi kaɗai yake rayuwarsa ta baɗini, baya shigo da kowa, bawan Allah.
Sosai gwaggon ta ji wani irin mugu mugun tausayinsu ya kara kamata, duk abin da ya faɗa gaskiya ne, ba shakka ya yi ƙoƙarin da sai a tara zaratan maza 100 ba'a sami biyu da zasu iya kamanta abin da ya shanye na tsawon shekaru 25 ba, tun da suka fara girma keman har zuwa yanzu, dama ance babba juji ne, komai a kansa take karewa shi kaɗai, damuwar ciwon Aseef na shawon shakaru shi ya shanyeta a ransa, sau da dama Areef yana jefa shi cikin damuwa, amma haka yake shanyewa kamar ba'ayi ba, ba shakka ya cancaci a yi mashi babbar jinjina.
"Saif bawai kawai ina gaya maka Rimsha zata samu lafiya dan na maka daÉ—in baki ko kuma na kwantar maka da hankali bane, da iya gaskiyata nake gaya maka In Sha Allah bazata jima ba zata samu lafiya, keep praying for her ka ji my son?". Ta kai karshen maganar tare da É—aura hannunta a saman lallausan dark black curly hairnsa tana É—an shafawa.
Shiru ya kwanta, ban da tunanin Rimsha babu wani abin da yake a cikin zuciyarsa, shi kaɗai yasan meyake ji. Cigaba da shafa kan nasa ta yi tana kara gaya mashi kalaman da zasu kwantar mashi da hankali, dan ta lura idan bata yi da gaske ba, to zata zama mai jinyar majinyata biyu, saboda ba shakka idan bata bada himma ta kwantar mashi da hankali sosai ba, zai iya faɗuwa, dan Rimsha ta zama jinin jikinsa, ba zai iya jurar ganinta a cikin wani hali ba, kamar yanda ba zai iya jure gani Aseef ko Areef a cikin wani hali ba, to ita ma hakance a wajensa, ta zama wani ɓari na rayuwarsa, so dole gwaggo ta mayar da hankali sosai, dan kada ta yi jinya biyu.
Ba ita ta kyale shi ba sai da ta ji ya sauke nauyayyar ajiyar zuciya har sau biyu, alamar ya É—an samu nutsuwa kaÉ—an, sannan ne ta raba jikinta da nasa tana mai kara jaddada mashi Rimsha zata samu lafiya nan bada jimawa ba, dan haka ya je ya kwanta ya huta, ya yi barci, saboda daren jiya bai yi ba.
"Momman i can't sleep, bana ma jin barci, zan je garden na É—an samu hutu ni kaÉ—ai". Ya yi maganar cikin wannan nutsuwa tasa, har gobe akwai zallar madarar izza a voice nasa, da alama hakan a cikin jininsa take.
"Tom shikenan bari ni kuma na kara duba Rimshar, by 8:00 dai'dai sai ka zo ka saya mata abubuwan da ake buƙata ko?".
Jinjina mata kai kawai ya yi tare da wucewa ya nufi stair case dan ya sauka kasa. Ita kuma ta wuce ta nufi bedroom nasa dan ta duba jikin Rimshar.
Yana shiga garden ya zauna a saman sofa mai zaman mutun uku, shiru ya jingina kansa da jikin sofar yana tunanin yanda ya yi wa Meeshansa kaca kaca, abin ya É—aga mashi hankali. Wayarsa ce ta fara ruri alamar shigowar kira, ko bai duba ba yasan su Areef ne, dan haka suke, idan basu a tare, da gari na waye zasu kira juna video call dan suka ga juna, tun suna Æ´an samari 12 to 13 haka suke.
Nisawa ya yi kafin ya fito da wayar daga aljihunsa. Su É—in ne kuwa suke kiransa, kuma video call ne. Shiru ya É—an yi, ba dan TRIPLETS nasa bane, da ba abin da zai sanya ya É—auki kiran wani a wannan halin da yake a ciki, amma su sun kasance bugawar zuciyarsa ce, dole ya É—auka dan ya kalli kyawawan face nasu, yana kewarsu shi ma.
Picking na call ɗin ya yi cikin nutsuwa. Areef ne kaɗai kwance a saman tampatsetsiyar lallausan bed nasa, ya tada kai da lallasan pillow, daga shi sai short, babu riga a jikinsa, ya sakarwa Jehan wannan Lion chest nata da zata rinƙa kwanciyar a buɗe, ko singlet bai saka ya rufe mata kayanta ba, ya saki gashi har tsakiyar bayansa, dama kunsan shi a cikinsu dukka ya fisu tara gashi, nasa ta kai har tsakiyar baya, while na Lion a iya bayan wuya take, shi kam Aseef ma ai dukka yake datse kayansa, baya son takura ya ce.
"Good morning our Lion". Ya yi maganar voice nasa cike da zolaya.
Lumshe idanuwa Lion É—in ya É—an yi tare da buÉ—esu a kan wayar tasa. "Where is Heartbeat?". Ya faÉ—a a sanyaye. "Kai da ka sani, yana barci mana, time na tashinsa bai yi ba".
Jinjina kai kawai ya yi, yau ji yake yi ma magana ta zame mashi tamkar maɗaci, sam bai son motsa laɓɓansa, dama shi ba gonin yin magana bane, sai ta kuke mashi yake buɗe baki ya yi magana, da ido ma ya isa ya amsawa mutun, bare yau da yake cikin wannan hali, ai sai a slow kawai.
"Ka je wajen Sheikh Sultan É—in ne?". Cewar Lion É—in.
"Wlh Lion baka da gaskiya, ji idanunka kamar na momma a yau, duk sai wani kawar da kallonka kake yi, ni nasan dole akwai wani abin da ka aikata, faÉ—a mani me kayi?". Cikin zolaya ya yi maganar, dama already kun san halinsa sarai da iya zolaya da neman tsokana.
"Areef zaka bani amsa nane ko kuma dai you're asking me this silly silly questions marasa amfani?".
"I can't amsa you har sai nima ka gaya mani me ka aikata, where is Rimsha and momma ma first? I asked Jehan about Rimsha, she said she don't know where is she, to kai faÉ—a mani ina take, dole kai ka sani". Areef akwai neman magana ta karshe, daga kansa an rufe kofa in dai wajen neman tsokana ne, har da yi wa Jehan karya, duk dan ya sanya Lion yin magana, Jehan É—in da ko tashi daga barci bata yi ba, amma dan neman tsonana wai ya tambayeta ina Rimsha? Neman tsonace kawai, ai yasan tun da Lion É—in yana gari tare zasu kwana da Rimshar, ba da Jehan zata kwana ba, sai ya yi kamar bai san hakan ba, dan shegen iya tsokana
"Areef wai ni kam am i play with you? Am I your mate?". "Yeah you're my mate, and we're playing together mana, what's next?".
Ji Lion yake yi tamkar ya damko shi ya makure shi, amma ba hali, da'a tare suke, da ba abin da zai hana shi yau bai shake shi ba, a kage yake da ya ji amsa, amma tsabar iskanci irin na Areef yaki bashi amsar abin da yake son ji, yana son jin ya suka yi da Shaikh Sultan ne, amma ya tsaya sai tsiya yake yi mashi.
"Lion do you now something?".
Ko kallon in da yake Lion É—in bai yi ba, bai kuma da niyar sake tanka mashi.
"Am seeing your face like wanda ya kwana da mace suna chaskalen ma'aurata, anya kana da gaskiya kuwa? Tell me the truth ba dai chaskale mana our Rimsha ka yi ba?". Ya kai karshen maganar yana karewa face ɗin Lion ɗin kallo. Areef akwai kwakwalwa sosai, sarai ya gane matsalar Lion ɗin, kada ku manta shi ya zauna da mutane daban daban, kuma ya zauna a wajaje daban daban, tun kallon farko da ya yi wa ɗan uwan nasa ya fahimci dole akwai wani abin da ya aikata, musamman yanda damuwa ta bayyana a saman face nasa, ai dole kowama a wannan gaɓar ya gane cewa e lallai Lion yana a cikin damuwa.
ÆŠago idanuwansa ya yi izuwa saman screenshot É—in wayar, calmly ya ce "Ka kammala aikin da na baka ne?". GabaÉ—aya Lion so yake yi ya canzawa Areef É—in topic na hiran, dan baya jin kamar zai iya gaya mashi ga abin da ya faru, sai dai shi kuma Areef É—in ya matsa mashi da tambayar sai ya gaya mashi meyafaru da shi haka.
Bashi da zaɓi dole ya gaya mashi ga abin da ya faru kawai. A wani irin dubu ɗari Areef ɗin ya miƙe zaune, wani irin zaro idanu waje ya yi, ya rasa me ma zai ce da Lion ɗin.
Wani irin kallo Lion É—in ya wurga mashi, irin kallon nan na lafiya kake wani gani na haka? Irinsa ya wurga mashi da waÉ—an nan dara daran idanuwan nasa.
Marairaice murya Areef É—in ya yi tamkar wani maraya yana cikin tsaka mai wuya ya ce "Allah sarki our Rimsha". Abin ma gwanin ban dariya, dan da iskanci Areef ya faÉ—i wannan kalmar.