Sashe 135
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ilahi ya lillahi, ai sake baki ta yi tana kallon toilet ɗin, duniya ne guda, ku dai my readers kun san yadda katafaren Daular Lion take, su Rimsha ce basu sani ba, ai sai tazama ƴar kauye, tun da take a rayuwarta ma bata taɓa ganin jacuzzi irin na Lion ba, ga wasu kyawawan kwan yantarki masu bada hasken blue light a ciki masu matuƙar ɗaukar hankali, duk sai ta rasa ina ma zata bi, girman toilet ɗin kawai ya kai girman ɗakuna da koma na gidan wani, wajen mayukan wanke kansa ma kawai tamkar shop na sai da mayuka mai girman gaske, show glass na jera mayukan goge bakinsa kawai abin kallo ne, bare azo kan sauran abubuwa, duk sai Rimsha ta rasa ma wanne yafi haɗuwa, toilet ɗin ko bedroom ɗin. (Ni kuwa nace dan ma baki shiga dressing room bane, ai da sai kin wuni kina kalle kalle.)
Tafi 30 mins tana kalle kalle kafin ta nufi wajen jacuzzin nasa, sam bata san taya zata haÉ—a ruwan wankar ba, saboda kusan komai na cikin toilet É—in da remote da kuma madannai suke amfani, show glass É—in nan ma da na'ura suke amfani, shi kuma Lion shap na mance da bazata iya amfani da abubuwansa ba har sai idan shi ya koya mata, ya mance ne ya sauketa ya fice kawai.
Almost 20 mins tana tsaye a wajen jacuzzin ta rasa ta ina zata taɓa ruwan zafi dana sanyi su zubo. Kamar daga sama ta ji kamshin perfume nasa ya daki kofofin hancinta.
Da sauri ta kai kallonta izuwa bakin kofar shegowa. Yana tsaye ya goya hannu a Lion chest nasa. Turo mashi É—an bakin nan ta yi tare da wurga mashi harara da waÉ—an nan dara daran fararen Sleeping eyes É—in nata.
Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da karisowa izuwa cikin toilet É—in, dama ya jita shiru ne yasa ya tuna cewa da wuya idan zata iya amfani da toilet É—in nasa, shi ne ya zo dubata, ashe kuwa haka É—in ne.
Sumbata ya manna mata a É—an bakin da tare turo mashi É—in kafin ya haÉ—a mata ruwan, zuba mashi idanuwa ta yi tana kallon abubuwan da yake dannawa a jikin remove É—in ruwan yana fitowa, sai da ya zuba na zafi mai É—an yawa kafin ya dakata ya zuba mata na sanyi.
Ba tare da ya taɓa ruwan ya ji ta yi dai'dai ne ko bata yi ba ya ajiye remove ɗin a mazauninsa, saboda already haka yake haɗa nasa ruwan kullum, so ita ma a haka zata shiga koda ya yi mata zafi. Wajen brush ya nufa, yana kai hannunsa saitin wajen kofar glass ɗin ta buɗu mashi, brush ne dayawa tamkar a shagon sai da su, dik masu kyau ne da tsada sosai, amma sai da ya tsaya ya zaɓa mata karshen haɗuwa a cikinsu, sannan ya fito mata da mayukan goge baki.
Ita dai tana tsaye tana kallo ikon god, ta zama Æ´ar kauye putuk, wannan abubuwa haka ina zata iya? Komai an wani zuba mashi matakan tsaro an killace, to ina ga kuma ita da take matarsa?.......... Dole ki tambaya kam Rimsha, komai na amfani a cikin toilet ma kawai a killace suke da tsari har haka ina ga ke kuma matarsa? Ai zaman É—aki ne ya kamaki, dan Lion dai ba zai bari kina fita waje ba, saboda tsananin kishi.
Ta shagala da kalle kalle sai ji ta yi ya hura mata iskar bakinsa a face nata. Kara turo baki ta yi kamar zata yi mashi kuka. "Remain 30 mins mu fara meeting, ki yi sauri". Ya faÉ—a tare da juyawa ya fice abinsa.
Da kallo mai cike da tsantsar kaunarsa ta bishi da shi, har sai da ya kurewa ganinta, sannan ne ta juya ta nufi cikin Jacuzzin bayan ta cire kayan jikinta dikka.
Sosai ruwan ya yi mata zafi, amma bata da zaɓin da ya wuce ta shiga ciki, dan yana jiranta ne. Bata ɓata lokacin wajen yin wankar ba, ta fito ɗaure da towel a kirjinta, dressing room ɗin nasa ta shiga, nan fa sabon kallo ya ɓalle, nan taga duniya, tamkar super market na sayar da kaya kawai, glass na jera watch's nasa ma kawai ya isa mutun ya wuni yana kallo. Dik da tasan yana jiranta, hakan bai hanata tsayawa ta bawa idanuwanta abinci ba, sosai ta rinƙa bin duk wasu glass tana dubawa, harta na takalmarsa da su nasu glasa ɗin ma kamar fridge aka yi su, dik sai da ta leƙa. Almost 20 mins tana a ciki tana kalle kalle tare da kauyanci kafin ta nufi wajen drawer da ya ce mata kayanta suna a ciki.
Cikin sauri ta fara duba wanda zata sanya a jikinta, duk babu kayan kirki a ciki, kaya ne irin nasu na turawa, to dama shi da bai ma san ya dressing na hausawa yake ba ta ina zai samo maki irin namu? Ai dole ne kawai ku koma amfani da irin nasu, ɗan gara ma Areef da ya nuna sha'awarsa a kan Atamfa idan Jehan ta sanya, so shi zai iya sanyawa ɗaya daga cikin family ta yi mashi order Atamfa a yiwa Jehan ɗin ɗinki a can a sako a jirgi, amma shi Lion da Aseef da basu ma san me atamfar ba ta ina matansu zasu gansu har ma su sanya? Ai Akila da Rimsha sun sallami su Atamfa, sai dai idan wajen Jehan zasu rinƙa zuwa suna kwasa.
Wasu Æ´an kananan kwali ta gani a cikin drawer, guda É—aya ta É—auko ta fitar, wani irin shegiyar doguwar riga ce a ciki, ba irin dogayen rigunar da kuka sani bace, a'a wannan tsarinta daban take, tana da tsagu daga cinya har kasa ta gefe guda, ga cof na breast part a jikinta, bata da hannu sam sam rigar, sai dai tana da bala'in kyau na wuce tunanin mai tunani, ta tsaru ga fitinar tsada.
Ɗaukar shi ta yi tare da ɗauko wani always and pant ɗin ta fito izuwa cikin ɗakin, da sauri sauri ta shirya cikin kayan. Tamkar dan halittar jikinta aka yi kayan, ta fita sosai, sai kuma zanen sunansa da yake a saman tudun tula tulanta ya bayyana, saboda rigar bata da hannu, cof na breast part ɗin nata ma bashi da girmar da zai rufe har sunan nasa, sai zanen ta fito ɓaro ɓaro sosai. Ta haɗu karshen haɗuwa, ga wani irin shegen high heels da ta zuba a ƴan kyawawan kafafun nan nata, tamkar wadda zata tafi wajen dinner party, gyara gashin kanta da kyau da kyau ta yi, sannan ta bul bula perfume nasa a jikinta, wlh baki ya yi kaɗan ya zayyana irin kyan da ta yi, ga shi launin kalar rigar pink color, abin sai ya yi mugun haɗuwa.
Da kyar take iya tafiya, saboda high heels É—in, ga kuma tiles mai tsantsi, sannan ga kafarta dama yana ciwo. A haka ta fito wajen da kyar tana jan kafafu, ta zuba gashin nan nata a baya kamar wata indiyana.
Kai tsaye in da ya kwatanta mata ta nufa, da yake ta hanyar da ya ce tabi ba hanyar kowa bane face nasa shi kaÉ—ai, sai ya zamana bata ci karo da kowa na gidan ba har ta isa É—akin.
Yana zaune a saman wata shegiyar haɗaɗɗiyar sofa mai bala'in laushi, sai aikin latsa wayarsa yake yi. Jin sautin karar takalmarta a tiles ɗin ne yasa shi ya ɗago da kallonsa izuwa hanyar shigowa. Ai bai san time ɗin da ya kawar da wayar tasa daga saitin face nasa dan ya sami damar kallonta da kyau da kyau ba, ta haɗu iya haɗuwa, nan take ya ji wani irin azababben sha'awarta ta kara motsa mashi, dama tun daren jiya yake fama da hakan, dannewa kawai ya yi bai taɓata ba, saboda tsaro, amma yanzu ta sake taso mashi da sabon tsumi.
Kusa da shi ta kariso ta zauna tana wani yauki da turo É—an baki. Tun da ta shigo idanuwansa yake a saman tudun tula tulanta, zanen sunan nan nasa kawai yake kallo, abin yana kayatar da shi a yanzu, tsareta da idanuwa ya yi bai iya ce da ita ko uppan ba.
"Noorish kayan sun yi mani kyau?". Zazzaƙar muryarta ne ta katse mashi tunani.
Doguwar numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, hannu kawai ya kai ya jawota jikinsa ba tare da ya yi magana ba, har wani irin zir zir yake jin Heronsa tana yi mashi, saboda tsananin sha'awarta da yake ji.
"Noorish baka gaya mani na yi kyau ko ban yi ba?". Ta faɗa a shagwaɓe sosai.
Haɓarta ya ɗago tare da haɗe fuskokinsu waje guda. "Kullum ke mai kyau ce, kuma a haka kike, amma na yau the kyau is too much for me, kin jefani a cikin wahala".
Tongue ɗinta ta fitar ta ɗan lashi lips nasa, tana murmushi bata ce komai ba. Ya ilahi, ji ya yi kamar ya tashi ya cireta tsab ya shiga kayarsa, sai dai kuma ina tana period, ba shi da zaɓin da ya wuce ya hakura kawai.
Sun ɗauki almost 10 mins a haka kafin nan ya saketa tare da bata wani kwali karami. Karɓa ta yi ta buɗe, ƙaramin hijabi mai matuƙar kyau ne a ciki, sanyawa ta yi a jikinta, a iya dai'dai flat tummynta ya tsaya, dama yasan kalar kayayyakin da suke a cikin drawer tata, shi ne yasa ma ya tanada mata hijabi.
Hannunta ya riko suka nufi saman wasu haÉ—aÉ—É—un chair dake a gaban tables na desktop computers É—in, ya zauna a saman chair É—aya ita ma ta zauna a saman É—aya, sannan ya kunna computer ya yi setting nata.
A lokacin duk waÉ—an da za'a yi meeting É—in da su sun hallara saura shi kaÉ—ai suke jira, dama already tun da Rimsha ta ce ita bata so ya je, sai ya sanar masu da zai yi attending meeting É—in amma ta online, dan haka su shirya, hakan yasa suka san da zancen ta yadda zai yi attending É—in, sai suka shirya nasu computer kawai suna jiransa.