Sashe 78
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan abin yasa his excellence haɗa taron gaggawa a fadar shugaban kasa. Manyan manyan jiga jigan ƙusoshin gwamnati marasa gaskiya duk hankalinsu ya yi mummunar tashi, kama daga kan President, Governor, Chairman, Secretary to government of federation, Attorney general of the federation, Chief of staff, Senate president, Speaker of the house of assembly, Majority leader, Minister of agric, Minister of petroleum, Minister of power, Minister of work & housing, Minister of health, Minister of water and environmental protection, generals nasu na sojoji, irinsu lieutenant general, Brigadier general, major general, general da dai sauransu, duk wasu marasa gaskiya daga cikinsu sai da hankulansu ya yi matuƙar tashi, dan fa sun san Lion sarai ba da wasa yake yin abuba, in dai ya kafa kai a kan abu, ya furta kalmar e a kan abu, to ba shakka sai ya yi wannan abin, kuma muddin suka yi sake ya hau kan mulki, to wlh sun shiga uku, dan duk sai ya yi kaca kaca da su ya jasu a kan hanya, baya shiri da rashin adalci, kamar yanda na gaya maku shi kaifi ɗaya ne, baya tankwaruwa, dan haka yau saboda shi ƴan majalisun tarayya suka ɗauki tsawon 30mins suna tattaunawa a majalisan dokoki, kowa yana ta faɗar albarkacin bakinsa, har da masu cewa ai Lion ya yi yaro da matsayin kujerar shugaban kasa, shugaban ƴan majalisun ne, ya ce ba zancen yaro ake yi ba, zancen al'umma ake yi a yanzu, idan al'umma suna supporting nasa ai shikenan kuma, kuma abin da kowa ya sani ne, kaso 80 cikin ɗari na jama'ar faɗin U.s shi suke supporting, wannan abin tasa har gadon asibitin cikin white house sai da aka kwantar da His excellence and vice president, da sauran kananan ministocin masu rashin gaskiya..... Lion ya yi bala'in ƴamutsa hazo sosai a safiyar yau.
Shi kuwa Lion ɗin, duk wannan tarzoma da kuma hazo da ya haɗa a cikin kasar, yana gida yana kwance abinsa, wayarsa ma yake yi da Meeshansa, sai kuka take yi mashi a kan ita wlh ya dawo tana kewarsa, idan ba haka ba yau ba zata ci abinci ba, daga yau har ranar da zai dawo babu ita babu cin abinci, ya zage sai rarrashinta yake yi, can waje ya tada tarzoma, ya sanya jiga jigan gwamnati zuwa gadon asibiti, nan kuma yazo ya zage yana ta rarrashin mace, macen ma ƴar under 15 years, 14 years ɗin ma bata jima da cikawa ba, amma saboda ita soyayya babu ruwanta da shekaru, shi da yake shirin zama president, shi da kasa gabaɗaya take jin tsoron kallon cikin idanuwansa, manya manyan sojoji ƴan'sanda ƴan siyasa da sauransu suna tsananin tsoron tunkararsa, saboda kwarjininsa, shi da hantar manyan maza take kaɗawa da jin sunansa, shi ne yazo ya kwanta ya ƙanƙame pillow yana biyewa shiriritar ƴar babynsa, kome zata yi shi dai'dai ne a wajensa, kome zata yi shi burgesa take yi, soyayya kenan......... Yanzu ba sojoji ba, idan gabaɗaya headquarter yake son a kawo mashi, yana zama president shikenan, yanzu yafi karfin soja, kowa dole ya yi mashi mubaya'a.
Areef sai fama yake yi da amsa wayar manya manyan jiga jigan gwamnati a kan wannan case ɗin na Lion, shi kuma Lion ɗin ya ma ajiye normal sim card nasa da aka san shi da shi a kasa, ya sayi sabo dal, saboda Meeshansa da mommansa kawai, su kawai yake kira, kuma su kaɗai ne suke iya kiransa su same shi, bayan su, duk wanda zai kirashi, a kashe zai samu number, ya ce baya son hayaniya, kuma har yanzu lokacin da zai buɗe baki ya bawa jama'a amsa bata yi ba, idan suka cika matsa mashi ma, barin masu kasar zai yi sai lokaci primary election ya dawo........ Babbar magana, yau ake yinta a cikin littafin TRIPLETS, wasan yanzu za'a bugata ta gasken gaske kuwa, Lion president of United States! Waye ya taɓa tsammanin haka daga gareshi? Abin dai akwai show, akwai kuma kallo, yanzu ne ma dole kowa ya dawo karkashin ƙafarsa, karfin iko, isa da izza zata karu, su kansu sojoji yanzu ne zai juyasu son ranshi, dama yaya aka cika da wannan uban izzar tasa? Bare kuma ace ya zama president? Abin dai ba'a cewa komai, dan baki ma bai isa ya zayyano kalar abin da Lion zai yi ba! Sai dai wani hanzari ba gudu ba, kuna tunanin His Excellence zai yarda ya kyale shi kuwa? Kada ku manta da akwai marasa gaskiya da yawan gaske da basu son ya hau kan kujerar mulkin, shin kuna ganin zasu yi shiru su zuba mashi idanu ya hau kan wannan kujerar kuwa? Anya hakan zata yiwu kuwa? Akwai bala'i ba kaɗan ba, dan su turawa basu iya takun saka ba, sun iya zagon kasa da munafurci tamkar a kansu aka sauketa! Sai dai muce Allah ya kare Lion daga sharrinsu da makircinsu kawai, amma faɗa da waɗan nan shegu no be small thing!!.
Kwance yake daga shi sai ƴar short wadda bata kai rabin tsala tsalan jajir ɗin cinyoyinsa ba, short ɗin ta ɗameshi sosai, irin wandunan nan ne masu kama jikin mutum, banda kasancewar kalar short ɗin white, da sai ace bai sanya komai ba, amma da yake white ce, sai ya zama za'a iya ganewa, daga ta sama babu riga a jikin nasa, ainahin kyakkyawa kuma kakkarfar surar jikinsa ta bayyana, ya yi wani haske na musamman, dama zuwansa Nigeria rana ta buga shi ya ɗan yi duhu, amma yanzu ya kara haske, ya zama normal colornsa, skin nasa ta kara wani irin fresh na musamman, har wani sheki na daban yake yi, da alama yasamu kwanciyar hankali over, dark black curly hairnsa har wani tsawo suka kara, sun kara wani uban curly alamar yana samun hutu sosai, sai kyallin gashin yake yi sosai, idanuwan nan nasa sun koma normal, ainahin kyan fuskarsa ya kara bayyana, laɓɓansa sun wani kara uban ja sosai, tamkar ya yi coloring nasu ne, ga wani laushi na musamman da soft lips ɗin nasa suka kara, farin cikin idanuwansa sun kara haske sosai tamkar madara, kwayar idanuwansa sun kara fito da ainahin blue nasu sosai, gashin gerarsa kuwa, har haɗewa suka yi, saboda yawa, sai dai suna kwance luf, sajen nan nasa ya wani kara kwanciya, kai tsayawa zayyana maku irin kyan da Lion ya kara yi cikin wannan wata guda ɗin da ya yi a Washington ma ba zai yi wu ba, ya koma ainahin Lion ɗinsa, baki ya yi kaɗan ya iya zayyano kyansa, sai dai ku kawata a ranku, amma fa tamkar yadda ya kara wannan kyau ɗin, haka ita ma Meeshan nasa ta kara tsantsar kyau, dan suna shan gyara, skin nata ma kawai ya isa ya sanya Lion ya susuce mata idan ya ganta, ta zama tamkar wata tauraruwa mai matuƙar hasken gaske.
Kwance yake a saman katafaren bed nasa na alfarma, banda daɗɗaɗar kamshi da yake tashi a bedroom ɗin, babu wani abin da zaka ji kuma, A.c ma kaɗan kaɗan take futa, saboda garin da akwai sanyi sosai, so gudu kaɗan ya sanya mata, kamar yanda kuka sani ne, komai na cikin bedroom nasa white color ne, to hakan suke, sai wani sheki suke yi, tamkar ba'a taɓa taɓasu ba, bed sheet dake shunfuɗe a saman bed nasa ma kawai abin kallo ne, fari kal da shi, ga wasu kyawawan throw pillows different design na bed sheet ɗin dake a saman bed ɗin, ya tada kansa da guda ɗaya, ya ɗaura hannunsa a saman ɗaya, ya kuma ɗaura ɗaya a saman Lion chest nasa, yau wani irin fresh face nasa ta yi, kamar wanda ya wuni yana barci yanzu ya tashi.
Tsadaddiyar wayarsa na'a mannne a kunnansa, kamar yadda kuka sani ne, waya yake yi da Meeshansa, sai binta da okey yake yi, ya ce su yi video call, taki yarda, dan ba zata iya jure ganin cikin kwanciyar idanuwansa ba, shi kuma baya son ya yi mata dole, lallaɓata kawai yake yi, dan kwana biyun nan rigima sosai take yi mashi a kan ya dawo, kuma baya ganin laifinta, dan shi ma kewar tata yake yi over, shiyasa yake biye mata.
Lumshe idanuwansa ya yi, a hankali ya motsa laɓɓansa tamkar baya son yin magana ya furta "Baki gajiya da yin kuka ne?". Already kunsan yadda yake magana, sai ka rantse da Allah bai motsa laɓɓansa, saboda kasa kasa yake furta kalamai, cikin sanyin murya, nutsuwa da kuma kamala.
Kuka mai sauti ta sanya mashi dan ya ji cewa ita fa yanzu ba kukan shagwaɓa take yi ba, da gaske take yi, ita ma tana kwance ne a saman bed nasa dake bedroom nasa na gida Nigeria, tana rungume da pillow kamar kullum, kayan barci ne wando da riga kaunin pink a jikinta, yanzu ba jimawa ta tashi daga barci, ko breakfast bata ci ba, tana tashi ta kirashi, ta hau zuba mashi rigimar sai dai ya dawo, yanzu almost 1 month yana can yaki dawowa, ita gaskiya ta gaji, shi ne kalar rigimar da take zuba mashi yau.
"Shikenan ya isa kukan haka, zan zo to". Ya bata amsa yana maido da kallonsa izuwa bakin kofar bedroom É—in nasa, dan ya ji motsi a wajen. Areef ne ya shigo bakinsa É—auke da sallama, daga shi sai short shi ma, sai dai shi nashi short É—in ba mai kama jini bane ba, daga ta sama babu riga a jikinsa, shi ma ya kara tsantsar kyau sosai, hasken fatarsa ta kara fitowa sosai, ba shakka zamansu a Naija sun É—an yi duhu, yanzu tamkar ba su ba, sun koma ainahin kalarsu.
Yana zuwa ya haye saman bed É—in tare da kwanto da kansa a saman pillown dake a saman kirjin Lion É—in. Hannu Lion É—in ya kai yana shafa face É—in Areef É—in yana mai cigaba da magana da ita, shi kuma Aseef Sarkin rigima, yana can suna aikin yin video call da Heartbeat, suna faman kashe juna da kukan sun yi kewar juna.
"Da gaske Noorish zaka zo?". Ta faÉ—a cikin zumuÉ—i tare da murmushi a saman face nata, tamkar ba ita ce take zuba kuka yanzun nan ba.
"Yeah my Meesha ba dai kina so na zo ba?". Ya yi maganar yana jan dogon hanci Areef.