← Book details Triplets Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 168

Sashe 41

Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Can gwaggo ta ce mata "Rimsha Saif ya ci abinci kuwa?". Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Nima ban sani ba". Brr Naurat ce ta karɓi zancen da cewa "To tashi kije ki duba". To ta amsa da shi tare da mikewa ta nufi waje, bedroom ɗin ya rage daga Brr Naurat, sai Zaira kanwar Anaya, da kuma Aafia dake kwance, sai gwaggo.

A dai'dai tsakiyar palo ta ci karo da Lion É—in zai nufi bedroom nasa, sanye yake da kayan barci a jikinsa, da alama daga gadin ya fito, hannunsa na ruke da wayarsa.

Wuceta ya yi ba tare da ya yi magana ba, tamkar bai ma kalleta ba, da sauri ta bi bayansa tare da rungume shi ta baya.

A tsananin fusace ya fisgota ta dawo ta gabansa, hannu yasa ya shake mata wuya sosai yana bin kayan jikinta da kallo.

Sai a lokacin ta gane me yasa ya yi mata hakan, tsananin tashi ne da shi kamar me, ya ji tsananin zafi na fitowa da ta yi da wannan kayan barcin nata ba tare da hijabi ba, kana iya hango shatin tula tulanta gabaɗaya, dan kayan basu da wani kaurin kirki, ga shi ita bata sanya breziya, tana ɗaukar kanta ƴar karamar yarinya sosai har a yanzu, bata kawo cewa ransa zai ɓaci sosai idan ta fito a hakan ba.

Yana rike da wuyar nata ya jata har izuwa cikin ɗakin, a saman sofa ya hankaɗeta ta faɗi, cikin fushi ya ɗaga hannu zai ɗauketa da mari, tuna cewa idan fa ya mareta wlh tsab zata iya sumewa ko mutuwa, yasa ya fasa, ya sa kai ya wuce izuwa saman bed nasa ba tare da ya sake kallon in da take ba. Har ga Allah ransa ya yi mugun ɓaci, yana da tsananin kishi na wuce misali, ga shi yau gidan nasu a cike da mutanen, su Irfan, Imran duk suna nan, abin ya kona mashi rai over, abin da kuma yasa bai biye mata ya daketa ba na biyu, baya son a ƴan kwanakin nan ya rinƙa ɗaukar zafi, idan yana zaukar zafi, yana zuciya, za'a samu matsala, shiyasa kawai ya wuce saman bed nasa ya kyaleta a saman sofar, ba dan haka ba, yau da ya zaneta sosai.

Ta sha jinin jikinta sosai, kuma ta ji babu daɗi. Jiki ba kwari ta miƙe ta nufi saman bed ɗin, hayewa ta yi tare da kwantar da kanta a saman bayansa, kirjinta dai dukan uku uku yake yi, amma haka ta daure, ta zuro hannayenta ta saman kirjinsa, cikin sanyin murya tare da shagwaɓa ta fara magana.........

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️❤️🔥

*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.

*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIƁI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥

TSARAWA DA RUBUTAWA......✍️

❤️FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)

*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*

E11

Date: 21/4/2024

cikin sanyin murya tare da shagwaɓa ta fara magana. "Kayi hakuri Noorish, ba zan sake ba". Shiru ya yi bai kulata ba, tamkar babu shi a cikin ɗakin.

Ganin bashi da niyar kula tane yasa ta dawo da gabansa, ta kwanta tare da shigewa jikinsa, hannu ta kai tana shafa sajensa, kwaikwayon abin da yake yi mata na wasa da lips nata ta fara yi mashi ita ma, yatsanta ɗaya ta ɗaura a saman lips ɗin nasa, tamkar zata sanya mashi kuka ta ce "Please mana My Noorish, na tuba, ba zan sake ba, kasan fa Allah bana son ɓacin ranka, kuma......." Kasa karisa maganar ta yi saboda wani irin kallo da ya wurga mata.

Da sauri ta zame hannunta daga saman lips É—in nasa, a hanzarce ta shige cikin kirjinsa ta lafe tana mai sauke numfashi, a hankali hankali wasu siraran hawaye suka fara bin kuncinta, bata san time É—in da kukan mai gabaÉ—aya ya kubce mata ba.

Har cikin zuciyarsa yake jiyo sautin kukan nan nata, wani irin ba daɗi ya ji a ransa, kukan mace yana da tsananin tasiri a zukatan maza, komai zafin da namiji zai ɗauka, in dai mace ta iya kuka mai tsuma zuciya (kukan munafurci ba😂😂) to wlh nan take take iya sanya zuciyar namiji ya yi sanyi.

Shi ma dai wannan kukan nata ta yi tasiri a zuciyarsa, dan kukan haɗe yake da shagwaɓa ga shi ta iya kuka mai ratsa zuciya, ga salo.

Hannu ya É—aura a saman kanta, cikin sanyin murya, kasa kasa ya ce "Why Meesha? Why zaki fita da irin wannan kayan? Kuma babu hijab"

"Kayi hakuri, ba zan sake ba". Ta faɗa cikin kuka, da murya a shagwaɓe. Ɗago haɓarta ya yi tare da tsura mata idanu, yana tsananin kaunarta sosai, ta rigada ta shige can cikin zuciyarsa bawan Allah, ta zama rauninsa, ba zai iya ganin hawayenta ba.

"My Meesha sarkin rigima, in dai rigima ce, to daga kanki an rufe kofa, yanzu me na kuka ni da ba dukanki na yi ba?". Turo É—an bakin nan ta yi tana hura kumatu.

Sumbatar lips É—in nata ya yi, É—ago kai ta yi tare da sumbatar lallausan kumatunsa. Masto da face nasa dab da tata ya yi, cikin salo ya haÉ—e bakinsu waje guda. Kissing nata ya fara yi babu kama hannun yaro. A tare suka sauke nauyayyar ajiyar zuciya, sun yi kewar juna, tun a jirgin ruwa rabonsu da jin É—umin juna har haka, tun da suka dawo matsaloli suke ta faru, sam basu samu lokaci a tare ba sai yau.

Hannu ya kai saman wuyar rigarta, a hankali ya cire botiran rigar gabaÉ—aya ba tare da ya zame bakinsa daga nata ba.

Wani irin nisawa ya yi lokacin da ya sauke hannunsa a saman lallausan tula tulanta. Ita kuma mike mashi ta kara yi tare da kara nutsewa a cikin jikinsa tana sauke numfashi a hankali hankali.

Duk wata gajiya tasa sai da ya sauke mata yau, romancing nata sosai ya yi, har sai da ta rinka yi mashi kuka sosai, dan yana yi mata abin da yake fin karfin shekarunta ne, yana juyata son ransa, gata Æ´ar karama dai'dai wasa.

Sai da ya sami É—an salama, ya É—an ji nutsuwa ta É—an sauka mashi, sannan ya rabu da ita, tare da komawa ya kwanta, ya jawota jikinsa yana mai lashe hawayen kukan da take yi.

"Meesha sarkin ragwanta". Ya faÉ—a kasa kasa.

Dukan wasa ta kai mashi a kirji bam tana faɗin "Duk ba kai bane kake sakani kukan, sai ka rinƙa yi mani abubuwa da zafi zafi".

Hannun nata ya riko, da yake su kwata kwata a rayuwarsu basu san menene kunya ba, kai tsaye sai a saman Heronsa ya sauke hannun nata, ta miƙe sosai, tana tsaye gam, kasa kasa ya ce mata.

"Tun ban baki wannan ba kike kuka haka?". Ihu ta zunduma mashi, lokacin guda kuma ta ɗauke diff kamar an ɗauke wutar nepa, ta ji abin da ya fi karfinta, duk da cewa akwai kaya a jikinsa, abin bana wasa bane, ya wuci lissafin ƙwaƙwalwarta, ita dai tasan yes idan an yi aure ana having sex, Akila ta gaya mata, amma bata taɓa sanin ya heron Noorish ɗin nata yake ba ma, shi kansa Noorish ɗin ma tsoronsa take ji bare kuma bananansa? Tab sai Akila ta dawo ta kara mata lecture sosai, sai dai kuma abin mamaki shi ne, da gwaggo da mummynta duk kallon kamar mai yaron ciki ma suke yi mata, basu taɓa kawowa a ransu cewa har yanzu babu abin da ya shiga tsakaninta da shi ba, a tunaninsu ta san komai izuwa yanzu, har fatan su samu nutsuwa mum take, dan tana son ta gyara yar tata, ta ji babu daɗi da suka yi aure bata nan, a cewarta basu sami gyara ba, to shi ne take fatan su samu nutsuwa, waɗan nan matsaloli duk su kau, zata ajiye ƴaƴan nata ta yi masu nasiha, sannan ta tsumasu sosai.

(Ni kuwa nace tab to su Rimsha kam har yanzu virgin ne, kada ayi masu wani jike jike da tsome tsome 😂 in yi masu karin bayani ne ko dai na kara gaba readers?😂)

Jin cewa ta suma ne yasa ya saki hannun nata tare da cigaba da shafa bayanta har barci mai tsananin daÉ—i ya yi awon gaba da shi.

A ɓangaren Jehan da Areef kuwa, tun da ya ɗauketa, bai zame da ita ko'ina ba sai cikin bedroom nasa, a saman bed ya kwantar da ita, sannan ya kashe wutar ɗakin tare da rufe kofar. Kusa da ita ya dawo ya kwanta.

Ganin ya kwanta ne yasa ta yunkura dan ta gudu, kamar yana kallonta ya kuwa capkota, ga É—akin da duhu sosai, saboda kashe wutar da ya yi, kuma bai kunna blue light ba, saboda shi tun ainahinsa baya son haske sosai.

"Ina zaki gudu ki je?". Ya raɗa mata a kunne. "Ɗakinmu mana". Ta bashi amsa tana ta ƙoƙarin raba jikinsu da juna. "To yau dai a ɗakin babynki zaki kwana, ƴar rigima, sai ki barni na yi ta barci ni kaɗai ko?"
Chapter 41 · 0% Book details