← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 168

Sashe 77

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A ɓangaren Lion da Rimsha kuwa, sosai suka zuba hira a waya da daddaren, tun Lion ɗin baya amsa mata, har ya dawo bata amsa sama sama, Rimsha akwai iya soyayya da sanya mutun magana ko bai yi niya ba, haka ta rinƙa sanya bawan Allah nan yin magana ba tare da son ransa ba. Da yake suna magana yana latsa laptop ne, hankalinsa na rabuwa gida biyu, idan ta yi magana yana ɗan ɗaukar lokaci kafin ya bata amsa, sai ta saka mashi kuka tana faɗin ya dai'na kulata, daga karshe dai sai ya ajiye laptop ɗin da aikin da yake yi ɗin ya tattara mata hankalinsa gabaɗaya a kanta yana sauraronta, haka zata yi ta zuba mashi shagwaɓa da shiririta, sai dai ya bita da Okey, nan ma ta saka mashi kuka ta ce ko dai ya dai'na sonta ne yasa baya amsa mata magana bayan Okey, dole dai ba dan yaso ba ya buɗe baki ya biye mata suka rinƙa hira, wani abin ma shi bai san ta ya akayi ya iya faɗa ba, duk dan ya sanyata farinciki, wani abin ma idan ta faɗa sam bai san ma'anarsa ba, kawai zai amsa mata ne, dan kada ta fara yi mashi kuka, haka suka yi hira har zuwa karfe 2, a haka barci ya ɗauketa manne da waya a kunne, shiru ya yi yana sauraron saukar numfashinta na mai barci ta cikin wayar.

"Rigimammiya kawai". Ya faÉ—a a fili tare da katse kiran ya É—aura wayar a saman bedside drawer, sannan ya jawo laptop nasa ya cigaba da abin da yake yi, shirye yake a cikin kyawawan tsadaddun kayan barcinsa farare kal da su.

Haka suka cigaba da irin wannan rayuwa a tsakaninsu, har Areef da Aseef ma suka koma Washington É—in, gidan ya rage daga su gwaggo sai su Rimshar, sai sojojin da suke nan already.

Gwaggo da mummyn Rimsha sun zage sai gyara su Rimshar suke yi, gyara na musamman suke yi masu, gyaran larabawar Dubai, kun san a can su gwaggo suka zauna first, su dilka da halawa, ga ingantattun magunguna masu tsananin kyau na larabawan Dubai da suke haɗa masu suna basu. A tunanin su gwaggon fa su Rimsha ba virgin bane, shi ne yasa suke yi masu wanna uban gyara haka...... (E LALAI AKWAI KALLO, NI PRINCESS TEEMA INA GEFE BABU RUWANA, SHI ASEEF MA BA'AYI WA HEARTBEAT GYARA BA YA AKA CIKA? BARE AN GYARA TA?🤔 LALLAI SUNA SO NE KAWAI SU HANA SU AREEF FITA WAJE KWATA KWATA IDAN SUKA DAWO, SAI DAI SU MAKALE A ƊAKI DA MATANSU, GASKIYA I PITY YOU GUYS, AKILA, RIMSHA, JEHAN!! DAMA YA LAFIYAR KURA? ASEEF KAWAI NAKE TUNAWA😂 IDAN YAGA HEARTBEAT TA YI KYAU MY PEOPLE'S KUNA TUNANIN ZAI BARTA KUWA? RIMSHA AND JEHAN ALLAH YA KWACEKU A HANNUN MAZANKU, AMMA ZAKU YABAWA AYA ZAƘINTA, NI DAI INA DA MALTINA MAI SANYI, IDAN NA JI YANE SAI NA KORA KAYATA, KO YA KUKA CE MY READERS?😂.)

Cikin ƙanƙanin lokacin suka yi wani irin azababben kyau, fatar jikinsu ya kara yin wani irin luwai luwai kamar ka taɓa jini ya zubo, ga maganin karin girman breast mai inganci irin na larabawan Dubai da gwaggo ta haɗa masu, ga shi ya haɗu da suna da halittar abin, ai kan kace me kirjinsu ya ciwo fam, sun zama kamar basu ba, tamkar wasu taurari haka suke haskawa, irin kyau da fresh da suka yi baki ba zai iya faɗen ta ba, kyau iya kyau, haka daga ta ciki, su da kansu abin damunsu yake yi a yanzu, saboda a rana sai su canza pant sai ya fi a kirga, saboda zubar da uban ruwan ni'ima da suke yi, ga shi su ba za su iya fitowa su gayawa su gwaggon halin da suke ciki ba, ga mazan nasu duk basu nan, sai waya kawai suke yi da su, sai kawai suka daure suka cigaba da karɓar tsumin karin ni'ima suna sha, ita Rimsha ma da yake tsumin akwai daɗi, akwai zuma a ciki, idan aka ce ta sha kofi ɗaya da safe ɗaya da yamma, to kofi biyu take sha abinta, dan bata ma san maganin menene bane, ita dai abu ya yi mata daɗi, kuma ta ganshi available a cikin fridge, ai sai abin da hali ya yi, kamar sha zumami take a fagen shan zaki, shiyasa ta makalewa wanan tsumi babu kama hannun yaro...... E TO I PITY YOU OUR MEESHA😂🥺

(A karshen littafin nan zan rubuta maku kayan haÉ—in wannan tsumin mai matukar muhimmanci da zai kara maku abubuwa sosai In Sha Allah)

Tsawon good 3 weeks su gwaggo suka É—auka suna yi wa su Rimshar gyara na musamman, su kuwa su Lion abubuwa sun É—auki zafi, ta ko'ina sun jijjiga faÉ—in Washington da kewaye.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*

E22

Date: 2/5/2024

Yanzu da komawar Lion almost 1 month suke nema kenan, abubuwa sai kara gaba suke yi, duk yanda kuka zaci abin ya wuci nan, dan fa har yanzu Lion ya ki fitowa ya yi maganar menene dalilinsa na ajiye aiki, hankulan jama'a a tsananin tashe yake, shi kansa his excellence yana cikin damuwa, ga zaɓe ta kusa zuwa, lokaci sai kara matsowa yake yi, ko Aseef his excellence ya kasa samun damar gani bare Lion, sun tare a gida sun yi shiru tamkar wasu malamai masu ɗaukar karatu, tsit babu wani motsinsu, sai dai suci abinci su yi wanka, su kama yin barci, idan suka tashi, su yi sallah su yi waya da matansu, ko fita daga gidan zasu yi, to fitar sirri suke yi, basu taɓa yarda su bari a san ma sun fita.

A safiyar yau ne jama'a faɗin U.s suka tashi da maganar da ta jijjiga faɗin ƙasar bakiɗaya, maganar ya ɗagawa marasa gaskiya dayawa hankali, ya kuma kayatar da masu son gaskiya da kuma son samin cigaba da kwanciyar hankali ga kasarsu, his excellence ya shiga tsakanin tashin hankali da bai taɓa shiga ba a tsawon rayuwarsa, wannan magana ta tashin kan al'umma fiye da tunanin mai tunani, abin ya yi mugun jijjigasu.

Wannan magana kuma ba ko wace magana bace face Lion ya cike Nominations form, kuma har ya yi screening, komai ta tafi mashi dai'dai saboda already shi ɗin sannanne ne a faɗin ƙasar, already kowa yasan halinsa, ya san abin da zai yi da wanda ba zai yi ba, sun san adalcinsa, hakan yasa party bata yi kasa a gwiwa ba wajen bashi form ɗin, kuma da ya cike basu yi kasa a gwiwa ba wajen yi mashi screening, yin hakan da suka yi ne ma ya kara tabbatarwa da Lion ɗin suma basu son mulkin his excellence, da alama da biyu yasa suka yi saurin karɓarsa, sai dai bai wani damu ba, matsalarsu ce, shi dai abin da yake gabansa kawai zai yi, kuma babu uban da ya isa ya ce mashi ga abin da yakamata ya yi, kun san shi ba'a tsara mashi abin da zai yi, idan kuma ya tsarawa kansa, to babu uban da ya isa ya kawo mashi shamaki, koma wanene bi ta kansa zai yi ya wuce.

Nasan dayawa daga cikinku baku san menene nominations form ba ko? To form ce ta shiga siyasa, takarar shugaban ƙasa Lion yake son tsayawa, kuma har party ta yi screening nasa bayan ya cike form ɗin ya mayar masu, dama shi ba ɓoyayyen mutun bane, already sun san duk wasu bayanai a kansa, dan haka party ta bashi tikitin tsayawa tarar shugaban ƙasa a wannan zaɓe mai zuwa. Hakika Lion ya lura idan ba a president ya fito ba, akwai wasu abubuwa da zasu taka mashi burki wajen ruguje duk wasu azzalumai, president ne yake da Power sama da General of the army's, kuma shi Lion already kun san halinsa, baya yarda wani ya ɗaga mashi murya, baya yarda wani ya nuna mashi iko a duk in da yake, shi ji yake yi tamkar yafi kowa, hakan yasa ya nemi tsayawa takarar neman kujerar shugaban ƙasa mai gabaɗaya, kuma ya yi gagarumin nasara na bashi tikiti da party suka yi, nan take U.s ta ɗauka, kaka da jika zasu buga takara a tare, kuma kaso 80 cikin ɗari na jama'a sun fi supporting na Lion ɗin, dan kamar yadda kuka sani ne, kowa yasan shi ɗin mai adalci ne.
Chapter 77 · 0% Book details