Sashe 126
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jinjina mashi kai ta yi, sai da ya yi magana ta iya gane shi ne Lion, dan haka sai ta dawo da kallonta a kan sir Arvin, ko ba'a gaya mata komai ba ta ji a jikinta cewa ɗanta ne shi ma, sai dai ta rasa ya akayi ya zama ɗanta, ita dai tasan TRIPLETS ta haifa, kuma duk suna tare da ita, gaskiya kanta ya kulle a wannan gaɓar, bata san cewa tun time da ya faɗo duniya aka ɗauke ɗayan ba, tun time da bata a cikin hayyacinta aka rabasu, so lokacin da ta dawo cikin hayyacinta sai ta kalli su uku ne, anrigada an ɗauki ɗayan, dan haka bata san da shi ba baiwar Allah.
"Let's go momma". Lion ya faɗa har lokacin idanunsa suna a kan Rimsha, ta ɗaure fuska sosai, ita a dole da gaske fushi take yi dashi, taki yarda su haɗa ido kuma. (Rimsha want to kill me with laugh🤌😂)
Hannun gwaggon sir Arvin ya riko tare da wucewa gaba yana faÉ—in "Let's go momma". Gaba suka yi, Rimsha ta rufa masu baya tana É—ingisa kafa. Zuba mata idanu Lion É—in ya yi yana kallon yadda take É—ingisa kafafun nata tana aikin wani turo baki, alamar tana jin zafi. Sai da ta É—an yi tafiya kaÉ—an, sannan ya bi bayanta, ya tako izuwa in da take, bai yi mata magana ba ta baya ya sa hannu ya sunkuceta sai saman shoulder É—insa.
Habawa nan take jama'a suka fara yi masu hotuna na musamman, kowa sai tambayar kansa yake yi wacece ita? Yau Lion da É—aukar mace, macen ma kuma gata bakar fata, sai dai kyakkyawar gaske ce, kuma a baynar nasi ya É—auki kayarsa, ko a jikinsa? Lallai kam.
Kuka ta sa mashi tana faÉ—in "Ni Yah Saif ka sauke ni........"
Wani irin harara daya dalla mata ne yasa ta kasa iya cigaba da yi mashi magana, nan take ta haÉ—iye kukan nata cif, saboda tsoronsa, kuma ita ma dama bata son ta yi ja in ja da shi a cikin mutane, koda kuwa a cikin family ne bare kuma mutanen garin, hakan ma yasa ta yi shiru sai sun isa gida.
Tun da ya É—auketa har ya kaita cikin motarsa karewa face nata kallo yake yi, ya yi tsananin kewarta sosai, ga shi ta sha gyara ta sha kyau over.
Tun da ya É—auketa kuma jama'a suka aikin kashe masu hotona babu kakkautawa.
Sir Arvin cikin motar da yazo suka wuce da gwaggo, shi kuma Lion cikin motarsa ya wuce da Meesha, Areef da Jehan suna nasu motar, Akila ta yi mamakin rashin ganin Aseef a wajen, bata san cewa bai ma san sun iso ba, Lion ya ɓoye mashi, dan kada Dr William ya ga dukkansu basu nan ya damu, shi ne yasa ya bar mashi Aseef ɗin.
Sai da suka shiga cikin motocinsu, sannan ne Areef yasa bodyguards na Lion da su fito da Maryam da Adiva, su kuma fito dasu copper.
Haka kuwa aka yi, suka fito da su. Daga nan motocin suka tashi izuwa gida. Kan kace me labari ya baza gari, wasu su ce Lion ya yi aure ya auri bakar fata, wasu kuma su ce budurwarsa ce, wasu ma cewa suke yi yarinyarsa ce, dan sun ganta ƴar karama, basu san wannan under 15 years ɗin ita take cazawa His Excellence Lion ɗin nasu kai ba, wasu kuma su ce sai dai ko idan ya fara neman mata, dan su basu taɓa jin yana da aure ba, ko da sunan wasa ma basu taɓa jin yana da alaƙa da wata mace ba, a iya saninsu ma shi mutun ne da ya tsani mata a rayuwarsa, so dan haka wannan yarinya da ya ɗauka a airport karuwarsa ce, haka gidan wasu jaridun suka rubuta, abin ku da siyasa, tuni magana ta bazu har kunnan His Excellence. Yanzu wasan zai fara kenan....🔥
Kuma da idanunsa Lion ɗin ya ga jaridar da aka buga wai The General of the Army's ya ɗauko karuwarsa daga airport, ga shi kuma yadda aka ɗauki hoton nasu da aka sanya a jaridar, sun fita sosai, ya tsareta da idanu tamkar zai cinyeta, shi da kowa yasan mawuyacin abu ne ya ɗaga ido ya kalli abu na second biyu ma a rayuwarsa, amma ita ya tsareta da idanu sosai, ai dole dama ace wani abu a kan hakan, dan irin wannan kallo haka ya wuce na ƴan uwantaka ko kanwa ma, kallon tsantsar madarar soyayya ce tare da kewa ya rinƙa zuba mata.
Ganin wannan labari da aka buga a jaridar a wayarsa yasa ya kashe wayar ma gabaɗaya, yazama mashi dole ya fito ya gayawa duniya wacece Rimsha, ko yana so ko baya so, idan ba haka ba wannan magana ta karuwarsa ce ita zata iya sa ya kashe mutane dayawa, dan Rimsha ta fi karfin su dangantata da karuwarsa, zuciyarsa ba zata ɗauki hakan ba, bugu da kari hakan zai taɓa mashi siyasarsa sosai, so yana da kyau ya yi wani abin a kai koda ba yau ba ba gobe ba.
Ita kuwa Rimshar sai aikin turo baki take yi ta kawar da kai gefe guda, ita a dole bata son su haɗa idanu, sam bai kulata ba, dan baya son hayanayi a yanzu, wannan kalma ta karuwarsa ce da aka dangantata da shi ta tsaya mashi a rai, ta ɓata mashi rai, dan haka shi ma bai sake bi ta kanta ba har suka isa gida.
Sun isa gida lafiya, ita dai gwaggo bin sir Arvin kawai take yi, saboda tana jin a jikinta ɗan tane, amma duk ta ƙosa ta ji gaskiyar wanene shi?.
Ana kashe motocin a parking space na gidan suka fara fitowa, nan suka zama cikakkun Æ´an kauye, dan gidan Lion fa ko mai mulki idan ya zo sai ya zama É—an kauye, saboda ya tsaru ne iya tsaru, Daula ce guda.
Lion dai bai bi ta kansu ba, yana fitowa ya wuce cikin gida, É—aukarta ya yi cak suka nufi parlourn, sai kalle kalle take yi, taga abin da ya sha gaban tunaninta.
A saman sofa mai zaman mutun uku ya zaunar da ita, sannan ya haura sama ya kira su Dr William.
Lokacin da ya sauko kasa su gwaggo duk sun shigo cikin parlourn. Koda gwaggo ta ga Dr William bata nuna kamar ma ta san shi ba, sai ta É—auke kanta kawai, ta cigaba da kallon su Pinky da Handsome.
Shi kuwa Dr William yana ganinta ya furta A'isha, dan ko mutuwa zai yi ya dawo ba zai manta da face nata ba. Sam bata É—aga idanu ta kalle shi ba, saboda bata san menene yake faruwa ba.
Cikin sanyin murya Lion ɗin ya ce da daddyn Rimsha "Uncle ka kai Dr Salman and brr Naurat ɗaya daga cikin part dake a hawa na uku, su Areef kowa already yasan part nasa, kai kuma Uncle sai ka ɗauki part ɗaya a hawa na biyu, daddy da momma ma part nasu yana hawan da kake......" Kasa karisa maganar ya yi saboda wani irin kallo da gwaggon ta wurga mashi, dan kawai ya ce daddy da momma part nasu na hawa na biyu, tasan da ita yake yi, kenan ita da Dr William? Tab akwai ƙura, sam bata ma san time da ta harare shi ɗin ba, sai da ta ga ya dakata da maganar da yake yi ne ta fahimci ashe ta harare shi ne........... (Gwaggo duniya😂)
Ganin ta banka mashi wannan harara yasa ya ja bakinsa ya yi shiru tare da wucewa yana faɗin "Momma ki zaɓi duk part ɗin da ya yi maki, ku je ku yi wanka ku huta, yamma ta yi yanzu, sai mun haɗu a dinner". Ya kai karshen maganar tare da wucewa sama abinsa, ba zai iya da masifar gwaggo ba, irin wannan harara da ta wurga mashi tasa bai san time da ya dakata da magana ba, to tun wuri gara ya kama kansa kada ya sami rabon mari. (Tab waye yaga an mari His Excellence Lion?😂 Akwai show🔥😂)
Ganin yadda ya ja bakinsa ya yi shiru ba ƙaramin dariya ya bawa gwaggon ba, dariya ta ɗan yi kafin ta wuce ta haura saman ita ma.
Ambatar sunan Dr William É—in ya fara yi, ko kallon in da yake bata yi ba, ta haye sama dan ta duba É—akin da ya yi mata ta zauna a ciki, shi kuma daddyn Rimsha ya yi wa su brr Naurat jagora dan cika umarnin Lion.
Jehan ta bi bayan mijinta, Aafia ta bi bayan gwaggo, parlourn ya rage saura Dr William da ya yi mutuwar tsaye yana mamakin menene yasa gwaggo taki kula shi? Ko dai bata san gaskiyar abin da ya faru bane? Sai kuma Handsome da shi dama bashi da kowa, sai kuma sir Arvin da bai wuce saman ba, Rimsha ma ta miƙe tana ɗingisa kafa ta bi bayan gwaggon.
Aseef kuwa ya tsaya ne yana karewa ƙunshin dake a hannun Akila kallo, akwai ƙura, dan wlh ya tsani ƙunshin nan, dole ta goge shi idan tana son zaman lafiya. (Da alama Aseef ya manta ita ƴar aljannace bata laifi🤌😂😂)
Tausar Dr William É—in sir Arvin ya yi, ya sanar da shi cewa a yanzu gwaggo ba zata saurare shi ba har sai ta ji gaskiyar abin da ya faru, idan ta ji gaskiya zata saurare shi, ya yi hakuri dan Allah. Da kyar dai ya samu ya shawo kansa ya yarda ya wuce part nasa, zuciyarsa cike da tunanin gwaggon..............
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.