Sashe 20
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A ɓangaren su Rimsha kuwa. Bayan sun isa gidan Abba ne daddynta ya ganta, faɗa sosai ya fara yi masu akan me za su baro mazajensu, su biyo su?. Kuka ta sakawa daddyn nata sosai, kuka ta gaske mai sauti da iya karfinta.
Nan take kowa ya fara tambayarta lafiya kuwa? Me ya sameta take kuka?.
Cikin kuka ta fara magana da iya gaskiyarta, tana yi tana kara sautin kukan nata. "Daddy wlh bana son yaya Saif, ni ba zan zauna da shi ba, ba zan sake zuwa in da yake ba, ba ruwana da shi, ba zan sake zuwa gidansa ba, dan girman Allah daddy kada kace na koma can, wlh zan mutu, ni bana son shi....." BABBAR MAGANA.
Bata gama rufe baki ba Akila ta karɓi zancen da cewa "Wlh nima daddy bana son heartbeat, ni kawai na dawo gidanmu, wlh ba zan koma ba".
Yau ga ikon Allah su daddy suna gani, sun ma rasa abin faÉ—e.
Jehan ce ta katse su da cewa "Ku da dama kuke sonsu kenan, ai ni dama tun ainahi bana son shi, daddy ne kawai ya wani kakaba mani shi, kuma wlh yanzu ba ni babu shi, ya san in da dare ya yi mashi". To fa, yau ga ikon god.
ÆŠaure fuska sosai daddyn ya yi zai fara magana kenan Brr Naurat ta riga shi da cewa "To shikenan tun da baku son su, ku je ciki ku ku ci abinci, sai ku kwanta ku yi barci, da safe sai mu yi maganar ko". Brr Naurat akwai saurin gane abubuwa, ta gane me matsalarsu, dama ita da kanta ta yi danasanin labarin da gwaggon ta bayar a gabansu, ta san dama hakan zata iya biyowa baya, ta zan za su guji mazan nasu, dan za su yi tunanin irin abin da ya faru da gwaggon, abin da Dr William ya yi mata na cin amanar soyayyarsu, za su yi tunanin suma haka su Lion É—in za su yi masu, tun da duk Turawan ne. TO FA BABBAR MAGANA, E DAMA DOLE ZA SU JI HAKAN AI, SABODA YANDA DR WILLIAM YA NUNAWA GWAGGON TSANTSAR SO DA KAUNA, DAGA BAYA YA CI AMANARTA, AI DOLE SU RIMSHA SU KARAYA, BARE MA ITA RIMSHA DA DAMA LION BAI TAÆA CEWA YANA SONTA BA, KUNGA KUWA AI DOLE TA GUDU DAN TA RUFAWA KANTA ASIRI, KADA TA FAÆŠA IRIN TARKON GWAGGO, SUN MANTA LAIFIN WANI BAYA SHAFAN WANI, SUN MANTA KOWA DA IRIN HALINSA, AMMA BA ZA KU GA LAIFINSU BA, SUNA A KAN GASKIYARSU NEâ¤ï¸
Daddyn Rimsha ne ya ce "Mum zamu wuce dasu gidana na nan Kd, dama a gyare yake, nan gidan ya yi mana kaÉ—an, gobe da safe zamu zo". To Brr Naurat É—in ta amsa mashi da shi, sannan ta kira shi gefe a in da ta gaya mashi kada ya yi wa su Rimsha tsawa ko faÉ—a a kan cewa da suka yi ba su son mazajensu, ya kyalesu zuwa gobe idan sun zo, ita zata yi magana da su. Okey ya amsa tare da yi wa su Abba sallama ya kwashesu, Rimsha, Jehan, da kuma Akilar, sai mum, suka wuce gidan nasa.
Daddyn Anaya ma, ya koma gidansa da iyalansa, saura su Abbi, daddyn jelly sai Abban, Aunty ma tana nan, ita kuma Hjy Hadiza tana gida. Sune suka kwana a gidan Abba tare da Brr Naurat, kwana suka yi suna ta zuba hira.
Su daddyn Rimsha kuwa, bayan sun isa gida, abinci daddy ya fita ya sawo musu, suka ci suka kammala, ko wacce ta yi wanka ta yi shirin kwanciya, da yake gidan yana da matuƙar girma, ga yelwar ɗakuna da abubuwan more rayuwa, sai kowacce ta wuce daɗinta daban, ita kuma mum ta bi daddy abinta, dan suna bala'in kewar juna.
Duniya dukka sun yi barci Rimsha da Akila sun kasa yin barci, kuka yarannan suke yi tamkar za su mutu, tun hawaye na fita, har ya dai'na fita, yanda suka ga rana, haka suka ga dare, ba barci, amma duk da haka sun ki yarda ko kiran mazan nasu a waya su yi, kashe wayar tasu ma suka yi, Lion ya nemi number Rimsha a kashe, shi ma Aseef ya kira Akila a kashe, ga shi gwaggo ta hanasu zuwa su É—auki matan nasu, ta ce yau su hakura, haka suma suka kwanta cikin kaÉ—aici da kewar matan nasu.
Ita kuwa Jehan wlh ko a jikinta, barci ta yi har da manta a wani duniyar take, shar zuciyarta, ta bar Areef da kwana kallon hotonta bawan Allah.
KAI JAMA'A YARANNAN SU RIMSHA SUNA SHA'ANINSU WLH, WAI YAU RIMSHA CE ZATA CE BATA SON LION?🤔😂 A LALLAI KUWA, AKWAI KALLO GOBE, GA SHI DAI KWANA ƊAYA KAWAI TA KASA HAKURA, SAI KUKA TAKE YI, INA GA KUMA ANYI SATI? INA GA SAI GADON ASIBITI ZA'A WUCE DA ITA😂AMMA KUMA SUNA DA GASKIYA, SU TSARE KANSU, KADA ABIN DA YA FARU DA GWAGGO YA FARU DA SU, INA GEFE NI DAI!!! JEHAN KUMA ƳAR DUNIYA, KO A JIKINTA😂 KAI LITTAFIN TRIPLETS AKWAI ƳAN AIR WLH😂 SU HEARTBEAT MA DAI AN KASA BARCI😂 KO YA ZA SU YI GOBE IDAN SUKA FITO DADDYNSU YA KALLI IDANUNSU A KUMBURE SABODA KUKA? ME ZA SU CE IDAN AKA TAMBAYESU A KAN HAKAN?😂!!!.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E6
Washegari, kasancewar mum ta san babu kayan abinci a gidan, sai bata yi ƙoƙarin tashi ta haɗa masu breakfast ba, ta bari su je gidan Abba or restaurant su karya, kwata kwata ma bata fito daga daɗin daddyn ba, suna a tare manne da juna abinsu, su kuwa su Rimsha, sun ci uban kuka tamkar ransu zai fita, idanu sun kunbura luhu luhu, har wani ja suka yi ta kasar fatar idanun, Jehan ƴar gwaggo kuwa, ko a jikinta, bayan ta tashi ta yi sallar asuba, sake mayar da barcinta ta yi, hankalinta a kwance.
A ɓangaren Lion kuwa, kwana ya yi bai yi barci ba, ya kwana yana tunani tare da nazari a kan zantukan gwaggo, shi ma dai Areef bai yi barcin ba, ya nutsa cikin tunaninsa a kan maganar. Abin da ya ɗaure wa Areef kai har ya sanya shi cikin tunani shi ne, meyasa Josephine zata tsanesu? Bayan kuma ita ce ta kula da mahaifiyarsu a lokacin da take ɗauke da cikinsu? Idan da tana son kashe su, ai da tun suna cikin cikin mahaifiyar tasu zata kashe su, amma bata yi hakan ba, ta kula da su sosai, sai daga baya za'ace masu ta nemi hallakasu? Anya kuwa akwai gaskiya a wannan lamari? To meyasa Dr William ya tsaneta? Meyasa ya koreta daga gidansa, bayan kuma har TRIPLETS ɗin suka ɗan yi wayo a tare suka gansu a matsayin mata da miji da Dr William ɗin? Wannan abin akwai ɗaure kai, ya saka Areef a cikin damuwa sosai, ya sanya shi shiga cikin yanayi mara dadi, ga kewar Jehan ɗinsa, abubuwa sun haɗe mashi bawan Allah!!.