Sashe 94
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da ya je shiga motar ne ya ga kujerar duk jini, hakan tasa ya É—auki motar Aseef ya fice daga gidan, ya barta sume a saman bed nasa, ga shi babu wanda yasan tana É—akin bare a sanar da su Abbi dake ta faman yawon nemanta a gari, duk sun karaÉ—e gari da nemanta, police station ne, gidajen Radios duk sun baza bayananta ana cikiya, shi kuma ya kai ta É—aki ya kwantar ya kama kansa abinsa, dama kun san daren jiya ya fita zai ke shopping ne, dan gaskiya yana da bukatar abubuwa dayawa, har da mayukan goge baki, shi ne yasa ya fita da wuri dan ya je ya yi shopping nasa, saboda abubuwa ne na amfaninsa mafi muhimmanci zai saya.
Su gwaggo sam basu san da Aafiar a gidan ba, ga shi su ba shiga É—akinsa suke yi ba, bare ace idan sun shiga za su ganta har su ganeta su kira su Abbi, to bama su san tana gidan ba. Shi kuma Lion da yasan cewa Tga É—in ya buge wata yarinya da mota, ai kun san halinsa, baya shiga abin da bata shafe shi ba, dan haka babu ruwansa da zuwa ya duba waye Tga ya buge, hakan ma sam ba zai yiwu ba.
Duk hankulan family ya tashi ana neman Aafia, izuwa yanzu su gwaggo duk sun sami labarin halin da ake ciki, sai kiraye kirayen waya suke yi wa Æ´an uwa, dan su ji ko dai an samu wani labari, amma shiru. Sai dai sunki gayawa Dr Salman da Brr Naurat halin da ake ciki, dan kada su shiga tashin hankali sosai, dama har yanzu basu gama warkewa daga azabar da Queen ta É—anÉ—ana masu ba, sai jinyar Dr Salman ake yi, ya sha allurai da karin ruwa tare da magunguna, shi ne yasa sam suka ki sanar da su halin da ake ciki.
â‰âœ·â‰âœ·â‰âœ·â‰âœ·â‰âœ·â‰âœ·â‰âœ·â‰
Lion ya isa Washington lafiya lou masha Allah, gabaɗaya airport ɗin cike yake da jami'ai, ƴan jaridu da kuma ƴan siyasa, dan kowa so yake yi ya yi magana da Lion ɗin, a ƙage suke, dama idan baku manta ba, a yanzu almost tsawon 2 month kenan jama'a suna neman ganinsa ruwa a jallo ko da da ido ne kawai, ƴan jaridu suna haukar nemansa, dan su yi mashi tambayoyi, amma babu wanda ya iya samun damar ganinsa, sai yau da ya shigo kasar, da yake ba tafiyar sirri ya yi ba, shi ne yasa suka sami masaniya a kan dawowarsa tasa.
Shi kuwa ko a jikinsa, dan bai ga uban da ya isa ya sanya shi ya buÉ—e bakinsa ya yi magana bai yi niya ba, haka ya fito daga cikin jirgin yana takunsa na nuna isa da izza, duk Æ´an jaridun babu wanda ya iya tunkararsa, saboda basu ga fuska ba, dama already fuskarsa a É—aure tamau take kun sani, yau kuma ya kara tamketa babu alamar wasa a tattare da shi, hakan yasa kowa ya ji matukar tsoro da shakkar tunkararsa da wata magana. Duk sun tsaya cirko cirko kamar masu jiran sadaka. Suna ji suna gani har ya je ya shiga motar Areef dake jiransa su wuce. Ga Generals nasu na sojoji duk nemansa suke yi, yau ga shi sun gan shi ido da ido amma sun kasa iya tunkararsa.
Suna ji suna gani ya bar airport ɗin suka wuce gida, sai tsokanarsa Areef yake yi a kan wai ya je Nigeriar ya ci angwancinsa, ya tura yarinya doguwar suma ya dawo ya barta a wahale ko farfaɗowa bata yi ba. Ko sannu bai ce mashi ba, ya bar shi ne sai sun je gida ya shake shi da kyau, dan Areef yana takura mashi ba kaɗan ba, dole ya yi mashi koda shaƙa ɗaya ne wata kila zai bar shi ya sarara, tun da ya yi dis virgin ɗin Rimsha ya saka shi a gaba da tsokana, idan suka yi waya maganar kenan, dama da abin a ransa ya dawo, sai ya wahalar da Areef ɗin nan sosai wannan karon kam. (Ni ma dai na ce ya shake shi da kyau, Allah Areef akwai tsonana, ya saka mana Lion a gaba😂)
"Lion kaki ka bani labarin ya kaji ko? Serious dole na É—auko my baby ni ma, dan naji me ka ji, saboda naga ka yi wani kyau ne". Yana magana yana kara gudun A.cn motar, cikin zolaya kuma ya yi maganar.
Banza da shi dai Lion ɗin ya yi bai tanka ba. Har suka isa gida sai tsokanarsa yake yi bai kula shi ba. Yana yin parking na motar a parking space na gidan, ya fito ya nufi ciki abinsa, dan aikin da ya kawosa ba karamar aiki bace ba, so baya bukatar ɓata lokaci koda second ɗaya ne.
Yana shiga palon sama suka yi four eyes da daddyn Rimsha dake zaune a saman sofa mai zaman mutun uku yana latsa waya. Already kunsan basu shiri kamar wuta da audiga, amma kuma ya iya zubawa ƴarsa soyayya ya ce kuma baya son ubanta. (Wlh Lion ɗan duniya ne, baya shiri da uba, amma kuma yana son ƴa, anya hakan zata yi wu kuwa?🤔)
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
Date: 9/5/2024
Kallo É—aya ya yi wa daddyn ya kawar da kansa tare da wucewa ya nufi bedroom nasa. Shi ma daddyn bin shi da kallo kawai ya yi, Lion halisna sai shi, ba dai abin da ya canza a tattare da shi, Rimsha kawai ya canzawa, bayan ita kowa a yanda ya san shi yake ganinsa.
Yana shiga bedroom nasa wanka ya yi, kayan shan iska ya sanya a jikinsa tare da hayewa saman bed nasa ya kwanta, dan a tsananin gajiye yake sosai, ga uban tunanin Meesharsa da ya sako shi a gaba.
Shi kuwa Areef juya kan motar ya yi izuwa gidan Sheikh Sultan, dan dama ya ce yau zai je ya É—auki Aseef É—in, da izinin Allah ya sami lafiya sosai da sosai.
A ɓangaren Tga kuma, shopping nasa ya je ya yi abinsa, ba shi ya dawo gidan ba sai misalin karfe 11 na rana. Yana shigowa ya nufi bedroom nasa, har lokacin still Aafia bata motsa ba, shi sam ya mance ma da tana a cikin bedroom ɗin. Da ya ganta sai da ya ɗan yi mamakin mantawa da ita da ya yi, bai bi ta kanta ba ya wuce izuwa toilet, dan ya shirya abubuwan da ya sawo a mazauninsu.
Daya kammala wanka ya sake yi tare da shiryawa cikin wandon jeans three cuter baka, da T-shirt mai É—an shara shara.
Fita ya yi daga bedroom É—in ya nufi saman benen, É—akin gwaggo ya nufa, a bakin kofa ya tsaya tare da yi mata excuse. Jim kaÉ—an ta fito. Cikin girmamawa ya gaishe da ita kafin ya faÉ—a mata abin da ya kawosa na ya buge wata yarinya da mota ne a daren jiya, kuma yaga yarinyar tana kama da su Imran, ta zo ta ganta ko Æ´ar uwarsu ce.
Da yake tasan da batun ɓacewar Aafia ɗin, sai bata ɓata lokaci ba wajen ce mashi "Tabbas Aafia ce ma In Sha Allah, mu je bari na ganta".
Wucewa gaba ya yi ya sauke kasa. A hanzarce ta bi bayansa, kai tsaye bedroom É—in nasa suka nufa.
Tana É—aura idanu a kanta ta ce "Dama na ce ita ce, tun daren jiya muke nemanta, bari na kira su Deen É—in a waya mun sameta, sai wahala suke ta sha, ashe gata a gida ma". Ta kai karshen maganar tare da kai hannunta a saman kumatun Aafia É—in.
"Meyasa me ta? Suma ta yi ne?". Ta tambaye shi.
"Na yi mata alluran barci ne tun daren jiya É—in, amma kuma yakamata ace alluran ya saketa izuwa yanzu ai".
Kai kallonta a kan in da ya sanya mata bandeji da plaster bayan ya wanke wajen ta yi, kamar zata yi magana, sai kuma ta fasa tare da juyawa ta nufi waje. Bedroom nata ta koma ta ɗauko wayarta. Number Abbi ta kira, bugu ɗaya ya ɗauka, a hanzarce ta sanar da shi cewa ga Aafia nan a gida Tga ya bugeta da mota. Murna sosai suka yi da Allah yasa tana gidan, sai dai kuma sun shiga damuwa ta wani ɓangaren a kan bugeta da motar da aka yi, ba ɓata lokacin Abbin ya tambaya ta ji ciwo ne?.
"E ta ji ciwo amma kaÉ—an ne, kuma a iya kai ne kawai". Gwaggon ta bashi amsa. "Okey tom bari na sanar da su Abba, gani nan zuwa gidan yanzu". Okey ta amsa mashi da shi, sannan suka yi sallama. Fitowa ta sake yi ta koma bedroom É—in na Tga.
Tana zuwa ta ce mashi ya kai mata Aafiar É—akinta, iyayenta suna zuwa yanzu, zata cigaba da jinyarta a can, sun gode da taimakon da ya yi mata.
Gwaggo ta tara majinyata kam, ga Rimsha, ga Jehan, yanzu kuma Aafia, É—akinta ya koma kamar clinic.