Sashe 2
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su Abbi gabaÉ—aya sun sha ruwan mamakin ganin Brr Naurat, sai dai ta hanasu yin magana, dan kuwa wannan case É—in ya fi muhimmanci a gabatanta a yanzu, dole dai kowa ya haÉ—iye mamakinsa da murnarsa suka kasa kunne suna sauraron Brr É—in.
Kallon Abbi Gwaggo ta yi tare da fara magana a nutse. "Kai Deen zaka iya gane wannan mutumin?". Ta yi maganar tare da nuna Dr William da hannu. Shiru Abbi ya É—an yi na Æ´an mintocin da basu wuce biyar ba. Can kuma ya ce "Of course a Harvard University Washington DC ko?." Jinjina mishi kai ta yi alamar e. Amsa mata ya yi da e ya tuna shi sai dai ya manta sunansa. Tashin sense! Nan fa TRIPLETS gabaÉ—ayansu suka tsare Gwaggo da Abbi da idanun, dan suna son fahimtar wani abin.
Kada ku mance da English suke magana, dan mutanen Washington daga kan William jacob har familynsa basu jin hausa ko kaÉ—an.
"Yauwa Deen idan zaka iya tunawa ba wannan mutumin ne ka taɓa rabamu rikici da shi ba na ya mareni na rama?". Nan ma shiru Abbin ya ɗan yi kafin ya amsa mata da anyi haka!.
Dakatar da su Brr Naurat ta yi a in da take cewa "A'isha ki É—auko mana labarin abin da ya faru tun daga farko, ki gaya mana komai dallah dallah, ba wasa muke yi a nan ba, kowa jiranki yake yi!!". Shiru ta É—an yi kafin ta ja dogon numfashi, sannan ta fara magana a nutse kamar haka.
SOME YEARS AGO.
HARVARD UNIVERSITY.â¤ï¸
Zaune take a saman É—aya daga cikin wasu kyawawan chair dake wajen garden na kusa da department nasu na surgeon Drs. Ta yi shiru a in da hankalinta yake a kan wani kyakkyawan littafi dake hannunta tana dubawa, ta nutsa cikin karatun wannan littafi. Jikinta sanye yake da wandon jeans baki da T-shirt fara tas, sam babu É—ankwali a kanta, ta saki gashin kanta irin na Naurat har baya, a lokacin sam bata sha ranar Nigeria ba, fara ce tas tamkar Naurat, babu wanda zai É—aga idanu ya kalleta ya ce ba Baturiya bace, saboda haskenta da kyan da Allah ya yi mata, ga wannan dara daran idanun nasu na gado da suka gado wajen Dr Salman. Sai safa da marwa students suke yi a wajen, amma sam tamkar babu ita a waje, bata É—ago kai bama bare ta ga wani, da alama tana ji da shariya sosai a lokacin, tana ji da kanta over.
Abin ku da turawa, su basu da matsala dan sun zauna kusa da mutun in dai nasu ne ko sun yi mishi magana, sam basu da girman kai su. Wata kyakkyawar Baturiya ce ta zauna a gefenta tare da yi mata sannu da hutawa. Ganin cewa cikin mutunci Baturiyar ta É—aga mata gaisuwa yasa ita ma ta amsa da mutunci.
Hannu Baturiyar ta miƙa mata tana faɗin "My name is Cherish Daniel what of you?". A takaice mata "A'isha Salman Sultan". "Wow are you a Muslim?". Ta tambaya fuska ɗauke da mamaki. Jinjina mata kai ta yi alamar. Sosai Cherish ta ji daɗi suka kuma kulla abota. Abotansu gwanin birgewa, bambancin addininsu baya hanasu kasancewa a tare, idan lokacin ibada ya yi, Gwaggo zata tafi masallaci, da yake Cherish tana sonta, har kofar masallaci take rakata, ta kuma zauna ta jira ta. Idan kuma ranar zuwa church ne, Gwaggo zata yi mata sallama cikin mutunci.
Haka suka kasance har tsawon shakara É—aya, Cherish tana zuwa gidan Gwaggo sosai, while ita ma Gwaggo tana zuwa gidanta time to time, dan gwaggo fa akwai ji da kai ga shariya. Wata rana Abbi ya kawo mata ziyara. Ta ji daÉ—in zuwan kanin nata, da yake ita ce babba a kan Abbin. Ranar sun kwana basu yi barci ba, sunata hiran gida.
Cherish bata san da zuwan Abbi ba, dan ranar bata zo gidan Gwaggo ba, kuma gwaggon ma bata je gidanta ba, sai washegari ne da Cherish ta zo dan su wuce school, a nan ne ta ga Abbi, nan fa ta ce ita duniya ba wanda take so biyun Abbi, lokacin fa ba wani babba bane shi É—in, dan Gwaggo ma bata wani girma sosai ba, kuma ita ce babba a kansa, daga Abba ne sai ita sannan Abbin sai su daddyn Rimsha da daddyn Anaya.
Ita dai Gwaggo sai dariya take yi wa Cherish dan ta ce tana son Abbi, shi kuma ya sha kunu ya murtuke fuska kamar wanda aka yi wa tayin mugun abu. Nan fa ya ce zai bi Gwaggo dan ya kalli makarantarsu, a lokacin shi da Abba suna Ahmadu Bello University Zaria, dan lokacin sun koma Nigeria, sun baro Russia kenan. Abba yana soyayya da Ammiensu Imran time É—in, suna son juna sosai har ma iyaye sun sani.
Gwaggon sam bata zauna a gida nan Nigeria ba, wayon Washington DC ce ita, ko a Russia bata wani zauna da su sosai ba. Kuma ita ta zaɓi Harvard University, shi kuma Dr Salman ya amince mata, Naurat ma ta bata goyon baya sosai, dan fa su a wajensu tura ƴaƴa karatu koma ina ne ba wata matsala bane suke gani. Da farko tare da Abba zasu tafi, sai daga baya Abban ya ce shi ya fasa zai zauna a Nigeria ya cigaba da karatun kawai, Nigeria ta fi yi mishi daɗi.
Sam Gwaggo bata shiga harkar kowa, bata ma ɗaga idanu ta kalli mutun a cikin school ɗin, tana yawan jin ana magana a kan dangerous boss na class nasu, wanda ya kasance shi ne gaba da kowa a class ɗin, guru ne kuma jan wuya ne a fagen karatu, sam baya wasa da karatu, ga ilimi da kaifin kwakwalwa tamkar shi ya yi wa kansa. Bata taɓa sanin wanene shi ba, sai dai ta sha alwashin a wannan karon wlh sai ta zama a gaba da shi, sai ta wuce shi a karatu, kowa ya shaida shi ne na ɗaya, to sai ta buge tarihinsa ta kafa nata, duk da tana jin ana yabon kaifin kwakwarsa a makarantar over, ga shi mafaɗaci ne number ɗaya, ga bala'i zafin rai, baya shiga harkar kowa, amma idan aka sami akasi ka shiga nasa, to ka kuka da kanka, dan sai ka yi danasanin zuwanka duniya, bashi da mutunci idan aka taɓo shi. Sosai tana yawan jin labarinsa, amma bata san shi ba kuma bata nemi sani ba!, Harkar gabanta kawai take yi.
Bayan sun je school Abbi ya zauna a garden yana ta aikin latsa waya, su kuma sun shiga class nasu dan suna da lecture. Bayan sun fito daga lecture ne Cherish ta ce su je su sayo kayan cima kafin su wuce wajen Abbi. Okey Gwaggo ta amsa mata da shi. A tare suka jera zuwa super mall É—in nasu.
Ita dai Gwaggo ruwan lemu kawai ta É—auka guda biyu a cikin cup. Ita kuma Cherish duk wasu kayan zaki sai da ta kwasa abinta, su chips ma bata bari ba! Ta É—auki abubuwa son ranta, sai dai fa komai guda bibbiyu take É—auka, nata É—aya, na Abbi É—aya kamar ya ce mata zai ci.
Sun gama sayayyarsu su ka juyo kowace tana rike da nata dan su wuce garden. Gwaggo na juyowa ta yi karo da mutun a in da gabaÉ—aya lemun dake cikin cup É—in hannunta ya kwarare mishi a jikinsa, daga kirjinsa har zuwa shafaffen cikinsa lemun ya wanke shi. Abin haushi É—aya shi ne, kayan jikin nasa farare ne tas, ga lemun nata ita kuma kun sani orange color ne.
Bin jikinsa ya yi da kallo idanuwansa na sanye da black glass, while yana sanye da wandon jeans fari tas da T-shirt shi ma fari, ga wani dankareren sarkar gold a wuyarsa wanda ta zo mishi har kirjinsa, irin waƴan nan sarkokin ne na manyan yara masu ji da kansu. Kunnensa na sanye da ɗankunne ɗan ƙarami, daga ta saman kunnensa ya sanya wani irin ɗan kunne na zallar zinari mai bala'in kyalli. Hannunsa na dama yana ɗaure da dankareren watch mai bala'in tsada, while ɗayan hannun nasa kuma wasu sarkokin hannune na manyan yara sanye a wajen. Da kallo ɗaya zaka yi mishi kasan e lallai yana gym, dan ga jikinsa nan ya nuna alama ta hanyar murɗewa da ya yi, yana da kirar cikakkun maza masu lafiya da jini a jika, haka zalika da kallo ɗaya zaka yi mishi kasan cewa babban yaro ne ɗan gidan manyan mutane masu faɗa a ji, dan daga samansa har kasa, komai na jikinsa masu bala'in tsada ne wanda babu na kasa da 1m. Kasancewar T-shirt ɗin jikinsa mai karamin hannu ne sosai, wani zanen tattoo dake wajen damtsen hannunsa ya bayyana, zanene na tambarin kunama, kasancewarshi jawur kamar ka taɓa jini ya zuba, sai bakin zanen tattoo ɗin ta fito zar a wajen. Babu karya kyakkyawa ne over ajin farko, ga class da ilimi!.
Bin jikin nasa da kallo ita ma Gwaggo ta yi kafin ta furta mishi kalmar sorry a takaice tare kuma da nuna ko in kula. Ita dai Cherish tuni ta ja gefe guda ta takure waje É—aya, ta wani natsu tsit ta kuma sha jinin jikinta. Da alama ta yi wa guy É—in farin sani sosai, kuma tana mutuwar tsoron shi.
Raɓawa gerensa Gwaggon ta yi da nufin ta wuce, bayan wannan sannu da ta ce mishi a takaice da kuma halin ko in kula, bata sake cewa komai ba ta kama gabanta da nufin ta bar wajen, dan ita ma tana ji da kanta over. A fusace ya juyo tare da ɗauketa da wani wawan mari wanda ya sanyata har sai da ta yi tangal tangal ta kusa faɗuwa. Diff ta ji komai ya tsaya mata, ta daina gane komai saboda wannan mari, har wani abubuwa ta gani suna gilmawa ta cikin idanunta, ga wani haske da ta gani kamar wutar lantarki. Ta ɗan ɗauki ƴan sakanni a haka kafin ta fara ganin jiri yana wani ɗebanta.