Sashe 75
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan shi ne kaɗan daga cikin abubuwan da suka faru a cikin wannan kwana uku da suka wuce, yau ta kama kwana na huɗu, Sheikh Sultan ya kammala aikinsa, Rimsha ta samu lafiya sumul, tamkar bata taɓa yin ciwo ba, yau ta dawo cikin hayyacinta fes, tana dawo dai'dai kuma abinci ta tasa a gaba, ci take yi babu kama hannun yaro, sai kallonta su gwaggo suke yi, baiwar Allah ciki ya buɗe, a kallah yau ta ci abincin da ya kai kusan ukun wanda take ci a baya, sai kallonta Dr Salman da Sheikh Sultan suke yi.
Bayan ta kammala É—irkar abincin ne ta É—ago idanuwanta tana faÉ—in "Gwaggo ina yaya Saif? Ko basu dawo daga Daular Mutuwar bane?".
Shiru gwaggo ta É—an yi kafin ta ce "Sun dawo, amma shi baya nan, sai dai ki kirashi a waya".
Shiru ta É—an yi tana ji tamkar wadda ta yi tafiya ta je ta yi kwana biyu a wata duniyar.
"Gwaggo ina wayata? Jiya da daddare na barta a nan, bani bari na kirashi". Ta kai karshen maganar tare da miƙewa tsaye ta nufi saman bed ɗin, ta bar kayan abincin da ta ci a wajen.
Mikewa Dr Salman da kuma Sheikh Sultan suka yi, suka fita suka basu waje, sai Hamdala suke yi ga Allah an samu nasara Rimsha ta dawo dai'dai. ÆŠakin ya rage daga gwaggo sai Brr Naurat da kuma Jehan dake ta zuba barci ta tada kai da cinyar gwaggon, ita kuma Akila tana can tana gyaran bedroom nasu, Aseef da Areef basu nan, kwana biyun nan ma sam basu zama a gidan, da alama wani aiki Lion yake saka su, dan a tare da Tga suke fita, idan suka fita tun safe, sai dare suke dawowa, da sun dawo kuma zasu yi barci, dan zasu sake fita da sassafe, mummynsu Rimsha kuma tana can boys quarters tana barci, daddynta baya nan, ya fita zuwa gidansu Abban Imran.
Kusa da gwaggo ta zo ta zauna tana faɗin "Gwaggo ina wayar tawa take? Ina so ne na ɗan yi abu da ita". Miƙa mata sabuwar wayarta da Areef ya saya mata gwaggon ta yi, tana faɗin "Nasan Saif zaki kira, to ki kirashi da wayata, numbersa ita ce a farko, dan ba jimawa muka yi waya da shi".
Okey ta amsa tare da karɓar wayar tana wani sunkuyar da kai na rashin kunya. Miƙewa ta yi ta nufi waje, da idanu suka bita suna mamakin yadda ta dawo dai'dai cikin hukuncin Ubangiji.
Kai tsaye bedroom na Lion É—in ta nufa, ko'ina a gyare tsab tamkar yana nan. Saman bed nasa ta haye tare da rungumo pillow a kirjinta tana danna mashi kira. Wayar tana fara ringing ya katseta, dan ya É—auka gwaggoce, shi bai san Meesharsa ta dawo dai'dai ba, yana kwance a saman katafaren bed nasa, daga shi sai singlet fara kal and short, sai wani lumshe idanu yake yi tamkar mai jin sha'awar wani abin, ya kara yin fresh da shi over, bin kiran ya yi tare da manna wayar a kunnansa...........
Kiran na shigowa ta É—auka cikin zumuÉ—i, a nutse ta ce.........
*KADA KU MANTA BABU POSTING A WEEKEND, NA YI CANCEL NASA, IYA MONDAY TO FRIDAY ZAN RINƘA YI KAWAI YANZU.*
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E21
Date: 1/5/2024
Kiran na shigowa ta É—auka cikin zumuÉ—i, a nutse ta ce "Hello Noorish". Yana kwance bai san time da ya mike zaune ba, kasa yarda da abin da ya ji kunnuwansa suka ji ya yi, anya ba gizo kunnuwansa suke yi mashi ba kuwa? Anya ita ce kuwa?.
Katse mashi tunanin nasa ta yi da cewa "Noorish ka fara ko? Sai mutun ya yi magana kaki amsa mashi da wuri ko?". Ta yi maganar a tsananin shagwaɓe sosai.
Calmly ya furta "My Meesha". Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke, jin voice nasa ta yi tamkar an zuba mata zuma a baki, saboda daɗi, wani irin sanyi ne ya ratse zuciyarta, kara kankame pillow hannunta ya yi, cikin sanyin murya ta fara magana a shagwaɓe. "Noorish ka dawo daga Daular Mutuwa kuma ka fita baka tasheni daga barci ba, to ni yanzu kawai ka dawo gida ina son ganinka". Tana magana tamkar zata sanya mashi kuka.
"Meesha bana kasar ne, amma zamu rinƙa yin waya kin ji?".
Jin abin da ya ce yasa ta fashe mashi da kukan shagwaɓa tana faɗin "Shi ne ka tafi ka barni ko? Allah ni ban yarda ba, koma ina kake ka dawo na ganka, kewarka nake yi sosai". Tana magana tana kuka hawaye bibbiyu.
"My Meesha why kike son yin kuka ne? Do you know how sad am feeling idan kina kuka kuwa?".
Girgiza mashi kai ta yi. "Sorry Noorish, amma ai ina son ganinka ne".
Nisawa ya yi kafin ya ce "Same here, nima ina kewarki sosai my wife".
"To Noorish ka dawo mana kawai". Shiru ya ɗan yi mata kafin ya ce "My Meesha, dawowata yanzu ba zai yiwu ba, kuma zamanki a Nigeria yafi mani sauki da samun kwanciyar hankali, ina son kasancewar ki kusadani matuƙa, amma dole na barki a can".
Hawayen da suka cika mata idanu ne suka cigaba da gangaro mata a saman face nata, yanzu ta yaya zata iya yin barci ita kaÉ—ai a wannan É—akin? Ta tambayi kanta da kanta.
Jin ta yi shiru ne yasa ya ce "Meesha kuka kike yi ko?".
Da sauri ta kai hannunta tana ɗan goge hawayen nata, cikin shagwaɓa da sanyin murya ta fara yi mashi magana a nutse, cike da so da tsantsar kauna. "Noorish ba kuka fa nake yi ba, kawai ina kewarka ne, amma shikenan zan tayaka da addu'a sosai, Allah ya tsare mana kai a duk in da kake, Allah Ubangijin ya dawo mana da kai lafiya, ka kula sosai ka ji?". Yanda ta yi maganar tamkar wata babbar mace mai yawan shekaru.
Har cikin ransa ya ji sanyi da daɗi matuƙa, nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da komawa ya kwanta yana jawo pillow izuwa kirjinsa ya rungume, tamkar ita ya ƙanƙame, Allah ya gani yana tsananin kewarta, yana son ganinta a kusa da shi, amma dole ya barta a in da take tukunna, dan shi kansa wannan masifa da yake ƙoƙarin jijjigowa kansa ba ƙaramar wahala zai sha wajen iya tsaida ta ba, bugu da kari kuma idan tana a kusa da shi zata hana shi yin wasu abubuwa, zata sanya mashi tausayi a ransa, kuma dole zai rage wasu abubuwa da ya yi niyar yi saboda ita, shi ne yasa gara mashi suna nesa da juna ɗin, sai su rinƙa yin waya kawai suna jin muryar juna, hakan zai fi sama mashi kwanciyar hankali, zai kuma sanya ya yi aikinsa a yadda ya tsara yin komai ba tare da wata matsala ba.
"I really love you my Meesha, pray for me sosai, because nafi bukatarsa sama da komai a yanzu".
Tana goge hawayen face nata wasu suna gangarowa, Rimsha sarkin soyayya, tattabara uwar soyayya kuma uwar ruke alkawari, tana tsananin kaunar Lion ta yadda baki ma bai isa ya zayyano irin wannan kauna ba.
"Amma Noorish kafin ka tafi ka sumbace ni ko?".
Shiru ya yi na Æ´an sakanni kafin ya amsa mata. "Yeah my Meesha, i kissed your lips".
Cool murmushi ta saki ga guntun hawaye a fuska.
"I really like your smile, you're looking so beautiful idan kina yi". Ya faÉ—a yana É—ago idanuwansa, dan ya duba time, akwai in da zai je da misalin karfe 4 na yamma, fita ce ta sirri!.
"Kai Noorish waye ya ce maka nayi murmushi to? Ko dai ka saka mani camera ne?".
"Ba wani camera da na saka mani, just na san halin kaya na ne, nasan sai kinyi murmushi a wannan time É—in da nace nayi kissed naki, that's why na ce hakan".
Sake sakin cool murmushi ta yi tana mamakin kwakwalwa irin na Lion, wato shi har ya kammala haddace halinta tsab, yasan duk wani abin da zata aikata da wanda ba zata iya aikatawa ba, ko a bayan idanuwansa, lallai ya cancanci a jinjina mashi.
"Noorish ka ci abinci?". Ta tambaya tana lumshe idanu tare da kara lumewa a saman bed É—in, dan sanyin A.cn dake a É—akin ya fara yi mata yawa.
"Yeah na ci, what of you?". A hanzarce ta ce mashi "Nima na ci, sai dai kuma yanzu ma wani yunwar nake ji".
"Okey go and eat another one now, bana son ki rinƙa zama da yunwa, because bana son ki rame, I want to see you the way you are now, ƴar dai'dai".
Ɗan turo baki ta yi, a shagwaɓe ta ce "To Noorish kenan baka son na kara yin ƙiba?".
Jinjina mata kai ya yi tamkar yana a gabanta, sannan ya amsa mata da Yeah.
"To Noorish idan na kara ƙiba fa komai zai kara girma a jikina, ni ina son na kamo Jehan gaskiya". Ta kai karshen maganar tamkar zata yi kuka.