Sashe 44
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana shiga cikin gida, kai tsaye ɗakinsu Rimshar ta nufa, a lokacin kowa ya yi barci, saman bed ta haye tare da kudundunewa a cikin bargo, nan take ta fara hawaye tare da danasani. Shi kuwa Mark, wayarsa ya ɗauka ya fara kiran numberta, amma ina taki ɗagawa, daga karshe dai ya hakura ya kyaleta, dan bashi da zaɓi. A haka barci ya yi awon gaba da ita.
A ɓangaren shi kuma Aseef, da kyar da makyarkyata ya samu barci ta yi awon gaba da shi, Allah sarki, yana tsananin kewar Heartbeat nasa, har wani zazzaɓi mai tsananin zafi ne ya rufe shi, a haka dai barci ɓarawo ya ɗauke shi.
Ummin Nawid Æ´an uwanta na Katsina sun zo sun É—auketa, dan sun sami labarin rasuwar Dr Nawid, abin gwanin ban tausayi.
After one day.
HaÉ—e suke gabaÉ—aya a palo, a yau ne su Lion suka shirya tafiya Daular Mutuwa, suna hira a palon na ban kwana da Æ´an uwan nasu.
Gwaggo ce ta ce da Lion "Amma Saif ba da Rimsha zaku tafi ba? Naga ita kaÉ—ai ta san hanya ai". Kai kallonsa a kanta ya yi, tana kwance a saman cinyar daddynta. Shi ba don hanyar ma yasa yake son tafiya da ita ba, saboda su Josephine yasa yake son tafiya da ita, baya son barinta a nan, dan kada su Josephine É—in su yi mata wani abin, hankalinsa zai fi kwanciya idan ya tafi tare da ita.
"Yeah momma da ita zan tafi......" Bai gama rufe baki ba ta zunduma ihu tare da miƙewa tsaye tana faɗin "Wlh ni ba zan je Daular Mutuwa ba, in dai a kan Daular Mutuwa ne to wlh sai dai mu ɓata da yaya Saif ɗin, kowa ya kama gabansa, ni sai dai idan gawata za'a mayar can, amma da kafata, wlh ba zan je ba, na shiga uku na lalace, wayyo daddyna kasheni kawai gwaggo take so aje ayi, kila ta gaji da ganina ne a duniya, daddy ka gaya mata kai kana sona tun da ita ta dai'na sona, mummy dama nasan ke kinfi kowa sona, ki gaya masu kada su taɓa maki ƴarki". Ta kai karshen maganar tata tare da watsawa a guje ta nufi cikin bedroom nasu, sai kuka take yi tamkar ranta zai fita.
Shiru palon ya yi, babu wanda bai tausaya mata ba, harta shi kansa Lion É—in ya yi mugun tausaya mata, ba'a banza take waÉ—an nan surutan ba akan Daular Mutuwar, baiwar Allah.
Miƙewa Areef ya yi ya bi bayanta izuwa cikin ɗakin nata, su kuma suka cigaba da tattauna yanda za'ayi.
Yana shiga ya sameta kwance a saman bed, ta yi shiru ga hawaye a jaga jaga a saman face nata, sai tunanin yanda ta baro Daular Mutuwar take yi.
Saman bedside drawer ya zo ya zauna, cikin zolaya ya fara magana
"Rimsha Æ´ar Queen of Daular Mutuwa fa ta ga Yaya Saif naki, kuma ta ce idan ba shi ba wlh mutuwa zata yi, ita shi take so, Queen É—in kuma ta ce ta kwantar da hankalinta babu shakka sai ta mallaki Lion ko ana ha maza ha mata".
A dubu ɗari ta mike zaune, tare da zaro idanunta waje tamkar zasu faɗi kasa, kome ta tuna, sai ta zunduma ihu da iya karfinta tana faɗin "Ni wlh babu wanda yaya Saif zai sake aura, ni kaɗai na ishe shi, Allah koma Queen ɗin ce bata isa ta taɓa mani shi ba, ai ba tsoronta nake ji ba, a kan shi zan iya yin komai, shegiyar mata mai bakar aniya, wlh azumi da tsayuwar dare zan yi mata, dan taga yaya Saif na kyakkyawan gaske ko? Bakar azzaluma, to wlh yaya Saif yafi karfinta, kuma shi baya son aljana, Allah idan ta sake ta kalle shi da ido ma kawai, sai na kwakwale mata idanu!!".
(Ko a ina zata gan Queen ɗin har ta ga idanun da zata kwakwale mata ɗin?🤔 Anya Rimsha ƙwaƙwalwarta bai taɓu ba kuwa?)
Tana magana tana ihu. Areef me zai yi? Ai yau dariya har da rike ciki, Allah mai iko, kamar ba yanzu ta gama cewa ita ta dai'na son yaya Saif É—in ba, in dai a kan Daular Mutuwa ne, to wlh babu ruwanta da shi, amma daga jin batun zai auri Æ´ar Queen, har ta mance bala'in dake cikin Daular ta fara kishi kuma, kai jama'a Rimsha tana yin son ranta.
Ganin irin dariyar da yake yi mata ne yasa ta kara tsananta kukan nata. Tana ƙoƙarin sauka daga saman bed ɗin idanunta suka sauka a saman face ɗin Lion, yana tsaye a bakin kofar shigowa bedroom ɗin. Wani irin yawun wahala ta haɗiye, nan take ta yi shiru, dan yanda ta ga face nasa babu almun wasa a tattare da shi, nan take ta haɗe malaman jikinta waje guda ta nutsu tsit.
Wani irin muguwar harara ya wurgawa Areef dake kallonshi yana dariya. A takaice ya ce mata "Zoki wuce mu tafi". Ba musu sumui sumui ta sauko kasa daga saman gadon ta nufe shi.
Gaba ya yi ta rufa mashi baya, kai tsaye bedroom nasa ya wuce, cikin jin kunya ta keta jama'ar dake a cikin palon ta bi bayansa zuwa bedroom É—in nasa............
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E12
Date: 22/4/2024
Gaba ya yi ta rufa mashi baya, kai tsaye bedroom nasa ya wuce, cikin jin kunya ta keta jama'ar dake a cikin palon ta bi bayansa zuwa bedroom É—in nasa.
A zaune a bakin bed ta isko shi, kusa da shi ta zauna tare da kwanto da kanta a saman laps nasa. Nisawa ya yi tare da kai hannunsa yana goge mata guntun hawayen dake a saman face nata.
"Meyasa kike son yin kuka sosai ne?". Ya yi maganar yana mai da kallonsa a saman zanen sunansa dake saman tudun tula tulanta da suka É—an bayyana saboda yanayin kwanciyar da ta yi.
Hannu ya kai wajen yana É—an shafa zanen, kasa kasa ya ce "I really like it". ÆŠan turo baki ta yi tana mai kamo hannunsa É—ayar dake a saman kumatunta.
"Noorish ni dan Allah kada ka bari a mayar da ni Daular Mutuwa ka ji ko?". Dawo da kallonsa a saman face nata ya yi, zuba mata idanu ya yi na tsawon mintocin da a kallah zasu kai biyar, kafin ya ja godon numfashi sosai ya fara magana a nutse. "I will going to miss you my Meesha, ba zan tafi da ke ba, kuma babu wanda ya isa ya kai min ke can, stay with your dad and mum safe, ki kula mani da kanki sosai, don't come out without hijab, even wajen momma zaki je, you now i hate that, so be careful kin ji ko? I really love you from the button of my heart". Ya kai karshen maganar yana shafa lallausan wuyarta.
Nan take ta ji jikinta ya yi mugun sanyi, mikewa ta yi zaune tare da faÉ—awa jikinsa da kyau. Rumgumeta sosai ya yi, ji yake yi tamkar idan ya tafi ya barta, wani abin zai iya faruwa da ita, yana jin tamkar za'a rabasu.
"My Noorish i really love, ban taɓa son wani abu a rayuwata kamar yanda na so ka ba, tun ban san wacece ni ba nake dakon sonka, hotonka kawai idan na gani yana ɗaukata tsawon lokaci ina cikin tsananin farinciki, a duk lokacin da na tunaka, ina jin tamkar ba'a duniya nake ba saboda daɗi, ban taɓa kawowa a ra'ina zan ganka ido da ido ba, ban taɓa kawowa a ra'ina zan zauna a kusa da kai ba, amma duk da haka, a kullum sonka karawu take yi a cikin zuciyata, bani da abin da zan ce ga Allah sai dai Alhamdulillah, Alhamdulillah daya mallaka mani kai a matsayin miji, ya kuma sa kana sona nima, ko yau na mutu wlh nayi farinciki, burina kuma ya cika, ka kula mani da kanka sosai ka ji?". Ta kai karshen maganar tana ruwan hawaye sosai.
Kara matseta sosai a jikinsa ya yi, da wata iriyar murya wanda bai san yana da ita ba, cikin tsananin so da kuma kaunarta ya fara magana "Hakane my Meesha, duk abin da kika faɗa gaskiya ce, kin soni tun baki san ke kanki wacece ba, na shaida hakan ni da kaina, amma fa ki sani a yanzu na fi sonki sama da yanda kike sona, ban taɓa tunanin zan ɗaga idanu na kalli wata ƴa mace ba a rayuwata sai a kanki, ranar da na fara ganin zanen sunana a kirjinki, abin ya tsaya mani a ra'ina sosai, sai dai a lokacin zuciyata a rufe ruf take, kece da kanki kika nemo key ɗinta, kika buɗeta, kika shiga cikinta, sannan kika mayar kika rufe, you are so special my Meesha".
ÆŠago kanta daga saman kirjin nasa ta yi, face nasa ta zubawa idanu sosai tana kallon shi, hawaye wasu suna bin wasu a saman kuncinta. Shi ma ita yake kallo, sun tsare juna da idanu babu ko kyaftawa.