Sashe 72
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kara kankameta sosai ya yi tare da rankwafowa kanta, a hankali ya ambaci sunanta. Amsawa ta yi ba tare da ta ɗago kai ba. "Look at me". Ya faɗa yana kai hannunsa ya ɗan ɗago haɓarta.
Ajiyar zuciya suka sauke a tare kafin ya sake matso da face nasa kusa da ita sosai. Yana son ya yi missing nata, sai kuma maganar Lion ta faɗo mashi a cikin tunaninsa, ya ce ya kashe William. Tuna hakan yasa ya saki haɓar tata tare da rungumeta sosai a jikinsa yana faɗin "My baby zauna ki jirani a saman bed ɗin nan ina zuwa ko?". Okey ta amsa mashi tare da wucewa izuwa saman bed ɗin. Binta da kallo ya yi har ta haye ta kwanta, ta kwanta ta yadda suna fuskantar juna, kusan a tare suka sakarwa juna cool murmushi, suna tsananin kaunar juna sosai, amma sai dirama tamkar wasu ƴan wasa.
A hanzarce ya juya izuwa ga mirror, sauri sauri ya fara shafa lotions nasa, yana yi yana kallonta ta cikin mirror, ita ma ta tsare shi da idanu tana ta kallon shi, sai É—aga mata gera É—aya yake yi time to time idan sun haÉ—a idanu, abin gwanin birgewa.
Bayan ya kammala ya wuce dressing room nasa. Jim kaÉ—an ya fito shirye cikin wandon jeans baki kalar ta jikinta, da kuma T-shirt sky blue, ya yi matukar kyau ba É—an kaÉ—an ba, sai dai bai samu dama ya busar da gashin kansa ba, da akwai É—an danshin ruwa, amma haka ya wuce ya nufi waje yana ce mata bari ya zo yana magana yana É—aure gashin kan nasa.
Okey kawai ta amsa mashi da shi tare da binshi da kallo har ya fuce, sannan ta sauke nauyayyar ajiyar zuciya tare da gyara kwanciyarta ta rungumo pillow da ya runguma É—azun.
Shi kuwa yana fita bedroom na Lion É—in ya nufa, bakinsa a É—auke da sallama ya shiga, sai dai babu kowa a ciki. Shiru ya É—an yi yana mamakin yaushe Lion kuma ya tafi Washington? Ya dai san wancan number da Lion É—in ya kirasa na Washington ne, to ko yaushe ya tafi?. Ya É—an jima a cikin bedroom É—in kafin ya fito ya nufi bedroom É—in daddyn nasu, wato fake William.
Bakinsa É—auke da excuse ya shiga cikin É—akin. Turus ya tsaya ganin cewa babu kowa a cikin É—akin, ya sha ruwan mamaki, dan kuwa shi dai yasan daddynsa baya fita waje, idan ma ya fito to a palon kasan suke zama shi da Uncle Herry su yi hira. Duddubasu ya fara yi yana neman a ina suke, sai dai shiru, babu su babu labarinsu.
Fitowa ya yi ya fara kewaye gidan yana nemansu, amma shiru babu su babu labarinsu, tambayar gateman ya yi a kan ko ya kalli su daddynsa? Ko sun fita ne. A'a basu fita ba gateman ya bashi amsa. Wucewa ya yi izuwa cikin gida, zuciyarsa cike da mamakin ina suka tafi, da kuma tunanin meyasa Lion zai ce a kashe daddyn nasu?. Haka dai ya nufi bedroom nasa.
Yana shigowa kiran Lion tana shigowa wayarsa, a hanzarce ya kariso ya É—auki wayar tare da yin picking na call É—in.
"Lion I didn't see dad and uncle Herry". Shiru Lion É—in ya É—an yi kafin ya ce mashi "Tun yaushe na sanyaka aikin? Anywhere now dai ka tura aje airport a É—auki Shaikh Sultan, su William kuma sun koma in da suka fito".
"Lion like how sun koma in da suka fito? Wai ma what is happening ne?". "Areef go and send someone to airport i said, shi ma kuma ka ɓata mani lokaci irin na ɗazun!". Ya kai karshen maganar tare da katse kiran.
Sam Areef É—in bai ji daÉ—i ba da bai yi wa Lion É—in abin da ya sanya shi ba, ga shi yanzu da alama Lion É—in ya ji babu daÉ—i, dan daga voice nasa zaka fahimci bai so hakan ba.
"My baby am coming". Ya faÉ—a tare da wucewa ya nufi waje again.
After some minutes ya dawo cikin ɗakin, kusa da ita ya zo ya tsaya tare da miƙa mata hannu a kan ta zo su tafi.
Ba musu ta miƙa mashi hannunta, rikota ya yi tare da jawota jikinsa, a haka suka nufi waje.
Kai tsaye É—akin gwaggo suka nufa, yana rungume da ita, ita ma da yake ba kunya ke gareta ba, sai bata wani damu ba. Bakinsu a É—auke da sallama suka shiga cikin É—akin.
Gwaggo na zaune a bakin bed, Rimsha na kwance ta tada kai da cinyar Brr Naurat, baiwar Allah ta yi shiru kamar mai tunanin wani abin, ita kaÉ—ai tasan me take ji, sai kallon Malika dake tsaye a kusa da mirror take yi, ita ma Malikar ita take ta kallo, sai dai dukka É—akin babu mai iya ganin Malikar sai ita kaÉ—ai, ita kuma Rimshar bata iya buÉ—e baki ma bare ta yi wata magana, Allah sarki sarai Malika tana sane da duk abin da ya faru da Rimshar, sai dai kuma bata yi wani yunkurin taimaka mata ba, saboda tana son Lion ya gane gaskiya, shi ne yasa bata taimaki Rimshar ba, ta san cewa idan ta bar Rimsha da wannan ciwon, to ba shakka Lion zai nemi sanin gaskiya, kun ga kuma kamar yanda ta yi hasashen hanance ta faru, Lion É—in ya tafi neman sanin gaskiya, da ta taimaki Rimshar ta samu lafiya, to da Lion ba zai mayar da hankalinsa ya binciko gaskiya ba, sai dai ayi ta tafiya a haka har Æ´aÆ´a da jikokinsu, shi ne yasa wani lokaci bata tanka abu a kan Rimshar idan ya faru, saboda tana son wani abin ne ya bayyana.
Kusa da gwaggo Areef ya zauna, ita kuma Jehan ta koma saman bedside drawer ta zauna, dan bata son hawa saman bed ɗin, tana hawa zasu fara yin faɗa da Rimshar, yanzu kamar wuta da audiga haka suka zama, basu haɗuwa waje guda, ba komai ne yasa hakan ba face ita ma Jehan tauraronta yana da nisa, ba'a banza ta cika faɗa da zafin ran nan irin na Lion ba, su ƴan baiwa ne, taurarinsu yana da nisa sosai, wanda taɓasu a wajen matsafa abu ne mai matuƙar wahala, ita ma Rimshar sai da suka ci bakar wahala tsawon watanni suna bibiyarta kafin su sami galaba a kanta, sun wahala fa fiye da tunaninku kafin su cinwa Rimshar. Kun tuna lokacin da Jehan ta gayawa fake William magana a palo? Kuma babu abin da ya iya yi mata, to hakan ce, ita sam sam bata taɓuwa, duk bala'i haka za'a ganta kuma a barta, kamar Lion take, shi ma dai nan gani nan bari, Rimsha ce dai mai ɗan rauni baiwar Allah, kuma duk wata gaskiya ta wajenta yake fara bankaɗowa, ita take zama sanadiyar bayyanar abubuwa da dama, baiwarta ya wuci tunanin mai tunani, ita ta je Daular Mutuwa, ita ta zama sanadiyar bayyanar Dr Salman, yanzu kuma kusan ita ce ta zama sanadiyar bayyanuwar wannan lukutar matsalar da suke a ciki!!.
"Good morning momma". Ya faÉ—a yana kallon Rimsha dake ta faman kallon wajen mirror.
"Good morning or good afternoon?". Brr Naurat ce ta tambayeshi. ÆŠan murmushi ya yi yana faÉ—in "Kai Æ´ar tsohuwarnan, kin iya sa ido, to ai ni yanzu garina ya waye".
"E ba shakka yanzu garinka ya waye kam, ga alama nan na gani".
ÆŠan zaro idanu ya yi yana faÉ—in "Ina alamar kuma?". Shiru ta yi bata yi mashi magana ba. Gwaggo ce ta ce "Areef ina Aseef? Ina autana? Ko dai bai tashi daga barcin bane?".
"I think bai tashi ba, our Rimsha what are you thinking? Naga hankalinki gabaɗaya baya a kanmu ne". Ya kai karshen maganar yana ƙoƙarin kai hannu zai taɓa face nata.
Dakatar da shi gwaggo ta yi ta hanyar cewa "Kaga ne wlh ka rufa mana asiri, yadda take kwance shirun nan barta a haka, idan ka taɓota, kamar ka kwanto bana gidan rina ne! Idan ta fara bala'i sai mun rasa me yake yi mana daɗi".
"Momma like how? I didn't understand anything, yi mani bayani, Rimshar ce mai faÉ—a? Ita da take so silent". Cike da mamaki ya yi maganar.
Ba ɓoye ɓoye gwaggon ta bashi labarin duk abin da yake faruwa, da tafiyar Lion, har kiran da Lion ɗin ya yi mata ɗazun ya ce mata ga abin da yake faruwa, dan haka sai su kara taka tsantsan, dama wannan dalilin yasa ta ce Jehan ta kira mata shi, dan ta gaya mashi halin da ake ciki.
Shiru ya yi yana tunanin wasu abubuwa, maganganun Josephine ne kawai suka fara dawo mashi cikin kansa, a koda yaushe idan ya je wajenta kai mata ziyara, maganarta ɗaya shi ne tana taya su da addu'ar samun gane gaskiya cikin ƙanƙanin lokaci tun kafin komai ya kure masu, to shi a lokacin yana ɗauka ko gaskiya tsakaninta da Dr William ne take son su gane, bai san cewa ba haka abin yake ba, ga gaskiyar da take magana a kai yau sun fara ganewa, Allah sarki kullum baya taɓa sauraronta idan ya je, da ta fara kawo mashi labarin baya zai dakatar da ita, ya ce mata shi gaisheta ya zo yi ya kuma tambayeta me take da buƙata, dan ya saya mata, idan kuɗi take so ya bata, shi baya son wani dogon magana, bai san cewa ga abin da ta jima take son sanar da shi ba.
Duk sai ya ji jikinsa ya yi muguwar sanyi, ya shiga damuwa sosai, tunaninsa ɗaya yanzu ina ɗan uwan nasu, cikon QUADRUPLE nasu yake? Yana raye ko ya mutu? Ina ainahin daddynsu yake? Hakika ya tausayawa daddyn nasu da kuma momman nasu, sun sha wahala, an cutar da su, uncle Herry da Josephine suma an cutar da su matuƙa, ga Tga a gefe, wannan wani irin rayuwa ne?, Ga Rimsha baiwar Allah da bata san komai ba ita ma an jefata cikin bala'i.
Gwaggon ce ta katse shi da cewa "Saif ya ce kada kowa ya ɗaga hankalinsa, kada mu yi kamar akwai wata matsala, mu yi rayuwa kamar kullum, nan da lokaci ƙanƙani komai zai zo karshe, dan haka kada ka ɗaga hankalinka kai ma".