Sashe 160
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan take suka shiga farantawa juna rai babu wasa. Ba shi ne ya rabu da ita ba sai karfe 9:30, nan ma sai da ta saka mashi kuka, sannan ne ya kyaleta yana mai ce mata raguwa kawai.
Bata ce mashi komai ba, dan tasan idan ta ce mashi wani abin ma sake komar da kanta ruwa zata yi, ita kuma sam ba haka take so ba, so take yi ta je ta hau shirin zuwa wajen walimar da za'a gabatar anjuma, tun daga karfe 12 za'a fara har zuwa lokacin da Allah ya yi za'a gama, ba karya Lion and sir Safwan sun kashe maƙudan kuɗaɗe a wajen wannan walimar, saboda iya kaya da motocin da suka tanada za'a rabawa al'umma ma kawai abin ba'a magana, shugaban kasa guda ace Familynsa zasu yi walima ai kunga dole dollars su ci ubansu, dole dollars su yi kuka.
Cigaba da kwanciya shi kuma Lion ɗin ya yi, dan duk jikinsa a mace yake, baya jin kamar zai iya tashi, ita kuma sarkin son zuwa wajen walimar, tuni ta miƙe ta lallaɓa zuwa cikin toilet.
Yana jinta ta yi wanka ta fito, shiryawa ta yi cikin wata abaya kafin ta zo ta gaya mashi ta tafi wajen gwaggo.
Bai amsa mata ba, bai kuma kawar da kallonsa daga kanta ba, ya tsareta da idanu sosai kamar nace zan rabasu.
"Noorish lafiya? Meyasa kake ta kallona haka kaki yin magana? In tafi ne?".
Nisawa ya yi ba tare da ya kawar da kallon nasa ba, a hankali ya motsa laɓɓansa tamkar suna yi mashi ciwo, kasa kasa ya ce.
"Ban ƙoshi bane".
Ya yi maganar yana cigaba da kallonta.
Zama ta yi a gefen bed É—in tare da juyowa gare shi sosai, cool murmushi ta sakar mashi kafin ta ce.
"Tom bismillah".
ÆŠan zaro mata idanu kaÉ—an ya yi kafin ya jawota jikinsa. A kunne ya raÉ—a mata ta yarda ya kara?.
Sumbatar kumatunsa ta yi tare da cewa. "E mana Noorish, ka yi har iya yadda ya isheka, In Sha Allah Allah zai baki ikon iya jurewa, da na shiga fushin Mala'iku da tsinuwar Allah na ka buƙaceni naki ba gara na jure ko zan mutu na baka hakkinka ba, na san ko na mutu ta haka zan huta, me aka yi aka yi zuwa wajen walima? Meyasa zan yi zumuɗin zuwa wani waje bayan mijina yana buƙatata a kusa da shi? Kawai ka yi abinda kake so".
Tabbas abin da take faÉ—a har cikin zuciyarta take faÉ—arsa.
DaÉ—i sosai ya ji, sumbata ya kai mata a saman É—an bakin nan nata kafin ya ce.
"I really love you my Meesha, jeki abinki, dama na gwadaki ne naga da gaske zaki iya bani idan na buƙata, da gaske zaki iya daurewa a kowani irin hali kike ciki wanda bai saɓawa Allah ba ki bani, sai kuma ga shi kin bayar ɗin, Allah ya yi maki albarka, jeki ki gaida Momma sai na yi wanka ina zuwa wajen nata nima".
Ya kai karshen maganar tare da manna mata sumbata a É—an bakin nata again.
Cool murmushi ta sake sakar mashi kafin ta kai ɗan bakin nata ta capko lips nasa na ƙasa. Kissing nasa ta fara yi cikin tsananin so da kauna.
A saman mazaunanta ya ɗaura hannunsa guda ɗaya yana karɓar sakon nata tare da lumshe idanuwansa. A hankali ya fara yawo da hannunsa a saman bayan nata, yana matuƙar kaunar mazaunan nan nata.
Sun ɗan jima a haka kafin ya daure ya saketa, dan baya son ɓata mata rai, ta faranta mashi rai sosai yau da safen nan, so ba zai so ya yi mata abin da zata ji babu daɗi a cikin zuciyarta ba.
Miƙewa ta yi tana mai gaya mashi da ya kula mata da kansa sosai. Sai ta dawo ya yi mata tare da gaya mata ta kula sosai ita ma.
Okey ta amsa da shi tare da nufar kofar fita. Da kallon tsantsar so da kauna ya bita da shi har ta kurewa ganinsa.
Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali kafin ya miƙe zaune, wani irin azababben sonta ne yake kara narkuwa mashi a cikin zuciyarsa.
Da kyar ya iya miƙewa ya nufi toilet, jikinsa duk a mace yake, ta saukar mashi da kasala.
Ita kuwa tana zuwa part na gwaggo ta isko Josephine tana ta cancaÉ—awa su Jehan make up, ga gwaggo ma ta shirya cikin dandatsesiyar Dubai abaya mai bala'in kyau, ta fito a uwar His Excellence É—in da kansa, kyau iya kyau, yau sai ta yi kama da Aseef sosai, sai nanata kalmar kamar tasu Josephine take yi.
GabaÉ—ayansu Josephine ta tsara masu kwalliya, har ita kanta Rimshar da gwaggo ta ce ta cire abayar jikintan nan, kayan indiyawa zasu saka yau, sai murna suke yi.
Mazajensu suna nasu bedroom É—in suma suna shiryawa, Lion ne kawai ya ce shi ba zai je taron ba, ba kuma zai je office ba, kwanciya zai yi a gida, su je sai sun dawo.
Su sir Safwan kam duk sun shirya cikin wasu shegun suit masu bala'in tsada abinsu, sai tashin fitinannen kamshi suke yi, shiga iri É—aya suka yi a matsayinsu na QUADRUPLE, haka zalika matan nasu ma gabaÉ—aya kwalliya iri É—aya Josephine ta yi masu, dukkansu sari Pink color suka sanya.
Rimsha sarkin son ta yi kyau, tuni ta saki dark black curly hair nan nata har baya, ga wani uban sarkar diamond da gwaggo ta ɗaura mata a ƙugunta, abin sai ya tashi kai matuƙa gaya, ta yi wani irin azababben kyau.
Dukkansu Josephine ta feshesu da perfume mai bala'in daÉ—in kamshi.
Sai santin kyan da suka yi gwaggo take yi, ta yaba ta sake yabawa.
An shirya baby's cikin wasu shegun kaya masu matuƙar kyau, sannan aka jibga masu wasu uban kayan sanyi masu bala'in kyau da tsada a saman kayan nasu, sai wani irin bala'in kamanninsu da iyayensu maza ya bayyana, a cikin baby's ɗin Areef guda ɗaya ya fito mai tsananin kama da gwaggo sosai, ɗayan kuma tamkar Aseef, biyun kuma da shi suke kama, kuma biyu daga cikin baby's ɗin ne suka ɗauki kalar idanuwnasa wato ash color, saura biyun dukka idanunsu irin na Jehan ɗin ne, suma baby's dai sun yi gadon dara daran idanuwan Dr Salman, dattijon nan ya rabar masu gadon idanu kam, akwai su da dara dara ba karya, da wannan idanu ake iya gane cewa jinin Dr Salman ne, dan duk kusan design na idanun nasu iri guda ne, sai dai na wani ya fi na wani girma, amma duk idanun Dr Salman ɗin ne.
Har karfe 11 ana ta wannan uban shirye shiryen, baki ma ya yi kaÉ—an ya zayyano irin shirin da suka yi wa walimar nan, sun yi kyau na wuce misali.
A cikin waÉ—an nan sabbin motocin da aka saiwa His Excellence Saif za su tafi, Lion É—in ne ya ce a É—aukesu a cikin motocin, duk da cewa already an sayawa mahaifiyar His Excellence nata motar, haka zalika ita ma matarsa, amma ya ce ina su tafi a nasa motocin.
Suna ƙoƙarin fita, wasu ma har sun yi gaba sun sauka parlourn kasa, part ɗin ya rage daga Jehan, Rimsha sai kuma gwaggon, su ne suka yi bayan sauka kasa, ana can kasa an haɗu a parlourn ana jiransu, su kuma sun tsaya jiran Rimsha tana aikin ɗaure igiyar uban high heels da take sanye da su a kyawawan kafafunta.
Bakinsa É—auke da sallama kasa kasa ya shigo cikin bedroom É—in.
Wani irin cool murmushi gwaggon ta sakar mashi tana faÉ—in.
"Sai yanzu ka tashi?".
"No sai yanzu dai na iya fitowa, amma tashi kam tun É—azun na yi shi".
Ya faɗa yana ƙarisowa cikin ɗakin. Tun da ya sako kyawawan kafafunsa cikin wannan ɗakin idanuwansa suke a kan babyn tasa, ta tashi kansa over, sai ya ji ina, ai ba zai ma iya barinta ta tafi ba, wani irin zir zir ya ji a jikinsa, sabuwar tsumi ta tashi mashi.
Ita ma a nata ɓangaren sai kallon shi take yi kamar nace zan kwace mata shi, ya yi matuƙar kyau cikin shigar three cuter fara kal mai bala'in kyau and shirt sky blue, ya ɗaure kyakkyawar dark black curly hairn nan nasa a baya, sai tashin fitinannen daddaɗar kamshin yake yi.
"Good afternoon Momma". Ya faÉ—a har lokacin ya kasa kawar da idanunsa daga kanta.
Fuska a É—auke da fara'a gwaggon ta amsa mashi gaisuwar tare da tambayarsa ya ya tashi?.
"Na tashi cikin farinciki da ban taɓa shiga irinsa ba my Momma".
Ya bata amsa yana dawo da kallonsa a kanta.
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce Alhamdulillah ya Allah, sannan ta yi mashi sallama a kan kowa yana parlourn kasa yana jiranta, to sun wuce.
Addu'ar Allah ya kiyaye hanya a dawo lafiya ya yi masu.
Gaba gwaggon ta yi rike da hannun Jehan, ita ma Rimsha ta rufa masu baya.
Cikin sauri ya riƙo kyawawan hannayenta tare da ɗan jawota jikinsa. Bai yi magana ba sai dai ya zubawa gwaggo da Jehan idanu har sai da suka fita, sannan ya dawo da kallonsa a kan matar tasa.
Cak ya É—auketa sai cikin bedroom nasu, ko uppan bai ce mata ba, ita ma bata ce mashi ko uppan ba, kawai ta bishi da kallo ne.
Sai saman katafaren bed nasa ya direta. A kusa da ita ya haye ya zauna yana ta kallonta.
Kwantowa ta yi a jikinsa, cikin shagwaɓa ta ce.
"Noorish lafiya?".
Hannunta ɗaya ya riƙo cikin nasa kafin ya fara magana.
"Meesha anya zan iya bari ki je wajen walimar nan kuwa? Kin yi kyau over ne".
Kyawawan fararen yatsunsa ta riƙo, a shagwaɓe ta ce.
"To shikenan Noorish ai sai na fasa zuwa! Dama me zan je nayi a wajen da mijina aljannata baya nan? Me zan je nayi awajen da farincikina baya wajen, na san ma kona je wajen tunaninka kawai zan yi ta yi, dan haka gara mun kawai na zauna a tare da kai king of my heart".
Tana magana tana murza mashi Æ´an yatsunsa.
"Meesha da gaske zaki fasa zuwa ki zauna da ni?".