Sashe 109
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana ganinsa ta cire glass É—in face nata tana faÉ—in "Arvin what are you doing here? Is there any problem? Kai da na bari a gida kana barci, ka ce mani fa yau ba zaka fita ba, ba zaka je office ba, to me kazo yi a nan?".
Saman chair ya zauna ba tare da ya amsa mata maganar tata ba. Lion akwai nuna tsantsar isa, ya shigo mata kai tsaye kawai, ya samu waje ya yi zamansa ba tare da izini ba, yanzu kuma me next our Lion?........... Alkalamin PRINCESS TEEMA taku ta amana ce kawai zata gaya maku me next...â¤ï¸
Kallonsa ta fara yi from head to toe, yanayin kayan jikinsa sam ba irin dressing na Sir Arvin bane ba, Sir Arvin bai cika sanya jeans and t-shirt ba, ya fi yawan sanya suit kullum, sai kuma kayan ƴan kwallo da kuma pajamas, saboda shi tun safe yana office sai yamma yake dawowa gida, idan kuma ya dawo ya yi wanka kayan shan iska yake sanyawa, shiyasa kullum yake a cikin shigar suit kala kala masu tsada, bugu da kari sai yanzu ta lura da Lion ya fi Sir Arvin cika, sannan dark black curly hairnsa ya fi na sir Arvin yawa, kuma sir Arvin bai taɓa shigowa har ya zauna ba tare da ya yi mata magana ba, amma Lion har ta yi mashi magana ma bai amsa ba, daga haka sai ta fahimci wannan kamar ba sir Arvin bane, suna da banbanci, amma sai mutun ya tsaya ya lura sosai ne zai gane banbancin nasu.
"Who are you?". Ta faÉ—a a ruÉ—e tana zaro idanuwanta sosai a kansa.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
Date: 17/5/2024
E34

Shiru ya yi mata almost na 10mins, sannan ya É—ago kai a nutse tare da cire face mask dake a face nasa, a saman table nata ya É—aura face mask É—in.
Wani ruɗewa ta kara yi, saboda kara kamanceceniya da sir Arvin da ya yi, da ya cire face mask ɗin ma sai ainahin kamar tasu ta bayyana, in dai ba wai ka yi wa sir Arvin or Lion ɗin farin sani sosai ba, to bazaka taɓa iya banbantasu ba, ita kuma ita ce mahaifiyar sir Arvin, ita ta rene shi, ta san shi ciki da waje, so dole ne ta iya banbantasu da Lion, dole ta gano banbanci a tsakaninsu, dan ba ta yadda za'ayi ace sun fita abu ɗaya sak, dole da akwai banbanci, saboda duk duniya babu dai'dai sai Allah, Allah shi kaɗai ne dai'dai!!.
Jikinta har kerma ya fara yi, saboda tun da take a duniya bata taɓa kallon irin wannan tsananin kamanni a zahiri ba, sai dai a film, ashe akwaisu da gaske a zahiri? Abin ya ruɗar mata da ƙwaƙwalwa sosai, hakan yasa cikin hanzari ta ɗauko wayarta, number sir Arvin ta fara kira jikinta na wani kerma sosai.
Yana gida yana ta zuba barcinsa abinsa, hankalinsa a kwance, banda tunanin Lion da ta kutso mashi cikin rayuwarsa, da babu komai da yake damunsa.
Bugu É—aya ya É—auka, idanuwansa duk barci, a tsananin tashin hankali ta ce "Son where are you now?!".
Shiru kaÉ—an ya É—an yi mata kafin ya ce "Mum am sleeping you know that, amma sai da kika tasheni, what do you want again? Before ki bar gidan nan sai da kika tashe ni fa, yanzu ma kika sake". Cikin muryar barci sosai ya yi maganar.
"Son come to our hospital now!". Ta faÉ—a words É—in ta basu fita sosai, sai haÉ—esu take yi.
"Mum are you okey? Why are you talking like that? Is there any problem?". Ya yi maganar yana miƙewa zaune, saboda yadda ya ji tana magana sam bai yi kama da wadda take a cikin hayyacinta ba, ya fi kama da wadda aka sanyawa bindiga a kai aka sanyata yin magana dole, bai san cewa bama bindiga ce aka sanya mata ba, nuclear makamin kare dangi ce mai gabaɗaya zaune a gabanta, dan Lion shi kaɗai gayyace mai tarwatsa tawagar azzalumai, tamkar nuclear yake, idan ya shiga gungun azzalumai komai yawansu sai ya tarwatsasu, ga karfin halin bala'i, ga dakiya na wuce misali, ga kwarin gwiwa full a tattare da shi, baya sarewa kuma baya ja da baya idan zai dimfari waje, so abin da yake a gabanta yanzu yaci uwar bindiga, dole ta yi in'ina a magana, dole ta kasa fitar da words yanda ya kamata, a hakan ma bata san wanene a gabanta ɗin ba, ita dai kwarjinin dake a saman face nasa ne kawai ya razanata, bata riga ta ji waye shi? Kuma meya kawo shi ba?.
"Arvin i said come to our Hospital now!". Ta faɗa cikin ɗaga murya, tana kai karshen maganar ta katse kiran jikinta na ɓari, duk kuma maganar da take yi tana yin shi ne idanuwanta na a kan Lion ɗin, ko kyaftawa ta kasa yi.
Shi kuwa tun da ya shigo kallo ɗaya ya yi mata ma ya kawar da kansa gefe guda, dan baya da buƙatar sake kallonta, idan baku manta ba, shi baya ɗaga idanu ya kalli abu, tama yi sa'a ne da ya yi mata kallo gudan.
Tana son kiran security's su shigo dan tsoron kada Lion É—in ya cutar da ita, amma ta kasa iya kiran nasu, saboda azababben tsoro da kuma kwarjininsa da take gani, ta kasa kiransu, dan a yadda take kallon Lion É—in nan babu wani securitynta da zai iya É—aga mashi yatsa ma bare har ya iya dakatar da shi idan ma zai cutar da ita É—in ne, saboda shi a tsaye yake, kuma Lion irin mutanen nan ne da suke a buÉ—e sosai, hakan ma tana É—aya daga cikin abin da yasa mutane suke tsoronsa, saboda Lion chest nasa a buÉ—e take sosai, zakin ne da gaske, ya ci sunansa na Lion É—in.
Tamkar wata marainiyar biranya haka Dr Cherish ta koma saman chair nata ta zauna, duk da sanyin A.c dake dukanta, to zufa take haɗawa, ta yi wani fiki fiki da ita, ga idanuwan nata na ƴan China kanana da su, sai suka kara ƙanƙancewa.
Shi dai Lion saboda karfin hali ko sannu dai har yanzu bai ce mata ba, kuma yaki sake É—ago idanu ya kalleta.
Almost 30 mins suna a haka shiru kafin sir Arvin ya turo kofar office ɗin ya shigo bakinsa ɗauke da excuse, tun daga kan wannan excuse ɗin ta gane shi ne ɗanta, dan shi baya shigo mata babu excuse, saboda ya girmama mahaifiyar tasa, shi kuma Lion mai gayya mai aiki, bata kai ya ce mata excuse ba........... 😂
Wlh idan kana neman Æ´an duniya idan ka samu Lion da Areef to shikenan ka gama komai.
Cikin tashin hankali sir Arvin yake faÉ—in "Mum what's happening?".
Subhallahi, ai sai a yanzu ne ma Dr Cherish ta shiga ainahin tashin hankali, saboda yadda mutane biyu suka haÉ—e suka zama mutun É—aya saboda kamanni, sai dai fa shi Sir Arvin É—an siririr ne kamar Aseef namu É—an soyayya, dama na gaya maku Lion ya fishi cika.
Kasa magana ta yi sai dai ta nuna mashi Lion da yake zaune da hannunta. Karisowa cikin office É—in ya yi yana cikin shigar suit ash color masu bala'in kyau da tsada, sai tashin kamshi yake yi.
Wani irin uban jan birki ya yi lokacin da idanuwansa suka sauƙa a kan Lion ɗin, duk da cewa tun jiya ya ga hotonsa, amma ya tsorata da ganinsa a zahiri, saboda hoto ma ta ɓoye wasu abubuwa, a zahiri ainahin kamar tafi fitowa sak.
Ganin yadda ya ja birki ne yasa Lion É—in ya É—ago idanuwansa tare da saukesu a kansa. Kara waro idanuwan nasa waje shi ma ya yi, wani irin mamaki ne ta kama shi, sai dai bai bayyanar da mamakin tasa ba, saboda abin da ya kawo shi ba karamar abu bace, so ba zai bari su fahimci ya yanayinsa ma yake ba bare har su kawo mashi wata wargi, ya yi bincike a kan Dr Cherish sosai kafin ya zo, so ya yi mata farin sani, makira ce ajin karshe.
Kawar da kallonsa daga kan sir Arvin É—in ya yi tare da mayar da shi izuwa kan Dr Cherish É—in, calmly cikin wata iriyar nutsuwa ya ce "Where's Dr William?". Shi ne kalma ta farko da ta furta tun shigowarsa cikin office É—in kenan.
A zabure ta miƙe tsaye tana kallonsa.
Kara ja da baya sir Arvin ya yi, saboda jin harta voice É—in Lion sak irin tasa take, yadda suke magana a hankali sak iri É—aya, yadda suke magana cike da class da nuna isa da tsantsar izza, shi ma sak iri guda, abin ya kara bashi mamaki.
Kallon kallo suka fara yi a tsakaninsu wato sir Arvin da Dr Cherish É—in.