Sashe 8
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rankwafowa kanta ya yi tare da haÉ—e fuskokinsu. Cikin nutsuwa ya fara kiss nata tamkar matarsa ta sunna. Ko da yake su a wajensu ai lafiya lou ne yin haka, ba wata matsala ba ce. Ya Ubangiji ka hanemu da aikata duk abin da ya zamana ka haramta shi, ka tsaremu da faÉ—awa taka dokokinka. DA AKWAI DARUSA DA DAMA A RAYUWAR DR WILLIAM DA GWAGGO, HAKA ZALIKA A GABAÆŠAYA LITTAFIN TRIPLETS KEWAYE YAKE DA DARUSA DA DAMA A CIKINTA MASU AMFANI GA AL'UMMAR MUSULMAI, WANDA DUK ZAN KAWO MUKU SHI A KARSHEN LITTAFIN NAN IN SHA ALLAH, A YANZU MA NASAN KUN KOYI DARUSA DA DAMA SOSAI DA SOSAI, AMMA AKWAI ABUBUWAN DA TUNANINKU BA ZAI KAI KANSU BA HAR SAI NA WARWARE MUKU, KU DAI KAWAI KU KASANCE DA ALKALAMIN PRINCESS TEEMA DAN KU JI KOMAI DALLAH DALLAH. ALLAH KA BANI IKON KAMMALA WANNAN LITTAFIN LAFIYA, KASA NA CIGABA DA RUBUTA MAKU LABARAI MASU AMFANI DA FAÆŠARKAWA, ILMANTARWA, WA'AZANTARWA, HAR MA DA NISHAÆŠANTARWA, NA RUBUTA MAKU LITATTAFAN WAÆŠAN DA BABU SHIRME KO SHIRIRITA A CIKINSU, NA GODEWA ALLAH DA BAIWAR DA YA YI MANI NA RUBUTU, HAKIKA NA SAN LITATTAFAINA BABU SHIRME A CIKINSU, SAI FAÆŠAKARWA DA ILMANTAR, KUMA SAIDA NE KO MY READERS?.
Mayar mishi da martanin kiss É—in ta fara yi ita ma babu kama hannun yaro, nan take tasa ya fara ficewa daga cikin hayyacinsa. Ba sai na sake faÉ—a ba, kunsan Turawa da soyayya, akwai iya madarar soyayya zallah.
Daga ita har shi kasa tsayuwa a kan kafafunsu suka yi, hakan tasa suka faÉ—a saman bed É—in. Mirginawa ya yi a in da ya yi mata rumfa da kirjinsa. Hannu ta tura cikin gashin kansa tana shafawa, shi kuma hannu ya É—aura a saman breast nata ya fara matsa mata su ta saman riga.
Haka suka kasance na tsawon mintuna 20, sosai ya yi romancing nata, sai dai bai yi yunkurin kusantarta ba, dan ta ce mashi bata son hakan, amma ba shakka yana son kusantar tata, kasancewar ya kamu da sonta da tasa baya son ɓacin ranta ne yasa ya hakura ya jure, suka yi iya romance kawai.
Da kyar ya iya kyaleta ba dan ya so ba, sai dan time ya tafi, mikewa ya yi daga kanta idanuwansa tamkar wuta saboda ja. Palo ya nufa yana yi mata bye bye tamkar wanda yake cikin maye. Ita ma jiki duk a mace ta mike ba tare da ta canza kaya or something like that ba, ta gyata jikinta kawai ta karisa shirinta na tafiya school.
Bayan ta kammala ne ta nufi kofar fita, a nan ne ta ga wayarta a kasa kaca kaca, sai lokacin ta tuna da time da wayar ta faɗi daga hannunta. Duƙawa ta yi ta fara haɗa wayar. A saman table ta ɗaura shi, sannan ta fito hannunta na rike da key ɗin motarta, da kuma wata yar jaka karama, kanta sam babu ɗankwali kamar ba ƴar musulma ba.
After some hours. Zaune take a cikin class tana duba wasu handouts dake a gabatan, Cherish bata kariso ba tukunnan. A zahirin gaskiya ba karatu take yi ba, tunanin Dr William kawai take yi, wani sabon son shi ne yake kara shigarta. Idan ka ganta zaka yi tunanin karatu take yi, ita kaÉ—ai tasan me take yi.
Ta yi nisa cikin duniyar tunanin da ta afka, kamar daga sama ta ji an rufe mata idanu ta baya.
Cool murmushi ta saki kafin ta ce "My Dr me hakan?". A hankali ya zame hannun nasa daga idanun nata yana faÉ—in "Waye ya ce mani ni ne?". Ya yi maganar yana zagayowa ta gabanta. Sanye yake cikin wasu shegun kaya na manyan yara, crazy jeans ne mai bala'in tsada irin wanda Areef yake son yawan sakawa, sai high neck t-shirt irin wanda Lion yake son yawan sakawa, har wa yau wuyarsa na É—aure da wanan diamond chain É—in mai matukar kyau. Yau dai ya saki gashin kansa bai É—aure ba, kamar kullum black glass ce a face nasa.
Abin da yasa suke son saka black glass shi da Lion shi ne, basu son yawan kallo, jama'a suna yawan tsaresu da idanu, dan kalar idanunsu abin so ne da kuma abin ban sha'awa ga mutane, ko a cikin turawa da wuya ka sami mai sky blue eyes masu girma dara dara suna kyalli da kyau tamkar nasu, so jama'a suna takura musu da kallo, hakan tasa suke yawan sanya black glass dan ma kada ayi ta kallonsu.
Kusa da ita ya zauna yana ɗan rungumota a jikinsa. Gabaɗaya jama'ar dake cikin class ɗin suna karatu, sai da suka saki ido da baki suna kallonsu, ko da sunan wasa, basu taɓa ganin Dr William yana magana da maza ƴan uwansa bama bare mace, idan ka ji yana magana a school ɗin, to faɗa yake yi da wani, dukan ɗan mutun yake yi, dan fa mafaɗaci ne over ga zafin rai da taurin kai, boss ɗin ne da gaske.
Shi kuwa ko kallo jama'ar cikin class É—in basu ishe shi ba, sai ma hannu da ya sanya ya zame pil É—in da ta makale gashinta da shi yana faÉ—in, shi baya son ta É—aura gashin nan, yau saboda ita yasa bai É—aure nashi ba, dan haka ita ma ta bar nata a haka. Jan dogon hancinsa ta yi tana murmushi ba tare da ta yi magana ba.
Haka suka kasance cikin so da kauna tare da nunawa juna kulawa har Cherish ta kariso ta samesu. Ta ji tsoro kuma ta sha jinin jikinta na ganin gwaggo da Dr William a tare, ita dai ta san kullum cikin faÉ—a suke, abokan faÉ—a ne, amma ya aka yi lokaci guda suka zama abokai?. Ta tambayi kanta.
Ganin bata da amsa ne yasa ta kariso wajen cike da tsoro da É—ar É—ar. Ko da ta zo kallo wannan bata samu daga wajen Dr ba, tamkar bai san da ita a wajen ba, sai kallon gwaggo kawai yake yi ba tare da ya yi magana ba, dan bashi da yawan magana!.
Can ya ciro sabuwar waya a kwalinta ya ajiye mata a gabanta yana faÉ—in ga wayarta da ya sanyata ta fasa daren jiya. Bin wayar da kallo ta yi, waya ce iya waya, ta haÉ—u sosai, ga tsada na wuce misali. Hannu ta kai ta É—auka tana murmushi. Shi dai ban da wannan kallo babu wani abin da yake binta da shi.
A takaice haka suka kasance har tsawon shakara ɗaya, soyayya mai zafin gaske ne a tsakaninsu, kullum cikin kara kaunar juna suke yi, a cikin shakara ɗayan nan da suka yi, daga ƴan uwan gwaggo har nasa ba wanda ya san da suna tare, babban abin dubawa a soyayyar tasu shi ne yanda suka saki jiki wa juna, wani lokaci a gidanta yake kwana, suna romancing junansu son ransu, duk da basu taɓa kwatanta saduwa ko da sunan wasa ba, amma fa suna wuce gona da iri a wajen wasannin nasu. A wannan shekara ɗayar ta je gida hutu sau ɗaya, sai dai bata wani jima ba, sati ɗaya ta yi, shi ma a daddafe ta yi shi dan tana kewar Dr, sam hankalinta baya kan mutanen gidan, bata ma lura da Dr Salman ya kara aure ba, kanta na rawa sosai a lokacin, sam bata bi ta kan amarya ba, bata sami su Abba a gidan ba, kuma bata tambayi ina suke ba, dan a tunaninta, suna makaranta, harta daddyn Rimsha lokacin baya nan, shi ma bata neme shi ba, dan ta ɗauka yana school shi ma, bata san cewa yama bar gidan bakiɗaya ba, dan lokacin su Abba sun yi mishi wannan sharrin ya bar gida, daddyn Anaya kawai ta samu a gidan, sai daddyn jelly da yake karami, kullum tana manne da waya a kunne suna hira da Dr, ko kuma tana chatting da shi a Whatsapp, ba dare ba rana aiki ɗaya. Naurat baiwar Allah, tana fama da kanta da wahalar amarya, sam bata ta kansu gwaggon, ko da gwaggon ma ta ji Dr Salman ya yi aure, ko a jikinta, ita sam bata tare da kowa sai Dr.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E3
Haka ta yi hutun sati guda a daddafe ta dawo, ko da zata dawo, sai da Naurat ta yi mata faÉ—a sosai tare da nasiha mai ratsa jiki, sannan ta bata makudan kuÉ—aÉ—e, shi ma Dr Salman lokacin yana cikin hayyacinsa, dan idan baku manta ba, bayan tafiyar daddyn Rimsha sun sake samun jituwa da Na'urat har aka sami cikin Alex. To shi ma ya zubawa gwaggon makudan kuÉ—aÉ—e a account nata, tare da yi mata nasiha a kan ta kula da kanta kuma ta ji tsoron Allah a duk in da take.