Sashe 73
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nisawa ya yi tare da miƙewa, zuciyarsa na yi mashi kuna na rashin kashe William ɗin da bai yi ba, abin ya baƙanta mashi rai, ji yake yi kamar ya yi ta buga kansa da jikin bango ko zai sami sukuni, hanyar fita daga cikin ɗakin ya nufa yana faɗin "Momma am coming". Ya kai karshen maganar tare da ficewa.
Bin shi da kallo suka yi har ya fita, sannan gwaggo ta ce da Jehan "Jeki ki kai mashi abinci, nasan bai yi breakfast ba". Okey ta amsa tare da miƙewa ta bi bayansa.
A ɓangaren Lion kuwa, yana zaune a wajen da yake zaune tun ɗazun, bai motsa daga wajen ba, yana aikin latsa waya ga Tv tana magana, kamar daga sama ya fara jin wani ɗan jarida daga cikin Tvn yana bada rahoton wai GENERAL OF THE ARMY'S ROMEO ya kashe wani babban ƙusa a gwamnati babu gaira babu dalili, wanda kuma ya kasance kakansa ne, har gida ya shiga ya yi poisoning nashi, yanzu ƴan'sanda sun sami damar garzayawa gidan, suna kuma bincike a kan gawar, su kasance kusa da Tvnsu dan jin yanda komai zai na wakana.
A hankali ya É—ago idanuwansa izuwa kan makeken Tvn nasa, gawar kakan nasu ne aka hasko tare da hotonsa a zaune a saman bedside drawer kakan yana ta kallon kakan nasa. Sam bai yi mamakin ganin hakan ba, dan yasan da akwai CCTV camera a cikin É—akin, tun time da ya shiga ya gani, kuma da gangan ya bar camerar a kunne ta naÉ—i komai, dan dama yasan ba zasu faÉ—i gaskiyar komai ba, zasu yanke video ne ba zasu nunawa duniya ainahin abin da ya faru a tsakaninsa da kakan nasa ba, sai dai su nuna iya in da kakan nasa ya fara fafutukan mutuwa, shi kuma ya fice daga gidan, su suna jin daÉ—i sun kafa mashi tarko, basu san cewa ya jefawa kifi namane a cikin bakin ruwa idan ta zo kamawa shi kuma sai ya capkota ba, sun shirya hakan suna son ruguje shi ta kowace hali, shi kuma ya shirya yi masu rubdugu, yasan cewa kakansa His excellence zai ma iya shiga ya fita ya sanya a cire mashi kayan aikinsa, ma'ana a karÉ“i mukaminsa na wajen aiki, saboda yanzu ya yi fito na fito da su, amma sam hakan ko a jikinsa bata damesa ba, saboda shi kaÉ—ai yasan abin da ya Æ™ulla masu, shi kaÉ—ai yasan abin da zai jijjigo, sai ya tashi kansu. BABBAR MAGANA, YAU AKE YINTA, YANZU WASAN ZAI FARA A TSAKANIN TSOFAFFIN NAN GUDA UKU, WATO HIS EXCELLENCE, ANDERSON, UWARGIJIYARSU, DA KUMA LION SHI KAÆŠAI, ZAMU GA WAYE YA IYA BUGA WASAN A CIKINSU, ZAMU GA WAYE ZAI ZAMA ZAKARAR GWAJIN DAFI A CIKINSU, SU UKU SHI KAÆŠAI! BA SHAKKA AKWAI YAKI BA KAÆŠAN BA, YANZU DAI GA SHI SUN YI MASHI SHARRIN YA KASHE BABBAN ƘUSAR GWAMNATI, SANNAN GA SHAIDA ÆARO ÆARO JAMA'A KOWA YA GANI, KUNGA KUWA DOLE LION YA FITO YA YI WA DUNIYA BAYANIN MEYASA YA KASHE BABBAN ÆŠAN SIYAYSA KAMAR WANNAN, DUK DA YAKE KAKANSA DOLE YA YI WA DUNIYA BAYANI, DUK DA YAKE GENERAL OF THE ARMY'S DOLE YA YI BAYANI, DAN BA ZAUNA GARI BANZA AKA KASHE BA, BARE ACE KILA ÆARAWO NE KO WANI MAI LAIFIN, BABBAN MUTUN MAI MURYAR FAÆŠA AJI AKA KASHE, AKWAI KALLO!! YANZU WASAN ZAI ÆŠAUKI ZAFI.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E20
Date: 30/4/2024
Mikewa ya yi tare da ɗaukar wayarsa ya nufi cikin bedroom nasa. Ko'ina a cikin ɗakin a gyare fes fes, tamkar ba'a taɓa taɓa komai na cikin ɗakin ba, makekekiyar katafen gadonsa a shumfuɗe da white bed sheet na alfarma, mai matuƙar kyau da tsada, sai tashin daddaɗar kamshi air freshener mai kwantar da hankali tare da sanyayya zuciya bedroom ɗin nasa yake yi. Toilet ya nufa, wanka ya yi tare da fitowa ya shirya cikin wata kyakkywar farar jallabiya tas da ita, ya zo ya shumfuɗa dadduma ya tada sallar azzahar.
Bayan ya idar ya jima yana addu'a tare da kaiwa Allah kukansa, bayan ya shafa addu'ar ya mike ya nufi saman shumfuÉ—aÉ—É—iyar bed nasa.
Mikewa ya yi ya kwanta, yana tsananin kewar Meeshansa, a hankali ya lumshe idanuwansa, ba jimawa barci ta yi awon gaba da shi.
A gida Nigeria kuwa, Areef yana fita harabar gidan ya ci karo da motar Donal ya dawo daga airport, ya je ya É—auko Sheikh Sultan, wato limamin masallacinsu na Washington. Iso ya yi wa Sultan É—in izuwa cikin gida. Kai tsaye bedroom na Lion ya kai shi, sannan ya fita ya je ya sanar da su gwaggon zuwan Sultan É—in, daga nan ya fito ya nufi waje, mota ya je ya shiga ya bar gidan mai gabaÉ—aya.
A ɓangaren Mark kuwa, an yi nasarar ɗaura mashi kafafun nasa, sai dai anci bakar wahala, sai da ma aka wuce da shi babban asibiti, a gida abin ya ci tura, Lion ya ce su shirya shi ya dawo Washington ya yi jinya a can, dan sun fi kwararrun likitoci da zasu kula da shi sosai, so yanzu ana shirye-shiryen ne, Brr Naurat ta ce yakamata kafin Mark ya koma Washington, to a ɗaura aurensa da Anaya, ya karɓi kalmar shahada, sai a ɗaura auren kawai su wuce tare da ita, wannan shawara da ta yanke kowa ya yi na'am da ita, dan ita ma Anayar ta damesu da kukan ciwon Mark ɗin, kukan yanzu daban na anjuma daban, ga shi daddynta ya hanata zuwa asibiti wajen Mark ɗin, sau ɗaya ta je ta rinƙa yi mashi kuka, yana fama da ciwo kuma ga kukanta, da wanne zai ji? Shi ne suka hanata zuwa kawai, sai dai ta yi ta takura masu da kukan a gida.
Abba, Abbi, daddyn Anayar, daddyn Jelly yau dukkansu za su koma gidajensu, sai dai za su bar Anaya a wajen Brr Naurat, Lion ya ce su bar Brr Naurat da Dr Salman a gidan nasa, shi ne yasa suka barsu, an bar Anaya, Aafia kuma zata tafi da Abbinta, baiwar Allah har yanzu dai sauki bai samu ba, yanzu haka asibiti zasu fitar da ita waje, tana jin duk abin da za su faÉ—a, bata manta kowa ba, magana ne dai bata yi masu, shiru shiru ta koma.
Sai misalin karfe 1:20 Aseef ya farka daga barcin da suke ta zubawa tun bayan sallar asuba. A hankali ya waro idanuwansa, idanun nasa sun yi jajir da su, har sun ɗan kumbura, saboda barcin da ya rinƙa zubawa kamar ba gobe.
A hankali ya kai kallonsa gefensa, har lokacin Akila tana zuba barci bata tashi ba. Nisawa ya yi tare da yunkurawa ya mike zaune, cikin wani irin kasala jikinsa duk zafi yake yi mashi, a hankali ya zuro kyawawan fararen kafafunsa kasan bed É—in. Da kyar ya iya mikewa tsaye, a hankali ya fara jan kafafun nasa ya nufi toilet, sai aikin turo baki yake yi kamar wanda aka yi wa dole ya tashi. Ita kuwa Akila barci sai abin da ya ci gaba, dan ita ta fi shi gajiya.
Wanka ya yi tare da fitowa ya shirya cikin pajama launin maroon color, sannan ya shunfuÉ—a dadduma ya gabatar da sallar azzahar, bayan ya idar ya fito dan ya je wajen gwaggo.
A nan ya isko Sheikh Sultan yana yi wa Rimsha addu'a, ta kwanta shiru kamar bata a wajen, a zahirin gaskiya ba shiru ta kwanta ba, Malika ce ta danneta, dan bata son ta É—aga masu hankali, amma banda haka wannan tofin da ake yi mata É—in ba karamar haukata matsafan da suke tattare ita ya yi ba, da Malika ta kyaleta, tsab zata shake Sultan É—in ma da kansa, amma ta ruketa gam, ta ki barinta ta yi borin.
Bakinsa É—auke da sallama ya shigo cikin É—akin. A tare suka amsa mashi da gwaggo da Brr Naurat. Waro idanu ya yi yana kallon Sultan dake ta faman yin tofi. Cike da mamaki ya ce "Shaikh is it you?" Ya yi maganar yana kara waro idanu waje.
Sultan É—in bai amsa mashi ba sakamakon yana addu'a, sai bai amsa ba. Kusa da gwaggo ya zo ya zauna yana faÉ—in "Momma am feeling hungry". Hannu ta kai ta É—an shafi kansa, cikin sanyin murya ta ce "Sannu da tashi, let me bring food for you ko?".
"No momma just leave it, I can't eat anything without my heartbeat, bari ta tashi sai muci a tare, zan jirara".
Jinjina kai ta yi, rigimar Aseef tana da yawa, shi fa ya ce yana jin yunwa, za'a kawo mashi abinci kuma ya ce sai da Akila zasu ci a tare, ya iya rigima kala kala.
"Momma what happened to Rimsha?". Ya yi maganar yana kallon Sultan da ya dafa kanta yana yi mata karatu a fuska.
"She isn't feeling fine". ÆŠan zaro idanu ya yi tare da cewa "What? Momma kuma shi ne ba'a gaya mani ba? What is wrong with her?".