Sashe 70
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nasan ko a iya haka my readers kun fahimci in da aka dosa, tsayawa nace zan yi dogon jawabi na bada labarin komai dallah dallah ba zai yiwu ba, dan haka ga shi nan a takaice na baku ta yanda zaku gane in da aka dosa.
Nisawa Lion ɗin ya yi kafin ya fara magana a nutse "Ni babu wanda ya kare ni face Allah da ya halicce ni, addu'a kuma bata faɗuwa kasa banza, koda kun sanya na faɗi kasa, to ba zaku iya yi mani komai ba, koda hankalin su Josephine ya bar kanmu, ba zaku iya yi mani komai ba, saboda Allah ne yake kareni ba kowa ba, Allah kuma baku isa ku karkatar da hankalinsa ba, kunsan meyasa cutar Meesha bai ɗaga mani hankali ba? Saboda already nasan Allah yana sane da komai, and them nasa evil eyes suna kewaye da mu, sannan na san so kuke ku ga na shiga ɓacin rai da har zata iya sanya zuciyata ta buga, already na san shirinku, shiyasa ban bari na ɗaga hankalinna ba, kai baka yi mamakin ya aka yi ban tunkari Josephine da wannan magana ba na tunkareku kai tsaye? Saboda already na jima da sanin cewa Josephine musulma ce ba krista ba, kuma a duk lokacin da zan yi addu'a a tsakanin iyayena, a kan Josephine ne kawai nake samun kwanciyar hankali ba William ba, tun daga nan na fahimci William ba shi ne ubanmu ba, shiyasa kaga ni ban kula shi ba, saboda bani da time nasa, yanzu duk ba ma wannan ba, ina son ka gaya mani wani yaro ne kuka sanya a cikinmu time da kuka ɗauki cikon TRIPLETS nawa?!".
"Yaron da muka sanya a cikinku muka ɗauki wancan ai ɗayan ku ne!". Ya bashi amsa yana wani irin jan numfashi tamkar wanda aka shake yake ƙoƙarin fito da numfashin nasa.
"How comes zai zamana É—ayanmu? Ban gane ba".
"Romeo kamar yanda na gaya maku ɗayanku ne, hakan yake, ku ba TRIPLETS bane, QUADRUPLE (Ƴan huɗu) ne Aisha ta haifa, to dama kasan ɗanta na fari ta ce ta bamu, kuma na gaya maka uwargijiyarmu bata karɓar ɗan da ba a bayar da shi ba, a lokacin da mahaifiyarku ta haifeku, sam bata a cikin hayyacinta, kuma a gida ta haihu ba a asibiti ba, dan ta ce ba zata je asibiti ba, sai dai a ɗebo mata likitoci a gida, Cherish ce ta jagoranci likitocin da suka karɓi haihuwar tata, so a lokacin mun yi amfani da Cherish ɗin da Josephine ne muka ɗauki yaro ɗaya, dama kasan idan aka haifi TWINS, TRIPLETS or QUADRUPLE ana ɗaurawa wanda ya fara faɗowa duniya wata ƴar agogo launin fara a hannu, alama ce da take nuna shi ne babba, shi ma na biyu haka, har dukkansu, to a lokacin Josephine ɗin sun kiɗime, sai suka bamu ɗan autanku a maimaƙon ɗan farin, har mun fara yin tsafi da shi, sai Uwargijiyarmu ta ce ai wannan iyayensa basu bada shi ba, ba shi ne aka bada ba, dan haka ba zai yi aiki ba, already kuma mun fara taɓa ƙwaƙwalwarsa, hakan yasa muka dawo da shi muka ɗauki babban yayanku wanda har lokacin yana ɗaure da white agogonsa na nuna cewa shi ne babba, yaro na farko da muka ɗauka Mahaifiyarku bata cikin hayyacinta, da zamu dawo da shi kuma tana a cikin hayyacinta, tun ɗaukarsa da kwana biyu muka so mu dawo da shi, amma ba dama, dan kullum tana a tare da ku, ganin hakan ne yasa muka ɗan hakura muna jiran wata dama da zata zo sai mu ɗauke shi. A lokacin da ta kaiwa William yaran, mune nan muka sanya William ɗin ya daki JAMES da sanda a kai, hakan ne ya bamu damar ɗaukar babban yayanku, muka dawo maku da ɗan autanku da muka ɗauka da farko wato Michael, so mu ba wani canza ku da muka yi, ita ma Josephine da wannan taɓa ƙwaƙwalwar Michael ɗin da muka fara yi ne ya bata damar samun hanyar baku kariya ai, so a takaice Michael shi ne wanda muka fara ɗauka, daga baya muka dawo da shi muka ɗauki yayanku, wannan dalilin yasa kaga Michael ƙwaƙwalwarsa ba'a dai'dai take ba, mun rigada mun birkita kwakwalwar mun fara yin tsafi da shi ne, kai baka yi mamakin idan kun tambayi William menene ainahin musabbabin ciwon Michael sai ya ce maku haka aka haife shi ba? Ai shi yasan komai, a gabansa aka yi komai, kawai yaki gaya maku ne, dan ma kada ku gane ba shi ne ainahin mahaifinku ba, William na ainahi yana kungiyarmu! Shiyasa ko wani asibiti da kuka je suka kasa gane me matsalar kwakwalwar ta Michael ɗin...........".
Shiru Lion É—in ya yi yana mamakin yanda waÉ—an nan tsofaffi suka zauna suka shirya abu tiryan tiryan babu mistake a ciki, lallai sun cika shahararrun Æ´an duniya, musamman shi Jacob Uban William É—in da ya mutu, ya fi kowa iya tantiranci da haÉ—ama, har da bada yaransa guda biyu, Allah mai iko, yanzu wani irin hukunci ne ma ya dace da waÉ—an nan azzaluman? A kan neman duniya kawai?.........Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba, shi Lion yana nan, su gwaggo kuma suna gida Nigeria, kada kuma ku manta suna a tare da Uncle Herry da William na karya wanda kuma dukka sun kasance mambobine na kungiyar su His excellence É—in, kuma ga Lion ya tirke kakansa a nan ya tonawa kungiyar tasu asiri, kuna ganin Æ´an kungiyar za su barsu kuwa? Kuna ganin ba za su yi amfani da William da Uncle Herry su cutar da su gwaggo É—in da suke gida ba kuwa? Kun dai ji Anderson ya yi umarnin a kashe Rimsha! Ga kuma garkuwanta Lion a nan ya taho ya barta, ga shi sun juya mata kwakwalwa ko sallah ma bata sani ba bare ace zata yo askar Allah ya kareta. My peoples PRINCESS TEEMA naku ta amana yau bana jin daÉ—i, saboda cakwakiyar TRIPLETS har wani zazzaÉ“i zazzaÉ“i nake ji! Na barku lafiyaâ¤ï¸
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E19
Date: 29/4/2024
Jinjina kai Lion É—in ya yi, har cikin ransa ya ji tsananin farinciki na wuce misali, dama shi damuwarsa shi ne ace Aseef ba É—an uwansa bane, ya fi kaunar Aseef fiye da kansa, Aseef É—an lelensu ne, to yanzu tun da Aseef ya tabbata pleasure su ne jininsu ne Alhamdulillah, har ya ji ya kara samin karfin gwiwa sosai da sosai, ya kara samun nutsuwa.
A hankali ya É—ago da dara daran idanuwansa, kai tsaye sai kan face É—in kakan nasa ya sauke kallonsa. Shiru ya zuba mashi idanuwa yana kallon yadda yake yi, tamkar wanda aka shake haka kakan nasa yake yin acting.
Ko sannu Lion ɗin bai ce mashi ba, ya bishi da kallo kawai yana ganin ikon Allah. Shakesa suka yi da karfin gaske, idanuwansa har suka firfito waje, suka yi jajir kamar jini, wasu jijiyoyi sirara a saman idanun nasa suka bayyana, sai fafutukan neman numfashi yake yi, ko da sunan wasa Lion bai yi yunkurin taimaka mashi ba, saboda ya ce dama duk kashe shegu zai yi, sai ya kashesu kamar dabbobi, shi ne yasa ko da sunan wasa bai yi ƙoƙarin taimaka mashi ba.
Da gurnanin kakan nasa ɗin ma ya isha shi, sai ya miƙe ya nufi waje abinsa, dan yana toshe mashi kunne da wani irin gurnani na mai fafutuka tsakanin mutuwa da rayuwa.
Lion É—in yana fita bai fi da minti biyu ba suka kashe kakan nasa har lahira, sun kashe shi kuma kamar wanda aka bawa guba, bakinsa duk kumfa fari tas yake fitarwa, haka suka yi mashi.
Lion kuwa yana fita gida ya wuce abinsa. Yana komawa ba ɓata lokacin ya kira Areef a waya, wayar ta yi ringing na farko har ta katse bai ɗauka ba, yana can yana ta zuba barcin gajiya, almost karfe 12:30 yanzu, amma basu farka ba, sallar asuba ma da kyar suka iya tashi suka yi, dan fa ba karya sun wahala ne, kwanaki sosai suka ɗauka basu sami barci ba, shiyasa yanzu suke biya bayin Allah.
Sake kiransa a karo na biyu ya yi, cikin magagin barci ya kai hannu ya laluɓo wayar, ba tare da ya duba number wanene bane ya yi picking tare da kara wayar a kunnansa, yana mai kara jawo pillow ya matse a saman kirjinsa.
"Hello". Ya furta cikin murya irin na mai magagin barci.
"What is the time now?". Shi ne abin da Lion ɗin ya gaya mashi. Da sauri ya ɗan waro idanuwansa waje, sai kuma ya sake mayar da su ya rufe. A kasale ya furta "Why Lion? Why are you disturbing me ne? Me zan yi maka to idan na tashi?". Yana magana tamkar Aseef, kasancewar cikin kasale da kuma muryar barci, sai ya zamana kamar mai shagwaɓa.
"Go and kill William now". Shi ne abin da ya ce mashi.