← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 168

Sashe 133

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A tsananin kule ta ce "Amma ai ina da gwaggo, kuma ita ce maganinka daga kai harsu daddyn, wlh wajenta zan tafi yanzu, ba zan bika ba". Ta yi maganar on a serious note, babu wasa a voice nata, shi wasa yake yi mata, ita kuma bai san ta zo har wuya ba, haushi take ji.

Jin ta ambaci mommansa, kuma yasan tsab momman nan nasa zata goya mata baya, sannan yasan tabbas idan ta yanke hukunci ko daddyn Rimshar bai isa ya ce gwaggo kiyi hakuri ba, yasan tsab zata hana shi Rimshar a daren nan, dan ita gwaggo ta iya kwatawa kowa ƴancinsa, bare kuma Rimsha da Jehan, ai bazata taɓa bari a ɓata masu rai ba, jin ta ambaci mai gayya mai aiki yasa ya yi saurin rikota yana faɗin. "Is okey my Meesha, let's go and eat, am feeling too much of hungry, since morning ban ci komai ba, please zo ki bawa mijinki abinci a baki".

Kin kula shi ta yi, ta sauko daga saman chair É—in da nufin ta tafi wajen gwaggon abinta.

Ta baya ya É—auketa cak ya nufi waje da ita, a lokacin dad da mum sun shige cikin bedroom nasu, saboda kada Lion É—in ya fito ya sake samunsu a wajen ne yasa mum ta ce su shiga ciki, ita kunyar Lion take ji baiwar Allah, bata san wahalar da kanta kawai take yi ba, shi Lion sam bai san kunya ba.

Bai direta a ko'ina ba sai a saman katafaren bed nasa, sir Arvin baya É—akin, dan tun da ya fita ya ce bari ya je ya É—aukota, tun daga nan sir Arvin É—in shi ma ya fice daga bedroom É—in zuwa nasa, dan kada Lion É—in ya dawo da Rimshar ya samesa.

Kuka ta fara yi mashi tana ƙoƙarin sauka daga saman bed ɗin nasa. Hayewa ya yi tare da rungumota sosai a jikinsa, kasa kasa ya ce "My Meesha, please kada ki kara wahalar da mijinki kin ji?".

Tirje mashi ta fara ƙoƙarin yi taki ta saurare shi, ganin hakan yasa ya haɗe hannayenta dukka biyu ya rike da hannunsa ɗaya, sannan ya matseta sosai a jikinsa bayan ya kwanta ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa kenan. Sai ƙoƙarin tirje mashi take yi. Matso da face nasa dab da tata ya yi, cikin sauri ta runtse idanuwanta gam.

HaÉ—e fuskokinsu waje guda ya yi, kasa kasa ya ce "Please ki nutsu". Ya yi maganar tare da fito da harshensa, a hankali ya fara lasar lips nata kafin daga bisani ya fara kissing nata da kyau da kyau.

Sai da ya ji ta sauke ajiyar zuciya, sannan ya zame ɗan bakinsa daga nata ya kuma saki hannayen nata. Tsit ta nutsun mashi a saman bed ɗin, ta kasa wani motsin kirki, dan shi salon kiss nasa na daban ne, duk in ya yi mata sai ya kashe mata gaɓɓan jiki, duk sai ta ji wani irin kasala ta musamman ta lulluɓeta.

"My Meesha do you know how much I love you? Please ki dai'na wahalar dani kin ji ko my wife? Stay with me, you're my power". Ya yi maganar ne cikin wata iriyar murya mai matuƙar ɗaukar hankali.

"Noorish sanyi nake ji sosai". Ta faÉ—a kamar zata yi mashi kuka, dan duk da É—akin nasa da akwai É—umi, ita sanyi sosai take ji, saboda bata saba da sanyin kasar tasu ba, ga shi kuma daga ita sai towel ya É—aukota.

Duv na bed É—in ya jawo ya rufesu, sannan ya matso da lips nasa kusa da kunnenta, calmly ya furta. "Kin tafewa mijinki?".

GyaÉ—a mashi kai ta yi alamar e ta yafe mashi. Wani irin nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da matseta a jikinsa yana jin tsananin farinciki.

A ɓangaren Aseef kuwa, zazzaɓi mai zafi ne ta lulluɓe shi, yana kwance a cikin bedroom nasa, ya ƙudundune a cikin tapkekiyar bargonsa, can gefe ita ma Akila gata a ƙudundune a cikin bargo tana kerman sanyi.

Can kuma ga gwaggo tana yi wa Jehan aiki tana hawaye, shi kuma Dr William ya sanya Areef yin barcin dole. A gefe guda kuma Tga ya kasa yin barci, dan bai sanya Aafia a idanuwansa ba, while shi ma Mark sai yi wa Anaya magiya yake yi a kan ta barshi ya yi dis virgin nata, amma taki yarda, saboda ya taɓa gwada yi mata hakan, bai shigeta ba ta ji azaba ta rinƙa yi mashi ihun da tasa dole ya hakura ya kyaleta, so sai magiya yake yi mata a kan ta yi hakuri ta bari ya yi, ya yi mata alkawarin ba zai yi mata da zafi ba, sam taki yarda, sai fama da wahalar sha'awarta yake yi bawan Allah.

A gefe guda kuma Adiva da Maryam an miƙasu ga babban hospital na fake Dr William tare da sa hannun Lion, sai da ya taimaka ya sa baki aka karɓesu, sai bincike likitoci suke yi a kansu, har yanzu dai result na abin da yake damunsu bai fito ba, ko ɗaya daga cikinsu kuma babu wadda ta farfaɗo daga doguwar sumar da suka yi.

A gefen sir Arvin kuma, Pinky ya je ya É—auko suka haye bed nasa suka kwanta suna zuba barci, shi kuwa Handsome yana tare da Alex, a yanzu gidan Lion ya zama GIDAN FARINCIKI.

Sosai brr Naurat da Dr Salman suke jin daÉ—in rayuwarsu, suna farinciki sosai da sosai.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*

Date: 29/5/2024

E42

Sosai brr Naurat da Dr Salman suke jin daÉ—in rayuwarsu, suna farinciki sosai da sosai. Sai dai kuma gwaggon ta ce a dawo da su kasa, hawa na saman nan sun yi nisa da su, shi dai Lion in dai Gwaggo ce ta yanke hukunci to baya cewa komai, ko a jikinsa, haka su brr Naurat suka dawo kasa.

Washegari da safe da misalin ƙarfe 7, Lion yana toilet yana wanka, akwai taron da zai je a office ɗin Ministar's, so yana da buƙatar ya shirya da wuri, baya son African time a lamuransa.

Kwance Rimsha take a saman bed É—in nasa, idanuwanta biyu bata yi barci ba, sai dai kuma ta lumshesu kamar mai yin barci, wani azababben ciwon mara ne yake damunta da har yasa ta kasa waro idanun nata waje.

Sai juyi a hankali a saman bed É—in take yi, duk jikinta a mace, domin Lion kafin ya shiga wanka sai da ya tumurmusheta son ransa, ya yi wasa da ita sosai, duk ya kashe mata jiki, sannan ya wuce toilet ya barta, ya ce tazo su je su yi wanka a tare, amma taki yarda ta bishi, dan ko a wasan da ya yi da ita É—in ma taki yarda ta barshi ya je kasa, iya tula tulanta kawai ya murza son ransa.

Ɗaure da towel a ƙugunsa ya fito, kasancewar idanuwanta a lumshe ne yasa bata ga ainahin kyakkyawar surar jikinsa ba, bata taɓa ganinsa babu riga ba!.

Lotions nasa masu tsananin tsada ya zo ya shafa, a hanzarce ya busar da kyakkyawar gashin kansa, tana jin duk abin da yake yi, amma ta kasa buÉ—e idanuwa ta kalle shi, saboda ji take yi kamar idan ta buÉ—e idanu fa ciwon zai karu ne ma.

Sai da ya kammala dik abinda zai yi, sannan ya nufi cikin katafaren dressing room nasa na alfarma. Cikin wasu shegun tsadaddun kaya ya shirya, wandon jeans ce fara tas tare da polo shirt milk color, kayane masu bala'in tsada, ba ƙaramin kyau ya yi wa kayan ba, ya fita iya fita, kowa da zai je taron suit zai sanya, amma ban da shi, saboda shi already kun sani ba mutun ne da za'a cewa ga abin da zai yi kuma ya yi ɗin ba, sannan kuma shi a ko'ina na daban yake, baya fitowa iri guda da kowa, dole sai ya fita daban, hakan yasa ya yi dressing nasa son ransa.

Ya yi wani irin fitinannen kyau na wuce misali, sai tashin daddaÉ—ar kamshi yake yi. Wajen wani katafaren drawer sabo da yake a cikin dressing room É—in ya nufa, before babu wannan drawer sam, a cikin week É—in nan aka sanyata. Ko me a cikinta?.
Chapter 133 · 0% Book details