Sashe 161
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta gyaÉ—a mashi kai tana faÉ—in. "Mai zai hana my Noorish, ai bama zan fasa zuwa ba, na rigada na fasa zuwa, zan zauna da mijina".
Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali.
"Me kike so ni kuma na yi maki my wife?".
Nisawa ta É—an yi kafin ta kamo hannunsa ta É—aura a saman shafaffen cikinta, cikin nutsuwa ta fara magana.
"Abu biyu nake so, na farko in samu ciki nima in haifi baby's nawa masu kama da kai, abu na biyu kuma shi ne bakin ruwa, kullum da ina ƙarama idan zan yi mafarkinka ina yinsa ne muna a bakin ruwa muna zuba Love, to wajen nake son ka kai'ni Noorish na".
"Iya su kawai?".
Da sauri ta gyaÉ—a mashi kai.
Ƙanƙameta ya yi a jikinsa sosai tare da gaya mata cewa tabbas zasu je bakin ruwan nan kamar yadda ta buƙata, maganar ciki kuma yana addu'ar Allah ya basu, Allah yasa wasan da zai buga a yanzu ya samu nasarar zura kwallo a raga.
Da amin ta amsa mashi da shi kafin ta gyara kwanciyarta a jikinsa.
Hannunsa ya zuro a ta cikin kayan nata ya fara shafa plat tummyn nata.
Narke mashi ta fara yi tana kara shigewa jikinsa. Kan ka ce me ya birkice mata, tuni ya cire duk wannan uban kwalliya da Josephine ta zauna ta yi mata ɗin, duk ya rabata da komai kafin ya fara aikin juyata son ransa, tamkar ba ɗazun suka hau network suka sauƙa ba.
Ita ma haka ta cigaba da biye mashi babu kama hannun yaro, lamarinsu sai dai mu ce azimun.......🥱
Su kuwa ƴan zuwa walima, sun jima a parlourn ƙasa suna jiran Rimshar ta fito, amma shiru bata fito ba.
Da Areef ya ga haka sai ya ce da gwaggon wai ina Rimshar suka barota ne dama?.
"Tana tare da Saif a part nawa". Gwaggo ta bashi amsa.
Guntun murmushi Areef É—in ya saki kafin ya ce. "Ku mu tafi abinmu, dan in zaku kwana a nan Rimsha ba zata zo ba, tab Lion fa, ai tun da suka yi wannan kwalliyar suka yi kyau to ita Rimsha sai dai hakuri, kishi ba zai kyale shi ya iya barinta ta fito ba, ai muje kawai".
Da farko Gwaggo ta so ta ce su É—an kara jira ko kuma Aseef ya je ya dubota, daga baya kuma sai ta ce to su tafi É—in kawai, idan ma zata je shi Lion É—in ya kawota da kansa.
Haka suka tafi abinsu, ita kuma Rimsha tana cikin bedroom tana manne da babynta suna aikin da suka saba.
Walima ya yi walima, waje ya yi waje, sun yi rabon kuÉ—i ba karya, sai dai fa kowa kallon Lion yake yi wa Sir Safwan, saboda ba mai iya banbantasu idan ba Rimsha da kuma su gwaggo ba, su gwaggon ma ba su jima da fara iya banbantasu ba, kunsan idan kana zaune da mutane waje guda, to dole dole a kwana a tashi watarana zaku iya rabesu komai kamanninsu kuwa, to hakan ce tasa su gwaggon ma suke iya rabesu, dan sun zauna da su, shi Areef ma dama already yana iya rabesu, ga kuma Aseef da Mahhir wato Alex, suma kada ku manta kamanninsu É—aya, banbancin kwayar idanu ne kawai.
Kowa idan yazo kallon Sir Safwan a matsayin Lion suke yi, babu wani bare daga waje da ya iya banbanta su ko ya iya gane cewa ba Lion bane a wajen.
Anyi bidiri ba karya, gwaggo ita ce ta rinƙa rabon abubuwa, sai hotuna ƴan jaridu suke yi mata, ga shi ta sha kyau sosai da sosai, shi kam Dr William bawan Allah ɗan baruwana, duk abin da gwaggo ta faɗa hakan za'a yi, baya ja da maganarta, kamar wani mijin Hajiya, kuma ba haka bane, kawai tsananin sonta da yake yi ne, da kuma yasan halin kayarsa, tun tana ƴanmata har izuwa yanzu bata canza hali ba, ya santa da shegen son girma ga nuna izza, isa da taƙama, ai ba'a ƙasa su Lion suka ɗauko wannan dabi'u ba, a jiki yake.
Hakan yasa Dr William kam yake biye mata, komai ta ce sai ya ce Okey baby.
Taro ya yi taro, dan tsayawa zayyana maku irin taron da aka yi sai ya cike mun É—an filin da ya rage mun dan na kammala book nan, dan haka ku kawata wannan taro a ranku ya zai kasance? HaÉ—uwa iya haÉ—uwa ne, iyalan His Excellence Saif da kansa ne a wajen, kunga kuwa ai abin ba'a magana.
Suna dawowa daga wajen walimar nan naƙuda ya kama Aylar daddyn Jelly, zata haifo masu ɗan U.s kenan, kamar dai yadda aka saba gwaggo ce ta karɓi haihuwar, yaro namiji kyakkyawar gaske fari tas da shi suka samu.
Family sun yi murna, sai samun karuwa suke ta yi, amma kuma kowa so yake yi ya kalli yaron Lion and sir Safwan, kowa a ƙage yake da ya kalli nasu.
Abin har ya fara yi wa gwaggo daɗi, yadda taga in dai za'ayi maganar yara to fa yaran Lion da babu su babu alamarsu su ne a farkon magana, sai jinkirin haihuwar na Lion ɗin ya yi mata daɗi, dan ga shi gabaɗaya family har kasa bakiɗaya jiran ƴanƴan nasa suke yi, yaran Lion masu tsada da kuma wuyar gani, su Imran duk zancensu kenan, kowa ƴaƴan Lion, kowa Rimsha shiru har yanzu, gara Sir Safwan basu cika maganar nasa sosai ba, saboda Maryam tana da ciki, ita kuma Rimsha jiya eyau, babu wani canji sai shegen kyau da take karawa tana kara rikita mana Lion ɗin mu........😌
Mummynta da daddynta ma dukka yanzu ƴaƴan nata kawai suke da muradin gani, sun ga na Jehan kam, bare ma mummy da kunsan tafi son Rimshar, sun fi shakuwa, dan haka sai ta fi jin ƙaguwar ganin ƴaƴan Rimshar, shi kansa Dr William ƴaƴan Lion kawai yake jiran ya gani.
(Yaran Lion namu masu tsada ne fa, kowa jira yake yi ya gansu?🤔 Sun saka mana ido fa😒😌)
Wannan family guda biyu, wato familyn Dr Salman and Dr William za'a ce ne ko kuma Jacob Roshan, to dai waɗan nan two families da suka cure waje gudan ba ƙaramin farinciki suke yi ba, Adiva taga daddynta, ta makale mashi da wani cikinta a gaba.
Baki ya yi kaÉ—an ya iya zayyano maku irin tsantsar farincikin da waÉ—an nan family suke a ciki. Satinsu Abba biyu suka koma Nigeria abinsu.
Ranar da suka koma tamkar sun koma ne da lafiyar Rimsha, tun daga ranar ta fara ciwo, ciwo, zazzaɓi bini bini, shi Lion ya san matsalar kayarsa, domin kuwa ko ciwon kai Rimsha ta yi baya iya barci sai ya binciko dalili ya kuma nema mata lafiya, so a yanzu ma hakance, sarai yasan dalilin rashin lafiyar tata, sai dai yaki sanar da kowa, idan su sir Safwan sun tambaye shi, sai ya ce babu ruwansu.
Gwaggo ma ta yi tambayar duniyar nan amma yaki gaya mata menene yake damun matar tasa, ta ce zata duba lafiyarta, nan ma ya ce a'a ta bar mashi matarsa, ai shima Dr ne, dan haka su barsu kawai.
Haka gabaÉ—aya family suka zuba masu idanu suna kallonsu, sai fama da ciwo Rimsha take yi kamar zata mutu, su Areef sun kasa jurewa, hakan yasa suke takura mashi a kan dole su kaita hospital, saboda su ciwon nata yana damunsu.
Da dai yaga sun takura masu a gidan, sai ya shirya tsab tare da sanar da tsofaffin sojojinsa wato su Donal kenan, ya ɗauki Mark, Donal, Tyrone da kuma wasu sojoji guda biyu, ya ce su shirya su kaɗai yake da buƙata zasu raka shi wani waje.
Bayan ya sanar da su ne ya dawo cikin bedroom nasa, Rimshar tana kwance a saman bed ta yi shiru kamar mai tunanin wani abin, duk ta rame baiwar Allah, kamar ba ita ba, sai gulu gulun idanuwa zaka gani.
A kusa da ita ya zo ya zauna bayan ya ɗauko A box, cikin dabara ya lallaɓata ya yi mata alluran barci, sannan ya kira Sir Safwan a waya a kan ya zo bedroom nasa ya same sa.
Ba tare da ɓata lokaci ba Sir Safwan ya zo. Cike da so da kauna ya ce mashi.
"Zan yi tafiya na É—an lokaci, dan haka ka shiga office nawa a matsayin kai ne ni, dama babu mai iya banbanta mu, so ka rike mun aikina sai na dawo, tafiyar sirri zan yi shiyasa na yi wa Meesha alluran barci, so ka kula da komai, and lastly jibi zaku koma white house da zama, tun da komai ya dai'dai a yanzu".
Ya kai karshen maganar tare da miƙe ya hau shirya duk wani abin da zai buƙata.
"Amma ina zaka je haka?". Cewar sir Safwan É—in.
Da mamaki É—auke a saman face nasa ya jefa mashi wannan tambayar.
"In da Meesha ta fi so a rayuwarta, wajen mafarkinta zamu je mu huta, dan kun saka mata idanu sosai a gidan nan, gara na É—auketa muje ta huta a wani wajen ko ta huta da jin muryoyinku na tambayarta ya jiki, musamman ma kai É—in nan, kafi kowa takura mata da ya jiki".
"Amma akwai waya a wajen ai? What I mean here is zamu iya samunku a waya ko?".
FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA CE.....âœï¸ðŸ”¥
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.