Sashe 19
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wash ya ɗan furta kafin ya matseta a jikinsa da karfi. A can cikin bedroom ɗin Lion kuwa, sai hira ake yi, tamkar za su cinye junansu saboda tsantsar so da kauna, sai dai ko kaɗan basu taɓo hirar abin da ya faru a baya na dan gane da rayuwarsu Abba, ma'ana rayuwar gidan Dr Salman na baya, sam basu taɓo wannan hiran ba, saboda yau suna cikin tsantsar farinciki, ba su son tuna abin bakinciki. Shi dai Aseef ya makale a jikin mommansa abinsa yana ta zuba mata shagwaɓa, shi kuma Areef sai tsokanar Jehan yake yi bayan gwaggo ta gama gabatar masu da gabaɗaya uncles nasu. Shi kuma daddyn Rimsha da daddyn Anaya tamkar za su haɗiye juna, saboda kauna.
Haka suka kasance har tsawo good 2 hours, kiraye kirayen sallar mangariba ne ya tashe su daga hirar ta su.
Mazan suka wuce masallaci, matan kuma suka nufi bedrooms na su Rimsha. Ƴan matan kuma wato su Rimsha, suka wuce bedroom na daddynta dan su yi alwala a can. Gwaggo dai a nan ɗakin Lion ɗin ta yi alwala. Shi kuwa Lion tun da ya bar ɗakin, basu sake jin ɗuriyarsa ba.
Rimsha tana shiga cikin toilet dan ta yi alwala, ta samu waje a saman chair, ta zauna ta fara tikar kuka kamar wadda aka yi wa sakon daddynta ya mutu.......... To fa kukan me kuma take yi hakan? Mu je dai zuwa.
Ita ma Akila lokacin da ta shiga toilet É—in da nufin tayi alwala bayan Rimsha ta fito, sai da ta yi kuka kamar ba gobe. Ita dai Jehan ko a jikinta, alwalarta ta yi ta fito. Umaisha ciki ya fara girma sosai, sai tura abinta take yi.
Bayan sun yi sallah sun dawo ne aka haÉ—u gabaÉ—aya a palon sama. Nan fa su Abba suka ce za su wuce gida, kuma za su wuce da Brr Naurat. Suna cikin yin magana sai ga Lion ya shigo. Kusa da gwaggon ya zauna, kasa kasa ya tambayeta ya ta wuni?. Da fara'a ta amsa mashi da lafiya. Dawo da kallonsa a kan Areef ya yi kafin ya ce "Where is dad?".
Yana bedroom nasa Areef É—in ya bashi amsa. Jinjina kai ya yi ba tare da ya sake yin magana ba.
Gwaggo ce ta gaya Lion É—in uncles nasu za su koma, amma tare da ita za su tafi, kuma za su tafi da Brr Naurat. Girgiza kai ya yi yana faÉ—in "No momma, ke kina nan, kuma ita ma grandma a barta a nan!".
Abban Imran ne ya karɓi zancen da cewa "A'a ita A'isha ta zauna a nan ɗin, dan kuna da bukatarta fiye damu, amma ita Brr zamu tafi da ita, dan mun fiku bukatarta muma, muna da bukatar mu zauna da ita, akwai abubuwa da dama da zamu tattauna da ita".
Shiru ya yi bai sake cewa komai ba, gwaggon ce ta sake cewa, to shikenan hukuncin da Abba ya yanke ya yi. Miƙewa Lion ɗin ya yi tare da wucewa bedroom nasa abinsa. Cikin hanzari Areef ya bi bayansa, shi kuwa Aseef har wa yau yana kwance ya tada kai da cinyar gwaggon abinsa.
Shiryawa su Abba suka yi, gabaÉ—ayansu suka wuce izuwa gidan Abba, Jehan, Rimsha, Akila, duk sun bisu, sun bisu ba tare da su Abba sun sani ba, dan a motar Imran suka shiga, shi kansa Imran É—in bai lura ba, dan familyn dukka sun haÉ—u, kuma shap ya mance da cewa su fa matan TRIPLETS ne.........
Bayan anyi sallar isha, gwaggo ta idar da sallah a bedroom É—in Lion, tana zaune a saman dadduma, su kuma sun tafi masallaci.
Tana zaune a wajen har suka dawo, bakinsu É—auke da sallama suka shigo cikin É—akin. Su ukun dukka gwanin ban sha'awa. Fuska É—auke da murmushi ta amsa masu sallamar tana mai binsu da kallo. Wani irin tsantsar farinciki na wuce misali take ji a tattare da ita, har wani ji take yi kamar ta mayar da su cikin cikinta, dan so da kauna.
A bakin bed Areef da Lion suka zauna, shi kuwa Aseef saman bed É—in bakiÉ—aya ya haye ya kwanta. Zubawa mahaifiyar tasu idanu suka yi suna ta kallonta. Sai zuba adduo'i take yi tare da askar har tsawon good 30 mins. Sannan ta shafa tare da mikewa ta dawo kusa da su.
Suna ƙoƙarin matsa mata, dan ta zauna a tsakiyarsu, sai ta wuce ta zauna a saman bedside drawer.
"Momma ki dawo saman bed mana?". Cewar Areef. Girgiza kai ta yi tana faÉ—in "Bari na zauna a nan, zan fi jin daÉ—in ganin fuskokinku da kyau". "To shikenan ai muma a wajen zamu fi jin daÉ—in ganinki our pleasure".
Murmushi ta É—an yi kafin ta ce "Son lafiya kuwa?". Ta yi maganar tana kallon Lion.
Shiru ya É—an yi na Æ´an mintoci da ba su biyu ba, kafin ya amsa mata da "Nothing mum".
Dawo da kallonta a kan Areef ta yi, girgiza mata kai ya yi yana nuna mata alamar shi fa Lion haka yake da rashin magana, dan haka kada ta wahalar da kanta ma wajen yin tunanin ko dai wani abin ne yake damunsa, haka Allah ya yi shi. Jinjina kai ta yi alamar gansuwa.
"Son ya daddyn naku yake? Kun duba shi kuwa?". Ta sake tambayarsu
Sai a lokacin ya É—ago da dara daran idanuwansa a kanta. Allah sarki soyayya, hakika Gwaggo tana tsananin son Dr har gobe, duk wannan abin da ya yi mata a baya, amma ta kasa samun natsuwa a yanzu dan yana cikin wani hali, ba zata iya sharesa yana cikin ciwo ba.
Sam bata bawa Lion mamaki ba, dan dama a yanayin tarihin soyayyarsu, ya san fin hakan ma Gwaggo zata aikata, hakan ce ma tasa ya kula da lafiyar Daddyn nasu, ashe fitar da ya yi É—azun, zuwa ya yi ya bashi kula tare da allurai, dan yasan confirm sai gwaggon ta tambayesu, ga shi kuwa ta kasa hakuri sai da ta tambaya.
Jinjina mata kai ya yi yana faÉ—in "Yeah mum, na kula da shi". "Kai Dr ne?" Ta tambaya tana dawo da kallonta a kan Areef. "No mum, but na yi karatun a wajen daddyn".
Ji ta yi tamkar ta ce musu zata je ta duba shi da kanta, zata bashi kulawa a matsayinta na Dr, sai kuma ta share, ta danne tare da kawar da zancen da cewa. "To shikenan ya kamata ku ci abinci ku kwanta ku huta ko?".
Jinjina mata kai ya yi tare da faÉ—in "Where is Meesha?".
Sai a lokacin ma ta tuna ashe babu kowa a gidan sai ita kaÉ—ai, su Rimshan duk sun bi iyayensu, sai a lokacin kuma ta tuna ashe a labarin da Jehan ta bata, Rimsha matar Lion É—in ne, ashe auren ta zo rabawa zancen ta sauya, sai yanzu ta tuna komai, lallau kuwa.
"Son dama kai ne mijin Siha na ko?". Ta tambayi tana kallon shi.
Bai amsa mata ba, kuma bai sake É—agowa ya kalleta ba. Areef ne ya amsa mata da e.
Shiru ta É—an yi kafin ta ce "Ban ji motsinsu ba, kila sun bi su yaya babba ?".
Nan ma shiru Lion ya yi yana kallon kasa, bai sake yin magana ba.
Areef yana ƙoƙarin sake yin magana Aseef ya katse su da cewa "Kai momma har da Heartbeat ta bi su?".
Jinjina mashi kai ta yi tana faÉ—a mashi ai dukka suka tafi. Mikewa zaune ya yi yana faÉ—in "Wlh i can't believe it! A kan me zata je wani waje kuma bata gaya mani ba? Ni wlh ba zai yi wu ba, gaskiya dole na je na É—aukota!".
Murmushi gwaggon ta yi tana faÉ—in "Yau dai sai ka hakura ka barta da iyayenta, murna take yi na ganin kakanta da sauran Æ´an uwa, nima ba dan murnar ganinku ta fi yawa ba, ai da ba zan zauna a nan ba!".
Kuka ya saka mata yana faÉ—in "Allah momma ni ba zan yarda ba, dole sai ta dawo yau, kuma sai na yi punishing nata, dama da safe ta yi mani laifi".
Dariya kaɗan gwaggon ta yi dan ta ɗauka wasa yake yi, bata san halin ɗan nata ba, bata san rigimarsa ba, ai yau idan ba dawo mashi da Akila aka yi ba, to ba zaman lafiya, wannan kuka ya rinƙa yinta kenan har washegari.
Waya Lion ya É—auka ya fara kiran number Mark. Bugu É—aya ya É—auka. A takaice ya ce ya kawo masu abinci cikin É—aki, sosai Mark É—in ya yi mamaki, dan ya jima rabonsa da ya kawowa Lion É—in abinci, sai dai ya girka kawai.
After some minutes Mark ya shigo masu da abinci kala kala, a saman carpet ya jere masu.
"Momma let's eat". Cewar Lion ɗin, ya yi maganar tare da miƙewa ya isa ga abincin.
Make kafaɗa Aseef ya yi yana faɗin shi wlh ba zai ci ba, dole sai Akila ta dawo. Da kyar gwaggo ta rarrasheshi ya sauko, shi ko Lion ko a jikinsa, Areef ma dai bai wani kula shi ba, dan suma dukkansu kusan hakan suke ji. Shi Areef baya jin zai iya barci ba tare da ya kalli face ɗin Jehan ba, shi kuwa Lion barcin ne ma kwata kwata ba zai iya ba idan ba tare da Meesha ba, dan sun saba kwana gado guda da ita a cikin jirgin ruwa, Areef dai Allah ya taimaka dama bai taɓa kwana da ita ɗaki ɗaya ba. Shi kam Aseef na shi ai kun sani dama na daban ne, yanda suke kashe juna da love da shagwaɓa ko wani dare shi da Heartbeat nasa, yau kawai ta gudu ta barshi, ai ba zata saku ba........... E KAM BA ZATA SAKU BA, AMMA KUMA TA TAFI ƊIN😂YO ME RUWA NA NI? KO YA KUKACE MASU KARATU? ME RUWANMU? AI NAMU IDO.
A tare suka fara cin abincin suna hira sama sama, Areef ya fi sakewa ya biyewa gwaggo suna zuba hira, shi kuma Aseef sai wani kumbure kumbure yake yi, shi a dole ran maza ya ɓaci, Akila ta bijire umarnin miji. Lion kuwa ba sai na faɗa ba, kun sani, magana ce baya so.