Sashe 48
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dishi dishi ya fara gani, saman É—akin yake ta kallo, su kuwa waÉ—an nan maza, suna tsaye a kansa, suna jiran ya gama dawowa dai'dai su yanka shi, dukkansu kyawawan gaske ne, farare tas da su, sai dai shi mai ruke da wukar nan, haskensa na daban ne, ba hasken Nigeria ba ne, haka zalika kyansa na daban ne, ya sanya wata bakar handkerchief ya É—aure daga hancinsa izuwa bakinsa, dan kada jini ta yi mashi fallatse, kuma yafi gabaÉ—aya matasan wajen tsawo, ya fisu cikar halitta ta kasance cikakken namiji.
A hankali kallon Areef É—in ta washe. Ya sha ruwan mamakin ganinsa a cikin wannan É—akin, a hankali ya fara juya kallonsa, ya fara bin É—akin da kallo.
Cak ya tsayar da idanuwansa a kan waÉ—an nan matasan, da mamaki yake ganinsu, ya san dai sojojin Lion ba haka suke ba, fararen Turawa ne, waÉ—an nan kuma hasken Nigeria ke garesu, bakake ne ma a idanun Areef É—in. To suwaye su kuma? Ya tambayi kansa da kansa.
Yunkurawa ya yi zai mike, sai ya ji ko motsi ba zai iya yi ba, kokarin juyar da kansa ya yi dan ya kalli abin da ya hana shi tashi, ina shi ma kan nasa ba zata iya motsawa daga in da suka kwantar da shi ba, abin ba ƙaramin ɗaure mashi kai ya yi ba, ya yi yunkurin yin magana, nan ma abin ya ci tura, tamkar an ɗaure mashi harshensa ne, ya gagara ambatar sunan Allah, ga shi yana son ya tambayi mutanen su waye su, amma ba hali, Queen ta rufe mashi baki.
Sake juya idanuwansa ya yi, dan idanun ne kawai suke motsawa a gabaÉ—aya jikinsa, sake fara bin waÉ—an nan zaratan mazan da kallo ya yi.
Cak ya tsayar da kallonsa a kan wanda yake ruke da wukar, sosai ya zaro idanuwansa waje yana kallon matashin, shi ma matashin shi yake kallo. A dai'dai wannan lokaci Queen ta turo masu da sakon ta bada umarni a datse kan Areef É—in.
Hannu wanda yake rufe da wukar ya kai saman face nasa, a hankali ya janye wannan handkerchief É—in daga face nasa, ya buÉ—e fuskar tasa kenan, sannan ya É—aga wukar sama dan ya aiwatar da umarnin Queen.
Tsabar shiga tashin hankali da ruɗu Areef bai san lokaci da waje baki da iya karfinsa ba, nan take harshensa ta sake, da iya karfinsa na karshe ya furta sunan Aseef, ya yi maganar yana kallon matashin dake ruke da wukar yana ƙoƙarin cire mashi kai. Ba shakka Aseef ne, ko mutuwa ya yi ya dawo, ba zai taɓa mance Aseef ba, idan zai kasa gane kowa a duniya, to banda TRIPLETS nasa, meya kawo Aseef Daular Mutuwa? Yanzu kenan Aseef kashe mutane yake yi? Me haɗinsa da su Queen? Menene gaskiya? Shin ma wanenen Aseef ɗin?!!! Idan baku manta ba Josephine sun canza ɗaya daga cikin TRIPLETS, kuma Lion yana zargin Aseef ne, hakan na nufin Aseef ɗin ne da gaske? Kenan shi ba mutun bane? Kada fa ku manta a gida suka baro shi yana kukan rabuwa da su! Kenan dama Aseef zai iya kashe TRIPLETS nasa? Ko dai yaya ne, wai wanenen shi!!!!!!!!!!!!!!, Ko dai ba shi bane? Amma dai Areef ba zai taɓa iya kasa gane Aseef ba gaskiya, tun da ya ambaci sunansa, to ba makawa shi ɗin ne!!!! Tirkashi, yau ake yinta, wata sabuwar cakwakiya mai ƙulle kai🧠. Na barku lafiya, har kullum taku ce PRINCESS TEEMA ta amana mai salon ban mamaki da ruɗa kwakwalwa!.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E13
Date: 23/4/2024
"Aseef what are you doing here?". Ya yi maganar cikin tsananin fitar hayyaci, da ruɗu, dan ko a mafarki bai taɓa tunanin zai ga Aseef a Daular Mutuwa ba, kuma a nan ɗin ma yana ƙoƙarin kashe shi, wlh zai iya rantsuwa har ga Allah wannan Aseef ne ba gizo ba.
Shiru Aseef ɗin ya yi bai amsa mashi ba, sai ma sanya hannu da ya yi ya mayar da handkerchief ɗin face nasa, sannan ya ɗaga wukar da gaske zai datse mashi wuyar, cikin kwanciyar hankali da kwarin gwiwa yake aikwatar da komai nasa, ga kuma tsantsar nutsuwa a tattare da shi, ba zaka taɓa cewa Heartbeat na TRIPLETS da ya kasance rago mai shagwaɓar tsiya bane, a nan ya zama mai taurin zuciya, mara imani da tausayi.
"Aseef before you kill me, talk to me fist pls, duk da nasan cewa kai ne, amma ka kara share mani tantama kafin ka yi abin da zaka yi".
In a cool voice ya ce "Yeah Areef, it's me, what's next that you want me to tell you before the time of your death". Cikin kwarin gwiwa, jarumta, da nuna isa ya yi maganar, sam babu shagwaɓa ko ɗigo a muryarsa.
Tashin hankali, ai shi Areef ganin Aseef É—in da kuma tabbatarwa da shi É—in ne yafi kashe shi É—in da za'ayi É—aga mashi hankali, yanzu dai da gaske Aseef É—in me babu tantama, kuma da kansa zai kashesu? Innallilahi wa inna ilahirrajiun, ya ilali ya lillahi. Godiya ga Allah Areef É—in ya fara yi da Allah yasa shi ne ya kalli Aseef É—in ba Lion ba, da Lion ne zuciyarsa zata buga, yanda yake tsananin kaunar Aseef É—in fiye da kansa, sai dai bai san cewa Lion É—in ma yana a kan hanya ba.
"Babu wani abin kuma da nake son sake sani face na ce maka kada ka cutar da Lion, kome zaka yi mana ni ka yi mani ni kaÉ—ai, please ka bar Lion ya huta, ya wahala a kanmu É—an tahalikin nan, tun muna yara, a kanmu ya koyi faÉ—a, a kanmu ya koyi zafin zuciya, ka fi kowa sanin cewa saboda kai Lion ya koyi faÉ—a, a primary school shi yake tare mana faÉ—a, komai muka kwaso shi yake tare mana, ya tsaya mana a kan maraicinmu na rashin uwa, ya bamu farinciki fiye da kansa, ya kula da mu fiye da rayuwarsa, burinsa kawai ace muna yin yanda muke so, please Aseef ka kashe iya ni kaÉ—ai, ka bar Lion, ka barshi ya huta, kada ka ci amanarsa". Ya kai karshen maganar idanunsa sun yi jajir tamkar jini.
Cool murmushi Aseef ɗin ya saki, daga bisani kuma ya ɗaure fuska tamau, cikin muryar shagwaɓa tamkar yanda yake magana a gida ya fara magana yana turo baki "I can't kill you my Areef, i can't do anything to you my TRIPLETS, ku ne ni, kune bugawar zuciyata, kune farincikina, haka zalika ba zan iya bari ko kuda ya taɓaku ba, kamar yanda Lion ya tsaya mana tun muna yara har izuwa yanzu, bai yarda ko kuda ya taɓamu a rashin son ranmu ba, to nima a yanzu Allah ya ara mani lokaci da dama na taimake ku, na ceceku my TRIPLETS!" Ya kai karshen maganar tare da juya wukar hannun nasa ya datse kan ɗaya daga cikin matasan dake tsaye a gefe da gefensa, nan take matashin ya zube kasa bai shura ba, sai jini dake malala a kasa kamar an buɗe bakin fanfo.
Kafin sauran su yi wani yunkuri, ya sake datse kan ɗaya. Cikin zafin nama sauran suka yi kansa, ita kuwa Queen dake kallonsu, a zabure ta mike tsaye, dan bata taɓa tunanin cewa ba mutuminta dake yanka mutane bane, tambayar kanta take yi ina wancan mutumin nata mai yanka mutanen kenan? Tashin hankali, wato gaba ma da gabanta, wai aljani ya taka wuta, Queen ta iya bibiyar su Lion tun da suka baro Kaduna, har suka shiga Enugu, har izuwa Daular Mutuwa, amma bata iya gane ya aka yi mutuminta mai datse kan mutane ya sauya ba, bata iya gane shi ɗin ina yake ba, bata iya bibiyar Aseef ba, shin ta yaya aka yi Aseef ma har ya shigo cikin Daular Mutuwar ba tare da ta sani ba? Ya aka yi har ya kashe ainahin mutuminta mai kashe mutane ba tare da saninta ba? Ya akayi har ya shiga cikin tawagar mutanenta ba tare da saninta ba? Wanenen shi ɗin to? Wai wanenene Aseef?!!!!!!.
Idan kuwa da gaske Aseef ya zo taimaka masu ne, to kenan hakan yana nufin da wata manufa na daban Josephine ta sanya shi a cikinsu? Ke nan ba ta canza É—ayan TRIPLET'S É—in bane dan ta cutar da su? Ko dai yaya abin yake ne? Amma to tun farko ma menene makasudin canza TRIPLETS É—in? Manene yasa suka kawo Aseef suka É—auki na ainahi? Ina na ainahin yake? Shi Aseef É—in su waye iyayensa? Dole dai akwai wani dalili mai mugu mugun karfi na yin hakan, akwai babbar cakwakiya da kulla kulla a wannan lamarin, wanene mai gaskiya a cikinsu Josephine? Alkalamin PRINCESS TEEMA ce kawai zai warware maku gaskiya, dan haka ku kasance da ni taku PRINCESS TEEMA mai abin ban mamaki.