Sashe 95
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba ɓata lokaci ya ɗauketa zuwa ɗakin gwaggon kamar yanda ta buƙata, sannan ya dawo ya cire bed sheet dake shunfuɗe a saman bed ɗin nasa, ya canza wata.
Ita kuma gwaggo kula da Aafiar ta cigaba da yi har Abbi da Abba suka ƙariso cikin gidan. Sai a lokacin ne Brr Naurat ta sami labarin abin da ya faru, jajanta masu ta yi, sannan ta ce to a bar Aafia ɗin a wajen gwaggon ta cigaba da kula da ita. Haka kuwa aka yi, duk suka amince, sannan suka koma gidajensu, kwananta biyu a wannan suma da ta yi Allah yasa ta farfaɗo tare da taimakon gwaggon, sun kuma yi sa'a ta farfaɗo lafiya lou ba tare da buguwar da ta yi a kai ya taɓa mata ƙwaƙwalwa ba, sun yi sa'a sosai.
Sai kula da su gwaggon take yi, bata da wata nutsuwa sosai a tattare da ita, Rimsha kam har yanzu tana a bedroom na mijinta.
After some days.
Washington. Sun yi primary election lafiya ba tare da wata tangarɗa ba, Lion shi ne na farkon ma, shi ne a sahun gaba na cin primary election ɗin, dan jama'a suna yinsa ba karya, kowa yana son mutumin kirki mai adalci ai dama, abin ya kara razana mutane sosai, ya tada tarzoma a majalisan dattawa, tashin hankalin da His excellence ya shiga ma baki ba zai iya faɗarta ba, shi kuwa Lion tamkar bai san meyake faruwa bama, yana gida tare da ƴan uwansa hankalinsu a kwance, sai tunanin Meesharsa da yake yi, yana tsananin kewarta sosai, ji yake yi ba zai iya zama ba tare da ita a kusa da shi ba, ga wani azababben sha'awarta da take takura mashi kwana biyun nan, komai yake yi ita ce a cikin tunaninsa, zazzaƙar zumarta ya tsaya mashi a rai over. Da yake Areef ya san komai, sai ya yi ta tsokanarsa.
Yau ma dai yana zaune a saman luntsumemiyar sofarsa mai zaman mutun uku dake wajen balcony, sanye yake da pajama launin milk color mai matuƙar kyau da tsada, tsadaddiyar sabuwar laptop nasa ne a gabansa, aiki yake yi a azahiri, amma a baɗini ba aikin yake yi ba, ya yi shiru yana tunaninta ne kawai, hankalinsa sam baya a kan laptop ɗin, da kallo ɗaya zaka yi mashi kasan yana cikin matsananciyar azababbiyar sha'awa, waɗan nan fararen idanuwan nasa sun sauya launi izuwa jajir, kwayar idanuwansa har wani kara blue suka yi, sai kyalli idanun nasa suke yi, alama ce dake nuna a hannu yake, ga shi kuma yau tsawon kwana 29 kenan Rimshar bata farka bama bare kuma su san tana lafiya ko dai kwakwalwarta ta taɓu, tun abin baya damun gwaggo sosai har ya zo ya fara damunta, har ƴar rama ta yi, ita kanta mummyn Rimshar ta rame sosai, bata fito ta nuna damuwarta a fili ba, amma kullum ta shiga cikin ɗaki sai ta yi wa ƴar tata kuka, abin ya tsaya mata a rai, ta tausayawa ƴaƴan nan nata kamar me, babban damuwarta ɗaya shi ne, kada ace Rimsha mutuwa ta yi, ƴaƴa biyu kawai Allah ya bar mata, ya karɓi sauran dukka, tana son ƴaƴan nan kamar ta yi masu numfashi, musamman Rimsha da suka fi shakuwa da ita, idan ta mutu ya zata yi? Ina zata sanya ranta? Ga shi bata zuwa duba Rimshar sosai, a rana sau ɗaya take zuwa, saboda Rimshar tana bedroom na Lion ɗin ne, ita mummyn bata son shiga bedroom na sirikin nata, kuma bugu da kari bata son ganin ƴar tata cikin halin doguwar sumar ne, hankalinta yana tashi matuƙa, ga shi daddy baya nan bare ya rinƙa kwantar mata da hankali, abin ya yi mata yawa sosai, shiyasa har rama sai da ta yi, da Allah yasa ma ciwo bai kayar da ita ba, haka ita ma gwaggon, tsoronta ɗaya kada ace Rimsha mutuwa zata yi, ba zata iya jurar hakan ba, abin ya ɗaga mata hankali da har ta sa a ranta idan su Areef suka dawo a gaskiya sai ta ja masu kunne sosai a kan su Jehan, su bi komai a sannu, su Jehan yarana, dan Allah su rufa mata asiri su taimaketa su taimaki mum su yi masu komai a sannu. (Gwaggo ta ji papper😂 dole baiwar Allah ta ce su Areef subi komai a sannu😂 waye ya ce mata Borno a gabas take?)
Baki ɗauke da sallama Areef ya shigo cikin balcony ɗin, jikinsa na sanye da three cuter sky blue, daga ta sama kuma farar singlet ce a jikin nasa, sai zuba uban kamshi yake yi, hannunsa na ruke da wani kyakkyawan cup mai ɗauke da green tea, sai tiririn hayaki yake yi, ya saki gashi har baya, kyawawan fararen kafafunsa na sanye cikin bedroom slippers masu matuƙar laushi kamar audiga, ga kyau farare tas da su, kusan iri ɗaya ne da na kafar Lion ɗin, sai dai na Lion up white ce.
Kusa da shi ya zo ya zauna yana faÉ—in "Our Lion good evening". Yadda ya yi maganar cike da nuna tsantsar so da kauna. Sam Lion É—in bai kula shi ba, dan shi kaÉ—ai yasan meyake ji.
Areef ɗin zai sake yin magana sai ga Aseef ya shigo hannunsa rike da waya ya manna a kunne, ɗayar hannunsa na ruke da cup irin na hannun Areef, jikinsa na sanye da short zuwa iya santala santalan cinyoyinsa, daga ta sama babu riga, dukkansu sun kara wani irin kyau na musamman, bare ma shi Aseef da dama ya fisu samun hutu, su suna ta busy game da Election, shi kuwa kome za'ayi yana kwance a gida manne da waya, baya leƙa ko palon kasa, hakan tasa ya fisu hutu, jikinsa ya fi nasu fito da wata sihirtatcen kyau na daban. (Yo dama Aseef ai sai dai ya kwanta ya mannewa wayar😂 ina zai iya yin minti 30 bai ji muryar Heartbeat ba? Ai ko sun saka shi aiki ma ba zai yi ba😂 jibge masu kayansu zai yi, dan shi dai iya wuya Heartbeat kawai😂)
A É—ayar gefen Lion É—in ya zo ya zauna, ya zama sun saka Lion É—in a tsakiya.
"Heartbeat Allah ni ba zan yarda ba, kawai video call nake so". Cewar Aseef. Ya faÉ—a yana ajiye cup É—in hannun nasa a saman table dake gaban Lion wanda ya É—aura laptop nasa.
Harararsa Areef ya yi yana faɗin "Allah ya nuna mani ranar da Aseef da Akila zasu canza hali". (Ni kuwa na ce nima ina jiran wannan rana,😂 su sam basu da wani aikin yi sai kashe juna da love da shagwaɓa, ko gajiya ma basu yi?🤔😂)
Da yake ya saba da abin ta bi jininsa, ko da aka yi mashi magani ƙwaƙwalwarsa ta warke garau shagwaɓar bata rabu da shi ba, kun san sabo, ya rigada ya saba, kuma haɗuwa da Akila yasa shagwaɓar tasa ta yi yawa, saboda shagwaɓarta da take zuba mashi yana biye mata yasa shi ma nasa ta karu sosai, da ace bata da shagwaɓa, da nasa ba zata kai haka ba, kuma da izuwa yanzu ya dai'na yinta ma, amma da yake ita shugaba ce, sai ta kara shagwaɓa shi kawai abinta.
Shi dai Lion ko sannu bai ce masu ba. Akilar ce ta cikin wayar ta ce "Heartbeat yanaji kamar maganar Yah Areef?".
"Shi ne mana". Ya bata amsa. "Yanzu a gabansa muke dukka wannan hiran dama?". Ta faÉ—a tana zaro idanu, tana daga kwance a saman bed na bedroom nasu.
"No yanzu na shigo wajensu, to idan ma a gabansu ne sai me? Ina ruwansu da mu?".
Shiru ta É—an yi kafin ta ce "A'a ni ina jin kunyarsu". "Ke gara ma ki dai'na wannan shirmen, su basu san wannan ba". Ya faÉ—a yana kwanto da kansa a jikin Lion.
Hannu Lion É—in ya kai yana shaga face É—in Aseef É—in cike da tsantsar so da kauna, waÉ—an nan bayin Allah baki ya yi kaÉ—an wajen bayyana yadda suka kaunar junansu. Cigaba da zuba hirarsa Aseef É—in ya yi, ba ko kunya yake zuba kalaman da ya ga dama, idan ta ce mashi ita yana bata kunya, sai ya ce mata yanzu dai shi mijinta ne, idan a da time da take gida tana taka mashi burki a kan wasu kalai, saboda basu yi aure ba, to yanzu dai hakura zata yi ta barshi ya zuba kalamansa son ransa, dan yanzu mallakinsa ce ita É—in, ko hoto ba kaya ya ce ta yi mashi dole ta yi ta tura mashi, dan haka shi ta kyale shi ya ji da abin da ma yake ji na kewarta.
Areef kam dariya kamar ya mutu, saboda yadda Aseef da Lion ɗin dukka suka zama wasu jugum jugum kamar wasu marayu, duk saboda kewa da kuma sha'awar matansu, yana son ya tsokanesu, amma yana tsoro, dan a yadda suke ɗin nan, idan ya taɓosu lallasa mashi jiki zasu yi son ransu, haɗuwa zasu yi su bashi a jikinsa, so is better for him da ya ja bakinsa ya rufawa kansa asiri ya yi shiru. Sai dai shi ma fa yana jin azababben kewar babyn tasa, abin da yasa shi ta shi tafi yi mashi sauki shi ne, na farko kun dai san bai saba kwana da Jehan ɗaki ɗaya ba, na biyu bai saba wasanni da ita ba, kullum cikin dirama suke, na uku dama ko ya kirata a waya ba wasu kalamai na soyayya take gaya mashi ba, so bai wani saba ba, shiyasa abin bai taɓa shi sosai kamar su ba.
Shi kuma Aseef ba sai na faɗa ba, kun san ya fi kowa tsotsewa Heartbeat baki da tula tulanta, ya fi su dukkansu murzar matar tasa son ransa, kullum suna manne da juna, ɗaki ɗaya suke kwana, shi ne yasa abin ya taɓa shi sosai, a daddafe yake iya barci, dan ma dai sai sun yi hira da ita a waya har zuwa asuba ne, shi ne yake samun nutsuwa kaɗan.