Sashe 58
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan ma shiru Brr É—in ta É—an yi, sai jinjina al'amarin a ranta take yi, abin ya bata mamaki kuma ya É—aure mata kai. "To bana ce ba, amma yanzu abin da za'ayi kuzo muje ku yi mata karatun Alqur'ani mai girma, ko Allah zai sa a samu sassauci, dan fa ikirari take yi ma na cewa ita bata sanmu ba, mun ce mata to shikenan mun ji bata sanmu É—in ba, kuma mun yarda, amma ta tashi ta yi sallah, shi ne ta ce bata san shi ba, kunga kuwa ai akwai gagarumin matsala, da farko ma na É—auka dukka laulayin cikin nata ne yasa ta ce bata sanmu ba, amma da ta ce bata san menene sallah ba, sai na fahimci ba batun laulayin ciki bane, wata matsa ce ta daban".
Shiru daddynta ya yi yana tauna zantukan na Brr, shi kuma Abban Imran cewa ya yi. "Gaskiya wannan matsala ce babba, bata san me sallah ba kuma? A dole mu nemi mafita, yanzu dai ina take? Muje sai muga me yakamata mu yi mata".
Haka suka rankaya izuwa É—akin gwaggon, suka baro su mum ko wacce a É—akin mijinta, bama su san me yake faruwa ba.
Har lokacin barci Rimshar take yi, tun abincin safe da ta ci, Æ´ar tahalikan nan bata sake sanya komai a cikinta ba, ko ruwa, da alama ciwon bayan ta yi breakfast ne ya bugeta, dan ba shakka ta yi sallar asuba lafiya lou.
Tana barci basu tasheta ba, dan Brr ta ce kada a tashe ta, su yi mata addu'ar a haka, dan haka sai suka fara yi mata topi ta ko'ina, duk suka haɗu a kanta. Ko motsawa bata yi ba, tamkar wadda babu rai a jikinta, ba dan sauƙar numfashi kaɗan kaɗan da suke ji nata ba, to da sai su ce babu rai a tattare da ita.
Sun É—auki tsawon lokaci suna tofa mata addu'a, amma ko motsawa bata yi ba. Abin ya É—an bawa daddynta mamaki, sai dai bai bayyana hakan ba, ya dai cigaba da yi mata topin kawai. Daga karshe Brr Naurat ta ce su barta kawai, zuwa gobe da safe In Sha Allah sai a kirawo su Imran a waya, su dawo gida a san abin yi.
Okey suka amsa mata, shi dai daddynta ya amsa ne kawai saboda mahaifiya ba wasa ba, basu ja da maganarta, amma ba dan haka ba, a daren nan ya so ya É—auketa su je neman magani, dan abin ya É—aga mashi hankali!!, Barema yanda ya ga fuskarta ta kara wani irin haske, ita da take chocolate color, to ta kusa kai Jehan haske a yau, ga face É—in nata ya É—an kunbura kaÉ—an, abin dai ba'a cewa komai, tana a cikin matsala ainun.
Da haka suka koma É—akunansu, ita kuwa Brr Naurat ta gyarawa Rimshar kwanciya tare da rufa mata bargo, sannan ta ce gwaggo ta koma É—akinsu Rimshar ta kwana da Jehan, su barta da Rimshar a nan.
Okey gwaggon ta amsa tare da cewa "Zan je É—akin Saif na kwana kawai, kyale Jehan É—in nan, ba zan iya rigimarta ba yau É—in nan, dan sam yau bana jin daÉ—i". Ta kai karshen maganar tare da nufar kofar fita.
Kiranta Brr É—in ta yi a kan ta dawo. Ba musu ta koma ta zauna, nasiha mai ratsa jiki Brr É—in ta yi mata, dan tasan cewa ba wani rashin jin daÉ—in jikinta da take ji, kawai tunanin TRIPLETS nata ne ya sakata a gaba, ba dan Brr É—in ma tana yi mata faÉ—a da nasiha a kullum ba, ai da abin sai ya fi haka. Sosai ta ji nasihar mahaifiyartata, ta kuma yi alkawarin In Sha Allah zata cire damuwar a ranta, za kuma ta kara tsananta masu addu'a sosai. Da haka suka yi sallama, ta wuce É—akin Lion dan ta kwanta, ita kuma Brr Naurat ta gyara ta kwanta a kusa da Rimshar, baiwar Allah sai barci kawai take ta zubawa ba ci ba sha.
A ɓangaren Daular Mutuwa kuwa.
Sunci bakar wahala na kin karawa, sun azabtu kafin nan su kai wajen da Dr Salman ya ce masu hanyar take. Sai dai kuma ko da suka je wajen babu wata hanya a wajen, wayam wajen take.
Jugum jugum suka tsaya suna mayar da numfashi, ga kuma gine ginen gidan cigaba da rugujewa yake yi, idan har basu hanzarta nemo hanya ba, to har in da suke ma sai ya ruguje ya rufta da su.
Sauke Ayla daga bayansa Areef ya yi, sannan ya fara kewaye a wajen yana nema masu ko da akwai wata makama da zata nuna da alamar hanya ta sama ko ta kasa a wajen.
Ita kuwa Aylar, yana sauketa ta zube kasa a saman gwiwowinta, cikinta ne yake wani irin murÉ—a mata, tamkar cikin yana son fita daga jikinta ne, ta wahala ne aihun.
Sauke Akila shi ma Aseef ya yi, ita ma yana sauketa ta zuba kasa a saman gwiwowinta, tana mai da numfashi. Shi ma Dr Salman zama a wajen ya yi, saboda wajen tiles ne fari tas da shi, babu alamar kazanta a wajen.
Ganin hakan yasa duk sauran jama'ar da suka biyusu, suma sai suka zauna a kasa a wajen É—in kawai.
Wasa wasa cikin Ayla na kara tsananta mata ciwo, tun tana dannewa har ta fara ruwan hawaye, sam Areef ko Aseef babu wanda ya lura da halin da take a ciki, sun tafi dubawa ko za su ga hanya a wajen.
Da AKILA ta ga yanda ta dafe cikin nata tana murkusoso, sai ta daure ta matso kusa da ita, cike da kulawa ta rungumota, daman kunsan ita Akila akwaita da son Æ´an uwanta da dangi, tana da tausayi sosai. Haka ta rungumo Aylar tana tambayarta meyake damunta take kuka.
Kasa yin magana ta yi, Dr Salman ma matsowa kusa da ita ya yi, sun zaci wahalar hanya ce, sai suka fara ƙoƙarin rarrashinta. Sai kuma me, jini suka fara gani ya fara bin kafafunta. Sosai Akila ta tsorata, hakan yasa ta zunduma ihu tana faɗin "Heartbeat jini, jini matar bappa Maik take zubarwa sosai". A tsananin rikice ta yi maganar, saboda bata taɓa ganin jini na fita dayawa daga jikin mace har haka ba, shi ne abin ya tsoratata.
A tare Aseef ɗin da Areef ɗin suka juyo da kallonsu a kansu, da yake shi Areef ya fi su tausayi, a dubu ɗari ya nufo in da suke, dan ya duba me matsalar. Sai dai kuma bai kai ga karisowa ba, a dai'dai tsakiyar wajen, filin ta ɓurma da shi ya zurma kasa. Tashin sense, shikenan Areef ya rufta!.
Kafin Aseef ɗin ya yi wani yunkuri, ilahirin wajen gabaɗaya ya fara wani irin jijjiga yana ƙoƙarin ruftawa da su.........
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E16
Date: 26/4/2024
Kafin Aseef ɗin ya yi wani yunkuri, ilahirin wajen gabaɗaya ya fara wani irin jijjiga yana ƙoƙarin ruftawa da su.
Da Aseef ɗin ya ga haka, sai ya yi amfani da nasa tunanin, cikin ƙanƙanin lokaci ya binciko ƴar hanyar da take a wajen, a hanzarce yasa karfi ya buɗe kofar hanyar, ta cikin kasa take. Ya sha bakar wahala kafin ya buɗe masu, sannan ya ce su zo su fita ta wajen.
Ayla ba zata iya miƙewa ba, dan haka sai ya kamata ita da Akila da Dr Salman, ya ce da sauran mutane kuma su bi ta hanyar su tafi.
Da sauri suka fara dira a hanyar, shi kuma sam bai ji kyamar jinin dake jikin Ayla É—in ba, ya É—auketa cak, ya goyata a bayansa, da kyar ta iya ruke wuyarsa, saboda tsananin azabar da take ji. Haka ya riko hannun Heartbeat tasa, sannan ya ce da Dr Salman ma ruke É—ayar hannun Heartbeat, komai zai faru kada su yarda su sake hannun juna.
To suka amsa mashi da shi. Da É—an É—aga murya ya ce duk su rufe idanunsu, dan yasan halin AKILA sarai, yanzu idan taga ta in da zasu faÉ—a, to haukace masu zata yi, ga shi ba damar ya goyata, saboda Ayla tafita bugatar taimako a halin yanzu.
Suna rufe idanunsu, ya jasu da karfi, gabaÉ—aya suka tafi suka faÉ—a ta in da Areef ya faÉ—a. Suna faÉ—awa bai fi da minti biyu ba, gabaÉ—aya ginin dake wajen ya ruguje ruguzum.
Suna faÉ—awa basu sauka a ko'ina ba sai a ainahin cikin fadar Queen da suka kwashe tsawon kwanaki suna ne ma, ashe su suna a sama da fadar ne ma, fadar tata tana a cikin kasa.
Suna dira a tsakiyar fadar, cikin hanzari ya sauke Ayla dan su dubata, su ceci rayuwarta, bai ma lura da cewa a fadar Queen suke ba. Sai bayan ya sauke Ayla É—in ne ya É—ago kansa da nufin ya ce da Akila ta bashi É—ankwalin kanta.