Sashe 119
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tamkar daga sama ta bayansu wajen kofar shigowa cikin kitchen É—in suka ji voice irin na Lion yana faÉ—in "Babu wanda ya yi mata hakan, ita ta yi wa kanta da kanta, nasan halinta sama da kowa a cikinmu, tana tunanin wancan mai kama da ni É—in ba zai kyaleta ba, zai kasheta ne, shiyasa ta riga shi aiwatar da hakan, kowa dai yasan yadda dokar kasar China take a kan cin amana irin haka, so ita ta yi amfani da dokar in da ta baro ne ba in da take ba, dan haka babu wanda ya yi mata hakan, ita ce nan ta yi wa kanta".
A tare suka juyo da kallonsu dan su ga mai yin wannan magana, Sir Arvin ne a tsaye a bakin kofar shigowar, ihun da Handsome ya kurma ne ya farkar da shi daga barcin da ya É—aukesa tun bayan farfaÉ—owarsa daga suma.
Da gudu Pinky ta tafi ta faÉ—a jikinsa tare da sakin kuka mai sauti. Hannu yasa ya É—auketa cak, da sauri ya juya da ita suka bar wajen, da yake shi ma É—an zafin kai ne, sai ya nufi saman benen dan yana son ya yi magana da Lion, tun da kuma yaga Lion É—in baya a nan to yasan bai wuce yana sama ba.
Su Aseef kuwa, sun tsaya cirko cirko a kan gawar sun rasa abin yi. Handsome hawaye bibbiyu ne yake zuba daga idanuwansa, shi bai san menene ya faru ba! Bai san kan magana ba, yana da buƙatar karin bayani bawan Allah, dan yasan meyasa mumynsu zata kashe kanta?!.
Yana haurawa parlourn sama ya É—an fara Æ´an waige waige yana neman ina ne É—akin Lion É—in? Akwai parts sosai a saman, akwai na Lion É—in, Aseef, Areef da kuma wasu da babu kowa a ciki, so daddyn Rimsha yana a É—aya daga ciki, sai kuma sama wato hawa ta uku, shi kuma akwai part na daddynsu na fake, sai part na uncle Herry, John da kuma Jay, shi kuma sama gabaÉ—aya wajen hutawa ne kawai da shan iska, sai kayan gym nasu a wajen, so a wannan hawa ta farkon dai parts na TRIPLETS É—in ne a wajen sai daddyn Rimsha da yake a tare da su yanzu.
"What are you looking for?". Aseef da ya hauro saman yanzu ne yake tambayarsa. ÆŠan zubawa Aseef É—in idanuwa ya yi, lokaci guda ya ji wani irin kaunar Aseef É—in tana ratsa zuciyarsa. "Am looking for that man that we looked alike".
Da hannu Aseef É—in ya nuna mashi part na Lion É—in ba tare da ya kyafta idanuwansa daga kan kallon da yake yi mashi ba, yana son sanin wanenen shi? Shi ma sir Arvin É—in yana son sanin wanenen Aseef É—in? Sai dai shi a jikinsa ya ji cewa lalllai Aseef yana É—aya daga cikin QUADRUPLE nasa kenan kamar yadda Dr Cherish ta bada labari jiya a kasar China.
Gaba Aseef É—in ya yi ya shige cikin part É—in na Lion É—in dan ya gaya mashi abin da yake faruwa a parlourn kasa. Bayansa sir Arvin É—in ya bi, sai kalle kallen wajen Pinky take yi, ga hawaye a fuskarta jaga jaga, harda majina.
Ko da suka shiga parlourn Lion É—in sai da sir Arvin ya É—an tsorata, saboda ya ga abin fa ba na wasa bane, ya wuci tunaninsa, irin wannan dukiya da aka narka tamkar baza'a mutu ba?.
Lokacin da suka shiga cikin bedroom É—in a lokacin Lion ya fito daga dressing room nasa, jikinsa na sanye da kayan barci masu bala'in kyau da tsada, kamar dai kullum launin up white mai haske sosai, sai dai ya É—aura Jacket a saman kayan, saboda wani irin azababben sanyi da ake yi, duk da ya kunna na'urar É—umama É—aki, amma akwai sanyi, kun san kasarsu dama da bala'in sanyi.
Yana ƙoƙarin hayewa saman bed nasa suka shigo mashi, Aseef bakinsa a ɗauke da sallama, shi kuma sir Arvin excuse ya yi mashi.
ÆŠago blue eyes nasa ya yi tare da fara binsu da kallo. Cike da tashin hankali Aseef ya kora mashi jawabin abin da yake faruwa. Tamkar bai ji me Aseef É—in ya faÉ—a ba, idanuwansa suna a kan sir Arvin da yake ta faman kallonsa shi ma, ita ma Pinky ta kalli sir Arvin É—in ta kuma sake juyowa ta kalli Lion É—in, sun É—aure mata kai baiwar Allah.
Fasa hayewa saman bed ɗin ya yi, wajen mirrornsa ya nufa, tissue mai bala'in kyau da tsada ya ɗauko, a gaban sir Arvin ɗin ya kariso cikin nutsuwa yake tafiya, yana zuwa ya fara gogewa Pinky hawaye da kuma majinar da yake a face nata ya yi jaga jaga, sannan ya kalli Aseef ɗin ya ce mashi zai zo ya duba gawar, amma sai ya tashi daga barci, dan haka kada su taɓata, su kyaleta.
Sir Arvin ne ya ce mashi "I want to talk to you".
Ɗauke hannunsa daga saman fuskar Pinky ya yi tare da wucewa ya koma saman bed nasa ya zauna bayan ya miƙawa Aseef dake a tsaye tissue ɗin.
"I don't have time for talk now, because am feeling sleeping too much, and ni ina da tsari! Bana haÉ—a two things one time, everything has his on time!". Ya kai karshen maganar tare da kwanciya abinsa.
Shiru kaÉ—an sir Arvin É—in ya yi yana mamakin yadda aka yi halayyarsa da ta Lion É—in iri guda, shi ma haka yake yi, sai ya ce baya haÉ—a abubuwa biyu lokaci guda, sannan komai da lokacinsa, to yau ga wanda ya fishi iya furta wannan kalmar!.
Yana tsaka da tunani zazzaƙar muryar Lion ɗin ta daki dodan kunnuwansu. "Come and have a seat". Ya faɗa tare da lumshe idanuwansa.
"No zan je kasa, idan ka tashi barci sai mu yi magana". Shiru bai amsa mashi ba, wucewa sir Arvin É—in ya yi, ya nufi waje, shi kuma ba jimawa barci ta yi awon gaba da shi. Da sauri Aseef ya bi bayan sir Arvin É—in suka koma parlourn kasa
A ɓangaren su Jehan kuwa, tamkar yadda wannan matashi ya yi masu kwatance haka suka nufa, sun yi tafiya tun da daɗin rai har ya zamana babu daɗi, Jehan ta sha barci ta tashi, sai dai ta tashi a dai'dai, dan a lokacin suka isa wajen wannan dutsen, motarsu dai ta ji jiki ba kaɗan ba, duk da zama duk taɓo jikinta, ga hawa da sauka da suka rinƙa hawa, wata hanyar ma da kyar suka iya kutsawa suka wuce.
Yana isa wajen ya kashe motar tasa, juyo da kallonsa ya yi a kan Jehan É—in, sai faman turo baki take yi, ta sha barci kamar ba gobe.
"Sorry my baby, na wahalar dake ko? Dama na barki a hospital ai". Ya faɗa yana kara tsareta da idanuwa. Matsowa ta yi ta kwantar da kanta a saman shoulder ɗinsa, a hankali ta motsa laɓɓanta da suke yi mata zafi saboda wahala, ga yunwa tana ji. "Yah Areef yunwa fa nake ji".
Hannunsa É—aya ya É—aura a saman flat tummy É—in nata, kasa kasa ya ce "Sorry yanzu zamu koma gida In Sha Allah, amma kafin nan bari na rage maki yunwar kin ji ko?". Ya kai karshen maganar tare da juyowa gareta sosai, hakan ya bata damar shigewa Lion chest nasa da kyau ta lafe. Da alama sun mance a in da suke.
"My baby". Ya ambaci sunanta a hankali. A hankali ita ma ta É—ago da kanta, haÉ—e fuskokinsu ya yi tare da fara kissing nata.
Narke mashi ta yi a jiki tana ɗan matsa mashi ɓul ɓul ɗinsa. Ƙoƙarin wuce gona da iri ya yi, cikin sauri ta riko hannunsa da yake ƙoƙarin tura mata a cikin riga, a hankali ta zame bakinta daga nasa tana faɗin "Kai my baby ka bari mana, wai ka manta a in da muke ne?".
Lumshe idanuwansa da suka yi jajir kamar wuta ya yi, a hankali ya furta "Yunwa zamu ragewa juna fa, please ki barni na É—an more mana". "Uhm ni ka bari sai mun koma gida".
Shiru ya É—an yi kafin ya ce "You're right, gobe muna da tafiya zuwa U.s a gabanmu, yakamata muyi komai a yau ne, dan haka let's go". Ya kai karshen maganar tare da buÉ—e kofar motar tasa.
Raba jikinta da nasa ta yi ita ma ta buɗe kofar nata side ɗin ta fito. Kallon wajen suka fara yi, sun rasa ta ina zasu fara tinkarar wajen, abin mamakin ma a nan shi ne, ya aka yi mutane suke rayuwa a irin wannan wajen? Anya wajen nan babu wata ayar tambaya a kanta kuwa? Dan waje ne mai haɗari, bil adama mai gaskiya ba zai taɓa zuwa ko kwatan wannan waje ba!.
"Baby waiting for me inside the car am coming". Ya faÉ—a tare da wucewa gaba ya nufi dutsen, babu ko tsoro a ransa, cikin jarumta yake tafiya, tamkar ba'a kungurmin daji suke ba.
"No Yah Areef, ni zan bika, ba zan iya zama ba". Ta kai karshen maganar tare da bin bayansa da sauri, tana zuwa kuma ta riko hannunsa dan ma kada ya hanata binsa É—in.
Shi kuwa tun daga kan yanayin hanyar da suka biyo suna zo wannan waje ya fahimci ba waje ne na lafiya ba, tun daga lokacin yake danasanin zuwa da ita da ya yi. Bashi da zaɓin da ya wuce ya kama hannunta su nufi wajen dutsen, dan baya son ɓacin ranta kuma baya son barinta a cikin motar ita kaɗai, bai san me zai iya faruwa ba, gara mashi suna a tare.
Tsit kake jin wajen babu motsin kowa, sai kukan tsuntsaye da suke ta faman shawagi daga can nesa da wajen.
Kamar zasu shiga cikin wannan kogwan dutsen, sai kuma suka fasa ya ce da ita su fara duba kewayen dutsen su gani, dan su tabbatar da ya haÉ—arin wajen yake kafin su afka. Ita dai da to kawai ta bishi.