← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 159 OF 168

Sashe 159

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da misalin karfe 9 na dare, gabaɗaya familyn sun haɗu a parlourn ƙasa, sai hirar yaushe rabo ake yi. Rimsha ta tada kai da cinyar mummynta, ita kuma Jehan tana kusa da gwaggo, baby suna ɗakin gwaggo tare da Ummin Dr Nawid, ta ce ita ba zata fito parlourn ba, zata zauna a tare da baby's ɗin, uncle Herry ma duk da bai gama samun lafiya ba, ya fito parlourn ana hira da shi, sai tambayar ina matarsa mamansu John yake yi, an rasa wanda zai iya gaya mashi ta mutu bata raye.

Jay da su John duk kowa yana nan, Jellyn Yah Imran dai har yanzu shiru babu ciki, ga yaron su Akil har ya yi wayo, amma su shiru har yanzu, sai more duniyarsu suke yi abinsu, ga wani uban kyau da Jellyn ta kara kamar me.

Umaisha ce ta kunna masu wakar zuri'a guda tsintsiya guda babu mai rabawa, soyayyar gaske ake in da rai da lafiya ba zaku ganmu a rana ba, a wayarta ta kunna wakar. Sai murna suke yi, shi kuma Lion so yake ya tashi ya ɗauki Rimsha su wuce ɗaki, dan fa shi sun takura mashi, yana jinsa a sama, ga Rimshar taki zuwa wajensa, ta wani maƙale a jikin mummynta kamar wata jaririya.

Sai bibiye wakar ƴan matan suke yi. Jin anzo wajen wata baiti yasa Rimshar ta miƙe zaune tare da zuro kyawawan kafafunta kasa ta miƙe tsaye tana bibiye wakar.

Wajen Lion É—in ta nufa tana bibiye baitin da suke cewa. "Innayo tunawa na tuna cewa kai ne mijinawa ba, sai in ji da sanyi zuciyata ta dai'na yin kuna". Ta kai karshen baitin tare da zama a kusa da Lion É—in babu ko kunya, yanzu sun koya mata rashin kunyarsu ita ma.

Dama shi Lion jira yake yi su haɗa ido ya ce ta zo, sai ga shi kuma ta kawo kanta dalilin baitin waka, dan haka sai ya miƙe tare da ɗaukarta cancak ya keta gabaɗaya family ya wuce sama da ita abinsa.

Kada ku manta dukka familyn dai jirgi É—aya ya kwasosu, wato dai jinin turawan ne, dan haka ko a jikinsu, ko kallon Lion É—in ma basu yi ba, suka cigaba da hiransu.

Akila ce ta sake miƙewa tana bin wata baiti da ake cewa. "Inna sake waigawa naga ƴaƴan dake garemu, dani da kai dole mu gobewa wanda ya bamu, shi ne wanda yasa mun haɗa kanmu ana ganinmu, ni na tabbata bazaka mun abin da bazana so shi ba". Ta kai karshen baitin ita ma tare da zama kusa da Aseef.

(Yaran nan sun zama ƴan duniya🥱😒 duk sun zama marasa kunya, dama ita gwaggo uwar miji sam ba'a jin kunyarta😂 kaka ma suka mayar da ita, ɗan gara Dr William ma suna raga mashi😂)

Ai kuwa Akilar tana zuwa kusa da shi, shima ya capkota, dama tun jiya yake lallaɓata a kan tazo suje bedroom nasu ta ki yarda, ta ce mashi wlh sai ta yi arba'in zata dawo, ya yi ya yi har ya gaji, har kuka sai da ya yi mata, amma ta murje idanu taki yarda ta bishi, ya gaya mata shi fa a gaskiya sha'awarta tana neman kashe shi, sai tace mashi ai tana jini, kuma karya take yi, tun last week ta yi tsarki, kawai binsa ne ba zata yi ba, to ga shi ita ma ta kawo kanta sanadiyar baitin waka, ai kuwa ya capkota, tana ƙoƙarin guduwa ya damketa tare da ɗagata cak yana faɗawa gwaggo sun tafi sai da safe.............(😂 Allah ka shirya mana Aseef, shi harda sai da safe ma ya yi wa family😂)

Ganin haka yasa Umaishar ta miƙe tana dariya tana faɗin. "Wakar zuri'a guda dai ta haɗa wata zuri'ar".

Akil ne ya ce. "Abba muma mun shiga sai da safe". Ya kai karshen maganar tare da riƙo hannunta suka wuce nasu masaukin, suna tafiya yana gaya mata ita ma yanzu zai bata wani zuri'ar tun da babynsu ya yi wayo.

Jelly da ta ga haka, sai ta lallaɓa ta gudu sama wajen Ummin Dr Nawid abinta, dan dama ta gaji da jarabar Yah Imran ɗin nan nata. Allah sarki Ummin Dr Nawid, akwaita da bala'in son yara, Dr Nawid shi kaɗai Allah ya bata kuma ya karɓi abinsa, kunga kuwa dole yanzu da taga yaran Akila da Jehan dole ta ruɗe baiwar Allah, dole ta ce ita zata zauna tare da su a cikin ɗakin.

Shi kuma Handsome babu kunya babu komai ya ce da gwaggon shi fa yana son wannan karamar yarinyar, ta burge shi sosai, dan haka ya yi mata.

Kallon yarinyar da ya nuna gwaggon ta yi, ita da kanta bata san Æ´ar wacece bace, amma dai tasan familynsu ne.

"Wacece wannan É—in?". Ta tambaya tana kara karewa yarinyar kallo.

Daddyn Rimsha ne ya bata amsa da cewa. "Zaira ce kanwar Anaya Æ´ar Azharuddin".

Kun san halin gwaggo da shegen son fadanci da nuna isa, dan haka sai ta ce. "Ba komai Handsome na baka ita, ko yau kake so sai a É—aura maku aure".

Jama'a kunji karfin hali wajen gwaggo, dan kawai ita ce yayar su daddyn Anayar, wato ko suna so ko basu so ita ta bada Zaira. (Hjy Gwaggo ikon god😂)

Wani irin daÉ—i Handsome É—in ya ji, cike da murna ya zo ya É—an rungumi gwaggon yana zuba mata godiya.

Ganin haka yasa shi ma Irfan ya ce da gwaggon yana son Pinky.

Aikuwa kara É—aura kafa É—aya bisa É—aya gwaggon ta yi tare da shaida mashi cewa shima ta bashi aurenta, ba kuma wanda ya isa ya hana. Hjy Gwaggo sarkin son mulki.

Dr William kam da yake yasan halin kayarsa, sai ya ce ai bama wanda ya isa ya hana maganarta, dan haka kamar yadda ta bada aure, to ba mai hana wannan auren sai wani ikon Allah, dan haka shima ya bada Pinky ga Irfan.

Miƙewa Irfan ɗin ya yi tare da zuba masu godiya kafin ya wuce nasa masauki, alwala ya je ya yi ya fara sallah tare da rokar Allah da yasa Pinky matarsa ce, kada a fasa bashi kamar yadda aka yi mashi a kan Akila, har ga Allah yana tsananin son Pinky sosai da kallon farko.

Gaskiya Irfan ya more mata, kada ku manta Pinky fa kyakkyawar gaske ce, jinin jajayen kunnuwa, kama da su Lion take yi, ai kuwa ya more......😌

Da haka da haka family suka watse kowa ya yi nasa ɓangaren, dan suje su kwanta su huta gobe suna da gagarumin Walima. Asuba ta gari.

Washegari🤍

LOVE PERIOD❤️🕊️

Tun karfe 7 Rimsha ta farka, dama sun mayar da barci da suka yi sallar asuba, so da yake tana son zuwa wajen walimar, sai ta tashi tun 7, shi dai Lion ya ce ba zai je walimar ba, hakan yasa ma ita ta yi saurin farkawa dan ta shirya.

A hankali ta zame jikinta daga nasa, dan ya rungumeta ne suka yi barci. Cikin dabara a hankali take ƙoƙarin sauka ta bar saman bed ɗin. Sai dai.......

FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA CE.....✍️🔥

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*

E53

A hankali ta zame jikinta daga nasa, dan ya rungumeta ne suka yi barci. Cikin dabara a hankali take ƙoƙarin sauka ta bar saman bed ɗin. Sai dai kuma ta manta da cewa bashi da nauyin barci, dan haka tana ƙoƙarin sauka ya capkota, idanuwnasa a lumshe ya jawota jikinsa.

"Where are you going?".

Ya faɗa can kasan maƙoshinsa, da wata iriyar murya mai matuƙar shegen daɗi, ga shi a sanyaye fiye da yadda yake magana ya yi ta.

"Wanka zan je fa na yi Noorish".

Ta bashi amsa a shagwaɓe.

"To ni kin sallameni ne?".

Ya yi maganar tare da waro idanuwansa a saman face nata. Ta wani tsuke É—an bakin nan nata kamar ya ce zai yi mata kiss, ita ala dole ta ji haushin ya ganota zata gudu.

Gera guda É—aya ya É—aga mata yana mai cigaba da kallonta, idanuwansa sai wani kyalli suke yi.

Turo mashi bakin nan ta É—an yi kafin ta matso ta shige jikinsa.

Hannunta ya kama tare da É—aurawa a saman Heronsa dake tsaye kyam. A kunne ya raÉ—a mata cewa abinci yake son ci.

A shagwaɓe ta ce. "Allah Noorish kai ko, wai shi baya ƙoshi ne?".

A kunne ya raÉ—a mata. "Tambaye shi mana, baga hannunki a kansa ba?".

Zame hannun nata daga wajen ta yi tare da mayarwa saman mararsa tana shafawa a hankali.

Da É—an karfi ya furta. "Wash my Meesha". Ya yi maganar tare da kara matseta sosai a jikinsa.

Tana ƙoƙarin yin magana ya yi saurin haɗe bakinsu waje guda, cikin salo ya fara bata zazzafar kiss mai tashin kai.

Cikin so da tsananin kaunarsa ta fara mayar mashi da martani babu kama hannun yaro.
Chapter 159 · 0% Book details