Sashe 123
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akwai sauran rina a kaba fa! Mun gama É—an kwantar da tarzomar Nigeria, saura Washington DC, Cherish ta kashe kanta, waye zai nunawa su Lion in da Daular tsafin su Anderson yake? Ina uncle Herry na gaskiya? Yana raye ne ko shi ma ya mutu? Shin His Excellence wannan shiru da ya yi ya zubawa Lion idanu baku tunanin akwai wata a kasa? Kuna tunanin zai yi shiru ya zuba masu idanu suna Æ™oÆ™arin kwace mashi kujerarsa ne? Anya ba mage mai kwanciyar É—aukar rai ya yi masu ba kuwa? Wai shin wanenen Anderson? Ina kuma yake? Anya komawar su gwaggo Washington a yanzu babu wata a kasa kuwa? Anya ba shirya hakan aka yi ba? Anya Basu cikin gagarumin haÉ—ari kuwa? Ku kai dubanku a kan yadda suka tafi, duk abin da ya faru sun ki yarda su É—aga tafiyar, Kada kuma ku manta aradun da Lion ya jinjigowa kansa na tsayawa takara! Kun dai san wlh His Excellence ba zai taÉ“a yin shiru yana gani a kwace mashi kujerarsa ba! Wani karin tambayar ina Duna na Daular Mutuwa yake? Kun dai san ba'a ce ya mutu ba ko? Dole kuma tun da bai mutu ba yana wani wajen, to ina yake? Ina mahaifiyar Adiva? Ga shi yanzu an É—aukota sun wuce U.s ba tare da daddynta ya ganta ba, meyasa su gwaggo basu haÉ—ata da daddynta ba? Ina mahaifiyarta take? Ai tana da uwa! Ya makamor mutanen Katsina wato su Sadiq? Jehan ta tafi ba tare da ta je wajensu ba! Wacece Malika? Meyasa kuma take taimakon su Rimsha? Ina wannan tsinannen mahaifin Maryam É—in? Shin yana raye ne ko ya mutu, gwaggo zata karÉ“i su Handsome a matsayin Æ´aÆ´an kuwa? Anya zata yafewa Cherish ta rike mata Æ´aÆ´anta kuwa? Ya makomar Dr William da yake a cikin duhun kai a yanzu? Ya makomar Hjy Hadiza? Ga dai Aafia a hanyar U.s, ina Rufee da kidnappers suka kama. Kai na barku haka nan, amma dai da akwai sauran bambayoyin da yakamata nayi maku, muna da sauran aiki, amma dai TRIPLETS ya zo gangara, ku shiryawa cakwakiyar! Ku shirya tarar aradu da ka! Dan za'ayita ta kare ne!!! Akwai gagarumin rugugin jijjigar aradu dake dimfarowa😌😠KADA DAI KU MANTA, WANNAN CAKWAKIYAR A LITTAFIN TRIPLETS KUKE KARANTA SHI WADDA ALKALAMINA NI FATIMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU ZERO TENSION NA RUBUTA...âœï¸ MA'ASSALAMA!!.🥱
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
Date: 24/5/2024
E39
*Da Cherish da Arvin dukka sunan kristars ne, masu tambayata a kan sunan ga amsarku, ba sunan musulmai bane ba, fatan kun gane?.*
WASHINGTON🌹🔥
bayan an kawar da gawar Dr Cherish daga cikin gidan, zuwa mortuary. Zaune suke gabaÉ—ayansu a cikin parlourn kasa, da Lion da Aseef suna a zaune a saman sofa guda mai zaman mutun uku, shi kuma sir Arvin shi da Handsome suna zaune a nasu sofar ita ma mai zaman mutun uku, Pinky tana a kwance a jikin sir Arvin, har lokacin sai shasshekar kuka take yi, da alama ita ma dai ta gaji zuciyar Dr William É—in kaÉ—an, saboda yadda take shasshekar kukar a zuciye take yinsa.
Dr William yana kwance a sume saman sofa, tun lokacin da ya ga Dr Cherish ta kashe kanta, tun lokacin ya yanke jiki ya faÉ—i, sir Arvin ne ya É—auke shi ya kwantar da shi a saman doguwar sofa, a lokacin Lion yana barci.
Daddyn Rimsha ne ya sauko kasa daga sama zuwa in da suke, sai kallonsu yake yi da mamaki, dan shi duk bidirin da aka yi a gidan yana sama ta uku bai da labari, dama idan ka tsallake hawar farko, to ba zaka iya jin me yake faruwa a parlourn kasa ba, so shi yana hawa ta uku yana wani aikin nasa na daba, kuma ba wai barci yake yi ba, no idanunsa biyu, bai ma san sun yi baki a gidan ba.
Da Jay da John suna a zaune saman nasu sofar, kowa dai Lion yake jira ya yi magana. Kusa da Lion É—in daddyn Rimshar ya zo ya zauna yana faÉ—in "Saif lafiya? Who are they?". Ya yi maganar idanuwansa na'a kan sir Arvin mai kama da Lion É—in, sai kallonsa yake yi da mamaki cike fal a face nasa.
Nisawa Lion É—in ya yi kafin ya ce "I can't talk to much uncle, but Arvin ka basu labarin abin da yake faruwa from A to Z, mu bamu bukatar jin yadda kuka yi rayuwa, just tell them who are you people's and what's going on here". Ya kai karshen maganar yana duba sakon da ta shigo wayarsa a yanzu.
"Kazo yanzun nan". Shi ne sakon da aka rubuta mashi tare da address. Wani siririn tsaki ya ja tare da duba time kafin ya kashe wayar mai gabaɗaya ya ajiyeta a gefensa, saboda ya lura su His Excellence ba zasu taɓa rabuwa da shi ba, shi kuma ba zai taɓa yarda ya haɗa hanya da su ba, saboda ya tsanesu fiye da tunanin mai tunani, duk da suke kakanninsa, sam baya son ganinsu, shi da ace Jacob Roshan yana raye ma, ai da da kansa zai kashe ɗan banza, kawai ya tashi ya ɗauki yara ya sadaukarwa da matsafa wai sune magadan kujerar tsafin nasa, tsabar iskanci ba zai sanyasu su gaje shi a abin arziki ba sai a na tsiya, ya cutar da rayuwarsu a banza da wofi, yanzu ga uncle Herry dai bama su san a in da yake ba, ya mutu ko yana raye Allah masani, ji yake yi kamar ya je ya tono kabarin Jacob ɗin ya gana mashi azaba ta musamman kafin ya mayar da shi (Wlh Lion zai kashe ni da dariya 😂 shekaru talatin da uku da mutuwarsa idan ka tono kabarin me zaka gani banda farin kashi? Kawai hakuri zaku yi kakanku dai ya cuceku a banza)
Nauyayyar ajiyar zuciya sir Arvin ya sauke kafin ya fara basu labarin duk abin da yake faruwa dallah dallah. Mamaki iya mamakin Dr Cherish sun sha, sai dai kuma daddyn Rimsha da yake yana da zuciya mai kyau sosai, sai ya ce. "Allah sarki ai da bata kashe kanta ba, yanzu dai wuta zata tafi kai tsaye, da ta bari ko musulta ne sai ta yi, ai Aunty A'isha tana da tawakkali, zata yafe mata duk da nasan zata surfa masifa ba kaÉ—an ba, amma tabbas zata yafe mata"
"Uncle kana nufin mommarmu mafaÉ—aciya ce?". Cewar Aseef.
Guntun murmushi daddyn Rimsha ya yi tare da faɗin "Bazaka san hakan ba sai ranar da ka yi wa Akila ba dai'dai ba, ai ina ga duk cikin yaran babanmu ba wanda ya kaita iya faɗa da surfa ruwan bala'i, ga zuciyar bala'i da rashin tsoro, kai faɗe ma ɓatawa, wani lokaci ka yi wa Akila zalinci ka ga ikon god, mantawa zata yi da kai autanta ne, saboda ba'a zalinci a gabanta, baka ga Jehan bace? Ai Jehan goyonta ne, shiyasa take a haka, Aunty Aisha karshe ce".
Shiru Aseef ɗin ya ɗan yi kafin ya ce "Wayyo i really love my momma, ai gara ta zama haka, idan ba haka ba mutanen duniya sai su rinƙa ɓata mata rai, amma idan tana da faɗa kowa zai ji tsoronta".
Shi dai Lion abin da kuka sani ne, binsu da ido kawai yake yi, sai hira suke yi. Handsome bawan Allah ya yi shiru, akace uwa da É—a sai Allah, tunanin Dr Cherish kawai yake yi É—an tahalikin nan, duk da ya ji abin da ta yi bata kyauta ba, amma kuma uwarsa ce, yana kaunarta over sama da kowa, dole ya shiga damuwa sosai na rashinta, babban abin tausayin ma shi ne, idan aka yi sa'a Dr William ya dawo cikin hayyacinsa to fa ba shakka bai san su ba, zai ce bai sansu ba, dan shi rayuwar da suka yi a China duk sun yi ta ne cikin shi baya a cikin hayyacinsa.
Gyaran murya sir Arvin ya yi tare da fara magana a nutse. "Now where is our real mom? I want to see her, i want to see this strong woman that give birth to QUADRUPLE, Lions and Kings! I want to see her more than your expectations, an cutar da ita ba karya, kuma ta sha wahala ba karya".
Kallon Aseef Lion ya yi kafin ya ce "Ka basu labari a kan momma".
Cike da mamaki tare da al'ajabin abin da Dr Cherish ta aikata ya fara magana a nutse, labari ya É—auko masu tun kan soyayyarta da Dr William har kawancenta da Cherish É—in, komarta Nigeria da duk abubuwan da suka faru, daga karshe ya rufe masu da mommar tasu tana hanyar zuwa ai.
Shiru sir Arvin ya yi yana mai kara jinjinawa mahaifiyar tasu, ba shakka ta cika jarumar uwa, gaskiya duk ita aka fi cuta a cikin wannan al'amari.