Sashe 105
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuma Lion a zahirin gaskiya sam ba wai walaƙanci yake yi masu ba, a haka yanayinsa yake, idan zaku yi wa kanku adalci, ai ba iya mum da dad yake yi wa hakan ba, harta Dr William a time ɗin bai bari ba, ya yi wa Abbansu Imran, kuma ai Imran babban abokinsa ne wanda ma bashi da biyunsa a duniya, bugu da kari kuma ta dalilin Imran ɗin suka musulta, amma ya yi iyayen Imran ɗin hakan tun kafin ya yi wa iyayen Rimsha, ya yi wa Uncles nasu da kakanninsa na kasar Russia, su Uncle T da uncle Herry kam ma ai ba'a maganar irin walaƙanci da ya yi masu, shi fa bai bar kowa ba, taka kowa yake yi ya wuce, so su daddy dan sun bashi auren Rimsha ne yasa nasu yafi damun mutane, banda haka ai shi Lion haka halinsa yake tun ainahi, kuma ai ba shi kaɗai bane ba, harta Aseef idan kuka lura haka halinsa yake, baya damuwa da mutane, kuma baya ɗaga idanu ya kalli mutane, soyayyar Akila ta koya mashi sanin darajar wasu daga cikin mutane, a hakan ma ba kowa yake gani da daraja ba, so shi Aseef idan kuka nutsu zaku fahimci babu in da ya baro Lion ɗin a wasu ɗabi'u, shi dai kawai soyayya ce ta yi saurin canza shi, amma shi ma me bai yi wa su Uncle T ba? Ai shi ma ya yi abubuwa son ransa, so haka ƴaƴan Dr William suke, Areef ne ya fita zakka saboda yanayin aikinsa shi ma, banda wannan aiki da shi ma ai irinsu zai taso, dan kusan kaso 80 cikin ɗari na ƴaƴan turawa haka suke tasowa babu sanin darajar nagaba da su, hakan ba laifin TRIPLETS bane, laifin daga kakannin tile tile ne, amma abin da baku sani ba shi Lion yana bala'i son daddyn Rimsha na wuce misali, baku yi mamakin yanda ya ce daddyn Rimsha ya zo U.s su zauna ba? Haka kawai ai ba zai saka shi ya taso ya zo ba, yana bala'in sonsa, a duk duniya waƴan da ya fi so a yanzu, daga mommansa, TRIPLETS nasa sai Rimsha da iyayenta, kamar yadda yake sonta haka yake son parents nata, yana son ganin daddynta a kusa da su, tun kafin ya san cewa daddynta ne ma yake Kaunar Nawazuddeen har cikin ransa, kawai dai shi dai ba zai girmama kowa bane, wannan ita ce matsalarsa da yasa ake ganin kamar baya son parents ɗin nata, amma yana kaunarsu ta yanda baya son sam sam ma su yi nisa da daddyn nata, saboda daddyn nata yana gaya masu gaskiya, idan Areef ko Aseef suka yi ba dai'dai ba, baya ɓoye masu, yana gaya masu sun yi kuskure su gyara, so Lion ɗin yana sane da komai, hakan yasa ma yake kara son daddyn, shi ne dai bai bawa dad ɗin fuskar da zai gaya mashi gaskiya ba, da har shi dad ɗin ba zai bari ba sai ya gaya mashi, dan kowa yasan daddyn Rimsha mutun ne mai gaskiya, zuciya da kuma sanin yakamata, kuma zuciyar ce ma tasa basu shiri da Lion ɗin, in dai suka zauna inuwa guda sai sun yi faɗa, dan dad shi ma akwai izza, ga zuciyar bala'i, kunaga tun da ya yi fushi ya bar gidansu sai da ya haura sama da shekaru 30 bai sake leƙa in da suke ba, bai kula kowa daga cikinsu ba, ai daga nan ma ya isa ayi shiru a kan zancen zuciyar Nawazuddeen, dole Jehan da Rimsha su yi gado, dole Jehan ta zama haka, ga kari daga wajen gwaggon ta samu, ai abin ba'a magana.
AREEF
Misalin karfe 9 na dare, sanye cikin kayan barcinsa masu kyau da tsada launin black color, ya fito daga cikin bedroom nasa, sai zuba uban kamshi yake yi. Kai tsaye É—akin mommansu ya nufa.
Bakinsa ɗauke da sallama ya shiga cikin ɗakin, tun da ya zo bai leƙota ba, yana zuwa ya hau yin barci, sai bayan mangariba ya tashi ya yi wanka tare da yin sallah, ya shirya cikin kayan barci, sannan ne ya fito ya dan ya je ya gaisheta.
Rimsha, Jehan, Aafia, duk suna kwance a saman gadon gwaggon, Akila tana ɗakinsu suna aikin da suka saba na waya da Heartbeat ɗinta. Duk cikinsu Aafia ce kawai mai ƙoshin lafiya, Jehan kam ba'a magana, ta yi wani uban rama sai kwala kwalan idanu farare tas zaka gani a face nata, ita ma Rimsha abin ya ɗan taɓata, sai dai ta danne, hakan yasa ma ta baro ɗakin Lion ɗin ta dawo na gwaggo abinta, dan ma kada ta tuna shi. (Rimsha manya, wai dan ma kada ta tuna shi😂 kaji dayawa a wajen Meeshan Noorish 😂 waɗan nan masoya suna yin son ransu ni kuma ina shan Maltina mai sanyi 🥱)
Gwaggo na zaune a saman bed ɗin ta gefe tana shafa kan Rimsha tana kuma tambayarta meyake damunta a yanzu, sam taki gaya mata abin da yake faruwa, sai ta ce mata babu komai, ita kuma gwaggon ta yi masu farin sani dukkansu, tana ganin damuwa karara a kwance a fuskarta amma zata ce mata babu komai, shi ne take lallaɓata tana nuna mata fifikon shekaru dan ta sanyata ta gaya mata meyake damunta.
Jin sallamarsa yasa suka ɗago kai dukkansu, ai Jehan bata san time ɗin da ta miƙe zaune ba, har wani kyafta idanuwanta ta yi, dan ta tabbatar da shi ɗin ne ko dai mafarkinsa da ta saba yi ne?. Shi ma satar kallonta yake yi ta kasar ido, amma da yake ya iya duniyanci, sai ya yi kamar gwaggo yake kallo ba ita ba, dan suna kusa da juna, ji yake yi kamar ya je ya rungumeta, yana kewarta over.
Tsare shi da idanu ta yi har ya ƙariso ya zauna a saman bedside drawer, a nan ne gwaggon ta fahimci da matsala kenan a tsakaninsu, wato ɓoye mata suka yi, duba da yanayin irin miƙewar da Jehan ɗin ta yi daga jin voice nasa, da kuma irin kallonsa da ta yi har ya ƙariso cikin ɗakin, sannan shi ma gwaggon ta ga yana satar kallon Jehan ɗin, hakan yasa ta gano akwai wata aka sa.
Ɗan kawar da kanta gefe guda Rimsha ta yi, dan ita ko su Areef ɗin ma yanzu bata son gani, saboda dukkansu abu guda ne da Lion ɗin. Sarai Areef ɗin ya ganta abin da ta yi, sai dai kuma ko kaɗan bai ga laifinta ba, ai tama yi ƙoƙari sosai, ta cancanci a jinjina mata.
"Good evening momma". Ya faÉ—a cikin sanyin murya yana mai cigaba da satar kallon Æ´ar diramar tasa. Jin voice nasa yasa ta sauke nauyayyar ajiyar zuciyar da har sai da ya sanya su gwaggon zuba mata idanu, hakan ya kara tabbatarwa da gwaggon tabbas akwai matsala a tsakaninsu, amma sai bata nuna masu ta gane ba, ta amsa mashi da "Ya hanya? Ya ka baro mani autana da kuma Nawazuddeen?".
"They are all fine ya yaranki". Ya faÉ—a cikin zolaya yana mai É—ago da idanuwansa gabaÉ—aya ya saukesu a kan Jehan É—in, dan ya kallin face nata da kyau, satar kallonta da yake yi nan bata wadace shi ba, ta yi mashi kaÉ—an.
"Yarana ina fama dasu mana, bagasu nan a kewaye dani ba". Ta bashi amsa. Sai dai a lokacin sam bai ji amsar tata ba, dan ya afka tekun soyayya, ya tsare babynsa da dara daran idanuwan nan nasa, ita ma kuma kallonsa take yi, ta kasa kawar da kanta kamar yadda shi ma ya kasa, tamkar wasu magnet haka suka ji wata iriyar soyayyar juna yana fisgarsu da karfi.
Kawar da kallonta daga kansu gwaggon ta yi tana mamakin meyahaɗasu faɗa ne dama?. Ita kuma Rimsha lumsshe idanuwanta ta yi, dan ma kada su haɗa idanu da shi. Aafia kuma miƙewa ta yi ta nufi waje tana faɗin tana zuwa, dukkansu kayan barci ne a jikkunansu, dan sun yi shirin kwanciya ne.
Sun ɗauki saman da 10mins suna kallon juna ba tare da sun furta ko uppan wa juna ba, wani irin abu ne yake fisgarsu dukkansu biyu, ji suke yi idan basu rungumi juna ba ba zasu sami sukuni ba. Can kamar wanda aka yi wa allura zancen mum ya dawo mashi cikin ƙwaƙwalwarsa, ajiyar zuciya ya sauke tare da kawar da kallonsa daga kanta izuwa kan gwaggon yana faɗin "Momma let me go and eat, am feeling hungry, maybe zan dawo, maybe kuma sai da safe, dan a gajiye sosai nake". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa yana mai do da kallonsa a kan Rimsha, sam baya son ya yi mata magana a daren nan, yasan a kule da haushi take har wuya.
Binshi da kallo Jehan É—in ta yi har ya fice, ji ta yi sam ba zata iya jurewa ba, a halin yanzu zuciyarta ta kai makura, ba zata iya jure dannewa ba, ga wani irin azababben kyau da ya kara yi abinsa, sai dai shi ma akwai rama kaÉ—an a face nasa.
Miƙewa ta yi ta diro kasa daga saman gadon, ba tare da ta ce da gwaggo komai ba ta nufi waje abinta. Binta da kallo kawai gwaggon ta yi tana mamakin su dukkansu biyun, tama rasa a wani mataki zata ajiyesu.
Tana fita kasa ta sauƙa, bedroom nasa ta nufa, babu ko shayi a ranta, saboda ita kaɗai tasan me ta shirya mashi, dama wuyarta basu haɗu bane, tun da sun haɗu zai san waye ake cewa mace, bare ma ita da idonta yake a buɗe, wayayyiya ce sosai, ta fi Rimsha sanin komai, kawai yi ne ba zata yi ba, amma duk wani duniyanci ta iya shi.
Bata yi sallama ba ta faÉ—a cikin É—akin, yana zaune a bakin bed nasa ga abinci a gabansa kasan carpet, amma ya kasa saukowa kasa ya ci, saboda hankalinsa yana a kanta ne, tun da ya É—aura idanuwansa a kanta ya ji ya kasa nutsuwa, komai kuma ya dawo mashi saboda, ya wani haÉ—e hannu ya zuba uban tagumi.