Sashe 63
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna isa hotel ɗin Lion ya ɗebo makudan kuɗaɗe da a kallah za su kai 200k, ya bawa mai mashin ɗin nasa, shi fa bai san nawa ya bawa mai mashin ɗin ba, dan ko da ya bashi ma sai da ya tambaye shi ya isa haka? Ya biya shi hakkinsa ko dai sai ya kara mashi?. Bawan Allah bai san kan kuɗin Naija ba, mai mashin ɗin da yake yana da tsoron Allah, sai ya ce "Sir this money is too much, is pass my, I think this money pass 200k, my own money is only 5k, so I will going to carry my own and return the remaining change to you". Ya kai karshen maganar yana ƙoƙarin cire 5k nasa.
A takaice Lion É—in ya ce mashi kada ya damu, ya tafi kawai, dan shi bai ma san 5k a kuÉ—in Nigeria ya take ba, da ma dai dollars ce, ya santa a ido, ya santa a baki dukka.
Kun san yarabawa da iya zuba godiya, ai kuwa wannan mai mashin É—in yana jin Lion ya ce ya bashi kuÉ—in, a dubu É—ari ya diro kasa daga saman bashin É—in nasa, cikin hanzari ya zube gwiwowinsa a kasa a gaban Lion É—in, nan take ya fara zuba ruwan godiya, adduo'i, tare da zallar ruwan albarka da fatan alkhairi.
Ko sannu Lion É—in bai sake ce mashi ba, ya wuce ya je ya bawa masu taxi ma makudan kuÉ—aÉ—e da a kallah za su kai 100k ke. Haka suma suka fito daga cikin taxi É—in tare da zube gwiwowinsu a kasa, suka hau engine zuba godiya.
Sam bai kula su ba, bai ma bi ta kansu ba ya sa kai ya wuce cikin hotel É—in, Areef ya É—auko Mark ya rufa mashi baya, shi kuma Aseef yana É—auke da Ayla, haka suka shige ciki, suka bar masu taxi zube a saman gwiwowinsu suna zuba godiya.
Suna shiga Lion ya wuce bedroom nasa abinsa. Da Ayla da Akila bedroom ɗaya, Aseef da Areef bedroom ɗaya, Dr Salman shi kaɗai, su kuma sojoji da Mark nasu ɗaya. Haka suka kasa ɗakunan nasu, amma fa sun sha gwagwarmaya wajen diramar Aseef, dan ya ce babu mai raba shi da Heartbeat nasa, a tare za su kwana, Areef kuma saboda mugunta, saboda shi matarsa bata kusa, sai ya kafe a kan lallai Akila da Ayla za'a barta, dan ciwon ƴa mace ta ƴa macece, dan haka Akila zata kuka da Ayla. Kuka sosai Aseef ɗin ya rinƙa zuba masu, amma suka ki kula shi. Daga karshe dai sai ya hakura ya wuce bedroom nasu shi da Areef ɗin.
Lion yana shiga cikin bedroom nasa, wanka ya sake yi, saboda tsananin zafi da rana da ake narkawa. Bayan ya shirya cikin É—aya daga cikin kayan da ya saya, sai ya É—ebi baya kala biyu ya kaiwa su Aseef É—akinsu, sannan ya wuce ya fita daga hotel É—in.
Su kuwa, wanka suka yi, kowa ya tsabtace jikinsa, suka sanya kayan da Lion ɗin ya kawo masu. Suna gama shiri sai ga masu karɓar order abinci sun shigo. Kasancewar su sun saba cin abincin Naija, sun ci shi a wajen Rimsha, sai suka bada order fried rice, and pepper chickens, sai ruwa da Maltina.
Mai karɓar order ya amsa da okey sannan ya fita, yana fita ya faɗa ɗakinsu Mark, bayin Allah su basu taɓa cin abincin Naija ba, amma a yau basu da zaɓin da ya wuce dole su ci, kada yuwa ta illatar da su, haka suka bada order pepper cikin, dan suka ganin kamar shi ne zai fi masu.
A ɓangaren Akila kuwa, order jolof rice and chips ta bada. Haka mai karɓar order ya tattara kan order tasu ya koma abinsa.
Cikin ƙanƙanin lokaci ya kawo masu duk abin da suka saka order. Dukkansu babu daɗi bakunasu, amma haka suka daure suka tsakuri abincin, dan kada yunwa ta kayar da su.
After some minutes, Areef ne ya fito daga bedroom nasu, É—akinsu Akila ya shiga bakinsa É—auke da sallama, da yake shi ya fisu tausayi, Ayla tana a cikin ransa, yana ta tunanin halin da take a ciki, ya kasa samun sukuni, burinsa kawai ya zo ya dubata, ya kuma sa Lion ya nemo likitar da zai bata taimakon gaggawa da zai taimaki rayuwarta kada ta mutu kafin su karisa gida.
Kamar yanda ya kwantar da ita, haka ya shigo ya sameta. Yana shigowa bai kai ga karisawa cikin bedroom É—in ba, Aseef ya shigo shima bakinsa É—auke da sallama, hannunsa ruke da wata jibgegiyar leda da Lion ya sayowa su Akilar kayan sakawa a ciki.
A bakin bed ɗin dukkansu biyu suka zauna, Areef ya kai hannu ya taɓa Ayla, dan ya ji har yanzu akwai sauran rai a jikinta ne. Shi kuma Aseef ya miƙawa Akila ledar kayan yana faɗin "Yanzu Lion ya dawo ya kawo maku, ya ce ku shirya da wuri, helicopter zata zo ta ɗauke mu zuwa gida". Ya kai karshen maganar tare da miƙa mata ledar.
Karɓa ta yi tare da fara buɗe kayan, Abays ne a ciki, sai takalma. "Heartbeat zaki iya yi wa matar uncle wanka idan na kai maki ita cikin toilet?". Cewar Areef.
Da sauri ta gyaɗa mashi kai alamar e zata iya, dan tun ɗazun take yi wa Ayalar kuka, Allah sarki, ba shakka Akila tana da tsananin tausayi kamar Areef ɗin, halinsu kusan ɗaya, dukkansu, kuma babu in da suka baro daddyn Rimsha a kamannin hali, kunga shi ma duk abin da ƴan uwansa suka yi mashi a duniyar nan bai sa ya ji cewa ba zai iya taimaka masu ba, to haka Areef da Akilar ma suke, shi Aseef yana da zuciya gaskiya, idan ka yi mashi abu ya taɓa mashi zuciya, to yana wahala ya mance da wannan abin, kuma shi ruwa biyu ne, wani lokaci yana da zafi sosai, wani lokaci kuma yana da sanyi, kun tuna time da suke Washington? Har su Uncle T bai kyale ba, to haka yake, idan ka yi mashi laifi, to ba zai yafe ba sai ya rama, ko kuma ya fita harkarka, ya zubaka a kwandon shara, shi kuma Lion ai ba wata zancen fita harka, hukunci zai baka mai kyau, daga nan kuma shikenan komai zai wuce, bashi da riko kamar Aseef.
ÆŠaukar Aylar Areef É—in ya yi ya kaita cikin toilet É—in, already Akila ta haÉ—a ruwa mai zafi a cikin jacuzzi, yana zuwa ya sanyata a cikin jacuzzin, sannan ya fito ya fice daga É—akinma gabaÉ—aya.
Yana fita wajen Lion ya nufa. Bakinsa É—auke da sallama ya shiga bedroom É—in, Lion É—in yana zaune a bakin bed nasa yana aikin latsa waya.
Kusa da shi ya zo ya zauna yana faÉ—in "Ka yi magana da su momma ne?". Bai amsa ba, kuma bai É—ago ba, ya cigaba da abin da yake yi na tsawon lokaci, kafin nan ya É—ago kansa tare da kai kallonsa a kan Areef É—in. "Where is your phone?". Yana gida ya bashi amsa.
Shiru ya É—an sake shi kafin ya ce "A wajen waye wayar take? Momma or your wife?". Girgiza kai ya yi yana faÉ—in "In my room, kuma switch off nata ma na yi".
Okey ya amsa mashi da shi, sannan ya mayar da hankalinsa a kan wayar tasa, tun ɗazun number Rimsha yake kira, amma taki ɗauka, hasalima wayar tana a cikin bedroom nasa, ita kuma tana tare da Brr Naurat, dan taki yarda kowa a gidan ya taɓata sai Brr Naurat, ƙwaƙwalwarta sai kara birkice masu yake yi, abu kamar wasa yana neman ya zama babbar case, sam yanzu ta dai'na magana ma, idan ka tambayeta abu, sai dai ta zuba maka idanu kawai taka kallonka, Allah mai iko yau harta daddynta da mummynta bata sansu ba, abin ya yi mugun ɗaga masu hankali ba kaɗan ba, sun shiga damuwa na wuce misali, dan ma Brr Naurat tana kwanta masu da hankali ne, da abin sai ya fi haka, a takaice dai Rimsha bata leƙawa ko palo, ko da yaushe tana kwance a saman bed ɗin Brr Naurat, wanka ma Brr Naurat ɗin ce take yi mata, yanzu ta zama tamkar jaririya, wanka ma bata iya ba, in short ba wani abin da Rimsha ta iya a yanzu, common abinci Brr Naurat ce take bata a baki, duk taurin zuciya irin ta Jehan, sai da ta zubarwa da kanwar tata kwallah ba kaɗan ba, ta sha kuka sosai, saboda Rimsha dai ita kaɗai ke gareta, ita ce kawai kanwarta, duk wannan dirama da suke yi suna tsananin kaunar junansu na wuce misali, kawai Jehan ɗin ce dama da shegen iya tsare gida yasa Rimshar bata kusantar ta sosai, amma suna kaunar juna over.
Lion ya kira wayarta har ya gaji ya hakura. Hakika yana son yin magana da ita, saboda a jikinsa yana jin cewa bata da lafiya, ba lafiya take ba, dan duk lokacin da ya tuna sunanta, sai zuciyarsa ta harba, abin ya É—an É—aga mashi hankali, hakance ma tasa ya ce da His excellence ya sanya a turo masu jirgin helicopter kawai su koma gida da wuri, sannan da akwai abubuwansu da suka bari a airport na Enugu state, dan haka his excellence yasa ya mayar masu da shi gida. Burinsa kawai ya koma gida, da gwaggo da Rimsha sun tsaya mashi a cikin tunaninsa fiye da tunanin mai tunani.
A ɓangaren su Akila kuwa, Areef yana fita daga toilet ɗin Aylar ta farfaɗo, saboda ruwa da aka sanyata a ciki. Tana farfaɗowa ta fara zuba kuka babu kakkautawa, rarrashinta Akilar ta rinƙa yi, amma taki ta yi shiru, hakan tasa Akilar ta kyaleta ta yi mata wankar kawai, bayan ta gama ta tallafa mata ta fito, sannan ta ɗaura mata towel daga kirjinta, da kyar Aylar take iya jan kafarta har suka fito izuwa cikin bedroom ɗin. Ko da suka fito basu sami Aseef a ɗakin ba, ya fice abinsa. A bakin bed ta zaunar da Aylar, ta ciro kayan da Lion ya saya masu, tare da tallafa mata ta sanya a jikinta, sannan ita ma ta wuce toilet ɗin dan ta je ta yi nata wankar. Baiwar Allah Ayla, har kumbura face nata ya yi, ta yi wani iri da ita, gwanin ban tausayi.