← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 168

Sashe 76

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lumshe idanuwansa ya yi, har cikin farfajiyar zuciyarsa ya ji wannan muryar shagwaɓar da ta yi mashi, da tana kusa da shi ai da ya rungumota ya bata hot kiss, abin ya ratsa zuciyarsa da kyau da kyau, Meeshansa nan ta iya zuba shagwaɓa mai tsayawa a rai, a kowani lokaci da irin sabon salon shagwaɓa da take zuba mashi, bata yarda ta rinƙa yi mashi salo ɗaya kullum, na yanzu daban na anjuma daban, tana ratsashi sosai.

Calmly ya ce "Wato kin sakawa matar Areef idanu ko?". Murmushi ta yi tana faÉ—in "Kai Noorish bafa idanu na saka mata ba, just kawai tafi ni girma ne baya yi mani daÉ—i hakan".

Girgiza kai kawai ya yi, Rimsha akwai rigima, idan ya biye mata ba zai je ya yi abin da yake a gabansa ba, wannan yana ɗaya daga cikin abin da yasa sam sam baya son ta dawo Washington a yanzu, sai ya kammala abin da zai yi, idan ta dawo kusa da shi a yanzu, ta rinƙa ɓata mashi lokaci da shiririntanta kenan, ta hana shi yin komai.

"Meesha zamu yi waya da daddare, ki kula mani da kanki sosai ko?".

Turo baki ta yi tana faɗin "To shikenan, kai ma ka kula sosai". Okey ya amsa mata da shi tare da mannawa wayar tasa sumbata sannan ya katse kiran ya miƙe, a gurguje ya nufi toilet dan ya yi wanka, yanzu ta sami lafiya, hankalinsa ya kara kwanciya. Ita kuma gyara kwanciyarta a saman bed ɗin nasa ta yi, ta lumshe idanunta tana tunaninsa.

After some hours, da misalin karfe 9 na dare Aseef da Areef suka dawo gidan, a tare da Tga suke, gaisawa da Alex suka yi a harabar gidan kafin su nufi ciki. Areef da Tga ne suka nufi ciki, shi kuma Aseef ya wuce wajensu Brady a in da suke kulle. Dubasu ya je ya yi ya tabbatar suna cikin ƙoshin lafiya, sannan ya fito ya nufi cikin gida, Lion bai tafi da Brady ba, ya baro shi a nan Naija, so Aseef ya haɗesu da su copper ya rufesu, dan kada su takurawa ƴan gidan, yasan halin matan nan sarai da tsoro, ga shi basu nan, sai su kusa haukatasu a cikin gidan, shi ne yasa ya rufesu.

A palon kasa ya isko Tga da Areef suna magana, wucewa ya yi izuwa nasa bedroom É—in yana faÉ—in "Am really tied, bari naje na huta, good night". Ya kai karshen maganar tare da wucewa cikin É—akinsa, Areef yana tambayarsa ba zai je ya gaishe da momma bane?. E ya amsa da shi, dan ya gaji, ya ce sai da safe kawai zai dubata. Jinjina kai kawai Areef É—in ya yi.

Bakinsa É—auke da sallama ya shigo cikin bedroom É—in nasa, dai'dai lokacin ita kuma Akila ta fito daga cikin toilet É—aure da towel a kirjinta, wanka ta yi.

Ko sannu bata ce mashi ba, da alama faÉ—a suke yi, shi kuma ya tsaya ya zubawa santala santalan cinyoyinta da suke jajir da su idanu.

Kallon up and down ta yi mashi da waɗan nan dara daran idanuwan nata kafin ta wuce ta nufi dressing room nasa, lotion ɗin ma ta fasa shafawa, saboda yana tsaye a cikin ɗakin, sai ta wuce dressing room kawai zata sanya kaya, da alama fa Heartbeat ranta a ɓace yake sosai.

Pajamarsa launin sky blue ta ɗauko, a saman show glass na jera watchs nasa ta ɗaura wandon pajamar tana ƙoƙarin warware rigar ta sanya a jikinta. Kamar daga sama ta ji saukar hannunsa a saman shafaffen cikinta, ya kwanto da kansa a saman shoulder ɗinta, a hankali ya kai ɗayan hannunsa ya karɓi rigar dake hannunta take ƙoƙarin sanyawa, ya ɗaurata a saman show glass ɗin.

Ƙoƙarin ture hannunsa daga jikinta ta yi, tana turo baki. Kara kankameta ya yi, a hankali ya ɗan matso da ɗan bakinsa kusa da kunnenta, calmly ya fara yi mata magana a tsananin shagwaɓe. "Why my heartbeat? Ba nace maki sorry yau da safe ba, daga yau fa ba zan ma sake fita ba bare har naje na kai dare, please my pleasure kada kiyi fushi dani, idan kika yi fushi zan iya kamuwa da ciwo, nasan nayi laifi sosai, amma kiyi hakuri".

Ture hannunsa ta yi tana faÉ—in "Ni ka barni, mun yi hannun riga da kai, wai ma meyasa baka kwana a wajen ba kawai".

Ta kai karshen maganar tana ture hannunsa tare da janye jikinta dan ta bar wajen. Jawota ya yi mai gabaɗaya ta faɗa jikinsa, ɗaukarta cak ya yi suka fito daga cikin room ɗin. Kai tsaye sai saman bed ya sauketa. Tana ƙoƙarin mikewa ta diro kasa, ya yi maza ya rikota tare da kai hannunsa ya kashe wutar ɗakin.

Kwanciya ya yi tare da rungumota sosai a jikinsa tamkar wani ya ce zai kwace mashi ita.

Sai ƙoƙarin kwace kanta take yi, amma ina ya kankameta sosai. Da yaga ba zata nutsu ba, sai ya laluɓi lips nata ya haɗe bakinsu waje guda tare kuma da kara kankameta.

Ba shiri ta nutsu tsit, dan ita kanta kewarsa take yi, idan ya fita tun da sassafe baya dawowa sai dare, da ya dawo kuma zai yi wanka ya kwanta, ko abinci basu ci a gida, yana kwanciya sai barci, haka gobema zai sake fita, abin yana matuƙar taɓata, kunsan turawa da shegen iya soyayya, ya riga ya narkar da ita da salon soyayyarsa, bata iya jure rashinsa, hakan ma ba karamar jurewa ta yi ba, ta wahala fa.

Kissing nata yake yi sosai da sosai, tuni ita ma ta fara mayar mashi da martani. Cikin dabara ya zame towel ɗin da yake a jikin nata, yau ranarsa ce ta sa'a, babu komai a jikinta, ya yi wasa da ita son ransa, yau dai ba zata ce kada ya cire mata pant or bra ba, a dusul nata ya sameta, hannu ya kai ya fara aikin matsa tula tulan, yana yi yana zuba mata shagwaɓa.

A hankali ya zame bakinsa daga nata tare da haÉ—e fuskokinsu waje guda, kuka ya fara yi mata a kan ya yi missing nata sosai, hawayensa ne suke sauka mata a saman face nata, saboda ya haÉ—e fuskokinsu waje guda.

Kara shigewa jikinsa ta yi tare da kai hannu tana goge mashi hawayen, while ita ma kukan take yi hawaye bobbiyu a kan sun yi kewar juna, tun ranar da suka je gidansu Ammienta ziyara, daga nan abubuwa suka runƙa faruwa, sun shafe kwanaki a Daular Mutuwa, ga shi da suka dawo kuma Lion ya sake sanyasu aiki, almost 1 month yanzu rabonsu da mannewa juna haka, dole Akila ta ɓata rai na nisa da ita da ya yi, dan ya riga ya koya mata sabo da shi, dole yau su yi kukan missed na juna.

Sosai ta goge mashi hawayen nasa, sannan ta sake mayar da bakinta saman nasa tana bashi kiss mai zafi. Cigaba da wasa da breast nata ya yi yana mai sauke numfashi a hankali hankali. Sun É—an É—auki lokaci a haka kafin ya É—an zame bakinsa daga cikin nata, ya mayar saman nipples nata. Ita kuma botirin rigarsa ta hau cire mashi cikin dabara. Haka suka narkewa juna sosai, sai da suka biya bashin wannan 1 month da basu a taren, sai dai abin mamakin shi ne, duk yanda yake zancen son yin dis virgin nata nan bai yi ba, ga shi yau dai ya samu damar da zai yi É—in, amma bai yi ba, hakan kuma ya samo asaline na shirye shiryen komawa Washington da suke yi, dan Lion ya ce da shi da Areef duk su shirya su je, sai dai bai gaya masu ga ranar da zasu taho ba, ya dai ce su shirya, kuma ya ce su bar matansu a Nigeria, hakan ce tasa ya daure bai yi abin da yake da burin ya yi É—in ba, saboda baya son ya tafi ya barta a wahala, duk da Lion ya ce masu bari ya gani wata kila zasu iya zuwa da matan nasu, amma babu tabbas a kan hakan, dan baya son ya jefa rayuwar kowa a haÉ—ari, wannan faÉ—ar na iya TRIPLETS ne da familyn Dr William kawai.

Sai da ya samu gamsuwa a wasan nasu, sannan ya rabu da ita tare da miƙewa ya ɗauketa cak suka wuce cikin toilet. Wanka suka yi tare da fitowa, suka shirya cikin kayan barci mai matuƙar kyau da tsada, sannan suka haye saman bed nasu bayan Akilar ta sake gyara bed ɗin da kyau, ta canza bed sheet, sai zuba uban kamshi suke yi, a manne da juna suka yi barci.

A ɓangaren Areef kuwa, sam bai nemi Jehan ba, bawai dan baya kewarta ba, sai dai abubuwa da suka taru suka yi mashi yawa, kun san cewa shi ne mai bin Lion, ya yi karatu, yana da ilimi sosai, kuma shi jami'in hukumar sirrice, yana da kaifin ƙwaƙwalwa da basira, so dole shi ne zai iya taimakawa Lion a wannan aikin, dan shi yana da sani sosai a kan sirrin kasarsu, babu wani abu na sirri na karkashin kasa da U.s take yi wan da bai sani ba, shiga da fita ta sirrinsu duk ya sani, ba ƙaramin jami'i bane. To shi ne Lion ya jibge mashi kaso 40 cikin ɗari na aikin, sai fama yake yi bawan Allah, shi ko da sun dawo da daddare ɗin ma, baya samun ya yi barci, bincike yake sake afkawa, dan su kama his excellence da mukarrabanta a cikin ruwan sanyi, su kama shi kuma tare da hujjoji, kasancewar Jehan a kusa da shi, zata sanya ba zai yi abin da ya kamata a kan lokaci ba, kunsan Turawa da son soyayya, tuni zai ajiye aikin ya rumgumeta, sanin halinsa yasa sam baya nemanta, dan su yi abin da ya dace a kan lokaci.
Chapter 76 · 0% Book details